Sashe 29
Masifaffiyar Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
"Dad nakosa naga Tobi please kacema direban yakara gudu" yarinyar dake zaune kusada Otun abayan mota taci gayu sosai tama Babanta magana, tana sanye dawani half gown daya tsayamata daidai cinyan ta yakamata sosai, tawuyan rigan net ne ana ganin kirjinta, kanta braids ne masu kyau dogaye bakake da ash, tayi make up mai kyau, hannunta sanye da long nails da aka shafa musu nail polish pink mai kyau, ba fara chan chan bace but tanada haskenta mai kyau shima, gata doguwa tanada dan kiba akalla zatai 29 ko 30, dan she looks younger than su Dami, Hararanta Baban yayi yace "instead of ki zauna a camp abinki Ayoka weekend saiki dawo but kinki, I told you Tobi is not going back anytime soon" turoma Baban nata baki tayi daidai sunkai gidan sarki bude musu gate akayi suka shiga, har main compound Otun yasa aka shiga sabida ita bai sauka afada ba, parking sukayi aka budemata kofan, waving hannu tama babanta dake kallonta dan tayi kyau sosai tace "bye Dady" bye yamata sanan guards suka rufe kofa suka wuce suka fita dan shiga fada itakuma tawuce tahau stairs guards dake gadin wajen suka shiga gaisheta tareda bude mata kofa ko kallansu batayiba ta shiga, Mum ce ita kadai zaune afalo tana waya, tana ganinta takatse wayan tace "wanake gani haka? Dayake abokin ki adawo ai dole kizo yaushe rabon dana ganki Ayoka" akunyace taje tafada jikin Mum tarungume tace "Mum sorry ina camp nefa, sorry don't be angry, Mum where's is My Besty Tobi" tai tambayan tana waige waige kaman tana nemanshi washe baki Mum tayi tace "ai kinsan yana part dinshi, gulma ya shigo dake nan, how is your Mom? Dazunan muka gama waya da ita kota gayamin zakizo" dariya tayi tace "Mum wlh bamatasan zanzo nanba, Dady nabiyo" tasaki Mum da sauri ta tashi tsaye daidai nan Dami tafito sanye da rigan bacci, murmushi yarinyar tayi tace "Anty Dami hw far, ekaro" fine Dami tace ba yabo ba fallasa, Mum ta tabe baki tace "tafi wajen Tobi ki abinki, karki biyema masu bakin hali" itama Tabe baki tayi tawuce tafita daga dakin abinta Mum tabita da kallo tana murmushi, Dami tace "Mum look how she's dress sotake tabata Tobi" wani kallo Mum tamata tace "is Tobi a small boy da Ayoka zata iya batashi? Wai mesa kin cika sa ido ne, this children are just friends tun suna yara waye baisan hakan ba a family nan, can't she dress anyhow to see her friend"? hararan Mum Dami tayi tace "tadaiyi tagama ni banmasan mene mata keso ajikin Tobi ba, that ugly boy" filo Mum ta jefa mata tace "yaronane ugly, but Ayoka is a nice girl wlh tanason Tobi sosai inhar zai sota basai ahadasu suyi aure ba, sau nawa friendship ya haifar da soyayya" da sauri dami tace "haaa Mum but duka duka da shekara nawa ya girmeta age mate nefa, besides ma yaza ayi Tobi yay aure yayyinshi uku basuyi ba, abeg Tobi is still a small boy" shiru Mum tayi bata kara kulata ba tai dailing wani number tacigaba da hira a waya abinta.
_MBM ENTERPRISE company ne mai zaman kanshi that are into anything computer design, graphics design, sunayin ID card, folder, files, meo, baje, sunayin jotter na biki da sauransu, sunayin customize mug da magic mug, sunayin jacket da riguna signout irin idan kun gama school, sunayin invitation card, sunayin p-caps, sunayin throw pillows da sauran su, sunayin calendar na turenci dana larabci, dakomima har kwalaye sunayi, ko'ina kake zasu maka su aikamaka dashi, suna logo creation, suna customized links, flash da souvenirs na biki na birthday na suna daza'a lika suayenku ajiki, sunayin receipt, gift box na birthday koma na menene, jama'a bari kuji indai design ne da ake amfani da kwamputa ayi to MBM Enterprise kaman sunmiki sun gama, har award sunayi, customize umbrella, key holder banda haka all services dinsu are at a very low discount rate, super affordable, idan zaki tuntubesu zaki samesu awanan number takira 07010439656 , sanan zaki samesu a watsapp ta wanan number 08106788714 kuyi saving ku musu magana ko a watsapp kokuma ku kirasu awaya._
6/28/21, 8:49 AM - My Mtn Number: 💫 _DISASTROUS LOVE_ 💫
_MASIFAFFIYAR KAUNA_
âœðŸ¾M SHAKUR
_Mumies akwai abinda nakeso nagaya muku, shin kunkosan like Did you know........?_
_Scent kamshi shine abu na farko da mutane ke lurada shi idan sun shiga gidan ka ko motan ka bawani abuba?_
_Be memorable.....in a good way Mumies_
_A Fragrant, shi kamshi is like a signature, kaman wani alamune so even after a woman leaves the room, her fragrance should reveal she's been there. Kamshi abune dake nuna kinzo waje idan ma kikabar wajen still zai nuna kinzo_
_Turare heralds a woman's arrival and prolongs her departure_
_The beauty of turare speaks to your heart and hopefully someone else's kunsan da haka Mumies?_
_Kamshi is a word, turare is a literature do you believe this Mumies?_
_Kamshinki amatsayin ki na y'a mace tells more about you sama da handwriting dinki kinsan da hakan?_
_Mata kusaurara kuji, namiji yana iya manta komi naki amman baya iya manta kamshin ki_
_da hakane nake muku introducing turarukan UMMIE COLLECTION dazai baki duka qualities dinan and even MORE tested by M SHAKUR dinku, suna saida turarukan daki, na jiki, na wanka, turarukan tsinke, body oils da sauran su, zaki iya tuntubar su ta wanan number ko awaya ko a watsapp 08186968736, dan samin karin bayani, zaku iyashiga group dinsu dan ganin duka turarukansu, zakuma ku iya following nasu a_ Instagram @UMMIE COLLECTION.
