← Book details Masifaffiyar Kauna Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 94 OF 104

Sashe 94

Masifaffiyar Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Ihu Mama tayi ihun mugun bakin ciki saikuma ta tashi tace "wanan wulakantacciyar yarinyar, mara galihu shine tasamu miji agidan sarautan da mukai biyan bashi da ita, ina!! Wanan mai bakin jinin da bakin hali wanda mutane suka tsana ne tasami miji haka ina!" Saiga hawaye, tunda take bata tabajin bakin ciki tsantsa, da dana sani irin naranan ba! Wlh da ace tasani dabama ta zuga Baba anyi biyan bashi da itaba, da batayi sanadin barinta gidan nanba, inda ace tananan ai wlh mutum haka bai isa ya aureta ba, data maida ita kaskantacciya wulakantatta, wacce mutane zasu gani su tofarda yawu, Abidan ta ne deserves a prince as husband! Wayyo Allah na, tafashe da kuka, da sauri Baba yazo ya tsugunna kusada ita yana shafata yace "yakuri Ruka, maganan dana fadamiki ne tabata miki rai kiyakuri" wani irin tureshi tayi kaman mahaukaciya tace "saken! Inbakai jalihi bane mesa dakaga za'a daira auren kace baka yardaba kai sokoko kana kallo aka daura mata aure" shikeda damuwa Baba yace "kefa kikace indinga cewa ba y'ata bace, babu hannuna a lamarinta laifin mekuma nayi anan" yay maganan gwanin ban tausayi, wani irin kallon takaici tamai sanan tace "kalleni nan, wlh wlh wanan alkawarina ne yarka Fatima bazata taba ganin hasken rayuwa ba, bazantaba bari tasan farinciki ko kwanciyan hankaliba, kuma inhar ban rabata da wanan dan sarkin ba karubuta ka ajiye ba sunana Rukayya ba, Nina gayamaka wanan maganan, yanda yarka tazo duniya akaskantacce awulakance takuma wahala haka nakeso takoma ga ubangijinta ahaka" tana maganan taja hijabinta tasaka, tadau wayarta da purse dakuma wata jaka, tace "ga Abida nan ka kulada su sai gobe dasafe zan dawo" tawuce burum tafice.

Park taje tashiga motar dazai kaita wani kauye anan hanyar makarfi, tasauka abakin hanya tadauki machine zuwa cikin kauyen, sanan tadauki akori kura zuwa chan chan bayan kauyen wanda ta isa da magrib, Mai akorin na sauketa tabiya kudi, sanan tashiga tafiya da kafa zuwa wani babban dutse, sanan ta shiga dan kogon dake dutsen.

Wani bakin mutumne kenan azaune, yana sanye da kayan buzu, gawasu kayayyakin tsafi, dakuma wani ruwa a kwarya agabanshi, yana ganinta yace "shigo da kafar haggu da baya baya kinama shaidan kirari" juyawa tayi tashigoda kafan haggun tace "nagaida shaidan, nagaida kowa na nan wajen" tana karasowa gabanshi yace "ya isa, zauna" zama tayi ahankali, zata bude baki tai nagana yace "Rukkaya kinzo wajena sabida tun aikin danamiki akan mijinki kikasan eh ni Matsafin Fir'auna na iya aiki, aikina yafi wukaci, ayau dinan mijinki yabaki labarin yanda yarshi ta auri dan sarki, gidan sarautan arziki, gidan jin dadi, kinzo nanne sabida kinaso in tarwatsa auren, sanan in wulakanta yarinyar nasa tajuyama auren baya, tama kowa wayanda suka riketa fitsara ta yanda zasu korata su rabuda ita, shima mijin yarabu da ita" wani irin murmushin jin dadi tayi tana kara gyara zama tanason bokan nan over, ahankali tace "Yaya Za'ayi yanzu Boka?" Wata yar shinfida yanuna mata, yace "wanan tsanan da ki, da bakinciki, da kuncin dakikema yarinyar nan tundaga zuciyanki da kuruwanki take, dashi kuma zanyi amfani zansaka azzakarina nafito da kadan tube kije ki kwanta achan" gabanta faduwa yake sosai dan last time daya mata aiki akan Baba baice mata hakaba, takarasa gaban inda yanuna mata cikeda tsoro tacire kayan jikinta tass ba kunya ba tsoron Allah ta kwanta gabanta nafaduwa, takai kusan 1min da kwanciya sanan yatashi harwani tsami tsami yake gashinan bakin kirin kaman biri yazo da sauri ta daukekai, batare daya cire kayaba yahau kanta ya kwanta yana wani irin nishi sanan yakai hannunshi cikin buzun dake kwankwasonshi yaciro bananarshi ahankali ya chusata jikinsta, sosai gabanta ke faduwa jin yanda yake saduwa da ita, thats one thing dabata tabayi arayuwanta ba, tanason mijinta Baba sosai, duk runtsi da wahala bata taba kallon wani namiji awaje taji sha'awanshi ba dan haryau bataga namijin dayakai Baba kyauba.

