← Book details Mayrah Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 49 OF 145

Sashe 49

Mayrah Complete Hausa Novel · about 4 min read

aka mata pepper soup din ƙoda, Mayraah dai sai kallon Musharraf take, ya dau plate ya debar mata abincin ya sa cokali a ciki sannan ya mika mata yana kallonta yace "Plsss ki daure ki ci ko kadan ne" Hawaye ya cika idonta sai a yanzu maganganun da yayi mata ranan da taje kai masa abinci da magani suka dinga dawo mata, she now understands why he said in dai shi bai bar ta ba bata da wani hujjan barin sa, wato tun ba yanzu ba yasan da wannan maganar shine yaki gaya mata, bata san sanda ta fashe da kuka ba ta hade kanta da pillow, Musharraf ya ajiye plate din hannunsa kan overbed table da sauri yace "Are you okay?" Ta dago tana kuka sosai tana kallonsa tace "Why did my parent abandon me? Where can i find them?" Musharraf yace "No Mayraah, don't be an ingrate like i said before, butulci zaki ma su Ammi da Abba? What is it that u lack from them as parents? Love? Care? Or what? Meye basu maki ba a cikin wanda iyaye ke ma 'ya yansu?" Cikin kuka tace "But i need to know my real parent, bazan iya ci gaba da kallon su Yaya Maheer as people that i am not related with ba, i can neva be comfortable any longer, all this years me yasa aka...." Kasa ci gaba tayi ta dinga kuka, Musharraf da duk jikinsa yayi sanyi ya dinga kallonta because he understands her feelings, yanzu jin ta zata dinga yi kamar bare a cikinsu, nothing will ever change that a zuciyarta, kamar fa yanzu ne ace masa ba Mami bace ta haifesa he can't even imagine that, ba ma shi ba, koma waye won't like to imagine that balle har ya faru a kansa, the shock, confusion and disappoinment kadai ya isa ya jefa mutum into depression, ta dafa hannunsa tana kuka sosai amma ta kasa maganar da take son yi masa, nan da nan ta sa idanuwansa suka kada yana jin kukanta har cikin ransa, yayi wrapping hannunsa cikin nata a hankali yace "I will neva let you down Mayraah, ki amince da ni mu je a daura mana aure somewhere else, i will give you all the love and care u deserve in this world, kuma na maki alkawarin i can use my last breathe wajen ganin kin hadu da iyayenki na asali" Ita dai ta kasa cewa komai kuka kawai take, Yace "Kin amince za ki bi ni?" Ta girgiza masa kai da kyar tace "Danginka basu so na even before finding out who i am, za su iya disowning dinka...." Katse ta yayi a fusace yace "For all i care, as far as ba Mami bace zata yi disowning dina, Mayraah a shirye nake da ko wani challenges da zan fuskanta saboda ke a rayuwar nan" Ta goge idonta tana kallonsa cikin sanyin murya tace "Sai mu je ina?" Yace "Idan an daura mana auren we will sort that out" Kallonsa kawai take bata ce komai ba, Musharraf yayi kasa da murya yace "Idan Maheer ya shigo u should let him know that u need ur Hijab, nasan zai ce zai je gida ya dauko maki kafin ya dawo i will find a way da za mu bar asibitin nan" Ko rufe baki bai yi ba aka bude kofar ward din, suka sake hannun juna da sauri, ya mike tsaye ya dau plate din porridge din yana mika mata, ta amsa, Maheer ya shigo ward din, ko minti biyu bai yi da shigowa ba Musharraf yace "Let me get something outside" Maheer yace "Ohk" Daga haka Musharraf ya fita daga dakin, Maheer ya karasa kusa da Mayraah dake ta juya abincin hannunta da spoon, she became so uncomfortable da ya dawo kusa da ita, ta ki yarda ta kallesa kamar wani stranger haka take jin sa, a hankali yace "Mimi" Ba tare da ta kallesa ba bakinta na rawa tayi karfin halin cewa "In.. ina son hijab zan yi sallah" Maheer da duk jikinsa yayi sanyi ganin how uncomfortable she is just because he is close to her, cikin sanyin murya yace "Mimi yayanki ne fa" Sai a sannan ta daga ido ta kallesa for the first time.....
Chapter 49 · 0% Book details