Sashe 76
Masifaffiyar Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Darenma saida Imam yakirata ya tambayeta school dawaye roommate dinta dukta fadamai, washegari tana idar da salla tai azkar ta tashi tazo ta shiga fixing breakfast itakuma Maryam na bayi na wanka, fried Irish tayi da kwai da tea a cups guda biyu sanan ta iiye komi a tsakar dakin tacire kayan jikinta Maryam nafitowa itama ta shiga, Maryam ta kalli breakfast din tai murmushi data fito tashirya tare sukaci abincin sanan suka fita tare, ashema ajinsu daya da Maryam din, saidai yarinyar nada kokari sosai taga yanda kan yarinar keja, dasuka dawo tasa Maryam takoyamata all abubuwan dabata iyaba shikenan kuma daganan suka fara shiri, Maryam din itama batada surutu kaman ita batada kawaye koda yaushe tana daki tana karatu kotana wasada waya itama babu abinda batadashi, sosai suka shiryada Maryam, itama Maryam ganin Zara nada natsuwa batada shiga kawaye gason karatu yasa taji tanason yarinyar, a ajin har kiransu da yan girman kai ake sabida yanda babu ruwansu basa harka da kowa.
Yau Friday tun safe Zara ta tashi take murna takosa sudawo daga class ta tafi weekend itama haka Maryam sabida za'a adauketa, tun kafin ta tafi class ta danna ma Granny kira tana shagwaba tace "ita 12 zasu fito daga lectures by one azo adauketa ba harsai 4 ba" Granny namata dariya tace "anyi kewanmu" sanab ta katse wayan.
1 daidai tana daki zaune ta shirya cikin wata blue black atampa gown dayamata kyau sosai tayi dauri, ga dakan makarantan ta katuwa a gefe data cika da books sabida tai karatu wayanta yay kara tana dubawa taga direba hakan yasada sauri ta tashi tana sunkutan gyalenta, Maryam tace "haryazo"? Gyadamata kai tayi tana murmushi, Maryam ta tashi, jakanta ta tayata dauka tace "to yafa gyalen muje narakaki" yafa gyalen tayi Maryam na kallonta babu komi a fuskanta sai kwalli da man baki daya kara haska pink lips dinta tace "waike mesa baki kwalliya" dasauri Zara tace "niban iyaba" Maryam tabude kofan suka fice tace "kina dawowa zan fara koyamiki wlh" har gaban motan gidansu Maryam ta kaita, tare suka gaida direban sanan suka kara rungume juna, Maryam tace "we will chat on watsapp aina nuna miki yanda akeyi" da sauri ta gyadamata kai, Maryam ta kulle musu kofan tareda daga mata hannu suka tafi sai murna take.
Horn akayi direba yay parking kafin yama karasa parking Amna tafito da gudu, itama dagudu tafito tabar jakanta acikin motan ta tahoda gudu Amna na "oyoyo, oyoyo Anty Zara" batai wata wataba tawani dauki Amna ta rungumeta tace "Amna wlh dukke nafi kewa a school, kinyi kyau" itama Amna dubar fuskarta tayi tace "kinyi kyau wlh sosai Anty Zara, kayan nan sunmiki kyau" "Ina Mum da Granny" Amna tace "duk suna dakin Mum" da sauri tai mota taduki jakarta tagoya sanan takama hannun Amna sukai flat din Mum harda dan gudunsu, bude kofa tayi Granny kadai tagani kan kujera tadaga fuska tana kallonta, jakan bayanta tawani cire da gyale da dankwali duka tayar akasa tai wani irin tsalle tafada jikin Granny ta kankameta tana murna sosai tace "wlh Granny nai kewanki kaman zanyi hauka a school dinnan" ihu Granny tayi tace "jama'a ku taimakeni dan kafan danake maneji Zara zata karasa cireshi batasan yanzu takara kiba ba" kyalkyacewa da dariya tayi tana kara gyara kwanciya jikin Granny Amna tace "nima Anty Zara matsamin" Mum dake saukowa daga stairs tace "yan makaranta shine zaki karyama Hajiya kafa" wani irin tashi tayi daga jikin Granny ta kalli stairs ganin Mum dataci gayun jumma'a na saukowa yasa ta tashi dagudu gashin kanta na lilo sun zubo abayanta tai wajen Mum ta rungumeta tana murna, Mum tace "musamman namiki awara yau" sukai maganan suna saukowa, Zara tace "thank you Mum, zanci sosai" ta gefen ido Mum ta hango yanda Dr Imam dake dinning yanacin abinci ke kallonta, hakan yasa tace "kin gaisa da yayanki kuwa"? Granny dake jinsu tace "inama taganshi tananan ta cinyata take, gashi yanzu nama kasa motsi da kafan" dasauri tashiga bin dakin da kallo trying to gane wani yaya suke nufi karaf idanunta suka hadu dana Dr Imam dake zaune kan dinning, wani irin mugun faduwa gabanta yayi da sauri tasauke kanta kasa feeling damn restless bamatasan mezatayi ba, sai kawai tashiga wasada yatsunta kaman ba ita bane ke murna yanzun nan ba, ganin haka yasa Mum tace "wuce kije ki gaidashi" gyadama Mum kai tayi sanan tawuce falo, tsugunnawa tayi tadauki gyalenta tayafa akai sanan ahankali tawuce dinning din, dan dukawa tayi tace "ina yini Ya Imam" Mum dai tawuce kitchen abinta sai gata tafitoda wani kulana awara takalli Zara taja kujeran dake facing na Imam tace "Oya Zauna kici abinci" xama tayi ahankali Mum tadauki plate tazuba mata waran tasaka mata spoon sanan tawuce falo abinta wajen Granny, kasa taba abincin tayi sabida yanda yake gabanta hakan yasa kaman daga sama taji yace "eat" gyadamai kai tayi tadauki spoon tafaraci. "Ya school"? Yay maganan yana shan juice din glass cup yana kallonta, ahankali tace "lpy lau" ijiye cup din yayi yadau tissue yana goge bakinshi yace "any problem with the school"? Girgizamai kai tayi ahankali tace "babu" baisake cemata komiba ganin she's not comfortable yasa yace "I will see you later".
