Sashe 43
Masifaffiyar Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
**********
Kwanaki nata tafiya shiru Babanta, bata ganshi kullum sarai take zataji ance tazo babanta yazo yabiya kudi amman shiru, ko addu'an datakeyi ne Allah yaji tausayinta, kusan batada matsala da kowa agidan in banda yayyin prince din, duk randa aiki bai riketa ba saitaje wajen Waziri tafadamai komi dayayi wanda baya wuce game, kallo da sauransu, ita kanta yakan bata tausayi yanda akai cage yaron agida, ranan dayakamata yay tafiya Saudi zuwa match din dazai buga dudda batajin yarbanshi but tasan bakaramin bala'i yayi da iyayenshi saida yay kwana uku bata sakashi a ido ba ranan dazata ganshi yace akawoshi yamai aiki taga yarame, saiya zamto ma yarage mata magana, yarage murmushi yarage komi, baimason hayaniya, yana kwance, har Anty Ayobami saida tazo ta lallsheshi idanunshi sukai jajir, itama Ayobami idanunta sukai ja tana mugun son kaninta amman tace ya yakuri sugani nan da bayan kwana hamsin din sugani yace yaji.
Yaune kwana hamsin yacika, yaune kuma yakama watanta uku da kwana ashirin da hudu agidan, Allah narufa mata asiri koda wasa ba'a taba gane mace bane, watan daya wuce tayi ciwon mara, dan arana na uku magungunan ta suka kare amman ta dage ta daure taki nuna tana ciwo tunda ciwon yaragu daman, amman wanan watan tunda aka shiga ashirin gabanta ke faduwa tana tsoro Allah yarufa mata asiri batason tai ciwo, gawani irin zazzabi zazzabi takeji this days da ciwon kirji dan cikin yan kwanakin nan da rana takan dawo dakinta tarufe kofa ta kwance silkin kirjinta sabida kirjinta yahuta, asalin kirjinta namata ciwo sanan nonuwan namata ciwo bana wasaba suma daurewa kawai take take komi, dan babu abinda takejin dadin shi ayanzu aduniyan nan.
Yau tunkafin boka yazo Mum, Dad, da Otun ke zaune afalo suna jiran zuwanshi, bakwai daidai ya shigo ya zauna suka gaidashi, Waziri yace "yaya ake ciki Ooluwo"? Gyarazama Ooluwo yayi yace "inaso duk wasu tsaro dakasa na tsare yaron nan kacire su kabarshi yay rayuwanshi wanan shine abuna farko, mafarkin dakayi rokonka yake karage takuramai kabarshi yafita yay abokanai kakuma dena kallonshi as yaro" ajiyan zuciya Sarki dakowa ma na falon ya sauke, da sauri Mum tace "zancen destiny fa" buga cowries dinshi yayi akasa yace "wanan batun da shaidan nai magana direct yakuma bayyana agabana ya sanardani koshi baida masaniya akan abinda zai faru, kaddararra ce dole zata faru, kawai mu zuba idanu mugani koma ya ake ciki kunada ni sanan bazan hutaba, inaso kuciga sadaka da bakaken bunsurai, muna jiran koma menene, nabarku lpy" yatashi yafita, Mum ta sauke ijiyan zuciya tace "thank you Allah, my son is fine, yau wlh yafita yaje duk inda zashi, wayan nan security su watse mana daga gida abeg, su tashimin daga gaban dakin d'ana ya tsani ganinsu, lemme go and see my beautiful Tobi" ta tatshi tafita da saurinta, Dad ya kalli Otun yace "ka sallami guards din, just a week break sudawo,_ in as much as destiny bai bayyana ba bazan gaji da tsare d'ana ba, yanzu dai let's allow him to enjoy", gyadamai kai Otun yayi yatashi yafita.
