Sashe 102
Masifaffiyar Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Washe gari tana tashi ta dasa daga inda ta tsaya, karfe goma Dad da Abba suka shigoda Malami, har dakin datake kulle suka shiga yakamata yafara mata addu'a, saikuma yasaketa yafito suka maida kofan suka rufe, duk suka tsaya kallonshi afalo, Abba yace "bakai rukiyan ba ai" murmushi yayi yace "yarku batada aljanu asiri aka mata, nafito ne sabida dole ku komardani naje na kwaso kayan karyan asiri da sihiri" da sauri dukansu sukace asiri, Tobi yataba Imam alamu yamai bayani me malam kecewa Imam yafadimai, Granny tace "wazaima Zara asiri wani makiyi gareta" Malam yace "Allah masani" daukanshi sukayi suka tafidashi, almost 1hr yabata sai gashi sun dawo, wani ruwa a gora na zamzam yafara budewa first of all yasa aka bude bakinta yabata sanan ya danne hancinta dole tasha, yabama Mum wani magana yace "adafa ahada a bucket amata wanka dashi" kafin nan kuma yacigana da addu'a, saida ruwan yahadu sanan mazan suka fita suka kaita bayi tana fada saida suka mata, sanan aka shiryata su Malam suka dawo yana bata ruwan addu'a tana sha, kafin chan tafara amai sosai akasa, Tobi yaje wajenta ya tsugunna tareda riketa sabida yanda take aman yana sorry Baby, sorry Jewel sorry Zara, tun suna kunya sunma dena dan bemasan sunayiba, tass tai aman saiga wanan blue butterfly dinan matacce acikin aman, Malam baiji kyamaba yasa hannu yaciro butter fly din yanuna musu yace "ga asirin nan, dashi akamata sihiri, ni bana duba balle nagaya muku waye, amman Allah yasa kunkira malamai dawuri, shikenan yanzu ta warke, saidai ruwan addu'o'in nan zata dingasha, banda haka tadage da addu'a, azkar, koma waye Allah zai sakamata" godiya sukama Malam aka biyashi, shikuma Tobi yadauketa yasata ajikinshi, yazauna akan gado yana shafa kanta. "Am here Zara, nobody will harm you again okay, I will never leave you again, I will stay and take care of you and our little, Dady is here" yay maganan ahankali yana gyaramata kwanciya ajikinshi.
Bata tashiba sai yamma, jikinta so weak, ganin Tobi kusada ita yana rikeda hannunta ya lumshe ido yana bacci yasa tai murmushi, ahankali ta yunkura ta tashi leka fuskanshi tayi ahankali jin motsi yasada sauri tajuyo, Imam tagani yana duba magungunan daya kawomata, wani irin kunya taji sosai ta sunnarda kanta kasa ahankali tace "ina yini" "lpy lau, how do you feel now" "Kaine kemin ciwo, yaushe kazo"? Ta tambayeshi ahankali daidai Tobi nabude ido jin muryanta, baiyi wata qataba ya rungumeta tabaya. "Zaraaa u are awake" da sauri Imam yajuya yafita daga dakin, hakan yasa tajuyo taturomai baki tace "i told you to stop doing all this things to me if people are around fa" kyalkyacewa da dariya yayi yadaura idanunshi akan cikinta saikuma chan yakai hannunshi kan cikin hakan yasa tace "what!" Murmushi yayi yace "my baby is inside" wani irin kwalalo idanu tayi tana kallonshi daidai Granny ta shigo dakin dauke da pepper soup dan Imam yagayamata a farka, ganin yanda suke yanda Tobi yadaura hannunshi kan cikinta yasa tace "oya stand up and go to your side, she's fine now, u will not see her again sai ankaita Lagos" turo baki yayi ashagwabe yace "Granny am talking to my little baby nefa" xaro idanu Zara tayi gabanta nafaduwa kaman zai tsage, da sauri yasauka dagakan gadon ganin Granny ta tsaya