_‎Open this link to join my WhatsApp Group: https://chat.whatsapp.com/Fov2UbNr4CH0reP9K9zltu_
Instagram Handle dinsu https://www.instagram.com/invites/contact/?i=1c3np4d6vwqbv&utm_content=1g4qyjp
_PRODUCT DINSU_
_SANDAL EXCLUSIVE_
_SANDAL FLAKES_
_SANDAL BANGI_
_KAJIJI_
_DOROT_
_DAMBU_
_DEVINE (PURPLE)_
_REGAL (YELLOW)
_LOVELY (MAROON)_
_DAISY (ORANGES)_
_KHUMRA_
_STAR_
_BELOVED_
_Body oils._
SIGN M SHAKUR
EPISODE 1ï¸âƒ£9ï¸âƒ£
Takai kusan minti 15 tana kneeling akasan nan kanta akasa ita batasan meyake ba ita bata dago kanta ba, kanta akasa taga inuwanshi yajuyo yakoma kan lumtsatsen kujeranshi yazauna yadaura kafa daya kan daya yanada karkada kafan, saikuma yadaga remote din ya shiga operating remote din yakai tashan kwallo sanan ya ijiye remote din agefenshi shi yana kallon tashar batare daya kalleta ba yace "what's your name"? Ahankali tace "My name is Khalid Muhammad" dagajin yanayin maganan yace "from the north I guess" "yes, Kano" tace anatse, yay dan jim har lokacin bai juyo ya kalletaba yace "everyday makesure you are here by 5 na asuba, kafin na farka, you start your work everyday by 5 u are only release a duty idan nai baccin dare, bana rufe kofa so u come down to my bedroom kijirani na farka, cause you will be the one to do every damn thing for me understood" gyadamai kai yayi saikuma tace "yes" ahankali yace "dismiss" tashi tayi kafafuwanta harsun sage tsabagen kneeling datakeyi agidan nan hanyar kofa tayi zata fita, kaman daga sama yace "about your wears" da sauri ta juyota kallai ga mamakinta taga har lokacin idanunshi nakan tv kafanshi daya nakan daya kaman yanda ta barshi yace "anybody that works for me can't dress this way, so call the head Guard" gyadamai kai tayi tace "okay Sir" jikinta har bari yake ganin wanan baida wasa ko kadan baima kallon mutunshi yake magana tsabagen girman kai, koda yake ance shine yariman gidan, hannunta tadaura kan handle harta bude kofa taji yace "did you sustain any injury from the dog bite" sake juyowa tayi ta kalleshi taga har lokacin yana yanda yake yana kallo, ahankali tace "no" sanan tai shiru tanajiran kozaiyi wani magana saitaga baiyiba hakan yasa tafice ahankali ta maidomai da kofan tarufe tai hanyar bangarensu tana waige waige gudun kartaga karnukan dazu, tana zuwa tasami Head Guard tafadi mai abinda Aremo yace da gudu yatafi bangaren Yarima, baidade ba saigashi tareda wani mutumi dake rike da tape dakuma littafi da pen, dakinta suka shigo sukasa ta tsaya measurement dinta suka dauka sanan sukadau keton datake sawa suka duba size dinta 38 take sawa sanan suka fita, wuraren 12 tayi nisa a bacci suka bude kofanta suka shigo direct suka ijiye mata wani katon jaka guda biyu, Head Guard yace "set set ne na suit da cover shoes da bow tie, this is ur uniform inji Aremo, he don't want to be seeing you da wayan nan kayan kana zuwa bangarenshi, daga yanzu sababbin nan zaka dinga sawa" gyadamai kai tayi yawuce yafita, tashi tayi ahankali tasaka sakata a kofa, sanan ta tashi tacire riganta ta warware daurin nonon sabida wani mugun zugi suke mata, har wani ijiyan zuciya ta sauke sai bacci.