← Book details Sanadin Labarina Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 58 OF 76

Sashe 58

Sanadin Labarina Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Sai ya mike tsaye ya hau rage kayan jikin sa yana jin yadda zuciyar sa ke neman yi masa ingiza me kantu. Tashi tayi ta fice ganin yana neman cire kusan dukka kayan jikin nasa a gaban ta, tasan kila ya manta tana nan shiyasa . Chanjawa yayi ya fito falon ya zauna bayan ya jona system dinsa ya bud'e ta ya fara aiki akanta
Wajen goma na dare suna zaune shi yana ta aiki a system din ita kuma tana kwance a gefen sa tana kallon film bacci na fizgarta, wayar sa dake ta side din ta tayi kara, hannu ya miko mata still idon sa na kan system din ta mika masa ya daga ba tare da ya kalli number din ba, ya kuma sata a handsfree

"Hello Captain." Muryar mace ta ratso cikin wayar ta dire a kunnen Jidda da gaban ta yayi wani irin faduwa

"Wa ke magana?" Yace yana maida hankalin sa akan wayar

"Yasmin ce."

"Yasmin?"

"Don't tell me baka gane, ohh my God yanzu Tariq ka manta Yasmin?"

"Sorry, ya akayi?"

"Lord! Kana nan dai yadda na sanka, ba abinda ya chanja daga classy Tariq din da na sani who's always ignoring me "

"How are you? Ya komai?"

"Fine sha, sai dai missing dinka ka tafi ba sallama, yanzu ka kyauta kenan?"

Kallon gefen Jidda yayi yaga ta tashi zaune, tana gyara dankwalin kanta da ya sabule mata, sai kuma ta mike ta shige ciki yana kallon ta.

"Sorry Yasmin, nagode sai anjima."

"Wait..." Kit ya katse ya mike yana rufe system din yabi bayan ta

Tana zaune hawaye na tsere a kan kuncinta, kishi da haushin wadda aka kira da Yasmin ya cika mata zuciya har take jin kamar numfashin ta nayin sama-sama, da gaske take kishin sa musamman akan wannan unknown Yasmin din da take jin kamar tayi daidai ta dace da spec din Ya Tariq din. Turo kofar yayi ya shigo tayi saurin sa bayan hannun ta, ta share fuskar ta, amma duk da haka ya ganta.

"Jidda, are you ok? Menene? Why are you crying?"

"Ba komai."

"Fada min, ciwon ne?" Girgiza masa kai tayi tana jan kukan da ke taso mata

"Come here." Ya jawota jikin sa sai kawai ta fashe da kuka, kukan da ya saka shi gaba daya yaji yayi loosing control dinsa, dama tun dazu yana ta kokarin hana zuciya da gangar jikinsa, amma sai gashi jidda na neman ballo ruwa, rarrashin ta ya ke yi amma sam taki yin shiru, dago ta yayi daga danna fuskar ta da tayi a kirjin ta, ya hade bakin su waje daya ya shiga kissing dinta da sauri da sauri.
[11/25, 3:54 PM] Rano2: _SL__**

      ©®*_*_Hafsat Rano_*_*

                  Page (47)

Malama's Citadel
08035625833
Zaria kaduna state
Original Ayu oil
Infection and Cleansing set na maza da mata
Tsumi
Tightener
Matsi me kyau
Kaza
Tsarki herbs

***Saurin hadiye kukan da take tayi ganin gaba daya Ya Tariq din ya chanja mata zuwa wani daban, yana yi mata wasu abubuwan da kwakwalwarta ya gaza dauka, gigicewa tayi ta hau kokarin tashi take ya hanata yana girgiza mata kai

"Please Jidda, dan Allah."

"Dan Allah kayi hakuri."

Jikinta ya hau rawa kaamar mazari, ba zai iya ba, ba zai iya hana kansa ba, amma yayi alkawari zama cool, ba zai cutar da ita ba,gyara mata zama yayi a jikin sa yana shafa mata kanta,

"Shsss, kiyi shiru kinji?, ba zai ciwo ba, I promise ba zai ciwo ba."

"Dan Allah kayi hakuri " Ta cigaba da kuka tana cigaba da son tashi, sake matse ta yayi yana cigaba da bata hakuri, har ya samu ta nutsu, tallafo fuskar ta, yayi yana kallon cikin idon ta. Motsa bakin sa yayi a hankali yace

"Ina sonki Jidda!"

"I love you so much, har bansan yawan son da nake miki ba, bansan yaushe ba, kawai na samu kaina in love with you, you possess all the qualities da nake son mace, i was foolish at first da na fadi abubuwan nan, and it's just my hallucination, ke nake so, only you, and you alone."

Ajiyar zuciya ta sauke tana boye fuskarta a tsakanin kirjin sa. Kansa ya daga sama yayi murmushi yana ciro ta daga chest din nasa yace

"Allow me to show you how much I love you,I promise to be a gentle man."

"Tsoro nake ji." Tace idon ta na ciccikowa

"Comman karki kuka, ba wani abu bane ba, pleaseeee."

