Sashe 63
Sanadin Labarina Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Let me see." Ya zura kansa ta jikin ta kamar me leke yana kallon kayan rabin kansa na jikin chest dinta, idon sa ne yakai side din da underwears din ta suke a jere, hannu ya kai zai dauki bra da pant tayi saurin tareshi, murmushi yayi ya matsa baya yana folding hannun sa har lokacin idonsa sun yi kasa sosai yana kallon ta
"Ni su nake so ki saka kawai."
"Innalillahi."
"Yes! Ko na cigaba da fushin da nake yi, kuma sai na kara wannan abun."
"Ya Tariqqqq dan Allah."
Ta marairace zatayi kuka
"Ya me? Say it again please, ban taba jin kin fadi suna na ba. It sounds really really good and sweet!"
Kin fada tayi yayi murmushi yana taune k'asan lips din sa
"Oya ina jira."
"Bani fa da lafiya."
"Na sani ai, shiyasa nake so kiyi feeling comfortable, wannan kayan sun yi nauyi da yawa."
"Ni basu min ba."
"Toh ni sun min!"
Turo baki tayi, ta dauko wata riga da palazzo pants, ta nufi hanyar toilet yayi saurin shan gabanta
"Ba za'a sake zuwa toilet chanja kaya ba, ai i'm not a stranger anymore."
Juyowa tayi tana tura baki ta dauki Hijab ta saka akan kayan sannan tayi unzipping rigar ta ciki ta sauko k'asa. Karaf ya rike mata Hijab din yana dariya
"Ni zaki ma wayo?"
"A ah ba wayo zan maka ba."
"Toh bari kiga yadda ake yi."
Ya hau kicin-kicin zare mata Hijab din ta rike kam tana girgiza masa kai, rike ta yayi a jikin sa ya karasa zare Hijab din ya zama daga ita sai undies din, da sauri ta rukunkume shi ta chusa fuskar ta a tsakanin kirjin sa wata iriyar matsananciyar kunya na lullubeta hade da tsananin tsoron abinda zai iya aikata mata.
Ji tayi ya daga ta sama chak, ya sumbaci saman lips dinta sannan ya nufi kofar barin dakin da ita, chusa fuskar ta tayi a kirjin sa taki dagowa har suka dangana da dayan dakin sannan ya dire ta yana kashe dukkan hasken dakin dama curtains din a rufe suke kasancewar masu kauri ne ya saka duhu ya mamaye dakin gaba daya sai dan haske kad'an. Rage kayan jikin sa yayi ya kwanta yana hade jikin su waje daya, ya shiga kissing din ta a hankali tun daga saman goshin ta har zuwa wuyan ta, cikin wani irin salo da ya kusan mantar da ita a wacce nahiya take, shi kansa yana daurewa wajn bin ta a sannu ne saboda tausayin ta da yake yi amma he's eager , so eager fiye da first time dinshi wanda shi kansa yasha wahala musamman da first time dinshi kenan, sai da ma ya wahala sosai kafin ma ya gane in da ake dosa gaba daya.
[11/25, 3:54 PM] Rano2: _SL__**
©®*_*_Hafsat Rano_*_*
Page (51)
***Da kansa yake driving din hannun sa daya akan steering while dayan na rike da hannun ta dake saman kan gear yana murza shi a hankali. A haka suka karasa gidan da yake dan cike da mutane saboda dawowar Baban. Sai da ya shiga ciki sosai sannan yayi parking. Da dan saurin ta, ta kama handle din zata fita ya riko ta, ta juyo yayi kissing din lips dinta sannan ya cire mata lock din, murmushi me tsada ta sakar masa, ya maida mata sannan ta fita, yana kallon ta har ta shige ciki, kashe motar yayi ya fito yana saka bakin shade ya toshe idon sa.
