Sashe 95
Masifaffiyar Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cikin bacci taji wayanta na ringing da kyar ta iyabude ido tajawo wayan dan tamasan Tobine, har cikin ranta taji inama ace zaice mata tafito waje ya iso, ahankali tai picking wayan tace "hello" ajiyan zuciya taji yasauke ahankali yace "Jewel" shiru tayi bata amsashi ba dagajin background din tamasan baizoba yana chan lagos, ahankali yace "Zara" shiru tasakeyi ita karan kanta tarasa meke damunta sokawai take yazo taganshi, and ganin yau asabar still this week ma zaice mata bazai sami daman zuwaba yasa taji wani haushi da masifa narufeta, murya chan kasa cikeda lallashi yace "Zara am sorry please, once I settle everything I will come" kaman jiratake ta tsinke mishi da masifa cikin muryanta dabaya nuna masifa ma take tace "stay and do your work, ai bance maka dama dole kazoba, nima karatu nake, I want to study for my exam if you will excuse me, bye" takatse wayan tareda cillar da wayan gefe saikawai tafashe da kuka sosai, tanaji wayan na ringing amman ina taki dauka, kuka sosai take, ita kanta batasan lokacin datafara sonsshi hakaba, she just wants to see him wlh, tun zuwan dayayi yau almost 2month kenan bai karazuwa ba, saida tayi kukan takoshi idanunta harsun kumbura sanan ta tashi tawuce bayi taje ta dauro alwala tazo tai sallan magrib sanan tazauna kan dadduma kenan aka bude kofan dakin aka shigo, Maryam ce tawani washe baki tazo tawani fada jikinta tace "oyoyo Zara, yau bananan tun safe koki nemeni" ahankali tace "nakiraki wayanki baya shiga" dasauri Maryam tace "ya nakashe wayana batare danama saniba, what happen to your eyes kikai zuru xuru kaman ma kuka kikayi ko"? Girgizama Maryam kai tayi ahankali saikuma tasaki kuka tafada jikin Maryam ta kankameta, Maryam tace "subhanallah menene Zara"? Kasa magana tayi sai kuka, da kyar Maryam tasamu tai shiru tace "menene"? Cikin muryanta dahar yadishe tace "don't worry" danjim Maryam tayi tace "I guess keda yoruba demon dinki ne, I understand sorry ko, yanzu dai tashi kizo kirakani wani waje lemme cheer you up" girgizama Maryam kai tayi tace "I don't want to go anywhere" dasauri Maryam tace "haba Zara ninefa, do it for me, pls please plssssss" gyadama Maryam kai kawai tayi bawaidan tasoba, dasauri Maryam tatashi tace "nizan shiryaki dakaina" batajira cewantaba tabude wardrobe dinta tadauko mata wani abaya off white hadadden gaske irin yan 80k dinan, dawani hill sanan tazo tadagata tace "har makeup zan miki kuma don't tell me anything, bridal shower zamu u will not go and be looking different" kawai sabida karta batama Maryam din raine yasa tai shiru Maryam tashiga tsantsaramata makeup, sanan ta gyara mata parking gashinta tsaf, sanan tashirya cikin rigan, itama Maryam tashirua cikin wani black hadadden abaya, sanan tayafa mata gyalen akai tana kallonta, bakaramin kyau tayiba, tabata handbag tarike suka fito tarike mata hannu dan batawani kware da hill ba, suna fita gaban hostel suka dauki hostel cab shatta suka fice, saida sukai nisa a tafiyan Maryam taciro wani kyalle tace "zan rufe fuskanki, location din wajen ko is one place da you've been wanting to go, i told you I will cheer you up so don't tell me no pls" turoma Maryam baki tayi tace "nidai bazamu dadeba, kinji ana kiran isha'i ba" dasauri Maryam tace "I promise by 9 munjuyo" Maryam batajira takara magana ba tarufe mata idanun da kyallen sanan tarike mata hannu tacigaba da hira tana nunama direban direction har zuwa inda zasu agaban gate yay parking taciro kudi tabashi sanan Maryam takamo hannunta tafito da ita tace "mun iso mushiga" tabude gate ahankali suka shiga compound din duhu dumdin, Maryam tamaida gate din tarufe, sanan tace "lemme take off the blindfold" kwance mata tayi hakan yasa tabude idanunta tana kallon ko'ina tace "Maryam where is this, ai everywhere is black" daidainan aka wani irin kunna haske akai ihu "suprise!!!!" Wani irin ware idanu tayi tayi mutuwar tsaye, wajene da akai decorating da flowers da balloons anyi team na sofeeya the first, gawasu dankara dankaran cake anrubuta ZARA'S @ 21ST, gayan class dinsu harda wacce bata taba magana da itaba, ga mamakinta taga Rahima, Rayyana, da Rahma, kannin Dr Imam, duk sunci gayu cikin black abayas irin na Maryam, ana ihu sosai ana tafi tayi wani irin mutuwar tsaye ko motsi takasa ana daddaukanta hoto, saikuma chan taga sun mammatsa sun bada space, there goes Tobi, yayi wani irin mahaukacin kyau yana sanye da suit black da farin ciki, yasaka bow tie, yazuba hannunshi daya a aljihu dayan kuma yana shafa chest dinshi yana tafiya ahankali yana tahowa inda take yana wani cool smile dake dauke da tsantsan so yana kallonta kaman yanda take kallonshi kaman amafarki, har gabanta yaaraso ya tsaya sanan yaciro hannunshi daga daga aljihu yakai both d hands kan kumatunta wajen yay tsit ana daukansu