7/2/21, 9:10 AM - My Mtn Number: [24/06, 22:31] My Airtel2: 💫 _DISASTROUS LOVE_ 💫
_MASIFAFFIYAR KAUNA_
âœðŸ¾M SHAKUR
EPISODE 3ï¸âƒ£1ï¸âƒ£
Shiga flat dinshi Maman shi tayi tana tafiya ahankali ganin baya kasa yasa tai sama, ahankali tabude kofar dakin bedroom dinshi tana Tobi Tobi, but shiru baya ciki bayi tabude baya ciki tabude closet dinshima bayanan hakan yasa ta sauko kasa bayan ta duba sauran dakunan, ta shiga kitchen dinshi tabude kofar wajen daya sadata dawani hadadden garden mai kyan gaske, hangoshi tayi zaune kan wani stool mai kyau ga wani katon whiteboard agabanshi, kunnenshi sanye da head phone hannunshi rikeda paint brush yana zanen wani hadadden lion kato, tsayawa Maman shi tayi abayanshi takai hannayenta tana wasa da kitson kanshi tace "wowww, this looks son, My artist" dan dagokanshi yayi yajuyo ganin Mamanshi ce yasa ya zare headphone din daga kunnenshi yajuyo yacigaba da zanenshi sanan yace "Mum" kujeran dake wajen ta dauko ta ijiye kusadashi ta zauna tareda dafa kafadarshi ahankali tace "OluwaTobi kayakuri kaji, I am still begging you nasan bamu kyauta maka ba but look at this from our perspective okay, we are doing everything to protect you My Love" taidan jim ganin ko kallonta bayayi aikinshi yakeyi abinshi yasa tace "guess what I come to tell you that an kada securities dinan sun tafi, my son is now free, u can go duk inda zaka kaji OluwaTobi" tunda tafara maganan ya tsaida zanen dayakeyi saida tagama tass sanan yajuyo ya kalleta irin juyowan nan na neman assurance, gyadamai kai tayi hakan yasa yadan saki murmushi, rungumoshi jikinta tayi sosai tace "I love you Son sosai, I will do anything in my power to give you wat you want kaji" gyadamata kai yayi ahankali tareda sakin murmushi kadan, tace "nakira Ayoka tazo kufita tare" batarai yayi yace "no" shiru tayi kaman tana kokarin tuno wani abu saikuma ahankali tace "Tobi kaga irin maganganun dana fadama yarinyar nan kuwa ranan kafin tahakura, I told her to calm down tagama service tukunna kafinma tafara maganan wani soyayya dakai" tabe baki yayi yace "Mum I am not interested in Ayoka period, I took her as a sister, and now data kaucema layi I don't even want her close to me ban iya yaudara ba, ban iya raising hope na mace up ba" ajiyan zuciya Mum ta sauke sai kawai ta tashi dukowa tayi ta manna mai kiss a kumatu tace "I love you son" ahankali yace "love you too Mum" wucewa tayi tafita shikuma ahankali yasaki murmushi sai kawai ya cillar da brush din yatashi dagakan kujeran yawuce sama wanka yayi yashiga closet dinshi ya shirya tsaf yana mamakin ya akayi boy baizo aiki ba yau, ko ansashi wani abune, jeans da riga yasaka na gucci masu color brown and white, yadauki p-cap yasa white yasa, slippers din maza ya saka na Prada white shima ya daura agogon hublot a hannunshi sanan yabude wani drawer a closet dinshi dake dauke da keys din motoci kusan 12, key wata hot range rover yadauka da wallet dinshi yafito yana baza uban kamshi, Taye da fitowanta kenan tana sanye da jeans da riga masu kyau tai murmushi tace "we are officially free" hararanta yayi, da sauri tace "Tobi please go with me am bored" hararanta yasake yi, cikeda lallashi tace "please nowwww munfa shirya fa, am sorry for everything kaji little brother" motarshi da kullum sai awanke yayi fara kal, yabude batare daya kalli su guards din dake kokarin budemai ba yatada motar kana ganinshi kaga dan mai kudi asalin definition of yoruba demon ajebota, jan motan yayi da hannu daya dayan hannu kuma yana saka dark shade yaja motan yafice batare daya kalli su Dad dake gaban fada atsaitsaye ba babanshi yabishi da kallo yana addu'a.
Wani babban saloon yaje akamai gyaran fuska aka gyaramai gashin kanshi aka mai wani sabon style bobmarley dayama bakar fuskanshi masifar kyau, sanan yafito yatafi wani beauty spa skin 101 all this are abubuwa da he can order azo amai agida but shi yafiso yaje komi yayi da kanshi.
Facials akamai hadaden gaske, face treatment, akamai lip therapy, lips dinshi suka kara so pinkish dakuma taushi, sanan akamai pedicure da manicure kumbanshi sukai kyau sukai haske, saiyay topping komi with a deep tissue massage dakuma sound deep sleep na two hours!!! That's how the rich roll fa, Allah kamana arziki.