← Book details Masifaffiyar Kauna Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 96 OF 104

Sashe 96

Masifaffiyar Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

_danyin sarin kaya awajenta da sallan nan, just chat her up_ https://wa.me/+2348160472711
7/20/21, 10:26 PM - My Mtn Number: 7️⃣4️⃣
Hararan wayan tayi saikuma ta turo baki tace "wlh nima bansan wani wuri zaikaini ba, amman zan dawo nan bada jimawa ba" wani irin muguwan dariya Maryam tasaki tace "you are dreaming Zara, keda dawowa sai gobe ingayamiki, abeg have fun da mijinki, anmayi posting a group cewa morning lecture namu will not hold, yanzu by 11 nuked lecture gobe, have fun ooo, ya mammatse mana ke, bye" takatse wayan tana dariya sosai, turo baki tayi tana hararan wayan sosai sanan ta jingina da gado tana kokarin kwanciya wayanta yashiga kara tana dubawa taga Granny ne, dauka tayi takai wayan kunne, Granny tace "haba diyar arziki yau ko anemeni" akunyace tarufe fuskanta tace "yakuri Granny, ahhhh class mukaje" Granny tace "ok okay, Allah dai yabaku sa'a, kiyi kigama karatun nan kitafi gidan mijinki wlh, ai yansu saura wata uku duka duka, wata ukunma anfaraci kaman gobe ne, yanzu dai kinshanye wayan nan magungunan" ahankali tace "a'a saura kadan" cikeda damuwa tace "kingan ninan sai tunanin mijinki nake, baizo yaci abinci ba, nama kirashi yace yaje wani meeting ne yau, amman ai yazo wajenki dai tadi a school jiyako" akunyace tace "uhmm" Granny tace "yauwa hakanake so, Zara ki rike yaron nan da kyau, Tajudeen namiki zazzafar so sosai wlh, ki kulada mijinki ki gwadamai so dan yamiki gata arayuwan nan kinajina, kullum yar sakon nan text message na soyayya ki aikamai safe, rana, dare, kina gama school akai bikinki duk nacin su Rahma da Rayyana bani bari sukaiki su kwana wlh, Tajudeen zan barma matarshi yamore" akunyace tace "Granny bye ana kirana" dariya sosai Granny tayi tace "ai kaji abun, yarinya sai uban kunya gashi Allah yahadaki da mijin dabaimasan menene kunya ba, wayacemiki bayeraben namiji nada kunya, su bama susan shi ba a al'adan su, dan haka dole ki zage dantse, nidai sai anjima ki gaidamin da Maryam" ahankali tace "zataji" sanan suka katse wayan daidai lokacin anbude kofar dakin, Tobine ya shigo yana kallonta hannunshi rikeda jaka, sosai yaga riganshi na jikinta yamata kyau jibidai yanda boobs dinta suka cika rigan kaman zasu tsaga unlike shi da idan yasa kaga kirjin nan flat, ga gashin nan nata har yanzu asake suna taba bayanta sunsa tai kaman wata yar Atlanta, maida kofan yayi yarufe yashigo ciki yana kallonta kaman yanda take kallonshi, kawai gani yayi ta tashi da sauri tafada jikinshi ta rungumeshi kankam, ita kanta batasan mesa tai hakan ba but wani irin shaukin sonshi takeji aranta, shafa bayanta yayi ahankali yana murmushi, murya chan kasa yace "I love you too Zara, My Jewel" murmushi tayi sosai sanan tadandago kanta takalleshi, dagamata gira daya yayi yace "yes! I know you love me, and I love you more and more Zara, if anything should happen to you I will die wallahi" murmushi tasakeyi, saikuma takai hannunta tashafa kwantaccen sajenshi tace "I love you Aremo OluwaTobi Tajudeen Adewale" hannunshi dababu komi shima yakai yashafa lips dinta yace "and I love you Queen Fatima Zara Muhammad" murmushi tayi tana kallonshi har lokacin tace "my heart will forever beat for you" ahankali shima yace "my heart, my soul, my everything will forever beat for only you Zara Muhammad" ahankali tace "I promise to love you, to love you, and too love you unconditionally OluwaTobi" ahankali yace "I promise to love you, and to love you, and too love you regardless of anything and everything Fatima Zara" hawaye taji yazubo mata, dan lumshe ido tayi sanan tabudesu bataso tai kuka sanan ahankali tace "you are My Only Father and Only Mother, you took care of me before anyone else's, and I promise to stand by you, support you and care for you through thick and thin OluwaTobi" yana kallonta shima at this point idanunshi sun soma chanza launi yace "I promise to always be your everything till infinity and beyond Zara Muhammad" kai dayan hannunshi tayi kan sajenshi tadan jawo kanshi gently hakan yasa shima yadan duko dan yadan mata tsayi dudda bawani sosai ba, gently tana kallon idanunshi sanan tasauke idanunta akan lips dinshi dakeda dan kauri gasu so pinkish irin lips din namiji, gently tadaura bakinta akan nashi, she just feels her husband Tobi deserves this as a token na appreciation of abinda yamata, shigar da lips din tayi cikin bakinta tashiga kissing nashi wani irin sensual kissing dayasa yaji yana neman yafadi da sauri yazube abakin gado yasakan mata kanshi, kiss tamai for about 2min that he can call the best kiss of his life sanan tajanye fuskarta daga nashi tawani noke fuskan akirjinshi tanadan murmushi dakeda small sound, murmushi yayi yace "you just kissed i should be the one to be shy, but you are the one that is shy" dariya tayi tadan bugi kirjinshi asagwabe tace "stopppp" okay! Yafadi yana jawo ledan, yace "I got something for you look" yay maganan yana saka hannunshi cikin kwalin yadauko wani box dataga anrubuta Rolex ajiki, sanan yabude wani mad Rolex watch ne na mace, kobaa fadimata ba tasan this is a millions watch, da sauri takalleshi, murmushi yamata yace "this is your gift, you feed me boob, and you feed me a little p*syy" daukekai tayi da sauri tana turo baki, dan dariya yayi yana kallon bakinta, saikuma yakama hannunta yasaka mata agogon kaman ya aunata yabalain yima hannunta kyau, gashinan kalan gold, dayan hannunta takai ta shafa agogon sanan takalleshi tace "thank you Sir" gyadamata kai yayi, yace "no I should thank you for marrying me" yatashi tsaye tareda juyamata baya yace "baaabu let's go to the cinema" kallonshi tayi tadan ware ido, baya yanuna mata yace "hau" ahankali tatashi kan gadon sanan tazo tahau yadagata yace "are you sure u even eat? U are so light Zara" cixan bayan wuyanshi tayi da sauri ya tsaya yace "auuuch" yay kaman xai xubarda ita ta kurma uban ihu ta kankameshi tace "sorry" kwafa yayi ashagwabe yace "if you do it again, I will throw you away" dan dariya tayi tai lamo abayanshi hannayenta nakan kirjinshi tanadan shafawa bada manufa ba amman ina shi yana tabashi, tun kafin su sauka daga staircase din take kallon falon ganin kujerun dasuka zauna akai dazun nan yachanza yakoma kaman gado, dakin yay wani irin duhu kaman tsakar dare, sai tv dataga yakara girma ga film y kunna but yay pursing dan baya aiki, saikuma katon bowl na popcorn data gani abangare daya na gadon, zuwa yayi kafin ya kwantar da ita yasauketa akasa sanan yakai hannunshi kan kasan riganta zai tattare sama da sauri ta kalleshi tanadan zaro ido, ahankali yace "plsss wife" yana maganan yacire rigan yarage daga ita sai bikini pant da bra din jikinta dasuka mata wani mahaukacin kyau kaman wata model, bintada kallo yayi saikawai yadaure, tana tsaye agabanshi shima yacire riganshi ya yar, yaduka yacire wandon jikinshi da sauri ta daukekai jikinta yafar rawa, yarage dagashi sai boxer, ga mamakinta daukanta taga yayi sukahau gadon kujeran dataji da shegen taushi, kwanciya yayi yadaura kanshi kan filon wajen zuwa comfort din dayakeso sanan yadaura ta akanshi batai wani musuba tai lamo ajikinshi, clean bargon wajen yajawo ya warware yarufa musu sabida sanyin ac dake falon, sanan yadau removed hannun damanshi yasaka play aka fara film din dayan hannunshi kuma na shafa saman butt dinta that's very soft, and tender.