"Kin amince?"

Yace yana murza mata tafin hannun ta a hankali, da ka ta amsa masa duk da zuciyar ta kamar zata bud'e ta fito saboda tsabar tsoron da take ji. Murmushi ya sakar mata yana lumshe idon sa

"Thank you Jidda!"

Yace yana gyara mata kwanciyar, kulle idon ta tayi gaba daya kukan na cigaba taso mata, tana jin kamar tace bata amince ba, kaamar tace ta fasa ya kyale ta, sai dai kash!

Babu irin duka da yakushin da batayi masa ba, ta dinga kiran Baffa, Aunty har Amira sai da ta kira tana neman agaji amma ko a jikin sa, be masan tana yi ba, sai jaddada mata irin son da yake mata yake da bata gane ko mai sai bakar azabar datake ji har cikin kwakwalwar. Duk da da gaske a hankali ya tafi da ita amma still ta sha bakar wahalar ,irin wadda bata taba tunani ko hasashe ba, bata san haka abun yake ba, bata kuma san yadda zata misalta ba.
Kukan ta cigaba da yi amma k'asa-k'asa, sai jan ajiyar u yayi wajen ta tayi saurin matsawa tana rokon sa cikin muryar ta da ta dashe sosai saboda tsabar kuka.

"Dan Allah kayi hakuri wallahi ba zan iya ba."

"Ba abinda zan miki I promise, I'm sorry."

Rungume ta yayi ta cigaba da kukan yana jin ta, hannun sa na saman kanta yana shafawa a hankali, be san da wanne baki zai amfani wajen bata hakuri ba,sai kawai yayi shiru ya cigaba da shafa kan nata har ya samu tayi shiru sai ajiyar zuciya da take jerawa, rungume ta yayi kam-kam yana jin kamar ya bude zuciyar sa ya saka ta a ciki. A hankali bacci ya soma daukar ta, sai kuma zazzabin da ya dawo ya sake rufe ta, gyara mata kwanciyar yayi ya zare jikin sa a hankali ya mike ya nufi toilet yana jin kansa yayi masa nauyi sosai, ya dan jima a ciki ya fito yana goge jikin sa da towel, ya shinfida abun sallah bayan ya zura doguwar jallabiya ya dan karo fan din sannan ya tada sallah. Rara'a biyu yayi ya zauna yayi addu'a sosai sannan ya godiya Allah bisa niimar da yayi masa duk da ya saka san ransa bayan zabin Allah shine babba zabi mafi dacewa.
Motsi yaga tana yi ya mike da sauri ya isa wajen ta, yana kallon yadda take ya mutse fuska alamun rashin jin dadi, tausayin ta yake ji gaba daya da dana sanin abinda ya aikata mata, yaso ace ba yanzu ba, yaso ace sai sun kara shakuwa sosai, amma kuma babu yadda zai. Rike ta yayi ta daina motsin ta cigaba da baccin a wahalce, jikin ta zafi sosai kamar wuta, so yake ya taimaka mata ya rage mata zafin jikin amma baya so ta tashi a gigice dan duk ta riga ta tsorata dashi. Magungunan ta yaje ya dauko yazo ya ajiye a bedside ya hau gadon a hankali yadda ba zata tashi ba, ya kwanta a bayan ta ba tare da ya hada jikin sa da nata ba, ya leko fuskar ta ya gyara mata gashin ta da ya hargitse ya bazo har saman fuskarta.
Wajen asubah ta farka ta ware idon ta akan shi sai abinda ya faru ya dawo mata, da sauri ta sake matsawa daga kusa dashi, ta sakko a hankali daga gadon tana ya mutse fuska ta shiga toilet, karar bud'e kofar toilet din ce ta tashe shi, ya kalli bangaren datake kwance ganin bata nan yasa ya tashi da sauri ya bi bayanta ya bud'e toilet din da turo shi kawai tayi bata rufe ba. Tana tsaye tana hawaye ya shigo, ya riko ta yana kiran sunn ta

"Jidda?"

"Menene? Akwai abinda yake miki ciwo ne?"

Daga kanta tayi tana jan kukan,

"I'm sorry dan Allah kiyi hakuri."

"Ni ka fita." Tace tana cigaba da kukan,

"Taimaka miki zan, zaki ji sauki."

"Um um ni bana so."

"Kiyi hakuri dan Allah, ki bari na taimaka miki kinji?"

Noke kafardar ta tayi,

"Shikenan, shikenan zan fita, I'm sorry."

Sai ya juya ya fita ya ja mata kofar, ya cire bedsheet din ya saka a gefe ya dauko wani a closet ya saka sannan ya dawo ya tsaya a jikin kofar yana jiran ta fito, ta dade sosai har ya fara tunanin komawa ciki amma sai gata ta fito tana jan kafar ta, yayi saurin tarar ta, ya kai ta ta zauna a gefen gadon ya dauko towel ya hau goge mata kanta.

"Sanyi."
Chapter 58 · 0% Book details