hoto ahankali yace "happy birthday wife" batasan menene ba wani irin kukane yatokaremata wuya, bakinta yafara rawa sosai, ahankali yace "you are the best thing that happen to my life and this is to many many and many more life together, I love you Zara" haba sai kuka tawani irin fada jikinshi ta kankameshi tan kuka sosai, ya rungumeta shima aka shiga ihu sosai ana tafi ana kakkashesu da hoto Dj yasaki wani cool music, ahaka tana kukan yashiga dan moving da ita, sanan yadago kanta yakai handky dinshi yana girgizamata kai alamun tadena kuka, sanan yay kissing forehead dinta, muryanchan kasa yace "stop crying am here now" gyadamai kai tayi ahankali, saida ya tabbatar she's fine, sanan yakama hannunta yakaita wajen friends dinta dasu Rayyana dansu gaisa, aiko suka dinga mata dariya suna cemata ai tunjiya suke planning this birthday, tundaga kano sukazo, that Granny dasu Mum sunce suna gaidasheta, kuka suma suka kara sakata, Tobi cikeda wasa yajata yana hararansu yace kudena samin mata kuka anata dariya, lallashinta yashigayi kawai tahau kallonshi ita wlh she didn't even realize tashiga 21 yanzu, tunda take arayuwanta bata taba celebrating birthday ba, sai ai birthday dintama agama bamatasan lokaci yayi yawuce ba, she's just realizing it, tafara school dinan tanagab da shiga 20, gashi yanzu tana year 2 tashiga 21, oh this life, just kaman yesterday ne take 19fa, yanzu she's 21.... fuskanta yashafa ahankali yace "tunanin me kike"? Girgizamai kai tayi ahankali tana murmushi, daidai ankirasu suje su yanka cake, yana rikeda ita sukaje, ahankali ta yanka cake din instead of takai bakinta saita kai bakinshi tana kallonshi gently yaci sanan yadauka shima yakai bakinta kana ganinsu kaga soyayya akahau ihu, saikuma presentation of gift dinshi, wani waje dataga anrufe da balloons dayawa sukayi, nan aka fara ihu 1 2 3 sanan balloons din suka watse wani hot Brabus jeep ne fara yasaimata kawai jikinshi tashige saiwani kukan, she never knew zatai irin wanan rayuwan a duniya, shi yanda takema kuka yasa duksai yaji wani iri, komawa sukayi.
Anyi party anyi rawa irin na yayan manya, ga abinci Sara duk wanda kaga damanci, Tobi ya ijiye cars da direbas dazasu maida kowa gida, wajajen 10 aka fara tafiya sun bata gifts sosai, su Rahima ma sukazo, suka mata sallama itama tace "nima yanzu zan koma school nida Maryam" susuka fara tafiya saiga Maryam itama tamata sallama tace "nina tafi da yan hostel dinmu, ke Ya Tobi yakawoki right" takalli Tobi daya gyadamata kai yace "thanks Maryam" sanan tawuce tai tafiyan ta shikuma yarike hannunta sukai wajen wata hot car yace "mutafi" yabude mata tashiga sanan yazagaya ya shiga tana kallonshi, sanan yatada motar suka fita gateman narufe gidan, instead of taga yadauki hanyan school dinsu wani hanya daban taga yadauka batacemai komiba har kasan ranta itama tanaso ta zauna dashi yadan tattabata dan she misses all abubuwan dayamata, wani hadaden gida daba wanda suka baroba taga sunje, horn yayi aka bude musu gidan yaja motan ciki yace "I bought this house last week, that other house is Dad house he just gave it to me, I hope u like my choice" bin gidan tayi da kallo yanda yadama wanchan a haduwa, parking yayi yafito yazagayo yabude mata tafito, yana rikeda hannunta suka shiga ciki, wani maddddd falo suka shiga wowwwaww tabude baki tana kallo, maida kofan yayi yarufe yazota bayanta ahankali ya kwanto abayanta tareda kulle hannayenshi kan cikinta yadanyi pecking wuyanta sanan ya mayarda kanshi shoulder nata yana kallon face dinta da lips dinta da aka shafama red lipsticks da tuntuni yake tsolemai idanu, murya chan kasa yace "do you like d house"? Gyadamai kai tayi ahankali tace "I love it" sukai shiru saichan tadan juyo hakan yasa yasaketa dan yabata access nata juyo da kyau, sanan tace "since when did you come Abj"? Murmushi yamata yace "since yesterday Friday, but da kyar nai bacci baki, I wanted to suck this" yakai hannunshi zai taba nononta ta kabarda hannun, tajuya da sauri zatai stairs yaâ‚©ani tashi yajawota yasata ajikinshi ta baya ya kankanmeta yakai dayan hannunshi.
_NAFJAN COLLECTION_
_Nafjan Collection business ne na shahararriyan CEO dinan wato Nafisa, wacce ta kware akan sana'oi kala kala._
_Tana saida kowani kalan kaya dakuka sani, Riga, wando, lace, shadda, atampa, takalma, na maza, na mata, na yara, na manya, sneakers, cambas, sandals, flat shoe duka, handbags, bagpack, akwatuna, dogayen riguna, agoguna, tana shigo da hadaddun kayan daki daga kasan waje, kayanta arahansu zaisa kama rufe baki, dan tuntubarta ko magana da ita directly zaku iya saminta awanan number wayan 08160472711, kowani kalan abu kuke nema kawai ku danna mata kira dan tambayanta kuji kotana dashi kobatada shi_
_Dankuma magana da ita directly a watsapp zaku iya samunta ta hanyar danna wanan link din.👇_
https://wa.me/+2348160472711