← Book details Masifaffiyar Kauna Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 26 OF 104

Sashe 26

Masifaffiyar Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ahankali yawuce ya zauna yace "Mum i am hungry" karasawa mahaifinshi yayi shima ya zauna a dinning, matanma duk suka taho suka zazzauna, dayake yau mussaman sabida Tobi Mum ta shiga kitchen yasa babu ma'aikata ko daya adakin, shi Mum tafara serving tazubamai white rice da gizzard source sanan tazubama mahaifinshi amala da ewedu da begiri sanan ta zauna kowa ya shiga deban abinda yakeso, plate din Dami ya kalla yaga tazuba moimoi da Gizzard source, dan murmushi yayi sanan ya kalli Mum da Dad ahankali ashagwabe yace "Mum ni plate din Dami nakeso..." bai dire maganan shiba Mum ta kalli Dami dakemai wani mugun kallo tace "Dami give ur junior brother saike ki debi wani" wink yamata da ido itakuma Dami kaman jira take tace "wlh bazan bashiba, ai akwai a warmer yatashi yadeba sai dole nawa dana zuba zan faraci zan bashi" ganin zasu fara hayaniya yasa Dad yay gyaran murya yace "ku natsu" ya kalli dukansu yace "Taye, Kende, Dami and OluwaTobi, I don't like rayuwan dakukeyi, tun ina kallon abin as yarinta ne yanzu kunyi girma but still ahaka kuke rayuwa, this boy" yanuna Tobi yace "kaninku ne and the King to be" yatsine fuska Tobi yayi, Oba yacigaba yace "if anything should happen to me today yaron nan shine care taker dinku wanda zai aurar daku, wanda zai protecting naku sanan yarike family, forget kuna feeling kun girmeshi a Man is a Man and will always be a Man, kudena rainashi, that respect he deserves it kubashi abinshi, dazu duka ina jinku daga mai kiranshi kid saime kiranshi baby is that fair? Kunason yay respecting naku ya girmamaku bayan ku baku girmamashi ba, idan guardsmen na ganin yanda kuke rainashi how do you expect them su girmama Tobi idan yazama Sarki sanan suyi abinda ya bukata haaa"? Yay maganan da fada which is abinda dawuya kaga Babansu namusu, ya kalle Taye, yace "you and Kende are 36, Dami you are 34, Tobi is just 30, just last month ya shiga 30 ma, bazaku bama yaron nan girmanshi ba eh? Allow this small boy to leave his life, you all are my children and I love each and every one of you, but inhar kunason na shirya daku you all have to respect Tobi, wanan rainin nan da yanda kukemai magana anyhow should stop from today's henceforth, be good with your bro yakamata kusoshi sama da kowa kuhada kanku sabida kar any enemy ya shiga tsakanin ku, i need to even talk to Ooluwo (chief priest) he should do something akan rift dinan naku" yatsine fuska Tobi yayi yace "Dad you still believe in juju oh common this is 20s fa not zamaninku" dan hararan shi Baban shi yayi yace "do you think dabadan Ooluwo ba da yanzu an kasheka dan ba'ason na haifi magaji" cigaba dacin abincin shi yayi bai kara kulasu ba shifa sarautan and whatever ma baya gabanshi he don't believe in wanan bokan da kingdom dinsu ke ijiyewa mai musu duba saisa ko gaishe da Ooluwo ma bayayi.

_Mumies akwai abinda nakeso nagaya muku, shin kunkosan like Did you know........?_
_Scent kamshi shine abu na farko da mutane ke lurada shi idan sun shiga gidan ka ko motan ka bawani abuba?_
_Be memorable.....in a good way Mumies_
_A Fragrant, shi kamshi is like a signature, kaman wani alamune so even after a woman leaves the room, her fragrance should reveal she's been there. Kamshi abune dake nuna kinzo waje idan ma kikabar wajen still zai nuna kinzo_
_Turare heralds a woman's arrival and prolongs her departure_
_The beauty of turare speaks to your heart and hopefully someone else's kunsan da haka Mumies?_
_Kamshi is a word, turare is a literature do you believe this Mumies?_
_Kamshinki amatsayin ki na y'a mace tells more about you sama da handwriting dinki kinsan da hakan?_
_Mata kusaurara kuji, namiji yana iya manta komi naki amman baya iya manta kamshin ki_
_da hakane nake muku introducing turarukan UMMIE COLLECTION dazai baki duka qualities dinan and even MORE tested by M SHAKUR dinku, suna saida turarukan daki, na jiki, na wanka, turarukan tsinke, body oils da sauran su, zaki iya tuntubar su ta wanan number ko awaya ko a watsapp 08186968736, dan samin karin bayani, zaku iyashiga group dinsu dan ganin duka turarukansu, zakuma ku iya following nasu a_ Instagram @UMMIE COLLECTION.

