Sashe 100
Masifaffiyar Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Daki tawuce azafaffe zabi da kunci datakeji aranta yanasa tanaji kaman tai hauka, ita kanta kokarin fighting abun take takasa, bayi tashiga ita dabata taba wanka da ruwam sanyi ba, budema kanta ruwan sanyin shower tayi tai kara ruwan na saukan mata tundaga kanta har zuwa kafafunta but still zuciyanta baya mata dadi, hakan yasa taja towel tadaura tafito taciro kaya simple doguwan rigan atampa tasaka tazo ta zauna, wayanta dake ringing yasa ta kalla, ganin Zatob ke kiranta yasa taji wani mugun bakin ciki dayamafi nada, dauke kai tayi bata kara kallon wayan ba, saikuma ta kabarda wayan akasa ta kwanta kan gado ta lullube kanta, saikuma tafashe da kuka sosai she's running insane ga karan ringing tone din yacika mata kunne, ganin wayan yaki dena ringing yasa ta dauki wayan tafito daga dakinta fuuuu babuko dan kwali da sauri Granny ta tashi tace "ke Zara ina zaki ahaka" dan Zara bata taba fita waje babu dan kwali ba, flat din su Dady da Mum tashiga, Amna data ga Zara tatasp da gudu zata rungumeta wani irin tureta Zara tayi Amna tafadi akasa.
Tai cikin dakin zuwa dinning inda daga Mum har Dad ke kallonta ganin yanda ta ture Zara ga granny biyeda ita, gaban Dady ta tsaya direct tamika mai wayanta dake ringing cikeda rashin kunya tace "ai kaine ka auramin wanan mutumin dake kirana ko, toga waya nan kadauki kiran nan kacemai karya sake yasake kirana, sanan kace ya aiko maka da sakina, bana sonshi bana kaunarshi kuma wlh yabari nasashi a idona saina chaka mai wuka yamutu, kanajina ko" duka dakin kallonta suke, shi Dady ma zai iya cewa baitaba ganin kwayar idanun yarinyar ba saiyau, dan koda yaushe kanta akasa cikeda girmamawa take gaidashi.
Da sauri Granny tazo wajen fizgota tayi tace "ke Zara whats wrong with you? Kinsan mekike fadi kuwa" wani kallo tama Granny tace "kin dauka na haukacene? Cewa nayi na tsani mutumin nan, kuma ku kirashi kuraba auren nan dakune kuka hada inba hakaba zanbaku mamaki wlh, saina hanaku xaman lafiya agidan nan, nabaku awa biyu kacal kuraba auren mu kokuma wlh wlh saikun kama baki nafara muku abinda zan muku, ga wayan nan" tawani irin ijiye wayan awurin tawuce tafita daga dakin fuuuu hartana bangaje Granny, kallon Granny Dady yayi yace "is this how this girl is ko something happen to her ne"? Da sauri Granny tace "wani irin is this how this girl is? Zara da ko hannu kasamata abaki bazata cijaba, kodai sun sami matsala da Tajudeen dinne" daidai Tobi nasake kiran wayan dauka Granny tayi kafinma Tobi yay magana tace "Tajudeen kuna fada da Zara ne" "Grannnnyyyy" yafadi sounding so excited to hear from Granny, but jin tambayan datamai yasa gabanshi yafadi dasauri yace "no Granny, we are good, where is my wife Granny" anatse Granny tace "i will call you back" takatse wayan takalli su Mum, Mum tace "fadasukeyi ne"? Girgizamata kai Granny tayi tace "ba fadan dasukeyi kinmaji dadin dayaji dayaji muryana" Mum ce tace "aiko fadama sukeyi it will not make her act this way ai" anatse Dad yace "Yaya da Family na hanyan sunma kusa kawowa Abuja, you guys should talk to her, bari nafita zamu shigo tareda su Yaya" yana maganan yawuce yafice ranshi namai badadi.