Bata kara ganinshi ba, sai da daddare, tan zaune afalo ya shigo Zama yayi kan kujera, ahankali tace "ina yini" gyadamata kai yayi yace "I will be traveling tomorrow dasafe to India, zanje course Anesthesia Dr, 1yr zanyi nadawo, I want you to concentrate a school" nan yacigaba da mata fada sosai yana bata shawarwari kaman yanda zaima kanwarshi........
_Bayan 1year!!!!_
_Gidan Oba of Lagos_
Da sauri guards suka shigo palace din ana tsakiyan fadanci head Guard cikin Yarbanci yace "Sarkina ba'aga Tobi bafa" dawani irin sauri Sarki yatashi Otun biyedashi, suka fito Sarki yace "kun duba ko'ina? Kun duba dungeon"? Dasauri yace "ai tunda kasa aka chanza kwadon wajen yadena zuwa, so bama muduba ba mundane bayanan" dan tsaki Dad yaja yashiga cikin gidan, Mum yagani na kuka sosai idanun su Dami yay jajir, baibi takansu ba hakan yasa Mum tatashi da sauri tana "na shiga uku na lalace ni Kafilat" yaran suna lallashinta duk suna bata baki sukai dajin, ganin dungeon din mata abude ga sabon hadadden key daya saka an karya anyar yasa basuyi wata wataba duk sukai ciki, gawajen yana da kwari sabida yau sati biyu kenan dasaka sabon key sabida yanda Tobi yamaida wajen gidanshi, gaban dakin da aka kulle Fatima duk sukayi, saikuma suka tsaya chak, Tobi ne kwance akasan wajen idanunshi sunyi jaaaa sosai, yakara baki yay muni, gemunshi yay tsayi sosai sanan gashi ahargitse kaman namahaukaci, haka gashin kanshi yahargitse tun last kitson dayayi lokacin tun Fatima nagidan shine, akanshi gashin ya dandake yay guda guda, bakaganin tsagan gashin gabaki daya yakoma wani kala, kayan dake jikinshi sune wanda ke jikinshi ranan da Fatima tamutu, ko anciremai ansaka wasu saiya yaga yadaukosu yasaka, hannuwashi gabaki daya akasan simentin dakin yana shafawa kaman yana gogewa, bakinshi na motsi ahankali yana. "Stop crying Zara, stop crying am here, am here okay, I gotcha Jewel" dukansu babu wanda ya iya motsi cikin Maman kam takasa komi sai kuka, ahankali Dami takaraso tabude kofan ahankali idanunta sunyi jajir kusada Tobi tazauna ahankali tadaura hannunta abayanshi ahankali tareda share idanunta dan hawaye na neman zubomata, zame jiki Taye tayi itama tashigo tasami waje gefen Dami itama tazauna ahankali ita takasa rike kukanta kawai saita saki, haka itama Kende tashigo tasami waje tazauna, ahankali Dami tadago jajayen idanunta ta kalli mahaifinta da Otun, dan dama Allah yahore mata ishashen rashin kunya tace "Dad i will tell you dis today, look here Dad I don't give a f*ck about the tradition, culture or this palace, I don't give a f*ck Dad about that old begger daka ijiye a palace maisuna Ooluwo dake gayamaka what to do, all I know and all I care about is my brother, we can't watch our brother living measurably like this, wlh Dad kagayama kowa yarinyar nan tamutu bazamu yardaba kokaje kanemo yarinyar nan kabama kanina abinda yakeso ko dukanmu are going to live here together with him komezai samemu yasamemu, idan kuma you care about culture da tradition sama da mu yaranka daka haifa zaka iya nuna mana" tai maganan babu alamun tsoro akan fuskarta, Mum ce tafashe da kuka tace "Honey I always thought kamafini Son Tobi but bansan cewa al'ada kakeso ba Tobi ba, ka gwammace kadinga kallon danka ahaka da amana dariya kan danmu ya auri bahaushiya, the destiny has changed already and this is it, danka yaso wacce bai kamata yasoba, and I don't care, all I care about shine naga d'ana my only son yafita daga wanan trauma yadawo kaman kowani yaro yadawo hayyacinshi, wlh inhar baka sakko kan bakanka ba nima I will be here da yarana, I will not eat nor drink until kanemo yarinyar nan munje mun nemo ma danmu aurenta let the whole world laugh, kowa yamana dariya, I care about myson nagaya maka" tawuce tashiga ciki cikeda zuciya, wani kallo Dad yamusu dake cikeda tashin hankali sanan yakalli Tobi dabaimasan me akeyiba har lokacin yana sambatun shi sanan yawuce fuuuu yafita Otun da Guards suka bishi, flat dinsu ya shiga Otun yabishi da sauri yana kallonshi yanda yake zagaye falon.