Sashe 22
Masifaffiyar Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Babban falone ba kadan ba, komi na falon farine da blue, mukarraban fadane zazzaune saikuma wani babban hamshakin mutum dake kan kujeran sarauta yana sanye da full kayan sarki anamai fiffita dudda ga AC dake tashi adakin amman fifita akemai, mutumin yadan tsufa dan akalla zaiyi 70yrs, bakine ga furfura ko'ina agemunshi, kowa na fadan zubewa sukayi akasa sukayi suka gaida Waziri dayashigo yana tafiyan kasaita banda Oba dake zaune akan kujeran mulki, ahankali Waziri yakarasa gaban Sarkin sanan yazube akasa cikeda girmamawa cikin harshen yarensu yace "nagaishe da Sarkina, ubangidana, takawan ka lafiya jikan Oduduwa, Baban ka Sarki, Baban Babanka Sarki, Baban Baban Babanka ma Sarki, takawan ka lafiya Baban AREMO (Prince) OLUWATOBI TAJUDEEN ADEWALE" asanan Sarki yasaki wani kayataccen murmushi yakai sandar sarautan shi dakedan kan zaki na zinare yadaura abayan Waziri yace "sannu da zuwa, tashi kazo kazauna Otun" tashi Waziri yayi yace "godiya nake Sarkinmu Sarkin Haske" kujeran dake gefen daman sarki wanda baikai na sarki girma bane yazauna yana gyara zama, Sarki yadubi mutanen dakemai magana sanan ya kalli Waziri hakan yasa Waziri ya matso da kunnenshi magana Oba yamai sanna yakoma ya gyara zama, gyaran murya Waziri yayi yace "Sarkina yanzu yana bukatan huta, zai huta sanan zaiyi tunanin magananku kome ya yanke zaisa asanar daku" godiya sukayi sanan suka tashi suka fice yarage saura su kadai afalo, Oba yace "tuntuni I've been stressing myself inata magana bakazo da wuri ba but I understand aikin danasaka ne saisa ban kiraka ba amman dukna gaji wlh" dariya Waziri yayi yace "nazo yanzu wahalan ka yakare Sarkina, kome kakeso shi za'ayi jininka yabaka, komunki komunso dole mubika" dariya Oba yayi yace "tom ya aikin yakuka kare" nan Waziri yabashi full details din komi da wayanda suka biya bashi dayaran dasuka shigo hannunsu aikatau sanan yace "amman nataho dawani yaro guda daya yanzu haka ma yana waje" anatse Sarkin yace "why"? Dan yasan kome Waziri zaiyi yanada dalili saisa babu wanda yasan cikinshi da wajenshi sai Wazirin shi nadama Otun, gyara zama Waziri yayi yace "Prince Tobi nadaukarma yaron" ambaton Tobi dayayi yasa Sarki yasaki wani kalan murmushi dayasa shima Waziri yay murmushi cikedajin dadi yace "Tobi kullum in yana gida korafi yake akan masu aikinshi na damunshi suncika girma kaza kaza kaza shi baisonsu baiso suna shigomai daki alhalin idan an barshi ko takalmin shi bazai iya sawa da kanshi ba, saisa danaga yaron nan naji ya shigan mini rai, he is just 19yrs old boy, very handsome boy Sarkina, Fulani Hausa Boy ne from Maiduguri but a Kano suke, he can speak english so communicating da Tobi bazaimai wuyaba, he looks so innocent and charming so I feel for the first time duk muka kori wayan nan manyan guards dinan da Tobi ke complain bayaso muka bashi this 0small boy as his errand boy bawanshi mai kula dashi he will love it and appreciate you, this should be the perfect Boy dazaka bashi a matsayin gift dazaran dayawo koya kagani Sarkina" kayataccen murmushi Oba yakara saki yace "nobody can be better than you Otun, ina alfahari da zamanka abokina dana taso nakuma girma dakai ayanzu kuma muke tsufa tare, wani zubin ma har gani nake kaman kamafini son Tobi" da sauri Otun yakama bakinshi yace "waiwaiwai wai, karkai sabo fa Sarkina, wanan ne abinda ban yardaba, Tobi is your entire life, inhar za'a hada son danake ma Tobi danaka nibama sonshi nakeba compare to naka, that our stubborn footballer, ya maganan nan zamuje kallon final match dinshi na champion