Sashe 40
Masifaffiyar Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Ahankali babanshi yace "good morning to you too Tobi" dauke kai yayi yadanji kunya saikuma yajuyo yace "morning all" sanan ya kalli Baban nashi na irin gani dinan, da hannu baban yamishi alamu yazo, hakan yasa ya tattaka carpet din d sneakers din kafanshi ko ajikinshi ya shiga ciki batare daya gaida Ooluwo dinba yaje ya zauna kusada babanshi, rikeshi mai martaba yayi kaman zai gudu sanan ya kalli Ooluwo yace "gashinan Boka" kallon Tobi Ooluwo yayi yace "zoka zauna anan Magajin Sarauta" juyoda kanshi yayi ya kalli Baban nashi irin why is this man calling me, cikeda lallashi Babanshi ya motsa baki yacemai pls kaje batare dakowa yajiba hakan yasa yawuce yatafi fuskanshi adaure ya zauna inda akace ya zauna, hannunshi Boka yadauka yarike da sauri ya yatsine fuaka dan kyaman mutumin yakeji, Boka yadaura cowries din akan hannun nashi yana tabe tabe yana kirga yana kallo saikuma ya zaro ido da sauri dayasa Mai Martaba ya mike tsaye da sauri gabanshi ya yanke yafadi, tashi shima Otun yayi yarike sarki yace "zauna Sarkina" komawa Sarki yayi yazauna, suna kallon Ooluwo daya cigaba da abubuwa akan hannun Tobi daya mugun batarai yakai kusan minti goma sanan yasaki hannun Tobi ya kalli sarki yace "mafarkin ka ya tabbata yanzun nan nakara ganin hakan atafin hannunshi, sanan abu daya yafitarmin a duhu akan hannunshi, kome menene zai faru dazai chanza destiny gidan nan has to do with yaron nan naka Magajin sarautan gidan nan wanan yaron" yanuna Tobi, tashi Mai Martaba yayi yarude sosai yace "menene zai sami yarona? Kashemin shi akeson yine? Dan shi kadaine abinda zai iya chanza destiny gidan nan mekagani Ooluwo"? Yay maganan yana tahowa gaban Bokan, girgiza kai Boka yayi yace "har yanzu abin duhu gareshi nakasa gani, amman babban abune" da sauri Oba ya kalli Otun yace "I need 20 well trained sojas duk suhadu su ishirin da biyar sudinga guarding Tobi" wani kallo Tobi yama Babanshi yama kasa magana, Boka yace "zan koma zanyi azumi dawasu addu'o'i na kwana hamsin dazaisa shaidai kankat ya bayyana agabana yafadi mini komi, kafin nan ko kofar gidan nan karku kara bari yafita sana......." baikarasa ba Tobi yamike ya kalli Babanshi yanuna Boka yace "Dad whats this old man saying? Karku kara bari nafita harsai yagama what ever his thing is n 50days when inada match in the next 20days a Saudi and you know am the head team" da sauri Oba da duk yadamu yace "Tobi your life is at risk kasan yau kwana nawa ina mafarkin kana kuka sosai kuwa? Something is going to happen dazai chanza the destiny of this palace and it has to do with u who is talking about wani match anan" yanda ranshi ke tafarfasa zaka zaci zai hadiye zuciyane yamutu yace "Dad why will you all be believing in what this man say? Is he God, who did he think he is? Waya isa yatabani, I can only die idan lokacina yayi, you are making me hate my life, you are making me hate maisa ma I was born in this kind family? I don't have friends sabida kahanani baka yarda da kowa ba saying they can used them and harm me, how many days yanzu kahanani fita even gate? Dad am a man fa not woman what sort of life is this haaa, everything this man yafada sai kaji what is this, and you think zan zama sarkin gidan nan nagaji irin wanan abubuwan, zanga mai hanani fita, sainaje match dina nagayama"? Da sauri Baban yace "Tobi idan kabar gidan nan wlh banyafe maka ba" da sauri yaron ya kalli Babanshi, gyadamai kai yayi yace "yes ni mahaifinka ban yafemaka ba, if this is what it takes to make you stay karkatafi match dinan I will say it, Tobi kanaso kaje ka mutu ne? Do you think I can leave and forgive myself if anything happens to you"? Yakai kusan 2min yana kallon baban nashi saikawai yajuya yafita daga fadan ahankali shikuma Oba yafada kujeran dake gefenshi daba na sarauta ba ya zauna tareda dafa kanshi dake banging, da sauri Otun yay kneeling agabanshi yana tapping cinyarshi yace "ya isa, daman yaran mu sunfi kowa bamu ciwon kai" tashi Boka yayi yadau sandarshi yabuga yace "nabarku lpy, sai bayan kwana hamsin zaku ganni" Otun yatashi yaraka shi yace "mungode mungode" sanan yadawo ciki wajen Sarki, ahankali Sarki yace "kiramin Maman Tobi saika wuce kai handling kawo sojojin" gyadamai kao yayi yawuce yafita, yasa aka kira Maman Tobi dabata bata lokaci ba tasami mijinta a fada, nan ya sanarda ita komi, tama fishi rudewa tace "gwara hakan bazaije ko'inaba, ubanme yake nema da buga kwallon dabaidashi? Yagama fushin zai saukone, ya zauna agidanan yana gabanmu, muna ganinshi kullum, saiyin abu kaman wani babba duka duka yaushe na haifi Tobi, karka damu I will talk to him amman ba yanzu ba sai anjima da daddare lokacin ya huce, karka damu da yardan Allah ubangijin danake bautamawa babu wanda ya isa ya cutarmin da d'a, sanan duk inda yake Allah ya bayyanashi Allah ya tona asirin shi, da yardan Allah akan idanunsu Tobi zai zama sarkin wanan masarautan saisu mutu, lemme go inside honey" ta tashi tafice tabala'in damu.