Granny ta kalli Mum tace "kodai Aljanu sun shigeta a school ne" dan dariya Mum tayi tace "haba Granny, wani aljanu kuma, yarinyar mai azkar da karatun Qur'ani, wani abune dai, I will talk to her bari nasa yan aiki su daura abinci awuta, amman ai banma taba ganin fushin Zara ba, ballema masifarta" gyadamata kai Granny tayi takasa tsaye takasa zaune har ranta tanaji something is going on, fitowa Mum tayi ganin Granny, na wajen har lokacin tsaye yasa tace "Granny kina tsaye har yanzu, karki damu muje kiga" binta kawai Granny tayi tawuce suka fitadaga side din sukabar Amna ita kadai zaune afalon tana kallon cartoon.
Bude kofa sukayi suka shiga flat din Granny, Zara suka gani zaune kan kujera sai uban zufa tayike ranta amugun bace fuskanta Yaya sosai duk uban AC dakin, ba Granny kadaiba har Mum saida gabansu yafadi, da sauri Granny takarasa kusada ita tace "Zara wai kodai zazzabin ne tun ciwon kan dakikayi jiya wanan zufa dakike yi na lafiya ne iyye jibeki"? Cikin fushi tace "zufan danakeyi ba matsalanki bace" zaro ido Granny tayi tana kallonta, cikeda masifa da ihu tace "kungayamai bani aurenshi kun raba auren dakuka hada"? Wanan karan kasa magana Granny tayi sai salati data fara, Mum ce tace "Zara are you okay kuwa? Tayaya za'a raba aurenki da Tobi dakike s......" wani ihu tayi tace "karki kara hadani da mutumin nan, karki kara kiramin sunanshi akunne na nagaya miki, karki kara, na tsaneshi na tsaneshi nace na tsaneshi" tai maganan tana tashi daga kan kujeran tana ihu sosai tai wajen TV dake kan stand batai wata wataba taja TV sai kasa tana ihu ta tsaneshi, da sauri Mum tadaga Granny tana salati suna kallon yanda Zara ke hauka, dinning tayi tana ihu ta tsaneshi duka kuloli da plate dake kan wajen ta shiga watsosu kasa suna tsalle suna breaking jikake rukuku karan fashewan glass hakan yasa da sauri Mum tabude kofa taja Granny suka fice daidai ana bude gate din gidansu manya manyan motoci suka shigo irin Family car, Dr Imam ke tukin sai babanshi adayan bangaren gaban, Mamanshi da kannenshi na baya, saikuma motar Dady.
Fashewa da kuka sosai Granny tayi dayasa duk sukai parking motoci suka fitoda sauri sukai inda suke, Imam kuma yafito karshe yana sanye da shadda, Abba ne yafara cewa "Lafiya Mama" cikeda tashin hankali ta kalli Imam dake karasowa tace "Imam dubamin Zara, wlh jiya da yamma tai complain ciwon kai sosai, nabata paracetamol guda biyu tasha taje ta kwanta gab da magrib tai bacci, shinefa tun safe naga Zara ta tashi ba itaba, sai rashin kunya take tana sai mun raba aurenta da mutumin nan, shine yanzu kuma tanata fashe fashe adakina kaman ta haukace, Muhammadu bikifa saura kwana takwas nan da kwana hudu yan uwan mijinta zasu diro Abuja mun shiga uku" da sauri Abba yasaketa, sanan ya kalli Imam da kaninshi yace "let's go" bude kofan flat din Granny sukayi suka shiga, gabaki dayan kasan dakin glass ne, tagama da dinning tass akitchen suka jita tana fashe fashe tana watsarda abu, duk basu cire takalmi ba sukai kitchen din, Imam yafara shiga kitchen din ta haukata kitchen din tana ihu, zufanma datakeyi shine zaimafi baka tsoro sabida yanda internally take burning da hatred da kunci, kanta babu dan kwali akanta gashin kanta ya barbaje na hauka, tayi wani irin mugun haske tai kyau sosai kirjinta sun kara cika sosai, duk tsayawa sukayi awajen kofa suna kallonta, juyowa tayi ta kallesu tana kokarin daukan pots ta kalli Baban Imam tace "kaine ai katambayeni ko inasonshi ka daura auren ko wlh kuje kuraba shi na tsaneshi nace, na tsaneshi, kuraba auren nan wkh kona wulakanta ku" tawani watso musu pots din da sauri su Abba suka fice Imam yajuya baya pots din suka sameshi, sanan yajuyo yataho kanta, ihu tacigaba dayi tana jefamai duk abinda tasamu harya karaso gabanta ihu take ta tsaneshi, daukanta chak yayi tana ihu tana kokarin kwatan kanta, yakalli Babanshi yace "Dad check my medical bag a car, and get alluran bacci" sanan yawuce dakinta da ita, shikuma Babanshi yayi waje da sauri zuwa car.