Gyara kwanciya tayi ajikinshi danji tayi yamafi gado dadi uta bata taba sanin haka soyayya yakeda dadi ba, har kasan ranta takeji kaman kar azo arabasu suyi rayuwansu haka har karshen duniya, tanajinshi yana shafa mata bombom amman bata hanashi ba saima dadin dayake mata.

Kasa daurewa yayi yanda yakejin all her boobs akirjinshi, nipples dintane kawai dan rigan yarufe, ahankali yadaura hannunshi kan bayanta yashiga kwance igiyan bra, da sauri tadago kanta takalleshi wani yaushe yamata da fuska yace "please Jewel" maida kanta tayi ta kwanta yakarasa cirewa sanan yadan dagota yaja bra din yacire yayar sanan yamaidata kan jikinshi yana wani irin sauke ijiyan zuciya ahankali. "Hmmmmm" ahankali yakai hannunshi yadan dagota ya jirkitarda ita yakai hannunshi yakama boobs din atare dagashi har ita suka sauke ijiyan zuciya, murya chan ciki yace "I want to suck Zara" make kafada tayi ahankali, kaman zata fashemai da kuka tace "its painful" murya chan kasa yace "I promise to be gently on it this time" shiru tamai hakan yasa gently yakai bakinshi yadaura akai yashiga sha, tanaji tana gani haka suke kallon nan yanasha mata boobs ita dadin ma bacci yasata tayi bama kallon ba hakan yasa ya kwantarda ita, yacigaba dasha son ranshi.

Saida aka kira Magrib yatadata yakaita sukai sallan magrib tare sanan suka fito abincin data gani kala kala lafiyayyu a dinning yasa ta kalleshi, murmushi yamata ganin abinda ta kalla yace "I ordered the food daga GOLDEN TASTE KITCHEN, abincin su kadai nake iyaci danazo Abuja, ba restaurant bane daga gida take abincinta, ga dadi, and she's very clean, Dad yamin recommending nata, inhar yana Abuja itace ma mishi abinci, the woman is good, girkin hadaddun mata take bana yaraba, Instagram handle dinta is GOLDENTASTE FOODSTUFFS" Guys check my Yaya out fa, tana girke girke, harda frozen foods tana saidawa, da juice, da local foods irinsu dambu and the rest, zaku iya dubasu a Instagram for more details.
Chapter 96 · 0% Book details