Sashe 23
Masifaffiyar Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
EPISODE 1ï¸âƒ£5ï¸âƒ£ & 1ï¸âƒ£6ï¸âƒ£
_FREE PAGE_
Ga mamakinta saitaga hanyar wani gate sukayi itadai mamaki take wanan wani irin babban gidane haka kaman gidan president, ana ganin guard ne da ita aka bude gate din suka shiga, hadadden manya manyan gini biyune awajen ga babban compound, ga field na buga kwallo agefe daya dakomi na kwallo keciki babban gaske sanan ga garden da aka saka kujeru saikuma ga swimming pool very clean, ga kujeru na zama awajen dana kwanciya irin nahutawan nan idan kafito daga swimming pool din, ayanda akai setting bangaren zaga gane family settings ne, Mansion din dataga yana dauke da three story building sukayi ga guards agaban flat din daga kusan 6 suna guarding wajen, knocking yafarayi daga ciki wani guard namiji yabude yafito daya gansu ya shiga yabude kofan, wani durmemen sitting room ne dake dauke da Italian chairs masu shegen kyau ne tagani, wata Babban mace ce dazatakai 60 kokuma 59 ce haka zaune kan daya daga cikin lumtsa luminance kujerun, kafafuwanta nakan cinyan wani mutum dake sanye da uniform yana sanyamata nail polish ja a kumbunayen kafanta saikuma tana rikeda waya a kunneta tanayi, saiga wasu yan mata wanda suke bayara ba dan daga ganinsu kasan sunfi 30 sunada kyau gasu black beauty su guda uku zazzaune, daya na sanye da half gown daya tsaya mata a cinya, daya na sanye da bomb short da vex, daya kuma na daure da towel a kirji kowaccen su sanye da attachment akai dayan dake daure da towel ne kawai ba attachment akanta duk kallon wani movie suke a TV, maida kofan akayi aka rufe da sauri Guard din daya shigo da Fatima ya duka hakan yasa itama ta duka cikin yoruba yace "na gaida Olori (Queen) din wanan gidan sarautan mai dumbin albaraka, nakuma gaida kyawawan Omo Oba (princess) na wanan gidan sarautan, idan anbani dama tafe nake da sakon Oba Sarkina wanda keda iko dani harma da iyalaina" jin sakon Oba Mijinta yasa matar da akema gyaran farce dake waya tace "hold on Son bari nai magana da guard dinan Babanka ya aikoshi" ta janye wayan daga kunne sanan ta kalli guard din, fuskarnan ayatsine cikeda gadara tace "Ya akayi"? Da sauri har lokacin kanshi akasa yace "Sarkina ne yace nakawo miki yaron nan kiganshi, sabon yaron daya daukan ma Prince OluwaTobi ne amatsayin errand boy dinshi" kaman ba ita ta yatsine fuska ba saitai murmushi kawai tana kallon Fatima dakanta ke kasa tace "I see" daya daga cikin yan Matanne dake tsaye daure da towel tace "Dad never seems to amaze me, kullum wai ake daukoma that spoilt brats yan aiki as if shi kadaine mutum agidan nan" dan dariya matar data kirada Mum tayi tace "Damilola you should be happy ankawo ma kaninki wani dan aikin hopefully yaso wanan this time around" cikin fushi tace "he had better not dan this time around inhar baiso wanan ba I will makesure Dad bai kara daukomai wani dan aiki ba he should do all his doing dakanshi" tai maganan tawuce tai stairs fiuuu, Mai bomb short ne ta tashi itama tace "babu inda Dad bai daukoma yaron nan mai aiki ba, all over d world, idan yaga damama he should make Dad yadaukomai dan aiki daga prison yard stupid boy" itama tai sama, Maman tabita da kallo baki abude, ta ukune itama ta tashi tace "am so done with Dad and his son" tai sama, mamansu datasaki baki tace "waiku why are you all big for nothing sisters ne eh? Zamaninku kunyi morethan this kuma your father always succumb to abinda kukeso, why is Tobi's on not okay, he's just a small boy for Godsake" ta karshen maganan ranta abace, wacce ke hawa stairs har lokacinne ta juyo ta kalli Maman tata tace "30yrs old boy ne small boy Mum? Lallaine Mum wlh you are picking side and is so not fair upon all abinda that stupid stubborn boy kemana" tashi Mum tayi azuciye dan taga abinnasu na neman zama iskanci tace "Dami if you call Tobi stupid Boy again I will so beat your stupid face and that mouth too" jin yanda Mamanta ke ihu tana masifa yasa tace "Mummy are you shouting at me in front of all this workers" tanuna mutanen dakin dakin dukkansu akasa feeling so embarrass akan abinda Mamanta kemata, cikin fushi Mum tace "who caused it? Who so ever acikin will talk ill of my Boy zanci mutuncin shine and you girls should be careful, yanzun nan zan kira Funke and tell her all what you girls are doing maybe she might talk some senses ma kanku, nataba ganin yaran dabasu son kaninsu irin ku, kaninku daya tak aduniya amman bakusonshi meya muku? Yaro bazaima iyayenshi shagwaba yanda yakeso ba in peace kuyi picking offense, dan babanshi yakawomai wani sabon dan aiki me ruwanku kuke biyan kudin? Wanan dinma in yazo baimai ba we will still change it kumutu kunji, ku wasu kalan yan aikine bamu baku ba dakukeso, sau nawa kina koran masu kula dake and akawo miki sabo eh bazamu taba complaining ba komu miki fada because we want to give you people our best, all this dukiya nakune kuma duk tayanda kukeso zakuci shi, we have the money ko daga uban inane Tobi keson maimishi aiki zamu daukomai period, wlh duk wanda cikinku yace zai matsama Tobi nima zan matsamai ne" juyawa Dami tayi tatafi sama cikeda takaicin Mamansu jibi yanda take musu bala'i agaban yan aiki sabida sunyi magana kan Tobi dan autanta.