Kusan 2min yayi yagama yatashi kawai taga butterfly a hannunshi, zaro ido tayi sosai yay wata dariyan keta yace "tashi kisaka kayanki kizo" tashi tayi da sauri tasaka kayanta sanan tadawo inda take tazauna ahankali tana kallon butterfly dinan dake motsi, yace "zan saki abin nan yanzu zata tafi, duk inda yarinyarnan take aduniyan nan zaije yasameta, sharadin shine duk randa batai addu'aba azkar babu wani takobi tattare da ita, ranan ne abinnan zai sauka kan jikinta, dazaran yataba fatar jikinta zai mutu kuruwanshi zata shige jikinta, daga ranan tom shikenan angama aiki" washe baki Mama tayi tana jara gyara zama tana kallonshi, yace "akwai sharadi guda awanan tsafin kuma risk ne babba bansan kozakiyi taking nashiba, duk ranan da aka karya sihirin nan zata koma mikine" dasauri Mama tace "tayaya ma zasu karya? Duk wayanda take taredasu yan bokone yan duniya masu kudine da basama Allah sai kudi, addini baya gabansu so ninasan bazaima karyun musu ba, kawai katurashi" gyadamata kai yayi yace "duk daran dadewa zai kama yarinyar nan, tunda sihiri yakama ma'aiki wayema bazai kamaba, tafi" yafadima butterfly din aiko Mama na kallo ta tashi fifi tafita daga kugon. Mama ta washe baki tace "nawa zan biyaka" "da gabanki zakiyi biya inji ifiritu, zakiyi kwana uku tareda mu" yasake nunamata gado, gabanta nafaduwa sosai tace "wlh inada karaman yarinya dakeshan ma...." kasa karasawa tayi sabida kallon dayamata takara komawa ta kwanta, haka bokan nan yariketa kaman prisoner na gud 3days, badare ba rana sai arana na ukun yay releasing nata tatafi tai uban zuru zuru.....Wanan kenan!!!

_ABUJA_
Yau tun safe take kunci sabida yanda Tobi yakirata yacemata bazai sami daman zuwaba, hakan yasama kawai cikin fushi tashirya tafita, tatafi wajen da ake mata binding project, dantagama project dinta tass, tadan rama sabida wahalan dasuke fama dashi aschool, sunata series of tests gashi yau ana magana duka duka saura 1week tafara rubuta final exams dinta, dudda tasan aiki sosai yake, dan yanzu yamaida kampaninshi up and fully running, and nan da nan investors kawai zuwa suke from nowhere abinka da masu long leg, kowa nason yasami share a company dan sarki, hakan yasa kwata kwata yakasa samin chance na zuwa saiyaji kaman yamayi giving up on the company saikuma yatuna maganganun da Dad yamai, amman koshi adaddafe yake, he's missing his wife badly sama da yanda ta Zara ma ke kewanshi, shima haryar rama yayi.

Saida wajajen 4 aka gama mata tabiya kudin tatas, sanan tafito tataho tana tunanin wani shegen farfesun kaza mai daci da granny ta aikomata dashi yauda sassafe wai shine abincinta nayau throughout kartaci wani abun, tanaci tanashan romo, shiga dakinsu tayi ahankali Maryam ma batanan, ajiye komi tayi tatafi bayi tayo wanka tadauro alwala tafito tazo ta zauna ahankali kan gado tadauki mai ta shafa sanan tasaka wasu pj, taje kitchen tadauki kulan da kazan keciki tuli, tadebo akaramin bowl tazuba romon sanan tadawo tazauna taci tana batarai sanan tagama takora romon tasha ruwa tadan kishingida akan gadon ahaka bacci yay awon gaba da ita.
Chapter 94 · 0% Book details