← Book details Masifaffiyar Kauna Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 81 OF 104

Sashe 81

Masifaffiyar Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Yau tunda ta tashi sallan asuba bata komaba itada Maryam, dan test sukedashi gobe asabar mugun lecturer yamusu fixing test da lecture duk gobe, yau kuma Friday lecture daya kawai gareta dan dayan lecturer shine yace bazaizo yauba yamusu shifting lectures din Saturday.
Tayi kyau takara haske, tawani ciko, ita kanta Maryam takance wai kodai magungunan nan na Granny akwai wanda ke kara kyaune cikinsu dan tafadima Maryam ance an daura mata aure, dan ita har yanzu abin bambaram yake mata wai tai aure, ita matar aurece gashi gabaki daya an chanza mata gyaluluwanta zuwa masudan girma, sai 7 tagama karatun sanan ta tashi tacire kaya tashiga bayi da sauri dan 8 takeda class, wanka tayi tafito tabude box dinta, wani soft sky blue lace dinta dakeda zanen black flowers dashine saman kan kayan kawai ta dauka da black veil, sanan ta shiga shiryawa, kayan tasaka tazauna tana saka kwalli wayanta ya shiga kara da sauri ta dauki wayan dake kan gado ganin Granny ne yasa takai wayan kunnenta da sauri tace "Granny, harkin fara kewana, good morning" "morning diyar kirki, kinada lectures this morning ne"? Ahankali tace "eh, inada shi, but banda second lecture din shi malamin bazaizo ba wai sai gobe kuma zamuyi test dinshi ma" dan jim Granny tayi sanan tace "okay shima this morning lecture ki hakura dashi hope ba matsala"? Dasauri tace "okay dama course din baida wuya nama iya nai covering" Granny tace "good already direba na hanya zaizo yadaukeki in yaso gobeda safe yamaida ke school din sabida test din" ahankali tace "tom, Grann...." batama idasa kiranta ba ta katse wayan hakan yasa tafasa gado ta zauna, Maryam data gama shiryawa ta kalleta tace "menene"? "Granny ta turo adauken waina fasa lecture safen nan" jaka Maryam tadaukaa ta goya tace "to Allah saidai lpy, natafi makesure you read idan kinje gida saimun hadu a test din tomorrow" bye sukama juna Maryam tawuce ta tafi itakuma takoma ta idasa saka kwallin sanan ta feffesa turarukanta sanan takoma gado ta kwanta tadau wayarta tana daddannawa, tashi tayi tunawa dabatasha magungunan safenta ba tadebo ta hahhada tasha tana tabe baki tana kawai dannama Granny alkawarine da tuni nazubar daku kullum ranan duniya sai mutum yasha magunguna daban daban fin kala shidda, idan mutum yaje weekend tawani bashi kaza duk magani instead of abani kaza lafiyayya, ita kadai sai korafi take takoma gado ta kwanta saiga wayanta yahau kuka, tamasan direba ne hakan yasa tadauki jakanta tahada komi ciki littafin da zasuyi test ne kawai gobe akai batasaka ajakan ba sabida zata karantashi amota, sanan tadau gyalenta tayafa kalan sabon yafan da Mum takoya mata acewa yanzu tadawo matan aure ta rufe cikaken kirjinta tass dakenan kaman an hula balan balan ansaka ariga, sanan tadau jakan tagoya tarike wayanta da book din dazata karanta a hannu tafito ta kulle musu kofa da key sanan tawuce tafita, tana zuwa gaida direba tayi ta shiga mota yaja motan suka tafi.

Wuraren 10 sukai parking a compound dinsu, bude kofan baya tayi ahankali tafito tana mamaki yanda yau Amna bata fito tamata oyoyo ba, tana kallon sabuwan bakar mad jeep din datagani tana mamaki Dady yasai sabuwan mota ne, tsayawa tayi tamika hannu tadauko jakanta tagoya sanan tadauki book dinta d waya tataho direct hanyar flat din Mum dan nan take fara shiga ta gaisheta kafin tawuce side din Granny........

Yanda gabanshi ke dukan uku uku tun bayan Granny datake falon cikin harshen turenci tacemai ai gashinan tadawo, kas daurewa yayi ahankali yajuyarda kanshi dan kujeran dayake na saitin window ne dakenan labulen adage ya zuba mayun idanunshi akanta, daidai lokacin mistakenly book da wayan data rike sun kufce daga hannunta suka fadi akan interlock din compound din, da sauri ta tsugunna wayan ta dauka ganin babu abinda yasami wayan yasa tai murmushi tadauki book din ta tashi sanan tacigaba da tafiya.

.da sallama tabude kofan tasawo kanta cikin falon, wani irin sanyin AC dakuma kamshin turaren daya tunamata da wani abune yafara dukan hancinta saikuma da sauri tashigabin yan falon da kallo, Granny na zaune kan one sitter cikin shiga ta alfarma, sa Mum na zaune kusada Dady daduk sukaci gayu, kafin ahankali idanunta suka sauka kan Tobi dake sanye cikin wani farin shadda kal mai shegen tsada tsada, kanshi na sanye da farin hulan yarbawa, hannnshi sanye da agogon hublot mai tsadan gaske yazubamata mayun idanun nan nashi kaman zai hadiyeta.