Da Usman ta fara cin karo ya dane ta yana kiran Ya Jidda. Da sauri Aunty ta fito sai ta tsaya tana kallon Jiddan cike da mamakin ganin ta
"Wa nake gani?"
"Aunty nice." Tace a kunyace tana rike hannun Usman din da yake cike da murnar ganin ta
"Lallai sannu Tariq, shine ya sako ki a gaba kuka taho gida?"
"Kai Aunty, ina wuni?"
"Lafiya Lou, toh ai gaskiya ce, kwana nawa yau dududu."
"Ai an daina irin wannan aunty."
"Lallai, toh kuna lafiya dai ko?"
"Eh aunty." Tace a dan kunyace tana tuna abubuwan da suka faru tsakanin ta da gogan nata
"Ya targaden?"
"Alhamdulillah, yayi sauki."
"Masha Allah, Allah ya kara sauki, na zata ma fa gobe Tariq din zai tafi. Shiru kuma ban ga yazo ba."
"Nima dai ban ga yana shirin tafiyar ba."
"Ok kila ya d'aga, anma naga ya karbi passport dinki? Ko tare zaku tafi ne?"
Ta dan bigi cikin ta, girgiza kai jiddah tayi
"Nima dai ban sani ba, ranar dai yace min wai zan bishi?."
"Sai kika ce a'ah?"
"Ban ce komai ba."
"Kaji sokuwa, me zaki zauna kiyi bayan zaman jiran sa da kikayi a baya? Sannan ke ba kin huta da kowa ba, ba'a ganki ba bare a kafa miki kahon zuk'a."
Shiru Jiddan tayi, dan ita har hango tafiyar tasu take tare kawai dai bata son nunawa auntyn ne
"Kin je kin gaida Maman Fauwaz din ne?"
"A ah nan ya fara kawo ni, yace zai ga Baba ne."
"Ok, sai kuje da Usman ki gaishe ta, Yaya ma tana nan tana jiranki, kun mata laifi wai."
"Innalillahi, Hajiya Yaya."
"Zakuyi mata bayani tana nan tana jan maganar dan sosai ranta ya baci wallahi."
"Ni wallahi bani bace Ya Tariq ne."
"Sai kije ki bata hakuri, dan shi kam dama sun saba."
"Taso Usman ka rakani."
"Bari na karasa shiryawa kafin ku dawo."
"Ok." Tace ta kama hannun Usman suka fita bayan ta gyara yafen mayafin ta sosai dan ta lura baya so
***Wajen Mama suka fara shiga bata nan tana part din Baba, tana zaune bata ma san Maman bata nan ba Maryam ta fito da murnar ta sai ga Amira ma sun fito tare da Salma. Chak ta tsaya tana kallon Jiddan dake zaune suna magana da Maryam. Wani kululun abu ne ya zo mata makoshi, ta karaso tana yamutse fuska ta zauna a kujerar dake gefen su tana dauke kanta ta dauki remote tana kokarin chanja channel. Babu wanda ya kulata a cikin su duk sun rude da ganin Jiddan a ganin ta ma kamar sun kasa zama waje daya musamman Amira da take tsokanar Jiddaan da tayi fresh ta kara haske ita kuma tana cewa taji tsoron Allah. Tsaki taja wanda ya jawo hankalin su kanta, ta tabe baki tana kallo TV
"An bi an ishe mu da ihu kamar yau kuka taba ganin ta."
"Ina ruwanki?" Maryam tace tana hararar ta
"Kinsan ta Mero, wai Ya Tariq fa take so ashe shine duk tasa wa Jidda kahon zuk'a."
Gaban Jiddan ne ya fadi maganar ta dan tsorata ta, Amma sai ta daure tace
"Ayya abun tausayi, ai Baby nawa ne ni kadai, ta gama haukan ta, ta hakura na tsare gaba na tsare baya."
"Correct my girl." Maryam tace sai sukaa tafa da Amira suna kwashewa da dariya
"Zan baku mamaki wallahi dukkan ku. Mtsw!"