chak ya karbe tray pepper soup din ya ijiye a gefe sanan yakamo hannun Granny yace "Granny is kicking the baby" yakai hannun Granny kan cikin, da sauri Granny tacire hannunta tadan wayance tace "oya be going" tatasashi agaba har kofa saida yafita sanan tamaida kofan tarufe harda saka sakata sanan tazo tadauki pepper soup din tazo tazauna akan gadon, tace "yajikin diyar kirki"? Ahankali tace "dasauki" pepper soup din tabata ta karba tace "oya ci cikinki bakomi" karba tayi kamshin pepper soup din yawani daki hancinta jitayi hanjinta sun yatsune, sai amai da gudu ta ijiye tray tai bayi Granny tabita da kallo, tun about 2 weeks kenan taga Zara tai mugun kyau, sai haske take, tayi jazur mamanta nata cikowa, ita tadauka gyaran datake matane da magungunan ne yanzu yarinyarnan bude kafa tayi tabari yaron nan yamata ciki kafin suma tare akaita dakinta, to yaushe ma akai hakan! Badai wayau yake yana xuwa daukanta ba datana makaranta, lallai amman yaron nan yacika tantirin mara kunya, fitowa tayi, nan Granny ta turketa, aiko taci fada, Granny fada tamata kaman uwatta, daga baya tabarta tawuce tafice, kafin kaceme kowa na gidan harsu Abba saida suka gane ciki gareta, kunya ya isheta gashi anhana Tobi zuwa yace yaji ya yarda bazaidai bar gidan ba yana nan inda matarshi take kafin wani abu yasameta, koda yaushe yana makale da ita awaya, dudda cikin ba'a fasamata gyaran jikinba kuma abin mamaki maganin na zama cikinta abinci ne dai sai daidai.
Yau iyayen Tobi suka shigo Abuja, dudda sai gobe zasuzo gidan surukansu asha biki amman Tobi yaki tafiya yaje ya gansu saida Zara tasashi yatafi sanan yatafi yace mata bazai dadeba.
Wuraren 2 gateman ya shigo duk su Granny na falo ana aikace aikace yace gawani mutumi nan yana waje wai yazo wajen yarshi ce Fatima Zara, yana tareda yara uku, Granny zatai magana Abba yace ashigo dashi, har falo aka kawo Baba da Habib, da Sadiq, sai Abida sunyi fes few dukansu sunyi kyau yaran duka na kama da Baba. Wani mugun kallo Granny tama Baba tace "lpy mekazo nema"? Shiru yayi saikuma ahankali yace "nazo naroki yafiyan Fatima ne" wani kallo Granny tamai tace "tattara yaranka da kanka kabar gidan nan Malam Muhammad, bansan wacece Fatima dakake magana ba, ta gidan nan ba yarka bace" cikeda tashin hankali dadanasani Baba yace "Hajiya kuyakuri, kugafarceni, dukna tuna mena muku, Allah yayi walkiya ya haska mugu nagani, ku taimaki rayuwata ku kira Fatima naroki gafaranta wlh dakaina zan tafi, maiduguri zamu koma nida yaran nan, dan girman Allah kukirata" Granny zatai magana Abba yace "Mama ki saurareshi please" cikin fushi tace "kamin shiru anan Muhammad, akan ubanme zan saurareshi, gobene bikin yarinyar nan, banda haka ciki gareta dake sata laulayi, banson anything dazai tadamata da hankali, tanachan cikin su Rayyana da Maryam kawayenta kaga yanda take farin ciki kuwa, I don't want to ruin her day, natuna mata memories yanda mutumin nan ya wulakantata, ka tattara yaranka wanda sune naka bawacce kace bataka bace, kabar gidan nan inba hakaba wlh Malam Muhammad zan wulakantaka kaman yanda ka wulakantamu damukazo rokanka kadauki yarka" ahankali Baba yay kneeling yahada hannayenshi baki yabude zaiyi magana sai kuka ya rinjayi maganan, yaran na ganin mahaifinsu na kuka suka saki kuka hadda Abida datazo tafada jikin Baba tana kuka, ahankali