Sashe 30
Masifaffiyar Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Karfe hudu daidai na asubahi kaman amafarki taji ana bubbugamata kofa, afirgice ta tashi tadau silkin ta daura da gudu tazura riga da gudu tacire sakata tabude kofan wani wawan mari Head Guard yakawo mata ta kauce tareda fashewa da kuka tace "kayakuri bazan karaba" cikin fada yace "kai wani irin marajin maganan yaro ne kasan wakake ma aiki kuwa? Do you understand the gravity of work naka? Kakosan you are very lucky kama dan sarki aiki, kasan suwaye kemai aiki kuwa professionals, graduate but yay accepting kazamin yaro local dabai wani iya turenci irinka ba, Magajin sarki wanda zai gaji sarautan gidan nan kakema aiki, gather sense dinka together ba'a latti, ba'a cemai no, ba'a tambaya sau biyu, wuce kaje kai wanka be very fast" da sauri tawuce shi ta tafi bayi wanka tayi agurguje tai alwala sanan tadawo jikinta har bari yake ta yafa mayafin data maida na salla tai asubahi sanan ta tashi tana azkar tabude jakan wani set na dogon wando baki, farin t-shirt da black jacket taciro, saka kayan tayi tsaf suka zauna ajikinta sanan tazauna taciro black cover shoe mai tsadan gaske datagani tasaka tadaura agogon dataga shima ansai mata sanan tasaka bow tie din tafito tana tafiya ahankali, Head Guard dake bakin kofa tsaye ne ta kalla tana mamaki toshi baya bacci ne, yana ganinta yay gaba hakan yasa tabi bayanshi har gaban flat din prince yakaita yabude mata kofa tashiga sanan ya mayarda kofan yarufe yatafi abinshi, agogon bangon falon ta kalla taga biyar saura minti goma hakan yasa tai hanyar stairs tana tafiya ahankali yanzu wanan ne rayuwan dazatayi kullum zuwa tada kato, Allah yawadata Baba yabiyasu bashin su yazo yadawo da ita gida, karasa hawa tayi Allah yasa tasan dakin dan jiya sun gyara dakin fess, hannunta tadaura akan handle din kofan gabanta harwani faduwa yake wanan ma shine aiki mafi worst dama an kaita wajen su Anas inda tasan nan wajen zataje tai aikine ba wanan ba da tana mace ita zata dingama namiji komi tana kulada shi tana zuwa aike, wani bangare na zuciyanta ne yace as much as everyone is concern anan bangaren ke kadai ke ganin kanki a mace kowa as namiji ya sanki har Anas din, wani hawayene taji yazo mata da sauri takai yatsanta ta share ahankali tace "sunanki Khalid ba Fatima ba, and this is your life now" addu'a tayi sanan tabude kofar ahankali wani cool sanyin Ac da kamshin sassanyar turare ya bugi hancinta, very dim light ne adakin bai kashe wutan ba but yay switching light din daga normal bright white light zuwa dim, gabanta harwani mugun faduwa yake ta saukar da idanunta kan gadon, tabbas ta hango mutum akan gado but bata ganshiba sabida sakin fararen shara sharan labulen dayayi hakan kuma ba karamin kwantar mata da hankali yayi ba, maida kofan tayi tarufe sanan ta shigo ahankali kaman wacce tazo sata, karan kaman ta taka abu dataji da kafarta yasa ta kalli kasan kafanta da sauri, wata doguwar takarda tagani da rubutu ajiki hakan yasa ta duka ta dauka, wani dogon list tagani heading typing nema ba rubutu ba, heading din na dauke da work routine "I woke up everyday at 7am, the following should be done before natashi....."
_1- Get my bedroom slippers ki ijiyesu gaban gadona ta gefen dama cus ta gefen nake sauka daga gado inna tashi bata haggu ba._
_2- enter my bathroom, makesure everything is intact and in good shape, idan bayin is dirty wash it kafin natashi_
_3- I take bubble bath every morning, open my shower cabinet essentials drawer, and pick L'Occitane Relaxing & Foaming Lavender Bubble Bath, kizuba a ruwan dakike tarawa harsai bathtub din ya cika just leave it that way, before natashi zafinshi zai koma daidai yanda I can use it._
_4- pick my brush open the tap rinse it first sanan kisa toothpaste akai ki ijiyemin ta left side, I pick brush da left and open tap with right hand_
_5- pick two towel, a big and small daga towel from towels closet dake cikin bayin and hang them a hanga, leave them their the small is for my hair, while the big is for body._
_6- after all of those, then you are done with bathroom, come out go to my closet room_
_7- pick up a set of work out outfit for me, keep them on the closet couch._
_8- pick up short boxer and keep it their too._
_9- get a matching sneaker and keep with a matching sock._
_10- pick up a cream, and sunscreen and keep it on the couch too._
_11- select 5 perfumes from the perfume gallery and keep on the couch, with a deodorant, and body spray._
_12- take sallaya and chasbaha to the room and spread it for me on the floor_
_13- go to my kitchen pick up my water bottle and filled it with water, keep it there at the dinning._
_14- if I wake up by 7, any place I leave put everthing there back in other._
_15- note all this thing dakakeyi makesure you don't make any sound, a little sound wakes me up from sleep, so watch out._
_16- stop wasting time reading this as time is ticking_
_Sign OluwaTobi Tajudeen Adewale._
Da sauri tai hanyar bathroom dinshi rikeda list din, ahankali tabude kofa gudun karyay kara, kofofin gidan masu kudima dabanne baikoyi karan ba, bayin ta shiga ga bayin nan kal kal kallon list din ta shiga yi tana hadamai abubuwam daya fadi, tass sanan tagama tafito, ta shiga closet dinshi, wajen kayan work out taje tasanmenene work out tun a school, hakanan wasu set mai ruwan toka taga sun mata kyau shita ciro mai ta ijiye sanan taje bangaren boxer, boxers dinma duka sababbi ne, guda daya tadauka gajere taje ta ijiye sanan tadauko cream ta ijiye shima turaren tsoron fesawa tayi balle ta zabanmai hakan yasa kawai ta debi biyar randomly ta ijiye mai da deodorant dakuma body spray din sanan tadau dadduma tafita ahankali tamaida kofan tarufe sanan tabude kofa tafita daga dakin tasauka kasa da gudu dan duka duka bakwai saura minti uku, kitchen dinshi tayi bata tsaya kallon komi ba sabida kar time yakure mata tadau goran ta dauraye sanan tafito taje gaban water dispensa tacika mai goran da ruwa tafito ta ijiye a sama sanan takoma sama da gudu ahankali tabude kofan ta maida tarufe daidai bakwai na safe na clicking daidai kuma yana bude ido, karasowa gaban gadon tayi tai kneeling kanta akasa gabanta nawani irin mugun faduwa tana jira yatashi.