Ta mike sai gashi ya shigo, ita kadai ta ganshi dan su suna kallon ciki ne basa ganin me shigowa, kuma ta kofar baya ya shigo alamun daga wajen Baba yake
"Allah nasan irin su Ya Tariq ba dai iya love ba, kinsa masu shiru-shirun nan wallahi hmm, bomb!!!"
"Ba ruwana idan yaji ke kika sani." Tace tana musu dariya, Maryam ce ta karbe
"Ai gaskiya ce ,Allah sa nima Salim dina ya iya soyayya, mu soye mu rakashe abun mu."
"Amin wallahi."
"Ehem ehem."
Yayi gyaran murya yana gimtse fuskar sa, yaji duk abinda suka ce tun daga farkon hirar da Jidda ta kirashi da baby da kuma wadda suke yi yanzu, dadi daya yaji da Jidda tayi hankalin boye sirrin su, wanda mata da yawa yanzu suke bayyana sirrikan su ga kawayen su bayan haramun ne Allah ya hana. Diriricewa Amira da Maryam suka yi dan basu taba kawo zai shigo shashen ba, idon sa akanta tayi saurin sadda kanta k'asa l
"Ya Tariq sannu da zuwa, ina wuni? A kawo maka ruwa?
" Ko juice?" Maryam ta ce
Duk sun rikice musamman da suka san ya ji komai da dukkan alamu
"Munafukai." Yace a hankali, zamewa sukayi suka gudu ya zama daga shi sai Jidda sai Salma dake tsaye kaamar wanda aka dasa a wajen
"Come here baby." Yace yana nuna mata gefen sa da yake zaune, pretending kamar be san da zaman Salma a wajen ba, wanda yake ji zai iya tashi ya jata har waje sannan yace securities su yi mata shegen duka ita da uwar ta. Har ba zata taso ba saboda kar Mama ta fito sai kuma ta tuna da Salma dake falon, tashi tayi a nutse ta isa wajen nasa maimakon ya barta ta zauna a gefen sa sai kawai ya dora ta akan cinyar sa, wani irin waro ido tayi tayi kamar zata tashi ya zagaye ta da hannun sa ya hanata tashin yana kashe mata ido daya
"Maama?"
Tayi kamar a hankali wanda shi kadai zai iya ji, yasan Mama ba zata shigo yanzu ba shiyasa ma yayi hakan.
"Nayi missing dinki, so much."
Yace yana saka hannun sa ya gyara mata lipstick din bakin ta yana kallon yadda lips din ta suke shining kamar yayi kissing dinsu.
Da sauri Salma ta juyo yaji sanda ta bud'e kofa ta shige ya saki murmushi yana gid'a kansa. Yunkurawa tayi zata tashi again ya sake hana ta
"Karki kara kokarin tashi idan bani nace ba."
Kofar ce ta sake budewa sai kuma salati ya biyo baya da karfi, Aunty Nafi ce Salma na bin bayan ta
"Tariq menene haka? Wanne irin rayuwa ce wannan?"
Yi yayi kamar be ji ta ba, ya kusanto da bakin sa daf da na Jidda da kunya ta hanata ko da motsi ne, bata san dalilin sa nayiin hakan ba,ji tayi yayi mata peck a gefen kuncin ta, zuwa lips dinta na sama, yayi kamar zai hade bakin su waje daya da sauri Aunty Nafin ta tura Salma suka koma dakin ganin abin na Tariq yafi karfin tunanin ta. Cikata yayi ta tashi da sauri tana kin kallon sa,shi kuwa murmushii kawai yake idon sa a toshe da bakin glasses.
"Kananan marasa mutunci."
Yace a zuciyar sa yana relaxing sosai a saman kujera. Hanyar fita tayi ta dago ya kalle ta
"Baby ina zaki?"
"Wajen Yaya."