← Book details Masifaffiyar Kauna Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 34 OF 104

Sashe 34

Masifaffiyar Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Bude kofa yayi yashiga flat dinshi, Mum dinshi yagani zaune kan kujera hakan yasa da mamaki ya kalleta, murmushi tamai tace "kadawo Son, come here" tanunamai kusada ita, ahankali yakarasa yaje ya zauna kusada ita, ashagwabe yace "Mumyy" murmushi tamai sanan ta gyara zama tace "what happen between you and your friend Ayoka"? Dauke kai yayi daga kallon Mum saikawai ya kwanta yay filo da cinyarta yay shiru baice komiba, dan jim tayi tace "Tobi nasan Ayoka sonka take, but dabaka mata wulakanci ba kaga yanda idanunta sukai ja kuwa suka kumbura, kaga akwai zumunci sosai tsakaninmu, her Mum is my good friend, Babanta awanan duniyan shine right hand din Babanka, koni bansan sirrin babanka kaman yanda Babanta yasani ba, I will never force you kasota ko a'a, but kai handling issue da kyau ta arziki da mutunci ba kai cutting nata off ba she can fall sick kasan bawani lafiya gareta ba" tashi yayi yazauna cikeda fada yace "Mum ni tell her to stay away from me, I am not even ready for marriage, ni wlh kuka damen zanbar muku gidaj nan ma, kuma kicema Dad yabani wayata" yana maganan yatashi yay sama abinshi Mum tabishi da kallo saikuma tai tagumi tana tunani kafin chan ta tashi tafice daga side din nashi.

_BAYAN WATA DAYA!!_
Zaune Baba yake a falo yabuga tagumi yayi zurfi acikin tunani, Mama dahar wata kiba ta kara ta shigo dauke da tukunyar data sauke abinci tanabinshi da kallo hartazo ta ijiye tukunyar bai saniba. "Baban Habib" Mama takirashi hakan yasa yay firgigit ya kalleta, daure fuska tayi tace "tunanin me kakeyi? Nadaiga ban rageka da komiba, dubu dari nan nafito dashi nabaka hamsin mukai sayayyan kayan abinci sauran hamsin din ina juyawa ina ciyarda mu bansaka aikin komi kullum kana kwance kan gado, kana hutawa to menene" kasa gayamata tunanin Fatima yake, tabe baki tayi tace "tunani kake yau watan yarka daya achan duniyan datake dabamu sani ba tana aikatau, gashi ko hiyar bakadashi dazaka biya kacirota, tace ai saikayi nidai babu inda zaka dinga zuwa banda masallaci cinyarda mu nadauki wanan nauyin, inada gidan kifi na ina kiwo sanan ina saida kayan kitchen din Mom Affan collection to saimene kaji dashi, sauko muci abinci" ahankali ya sauko ita tashiga bashi abincin abaki haka yaci yakoshi tashiga dashi uwardaka yamata abinda takeso ta mantar dashi komi dake ranshi, haka rayuwan take abangaren Baba, konan da chan baya zuwa, Mama bata nunamai tanada wasu boyayyen kudi ba saida suka tura Fatima aikatau tanuna mai bama wanan kadai ba ashe har kiwon kifi take amman taboyemai tacemai kudin adashi tasaima Abida kayan daki, kuma yakasa cemata kala, saidai once in a while yatuna Fatima saiyaji duniyan batamai dadi he's feeling damn guilty saiyayta mata addu'a.
*****

Tunda tafara mai aiki daidai dasaudaya basu taba hada idanu dashi ba, kowani irin magana zai mata baya taba kallonta agadarance zai mata yanayin wani abu without paying attention to her, babu wani sakin fuska kowani abu dake shiga tsakaninsu, aiki kuwa kaman zai kasheta dashi inda da halima ayanda talura wanan har kaya zai iya sawa aciremai babu ahinda ya iya komi yimai ake yacire kaya ya yar, gidan gabaki daya basuda wani strong addini gasunan ne musulum musulum kowannensu sai randa sukaga daman salla, babansu da Tobi ne kawai ke kokarin salla, shidai Tobi baiyinta kawai akan lokaci ne, asubahi sai wajen 8 ko 8:30 nasafe, Mamansu kuwa attachment da kumba da nail polish babu wabda bata sawa, hakama yayyinshi, kullum yaumin saidai randa Tobi yafota da ita shine bazataje ta sanarda Waziri komi dayayi ba, wanda bamaya wani abin, idan yafota is either suje gidan kallon kwallo kokuma yaje gudu, yana gida yakosa yagama hutunshi yatafi, ita har Mamaki take yanda ake ji dashi agidan, kome yace hakanne koba haka bane.

_MBM ENTERPRISE company ne mai zaman kanshi that are into anything computer design, graphics design, sunayin ID card, folder, files, meo, baje, sunayin jotter na biki da sauransu, sunayin customize mug da magic mug, sunayin jacket da riguna signout irin idan kun gama school, sunayin invitation card, sunayin p-caps, sunayin throw pillows da sauran su, sunayin calendar na turenci dana larabci, dakomima har kwalaye sunayi, ko'ina kake zasu maka su aikamaka dashi, suna logo creation, suna customized links, flash da souvenirs na biki na birthday na suna daza'a lika suayenku ajiki, sunayin receipt, gift box na birthday koma na menene, jama'a bari kuji indai design ne da ake amfani da kwamputa ayi to MBM Enterprise kaman sunmiki sun gama, har award sunayi, customize umbrella, key holder banda haka all services dinsu are at a very low discount rate, super affordable, idan zaki tuntubesu zaki samesu awanan number takira 07010439656 , sanan zaki samesu a watsapp ta wanan number 08106788714 kuyi saving ku musu magana ko a watsapp kokuma ku kirasu awaya._
7/1/21, 8:49 PM - My Mtn Number: 💫 _DISASTROUS LOVE_ 💫