Tana cikin closet dinshi tana gyara kayanshi, dan tunda tasami ciwon ido saiyau tadawo aiki, tagama ko'ina closet kawai yarage, tana tsaye tana jera turarukanshi awajensu yawani irin bugo kofa yashigo ranshi abace baima lurada itaba, kayan closet din ya shiga kwasowa yana zubarwa akasa, tundagakan takalman shi, wajen boxer yana wani irin nishi idanunshi sunyi jajir harya juyo yazo daidai inda take zai saka hannu ya kabarda turarukan yaganta hada ido sukayi, yanda taga idanunshi da ranshi abace yasa ta sauke idanunta kasada sauri, murya chan ciki tace "what.....what...happen, why.....are you angry sir" sosai voice dinta ke breaking kaman zatai kuka dan wani irin faduwa gabanta yakeyi, jin shiru baice uppan ba kuma ko motsi baiyiba gashinan tana ganin inuwanshi yasa kaman wata matsoraciya tadago kanta ta ahankali ta kallai hada ido tayi taga ita yake kallo still sai kawai taga idanunshi sun rufe ahankali sun lumshe taga yay baya amike ko suma yayi, mutuwa yayi, dena aiki zuciyarshi yayi oho, dawani irin gudu tagama hannunshi ta fisgoshi tagaba tace "Sir" tahowa yayi tagaba yafada kanta bummm duk kokarin tai maintaining balance kasawa tayi tai baya itama yana jikinta tawani irin fada kan couch din dake bayanta na tsakar dakin closet din yana kanta.
_MBM ENTERPRISE company ne mai zaman kanshi that are into anything computer design, graphics design, sunayin ID card, folder, files, meo, baje, sunayin jotter na biki da sauransu, sunayin customize mug da magic mug, sunayin jacket da riguna signout irin idan kun gama school, sunayin invitation card, sunayin p-caps, sunayin throw pillows da sauran su, sunayin calendar na turenci dana larabci, dakomima har kwalaye sunayi, ko'ina kake zasu maka su aikamaka dashi, suna logo creation, suna customized links, flash da souvenirs na biki na birthday na suna daza'a lika suayenku ajiki, sunayin receipt, gift box na birthday koma na menene, jama'a bari kuji indai design ne da ake amfani da kwamputa ayi to MBM Enterprise kaman sunmiki sun gama, har award sunayi, customize umbrella, key holder banda haka all services dinsu are at a very low discount rate, super affordable, idan zaki tuntubesu zaki samesu awanan number takira 07010439656 , sanan zaki samesu a watsapp ta wanan nUmber 08106788714 kuyi saving ku musu magana ko a watsapp kokuma ku kirasu awaya._
7/1/21, 8:50 PM - My Mtn Number: 💫 _DISASTROUS LOVE_💫
_MASIFAFFIYAR KAUNA_
âœðŸ¾M SHAKUR
EPISODE 3ï¸âƒ£0ï¸âƒ£
Wani dan wahalallan gajeren ihu tasaki, gabaki dayan kanshi nakan cikinta, sauran jikinshi duka nakan kafafuwanta yamugun sakin mata nauyi dayasa taji kaman zata saki fitsari, hannayenta duka biyun tamika tadaura akan saman kanshi tana dan tureshi tace "Sir Sir" jin shiru ko beating heart dinshi bataji yasa gabanta yacigaba da dukan uku uku ahankali da kyar tai ihu dan yanda kanshi kekan cikinta yasa bamata iya fitarda ihu da kyau bamata iya numfashi da kyau tace "he........l.....p" sosai maganan yakasa fita daga bakinta sabida weight din dake kan cikinta, hannayenta tasake daurawa abayanshi tana bubbugawa cikin muryanta dabaya fita sosai tace "please please don't die kaji, wake up Aremo" saikuma tasaki kuka ahankali tana rerawa tana bubbuga bayanshi tana addu'a Allah ya shigoda wani dakin dazai dagashi akaishi asibiti.