Shigar da ita dakin yayi tana dambe dashi sosai yana mamakinta, hannayenta yakama yabude tafukan hannunta dasukai zufa sosai ya kalla, sanan yakama fuskanta tana dukanshi sosai, yabude su yakalla daidai anbude kofan, yana rikeda ita yafadama babanshi iya yawan dazai zuko sanan yakarba yace "surikemai ita" riketa sukayi yaje tabayanta yadan dage riganta batareda yabari sun ganiba yamata alluran. Ko minti daya baiyi dayiba sai bacci, sakinta duk sukayi suka tashi akanta, Abba yace "subhanallahi meke damunta haka Imam"? Ahankali yana kallonta yace "I don't know Abba" Dad yace "Mum tace kodai aljanu ne" girgiza kai Imam yayi yana kallonta yace "ba aljanu bane wlh, look at her ita kanta wahala take, bakuga yanda take zufa ba am coming" fita yayi saigashi yashigo da wani dan roba da syringe, jininta yadeba sanan yatashi yace "bari naje lab and run some test a jininta, Dad ku zauna agidan please karku fita, men need to be around karta jima kanta kowasu ciwo, I will be back once nasan meke damunta" "Allah maka Albarka" Abba yafadi ahankali, shikuma yawuce yafita, su Granny na tambayanshi bai amsasuba yawuce abinshi.
Hospital wani abokinshi yaje, dakanshi ya shiga testing jininta, gwajin farko yaga tanada cikin sati hudu dayan kwanaki, jimmm yayi saikuma ahankali yacigaba da abubuwan dayakeyi, yayi test sama da 15 duka negative tundaga kan maleria, typhoid, HIV, hepatitis duka negative, hakan yasa wajajen 5 yafito, ya tsaya a pharmacy yasaimata magungunan dayakamata mai ciki tasha, yana mamaki to cikine yasa take fushi haka take hauka dan babu abinda ciki baya sawa, saida ya tsaya yay salla sanan yawuce yatafi, daidai wata mad ride na shiga gidansu, shikuma yana shigowa anguwan yakarasa gate yashiga shima, lokacin daidai bodyguard din Tobi yafito yabudemai kofa, dan tunda yaji muryan Granny da tambayan datamai hankalinshi yaki kwanciya kawai yabi jirgi yazo, yana sanye dawani soft yard paper lace mai bala'in kyau milk yasha guga ga karin guga akayan, kanshi na sanye na hulan yarbawa dayama kwana yay wani kyau, idanunshi sanye da bakaken glasses, kafanshi sanye da palm na Hermes, yay kyau looking damn fresh kana ganinshi kaga ajebota yaro dan gata, black skin nashi nakaraâ‚? shinning kaman daga spa yake.
_NAFJAN COLLECTION_
_Nafjan Collection business ne na shahararriyan CEO dinan wato Nafisa, wacce ta kware akan sana'oi kala kala._
_Tana saida kowani kalan kaya dakuka sani, Riga, wando, lace, shadda, atampa, takalma, na maza, na mata, na yara, na manya, sneakers, cambas, sandals, flat shoe duka, handbags, bagpack, akwatuna, dogayen riguna, agoguna, tana shigo da hadaddun kayan daki daga kasan waje, kayanta arahansu zaisa kama rufe baki, dan tuntubarta ko magana da ita directly zaku iya saminta awanan number wayan 08160472711, kowani kalan abu kuke nema kawai ku danna mata kira dan tambayanta kuji kotana dashi kobatada shi_