Sashe 61
Sanadin Labarina Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya sake fashewa da dariya, cika tayi fam ta kasa bude baki bare ta maida masa, mikewa yayi yana tattare key din sa da wayar sa ya zo gaban ta ya karkad'a mata key din a fuska
"Duk sanda kika shirya ki tura application dinki zan duba naga ko zan iya manage."
Tana kallo yayi ficewar sa daga falon, ta tashi da sauri ta shiga ciki kuka na taso mata, kukan bakin cikin da ya guma mata kuma ta kasa bude baki ta rama.
Wajen Yaya yayi wucewar sa ya sameta kamar ko yaushe tana kulla lalle a kafarta, jan kafar yayi ta kai masa duka da hannun da yake daure da leda da tsumma.
"Jairi.",
"Ni dai idan dan ni kike kunshin nan na yafe wallahi, nafi son kafar taki a haka a dan ya mushe."
"Sai dai kafar matar kace a yamushe ba dai tawa ba."
"Ina da wata matar ne bayan ke gimbiya?"
"Uwar gimbiya, munafuki ai naji abinda kaje kana yadawa wai naje gidan Jidda Tariq ya wulakanta ni."
"Ni? Waye ya fada? Karya ake min."
"Kai tafi chan, ai duk abinda kaje kana cewa ya dawo kunne na tas!"
"So dai ake a hada MASOYA biyu, ki cire lallen nan kizo muje gidan Ya Tariq din muci girkin amarya, sai na barki ko kwana biyu kiyi dan naga alamar kina son zuwa."
"Allah ya tsare ni da zuwa gidan nan,marasa kunya kawai, kai ma ko auren kayi bani ba gidan ka."
"Toh ai bani da wata matar bayan ke."
"Mutan garin ku Fauwaz."
Baba yace yana shigowa, sosa keya ya hau yi ya durkusa ya gaida Baban ya amsa yana murmushi,
"Ka raina min uwata ko? Toh kaima sai an raina taka."
"Ba haka bane Baba."
"Ai wannan yaron ya maida ni kakar sa wallahi."
"Rabu dashi Yaya, yaran yanzu ne sai hakuri."
"Ko da yake ai gwara shi, shi wanchan da naje gidan sa ai kora da hali yayi min."
"Wai Tariq?"
"Shi fa, daga shi har Jiddan ashe fitsararru ne ban sani ba, jiran ta nake ai tazo har nan ta samen, taji maganganu wallahi."
Murmushi kawai Baba yayi yace
"Yaya kenan, Ina wuni, mun same ku lafiya?"
"Lafiya lou wallahi, ya hanyar? Hankali yayi gaba ashe ko gaisawa bamuyi, gashi ba hannu bare na miko ma ruwa."
"Karki wahala ma Yaya, tun safe muka dawo wani abun ne ya rike mu."
"Toh Masha Allahu, Allah dai ya bada sa'ar abinda ake nema ya raba ku da makiyanku lafiya yasa a gama lafiya."
"Amin Amin Yaya, addu'ar kenan."
***Tana nade a cikin blanket ya dauki towel ya daura a kugun sa fuskar sa fes gaba daya bacin ran da yake ciki ya neme shi ya rasa,sai farin ciki da ya mamaye ilahirin zuciyar sa. Jidda ta biya shi har da kari dan duk hasashen shi baya taba hasaso hakan sai yau da ya tsinci kansa a cikin duniyar Jiddan me cike da abun mamaki. Takowa yayi ya tsaya a saitin kanta ya dan runkwafo ya shafi gefen fuskar ta da hannun sa ta maze taki ko motsawa.
"Nace fa i'm sorry ba zan sake ba."
Muskuta jikin ta tayi,taki kallon shashen da yake, murmushi yayi ya sa hannu zai yaye bargon ta rike gam tana bud'e masa idon ta
"Muje na miki wanka."
"Ni bana so."
Tace kwalla na biyo gefen fuskar ta, dan ba karamin wahala tasha ba sai tace ma yafi mata first time din wahala
"Karki zama raguwa mana, tashi kinji? Na daina ba zan kuma yi ba."
"Ni ka daina kulani."
"Toh tashi ki yi wanka ki rakani wajen Baba, if not aka tambaye ni zance kina gida kina kuka dan nayi..."
"Na shiga uku, naji toh zan tashi, ka tafi."
"Um um, nayi googling yadda ake so kuyi, let me help you kar azo a samu matsala, dan bana wasa da wannan sweet place din."
Ya karashe yana dage mata gira daya ya lashi gefen lips dinsa, juyar da kanta tayi mamakin rashin ta idon sa na sake cikata
"Wai dama kana magana sosai?"
Ta tambaye shi bayan ta sauko da kafafuwanta jikinta a nannade da blanket din. Dariya tambayar ta bashi dan shi kansa yasan yayi baki idan yana tare da ita, dan murmusawa yayi k'adan ya kama hannun ta ya mikar da ita, ta danyi kara kad'an yayi saurin jawo ta jikin sa.
"Menene?"
"Kafata ce take min ciwo."
"Sannu, lets take our bath sai na miki massage."
"Ka fara yi sai nayi."
"Tare zamuyi."
"Eh???"
"Yes! Sunnah ce, Manzon ALLAH (SAW) ya kasance yana wanka tare da matan sa (Allah ya yarda dasu.)"