Komawa Mum tayi tazauna tana maida numfashi sanan tajuya ta kalli guard da Fatima dahar lokacin ke tsugunne inda suke kansu na kasa kana ganinsu kasan tsorone fall aransu agajiye tace "take him to bangaren yan aiki and give him his special bunk as per worker prince na this kingdom, kubacemin daga gani and you continue" taima me gyaran farcenta maganan awulakance, sanan tadau wayan zata xigaba da magana ganin yakashe kiran yasa tace "oohhh you too Tobi kacika fushi ga shegen zuciya saisa baku taba daidatawa da yayyinka ba en, na na na harka katse wayan" tsaki tayi taciro number datai saving da my first born takai kunnenta ringing daya takai ta amsa. "Mummyyy how do you know am about to call you"? Dan murmushi Mum tayi tace "Ayobami come home and talk to your sisters sun takurawa Tobi just look fa saisa yaron nan ya gwammace yay zamanshi achan overseas daya dawo gidan ubanshi sabida yanda yayyinshi ke matsamai, su sunsan inda badan ina hanashi ba dudda yana kaninsu da wlh yanzu Tobi ya kakkaryasu kinsanshi da karfi" yanda taji Mum na masifa yasa tace "Mumy calm down, talk to me what happen"? Ahankali Mum tace "I was on call da Tobi fa, he was even complaining to me cewa he's having a flu saigashi Dady ku ya aiko guard with one small boy i think the boy yana cikin yaran da akai biyan bashi dasu that naga yaron sabon errand boy daya daukan ma Tobi kenan, inkinga boy din so fine kaman fulani boy ne shima, shikenan fa sukahau masifa dat all mutanen da Dad ke daukoma Tobi, yanzu ma mun fita daga daukomai professionals mun koma daukomai yara, this this and that, yaron dabai musu komiba is that fair eh Ayo"? Ahankali tace "is not fair Mum, don't worry I will talk to them" cikin fushi Mum tace "all five of you are my children, and I love dukanku so very much eh Ayobami, but son Tobi araina dabanne, I suffered kafin na haifi Tobi, kinsan irin wulakanci danasha daga wajen yan uwan Babanku dasauran masarautan damuke shiri dasu kan ban haifi magajin sarki ba kuwa? Now dana samu Allah yabani namiji magajin ubanshi ace sisters dinshi kuma sun tasashi agaba, nawaje bai isa ko kallon banza yama dana ba amman yan uwanshi na jini sun matsamai, and he heard all what they said yay fushi ya kashe wayan what if yace yamafasa dawowa eh" Mum tai maganan cikeda kunan rai, ahankali yarinyar tace "no Mum don't worry bazaice hakaba, I will call him myself" murmushi Mum tayi tace "yauwa Ayo-yo, My Bambam, Allah miki albarka kanji, yanda kullum kwanciyan hankalina kike bida in sha Allahu hakama yaranki kwanciyan hankalinki zasu bida bazasu taba baki matsala ba" sosai taji dadin addu'an tace "Ameen Mum, just chill okay, I will talk to the girls and Tobi as well, bazan zoba gaskiya yanzu sai Tobi yadawo inda bahaka ba danazo gobe" "don't worry kibari saiya zo saiki zo ki gaishemin da mijinki" "zaiji Mum, love you" ahankali Mum tace "I love you too my first child take care hun" cikedajin dadi tace "I will Mum bye" ta katse wayan, sake dailing number Tobi tayi tajishi akashe hakan yasa tai tsaki ta ijiye tace "your sister are not lying Tobi you are too stubborn wlh da gaske ne" tafadi cikin fushi tana mita irindai mitan iyaye dinan.