Tashi yayi ahankali zaune yana mika, sanan gently ya sauko da kafafunshi kasa batare daya fito da kanshi daga cikin labulen gadon ba, girgiza kafanshi for the first time bata luraba dan kanta nakasa akaro nabiyune ta lura dan alamun motsi tagani da sauri ta daga idanunta sama ta kallai gani tayi idanunshi lumshe kuma bai yaye labulen ba yana ciki, sake girgixa mata kafan dayayi yasa dawani irin sauri ta dauki bathroom dake wajen tasaka mai a kafafuwanshi dabasuyi kama da wanda aka taba takasu akasa ba sanan takoma inda take kanta nakasa, tashi tsaye yayi ahankali tareda bude idanunshi sanan ahankali yajuya yana tafiyan nan daidai cikeda gajiya kaman zai fadi yabude kofan bathroom ya shiga.
Tashi tayi itama tuna abinda yafadi mata ta tattare labulen gadon ta sakalesu inda ake sakawa, ta gyara gadon tsaf tareda shimfida hadaddun lallausan bargunan dake kan gadon da bata taba ganin irinsu, ta gyara decorations dasuke gefen side drawer tass, sanan tafita tadauko vacuum daga inda taga masu aikin jiya sun ajiye sun koya mata yanda ake amfani dashi tun jiyan ta jona ta share dakin da dama babu datti ko daya tass akasan sanan tafitar ta dawo ta sake kneeling a inta take, bude kofa yayi yafito dudda bata juyoba but saida kamshin sabulun wankan shi yacika mata hanci dakenan kaman turare yana kamshi combination na dry wood da citrus, jin yakara bude dakin closet yashiga yasa ta tashi tabude kofar bayin, chak ta tsaya ganin yanda yay messing bayin up kaman yaro karami, bathrobe da boxer daya cirene tagansu akasa, ga brush din dayay amfani dashi a inda tabarshi mirror wajen ya batashi da kumfan makilin kaman akanshi yake fesa kumfan, hadaddun rags dake shimfida akasan bayin ya jikasu da ruwa, toilet rolls najan kasa, ajiyan zuciya ta sauke ahankali tace "yarone wai wlh ko Sadiq dinmu bazaiyi wanan aikin ba" wani karamin basket da ak nuna mata jiya na kwashe kayanshi daya cire ta dauka ta tattare su ciki dan annuna mata mai wankin kayanshi da zata dinga bama kayan sanan ta shiga tattare bayin ta share madubin fess, tai mopping ta tsane bayin cikin 10min ta gyara bayin harda wankewa tasake yi sanan tafito dan ita inhar aikine baya mata wuya, dudda bata kalleshi ba but taga yana kan dadduma yana salla hakan yasa ta shiga closet dinshi tana rike da basket din kayan dattin shi, gani tayi ashe baiyi komi abayi ba, towels din duka daya cire ya wurgasu akasa, haka mayyukan daya shafa batare daya rufeba su ba ya jejjefar da marafen su akasa har zuba suke sabida bai kulle ba ya wurgan, turarukan kuwa wasu bama taga marafan su ba nan tashiga nemeneme takai kusan 20min tana aikin closet din sanan tai putting nashi back in shape tafito, ganinshi tayi zaune bakin kan gado yana saka sneakers na gudu data daukomai, daukekai tayi bata kalleshi ba tabude kofa tafita waje taje Guard din dake gaban dakinshi na ganinta da basket din kayanshi kafin ma tamusu magana suka amsa takoma ciki, daidai shima ya sauko kasa yana kokarin sake headphone dinshi a kunne yay wani irin kyau fuskanshi yadan kumburan bacci lips dinshi sunyi mugun pink, sai kamshi yake zubawa, batare daya kalleta ba yace "follow me with the bottle water" da sauri tai dinning ta dauki goran tabiyo shi dashi, yana jogging tana biyedashi abaya.
6/29/21, 3:43 PM - My Mtn Number: 💫 _DISASTROUS LOVE_💫
_MASIFAFFIYAR KAUNA_
âœðŸ¾M SHAKUR
EPISODE 2ï¸âƒ£1ï¸âƒ£
_BONUS PAGE DEDICATED TO NOORI🥰_
_kuma NOORI ADDU'A_