Shiru tayi jin irin misalin da ya kawo wanda bata isa ta ja ko ta noke ba. Kama blanket din ya yi ya cire ya daura mata dan karamin towel iya cinya ya sakata a gaba har toilet din. Da kansa ya hada mata ruwa da dan salt kad'an yace ta shiga shi kuma ya tsaya gaban sink ya dau brush ya soma brushing bakin sa. Bata da yadda zatayi haka ta shiga duk da dama jiyan ma ta shiga dan babu abinda aunty bata fada mata ba tun kafin ma ranar, kuma har text message sai da tayi mata ta sake jaddada mata.
Kusan 15mint ta dauka a ruwan sannan ya taimaka mata ta fito ya jata cikin whirlpool bath tub da ya cika musu da ruwa, idon ta a rufe duk kunya ta hanata sakat amma shi kamar ko a jikin sa, haka suka shiga tare tana nokewa tana komai amma ya hanata katabus, cikin wani irin salo ya dinga tafi da ita, ta kasa hanashi dan sosai take karbar sakonnin da yake aika mata. Kamar yadda da jini yake bi ya kai sako zuwa kwakwalwa haka sakon sa ya dinga zuwa matar har chan cikin kanta.
Kusan minti talatin suka dauka kafin ya fito da ita tamkar karamar baby, ya ajiye ta sannan ya taimaka mata ta ya shirya ta cikin riga da skirt na atamfa shi kuma yasa wani yadi me laushi ya dora hula shigar da ba kasafai yake yin ta ba, kuma ba karamin fito da ainhin kyawun sa take ba. Tana zaune tana admiring abin ta, tasan kawai ALLAH ne ya bata ba wai dan ta kai matsayin ba, amma ta ko ina Tariq din lamba daya ne, duk da ko dazu sai da ya kara jaddada mata how lucky he is to have her amma kuma tasan ita ta fishi zama lucky din, kawai dai shi namiji ne shiyasa. Mayafi ya dauko mata da handbag tunda ya hanata yin komai, ya yafa mata da kansa dan hatta gashin kanta shi ya gyara mata shi ya saka mata wayar ta a handbag din ya rike sannan yace su tafi.
[11/25, 3:54 PM] Rano2: _SL__**
©️®️*_*_Hafsat Rano_*_*
Page (49)
***Yana cike application form din ta fito tasha doguwar rigar material yellowish brown (Tan) ta rufe kanta da dankwalin ba tare da ta daura ba, dagowa yayi ya kalle ta, itama shi take kallo tana so taga yanayin da yake ciki, fuskar sa a tsuke take kamar dazun sai dai dan kad'an da ya saketa.
"Ina passport dinki?" Yace yana maida kansa k'asa ya cigaba da danna system din
"Yana gida."
"Wajen Aunty?"
"Eh."
"Ok come here."
Ya nuna mata gefen sa da hannu, zuwa tayi ta zauna idon ta na kansa amma shi system din kawai yake kallo ga dukkan alamu abinda yake me muhimmanci ne a gare shi. Tsaki yaja ganin ana bukatar marriage cert shine kawai zai dakatar dashi, skipping wajen yayi sai da ya kai karshen page din sannan yayi saving ya ajiye system din yana juyowa ya kalle ta
"Babu abinda yake miki ciwo?"
"Um um babu, jikina ne kawai yake mun ba dadi."
"I'm sorry kinji? Ba zan kara ba."
Juyawa tayi da kanta yayi murmushi kad'an ganin ya bata kunya yace
"Zan kara amma sau daya I promise." Juyowa tayi da sauri,ya gid'a mata kai
"Sau daya kawai fa."
"Bani da lafiya fa."
"Toh na fasa, sai kin warke ko?"
"Eh."
"Good girl!" Ya shafi gefen fuskar ta
"Dauko Hijab dinki ki rakani."
"Gida?" Tace da yar murnar ta
"A ah, wani waje."
"Ok."
Ta tashi ta shiga ciki shi kuma ya wuce dakin sa, ya chanja kayan sa ya fito rike da wayar sa yana dialing number Madaki. Fitowa tayi ya riko ta yana manna ta da gefen sa, yasa hannu ya sakalo kafadarta yana daga wayar .
"Hello!"
"Hello Captain, kwana da yawa?"
"Alhamdulillah Wallahi, ya aiki?"
"Fine Alhamdulillah, akwai labari ne?"
"Yes wai marriage cert nake so pls, and it's urgent."
"Oh toh ai ba matsala,zaka iya shigowa yanzu?"
"Yes yes, sai muzo ai."
"Ok, ina 3rd floor idan kun shigo ciki just call me."
"Alright! Gamu nan."
"Sai kunzo."
"Aha! Thank you."
"Muje ko?"
"Owk." To soma tafiya a hankali, tsayawa yayi yana bude bakin sa ganin tana tafiya kamar toddler, dan yatsan targaden ya kalla yaga har lokacin da sauran sa.
"Zaki iya tafiya kuwa..?" Yace showing his concern kamar ba shine ya manta da targaden nata ba jiya
"Zan iya." Tace tana kokarin daidaiwa
"Anya? Let me carry you kawai." Ya matso yana riko ta kamar zai daga ta
"Allah zan iya." Ta janye tana murmushi dan tasan tsaf zai aikata
"Ok ok, muje toh." Ya bata hanya ta wuce ya bi bayan ta yana kallon step din ta daya bayan daya a hankali
Fitowa sukayi Faisal na hango su ya taso da sauri, ya jawo motar zuwa in da suke tsaye, bud'e mata kofar yayi ta shiga sannan shima yabi bayan ta ya zauna a kusa da ita, sannan Faisal din yaja motar.