Abba yace "Mama kiyakuri" baijira amsarta yace "kiramin Zara Ammi" fita Ammi tayi batajima ba, saigata da Zara datai kyau tasanya sabon lace, ta yafa hadadden mayafi ga hannunta sunsha lalle, tai wani irin azababben kyau kana ganinta kaga amarya, amarya ma ta yan gayu, tana shiga falon ta tsaya turus ganin Baba da kannenta, Habib na ganinta dasu Sadiq suka taso dagudu suka rungumeta. "Ya Fatyyyy kece haka" wani sanyi taji aduka jikinta, ahankali tashafa kan Habib tace "Habib, Sadiq, Abida" daidainan Baba yajuyo yazo har inda take hakan yasa yaran suka tsaya gefe, ko kallon Baba batayiba ta kalli Abba tace "Abba gani" Baba yanuna mata yace "wajenki yazo" ahankali Baba yace "Fatima kiyafemin duka abinda namiki wlh bana hayyacina, Mamarki tamin asiri, yau kwana uku kenan muna xaune kawai tafara maganganu tafadi daga A zuwa Z magungunan datamin da wanda tamiki, saikuma tafara hauka tafita, ban bitaba jin irin abubuwan datamin dawanda tamiki, yanzu haka tana gidan mahaukata yan hisba sun kaita dan nakaita kara, narabu da ita har abada, Fatima kome yafaru dani dake bayin kaina bane kaddara ce, kiyafemin, wlh nine mahaifinki bawani ba" kallonshi tayi nayan sacanni, sanan tanunamai su Abba, tace "su kadaine uban danake dashi aduniyan nan, kaga wanan matar kuma" tanunamai Granny tace "itace mahaifiyata itace komi tawa, bansan mekake fadiba" sanan ta kalli su Habib tasakin musu murmushi tace "bye" tawuce tafita Baba na kwala mata kira kojuyowa baiyi ba, Granny tace "Allah yakara, bakaga komiba kuma wlh baka bani tausayi ba, asiri ma yana tadda hali, mugun uban kawai" tawuce tafita daga dakin itama su Abba ne kawai suka tausayama Baba, ana haka Tobi ya shigo, su Abba suka nunama Baba mijin Zara, sosai Baba yahau kuka gwanin ban tausayi yana neman yafiya wajen Tobi yagayamai komi, bakaramin tausayi yabama Tobi ba, he promised he will talk to Zara, sanan ya kwashesu yakaishi gidanshi yadauko musu mai aiki yace su zauna anan kawai yaran nata murna ganin gida mai kyau.
Washegari aka fara shagalin biki,Ya Iyali!!!! Abuja ta girgixa da wanan bikin yaran Manyan, Zara tai kyau kaman yar aljana, zokaga hotunansu a Instagram da kafafan yada labarai, ita kanta batasan haka takeda kyau ba sai ranan men!
Sai dare aka kaita gidan Family mijinta dasuka sauka a villa, dan the next day za'a wuce da ita Lagos, duk yanda Tobi yaso yakebe da ita baisamu ba dan Granny na makale da ita a side din da aka kaita.
Test Tobi yamata. "Wife i want you to forgive ur Dad let's receive his blessing before leaving, none of what happen was his fault, forgive him okay" kiran Granny yayi ya sanarda ita, nan Granny tafita da ita da Tobi suka shigoda Baba da idanunshi sukai jazur, kafin ya iso tama fara kuka tana tunawa da komi, saida suka saka Granny kuka. Baba yace "Zara kinga rayuwa, saisa Allah ya share miki hawaye da wayan nan mutanen yanuna Granny da Tobi, kiyafeni y'ata, ki yafeni" rungumeshi tayi sosai tace "nayafemaka Baba wlh tuntuni" nan suka shirya ta tambayi kanninta Baba yace "suna gida" nan ya sanarda ita Tobi yasaimai gida, sanan yace anan Abuja zasu cigaba da zama sanan za'a saka yaran a school dukansu, kallon Tobi kawai take tanason mijinta! Sanan tana addu'a Allah yasa sumutu tare, ya sanya ma aurensu albarka. Baba baiwani dadeba yatafi bayan yace zasu dinga waya.