Chak ta tsaya takasa koda motsi ahankali tasaki waya da littafin hannunta takai hannayenta kan fuskarta tarufe tana kokarin saita kanta dan kaman numfashinta zai fita daga kirjinta takeji...

Tashi yayi dagakan kujeran dayakekai ahankali yafara tafiya haryakai inda take ya tsaya chak yana wani irin murmushi sanan gently yakai hannayenshi kannata dasauri yan dakin suka dauke kansu ganin wanan fa baisan kunya ko kawaici ba bambamcin kabilar kenan fa, ahankali yacire hannunta dagakan fuskanta cikin wata irin murya dashi kanshi baisan yanad itaba yace "Jewel is me, Tobi! Your husband" sanan gently yakai bakinshi kan saman forehead dinta yamata peck mai kara dayasa taji jikinta yadauki kyarma janye bakinshi yayi zaikai mata hug dasauri ta zulle jikinta bai dena rawaba tashigo falon da sauri hargaban Dady daya maida kanshi kan TV ta tsugunna tace "Dady ina kwana,.....Mum good morning, Gran......" dukama takasa magana tsabagen yanda bakinta ke rawa murmushi Dad yamata yace "tun safe mijinki yazo kina school yanata jiranki, ya makaranta"? Ahankali tace "lpy lau" gabaki dayan ta shaking take, tsugunnawa Tobi yayi yadauki wayanta da book dinta sanan yadawo falon yazauna inda take, Granny tace "kin gaida mijinki, wuce ki gaidashi nina tafi part dina na kalli gidan Badamasi" dasauri Dad da Mum suna suka tashi, Granny cikin turenci tace "Son i will be in my flat if u need anything" cikeda fara'a yace "okay SweetMum, thank you Sir, thank you Ma" yay maganan da murmushi sosai yana godema su Dad kaman wani dan gida, Granny tafita tana murmushi aranta tace "yau sun hadu da fetsararren siriki".

Har suka fita tana inda take atsugunne akasa shikuma yana zaune kan kujera yana kallonta, ahankali cikin wata kalan murya yakirata. "Zaaaa.....raaaa" ayanda yakirata yasa she couldn't resist samun kanta tayi da dago kanta ta kallai softly kaman yaune rana na farko data fara ganinshi aduniyan nan, cikin karaman murya yace "is me, Tobi! Are you not happy to see me"? Girgizamai kai tayi ahankali, hakan yasa ya lumshe ido tareda sake budesu sundan kankance kafin ahankali yabude mata hannayenshi ya lauyardakai kaman wani baby yace "come here Jewel" kaman jira take da sauri ta tashi tasaki jakanta awajen sanan tataho batai wata wataba tafada jikinshi sai kuka, maida hannayenshi yayi yahade ya rungumeta tsam ajikinshi, yanajin yanda take kuka ajikinshi jikinta na bari sosai, daura kanshi yayi akanta, yay muryan mai whispering with a very soft voice yace "am so sorry Jewel, I promise to never leave you again, I promise to be yours and yours forever, we will be together henceforth, Am sorry for all the things you went through because of me baby Zara, am here now okay, and I gotcha, I gotcha for life Zaaaraa" yay maganan ahankali idan da xaka shigo dakin bazaka taba sanin magana yakeba dagashi sai ita sukejin junansu. Takai kusan 5min tana kuka ajikinshi kukan data dade tanaso tayi sanan gently yacirota daga jikinshi yana kallon fuskarta, ahankali yakai hannunshi aljihu yaciro handky fari kal sanan yakai kan fuskanta tareda saka dayan hannunshi ya karbe hannunta dake kan fuskan yashiga share mata hawayen murya chan kasa yace "you are now 20 but you still cry, cry cry baby" tabe baki tayi tana kallonshi kaman zata saki wani sabon kukan da sauri yakai bakinshi zai manna mata kiss, kaudakai tayi da sauri jikinta na rawa hakan yasa yamaida kanshi jikin kujera kaman dan karamin baby yace "wlh am hungry banci komiba tun safe" da sauri ta kallai, gyadamata kai yayi ahankali yace "get me something to eat, su Granny sunban abinci nakici nace musu sai wife dina tazo" dan murmushi tayi dake nuna taji kunyan maganan shi saita tashi ahankali zata wuce hannunshi daya rike bakin gyalen data yafane yaja harta fara tafiya taji gyale nafita daga jikinta da sauri ta tsaya jin gyalen yagama fita tajuyo ta kalleshi kaman yanda yabita da kallon tundaga kai har kafa, fatarta yanzu yafi nada haske gawani irin glow da skin dinta keyi kaman madara, ahankali yasauke idanunshi kan kirjinta kodan takara girmane dayasanta tana 19 yanzu tana 20 approaching 21 ne yasa boobs dinta sunfi da girma da cika kaman zasu fasa rigan jikinta hadiye wani mayen miyau yayi tareda cije lips dawani irin sauri tajuya ganin maiyake kallo hakan yabashi daman kallon as dinta ta skirt din datasaka daya matseta tanada hips da bombom masu shape mai kyau bazama kagane hakaba sai ranan da zata saka jean, amman basuda wani girman haukannan daidai jikinta kuma sunyi mugun fitting nata, lashe lips yayi yana kara maimaita she's all mine, ko yanzu naso I can carry her to my house she's ny wife legal weded wife.
Chapter 81 · 0% Book details