_MASIFAFFIYAR KAUNA_

✍🏾M SHAKUR

EPISODE 2️⃣4️⃣
Yauma kaman kullum yau bata saka suit ba dan wlh tagaji dasakasu, suncika nauyi, cikin kayan tadauko wani fari da navy blue color t-shirt yana daya daga cikin kayan da Anty Ayobami tabata, sanan tasaka dogon wandon baki yamata kyau, ita yanzu ma abin harta soma sabawa dashi rayuwa akayan maza, zama tayi ta lallaba tasaka kito dinta data manta rabonta tasashi tagaji da saka cover shoe, sanan tadau p-cap da Anty Ayo tabata wanda bata taba sakawa ba tasaka tarufe kwaikwadon kan, sanan tafito bayan tayi salla tayi azkar tayi nafulfuli, dayake babu madubi kuma asuba ne yasa bataga kanta ba kawai tafito as usual Head Guard yakaita har gaban dakin prince sanan yatafi, shiga ciki tayi ahankali maranta na ciwo na ovulation fa zatayi wanan karan tayi MP tagama shiru bako ciwo daya sabida magungunan da likitan nan yabata da Mama tasaka mata ajaka, hawa sama tayi tana tafiya ahankali tagaji, kodan sabida batai bacci dawuri bane jiya dasuka fita da prince saida tanaji Babanshi yakira shi yana masifa kan yadena kaiwa dare haka gashi baya fita da guards sanan suka dawo gida, sukabar gidan kwallo stadium na lagos wuraren 12 nadare, ko kadan bacci bai isheta ba. Dakinshi ta shiga as usual taganshi yana bacci kullum inta shiga takanji kaman taje ta tasheshi yaje masallaci amman ina zata iya, aikace aikacenta na safe tayi tsaf tagama kafin six na safe sanan tadawo tai kneeling tana jiran farkawanshi as usual, gyangyadi yasoma dibanta sosai hakan yasa ta jingina da bango ta gyara kafanta ta zauna tanadan sake ware idanun tana kallon agogo ganin karfe 6 da minti biyar hakan yasa tacigaba da zama tana kokarin danne wani mugun baccin datakeji dabata tabajin irinshi ba tunda tafara aikin nan tun tana bubbude ido tana kallon agogo har idanun finally suka rufe kawai tabi lafiyar lallausan carpet din kasan dakin tawani lankwashe awajen sabida sanyin AC tana bacci ga P-cap din daya rufe fuskanta saidai bakinta dayay pink yirrr suka tattare sukai mugun kyau.

Karfe seven dot yafarka shima da kyar sabida rashin baccin dabaiyi dawuri jiyaba, wani irin slow yet ear piercing minshari ne yaji yana ratsa mai kunnuwa hakan yasa yasake bude idanuwanshi tangaras tareda tashi da sauri ya zauna trying ya gano daga ina yakejin karan minshari saikuma dawani irin sauri yamika hannunshi ya yaye labulen daya zagaye gadon nashi idanunshi suka sauka akan Fatima data takure akasa kana ganinta kasan sanyin AC yamata yawa P-cap din yarufe idanunta tass banda dan karamin bakinta da siririn hancinta ko kadan batada minsharin bacci tsabagen wahala da rashin samin ishahsen bacci tunda tazo gidan nanne yasa dazaran ta kwanta bacci zata fara minshari.

Tundaga kan fararen kafafunta dake cikin wani bakin simple kito yake kallo, yatsunta yan dogaye dasu masu kyau, kumbunanta fararen fat masu shegen kyau kaman ba kumban namiji ba, yabi trouser dake cikinta da kallo, harzuwa kan rigan dayasan rigan da Anty Ayo tabashi ne, sanan idanunshi suka sauka akan fuskanta, tunda yake da yaron baitama yaron kallon dayakai up to na one cikakken minute ba sai yau, yanda yaga yaron yatakure sosai yana minshari yasa yaji hakanan yabashi tausayi, this is yaro d he don't think yakai 20yrs, lokacin dayake his age mate baijin ko tsintsiya yataba rikewa ba but this small boy iyayenshi suka kawo aikatau, samin kanshi yayi da tashi ahankali ya sauka daga kan gadon yaja bargon saman gadonshi yaje har inda yake kwance ya tsugunna ya rufamai sanan still ya tsugunna yana kallon yaron, hakanan aranshi yace da ace yaron nan mace ne da anga kyau sabida yanda yakafe fuskanshi da ido, ahankali yakai hannunshi yadaura akan P-cap din, gently yacire p-cap din ya ijiye agefenta sanan yadawo da fuskarshi yadaura akan idanunta dakenan a kulle yana kallon gashin idanunta, friends dinshi na cewa yanada cikan gashin idanu amman saiyaga yaron nan yafishi, gashi dana cikan girama bakin kirin masu kyalli, sauke idanunshi yayi akan lips din yaron saikawai yaji yaron yabashi tausayi zai rage sashi yawan aiki dudda deep down yaron ya mugun kwantamai dan baida kiwuya, ga yaron nada tsabta gashi ya iya small small abunuwa dake burgess dazaran yaganshi zaune ko chatting yakeyi saida yaga yaron yakawo mai wani abu ko fruits salad kokuma dai something that made him to appreciate the boy deep down batare daya taba nunamai ba daidai da so daya. Tashi yayi ahankali ya shiga bayi wanka yayi yafito ya shirya tsaf yazo kusada ita ya shinfida dadduna yay salla, sanan yawuce yafita jogging as usual.
Chapter 34 · 0% Book details