_‎Open this link to join my WhatsApp Group: https://chat.whatsapp.com/Fov2UbNr4CH0reP9K9zltu_
Instagram Handle dinsu https://www.instagram.com/invites/contact/?i=1c3np4d6vwqbv&utm_content=1g4qyjp

_PRODUCT DINSU_
_SANDAL EXCLUSIVE_
_SANDAL FLAKES_
_SANDAL BANGI_
_KAJIJI_
_DOROT_
_DAMBU_
_DEVINE (PURPLE)_
_REGAL (YELLOW)
_LOVELY (MAROON)_
_DAISY (ORANGES)_
_KHUMRA_
_STAR_
_BELOVED_
_Body oils._
SIGN M SHAKUR
6/26/21, 2:32 PM - My Mtn Number: 💫 _DISASTROUS LOVE_ 💫

_MASIFAFFIYAR KAUNA_

✍🏾M SHAKUR

EPISODE 1️⃣8️⃣
_FREE PAGE_
Wani mugun kallo Dad yama Dami hakan yasa tadau plate din abincin nata ahankali tamikama Tobi dakemata wani kallo cikin idanu irin kallonnan da only sako da sako ke gane irinshi, karban plate din yayi ya ijiye gabanshi Mum ta washe baki tace "kokefa Damilola, all elders sacrifice ma younger ones dinsu, yanzu tashi kizuba sabo" sabida kawai Baban su datake shakka ne yasa ta tashi silently ta debi wani abincin daban sanan tadawo ta zauna su Taye da Kende kowanne na taking style na ballamai harara, asalin rice da gizzard da Mum ta zubamai shiyaci ko kadan bai taba moimoi din datazuba ba dan he's not a fan kuma duk iyayen nashi sunsan meyayi tsabagen sonkai da sangarta yasa babu wanda yamai magana cikinsu, sosai yaci shinkafan sanan yatura plate din yadau tissue ya share bakinshi ahankali, Mum daketa kallonshi tace "badai harka koshi ba Tobi" cikinshi ya shafa ashagwabe yace "Mum idan nai nauyi I will not be able to run fast fa, at this junction babu wanda zai iya karawa dani wajen gudu idan nafara over feeding za'ai breaking record dina" hararanshi Maman shi tayi tace "ni bangama mekakeso a kwallo ba tun kana yaro Tobi, kudin da chelsea club ke biyanka duk month babanka zai iya baka times two or more ma of it every month batare da kudinshi ya girgiza ba, Tobi you are damn rich right from birth kasan irin kadarorin dakakeda su kuwa dake all under ur name"? Matsar da kujeran dayakekai baya yayi ya tashi yace "Mum I don't care about kudin ku lemme make my own, that's the difference between me and this children" yanuna yayyinshi da sauri duka suka juyo suka kalleshi irin waye children, Murmushi sosai Oba yayi yace "let him be, he's saying the truth a Man is a man, duk kudin iyayenka kaima kasami naka, and that's what differentiate him da mata, see yayinshi nan babu wacce batai graduating a school ba sunki aiki, sunki fito da miji kua" juyawa yayi batare daya kulasu ba yafara hawa staircase na falon dazai kaishi sama yace "Mum I wanna sleep a gadonki nobody should disturb me sai dare zan koma part dina" Mum dake binshi da kallo da kyau tana kara ganin yanda danta yakara mummurdewa abin namata ciwo arai tace "Tobi jibi yanda kake komar da jikinka kaman jikin doki wai is this what men call fashion" murguda baki Dami tayi tace "sabida yan matanshi yake haka ai" dan dariya Mum tayi shikuma baibi takansu ba yawuce hadadden katafaren dakin Mum, fadawa gadon yayi ko minti biyu baiyiba sai bacci dan baiyi bacci cikin jirgiba yagaji yatashi yayi wanka.

Tunda yan matan nan yaran sarki suka kadata ciki bata sake fitowa ba, ita tsoroma take tafito karsu saka adaketa har lokacin bata manta da wanan bulalan ranan ba mai zafi da kaikayi tana zaune adakinta, bayan tai sallan ishane tafito wajen bangaren yan aikin gidan kaman yanzu gari yawaye ko'ina haske wal-wal, ganin yanda hadaddun chef din gidan ke packing abinci ana fita dashi main compound yasa tasami waje ahankali tazauna akan dakali tana kallonsu tana tunawa da yanda take girki agida koba komi girki is one of her hubby tanason yn girki sosai.
Chapter 26 · 0% Book details