league ko haryanzu kafan nan" dan jim Sarki yayi yace "inaso naje but bari muga nanda gobe idan kafan yay sauki idan baiyiba bazamu jeba tunda duka duka jibi ne final match din, I can't wait for him to be back wallahi I miss my Son Otun" murmushi Otun yayi yace "nima nai kewan yaron nan maraji, nasa akawo maka errand boy din dana zabanmai acikin yan aikatau din"? Da sauri sarki yace "yes" kallon Guard din dake tsare kofa yayi hakan yasa yabude kofa yafita saigashi ya shigo da Fatima, suka zube gaisuwa da ita da Guard din sanan yatashi yafita itakuma tana tsugunne takasa dagokai tun bayan first look din datama wanda tana ganinshi taga shine asalin sarkin hala wanda yakawota mataimakin sarki ne, shiru tayi tama rasa mezatace saikuma chan tana wasa da yatsunta dan she's so restless tace "good afternoon" gyadamata kai yayi cikeda isa batare daya bude baki ya amsa ba, guard yazo yafita da ita, Sarki ya kalli Waziri dake jiran mezaice yace "I like the small boy, I hope OluwaTobi will like him as well" murmushi yayi cikeda jin dadi, sanan Waziri ya kalli Guard din yace "kai yaron ciki kanuna ma Queen New errand boy din Tobi, sanan abashi wajen kwanan shi yakai kayanshi dakomi" dukawa yayi alamu to sanan yawuce yafita, daidai nan masallacin dake gidan aka kira sallan azahar hakan yasa suka tashi suka fice.
_MBM ENTERPRISE company ne mai zaman kanshi that are into anything computer design, graphics design, sunayin ID card, folder, files, meo, baje, sunayin jotter na biki da sauransu, sunayin customize mug da magic mug, sunayin jacket da riguna signout irin idan kun gama school, sunayin invitation card, sunayin p-caps, sunayin throw pillows da sauran su, sunayin calendar na turenci dana larabci, dakomima har kwalaye sunayi, ko'ina kake zasu maka su aikamaka dashi, suna logo creation, suna customized links, flash da souvenirs na biki na birthday na suna daza'a lika suayenku ajiki, sunayin receipt, gift box na birthday koma na menene, jama'a bari kuji indai design ne da ake amfani da kwamputa ayi to MBM Enterprise kaman sunmiki sun gama, har award sunayi, customize umbrella, key holder banda haka all services dinsu are at a very low discount rate, super affordable, idan zaki tuntubesu zaki samesu awanan number takira 07010439656 , sanan zaki samesu a watsapp ta wanan number 08106788714 kuyi saving ku musu magana ko a watsapp kokuma ku kirasu awaya._
6/24/21, 9:35 AM - My Mtn Number: 💫 _DISASTROUS LOVE_ 💫
_MASIFAFFIYAR KAUNA_
_FOR BUSINESS ADVERT KO PROMOTION NA STATUS, KONA NOVEL, KONA GROUP KU TUNTUBENI NI M SHAKUR AWANAN NUMBER 07012181461_
âœðŸ¾M SHAKUR
_MBM ENTERPRISE company ne mai zaman kanshi that are into anything computer design, graphics design, sunayin ID card, folder, files, meo, baje, sunayin jotter na biki da sauransu, sunayin customize mug da magic mug, sunayin jacket da riguna signout irin idan kun gama school, sunayin invitation card, sunayin p-caps, sunayin throw pillows da sauran su, sunayin calendar na turenci dana larabci, dakomima har kwalaye sunayi, ko'ina kake zasu maka su aikamaka dashi, suna logo creation, suna customized links, flash da souvenirs na biki na birthday na suna daza'a lika suayenku ajiki, sunayin receipt, gift box na birthday koma na menene, jama'a bari kuji indai design ne da ake amfani da kwamputa ayi to MBM Enterprise kaman sunmiki sun gama, har award sunayi, customize umbrella, key holder banda haka all services dinsu are at a very low discount rate, super affordable, idan zaki tuntubesu zaki samesu awanan number 08106788714 kuyi saving ku musu magana ko a watsapp kokuma ku kirasu awaya._