Sashe 7
Masifaffiyar Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Agogon hannunshi kirar iwatch dake daure a wrist dinshi ya kalla about 25min kenan Baban Patient dinan bai dawoba, dagakai yayi ya kalli yarinyar ganin har yanzu she is stable bacci take yasa yadauki stethoscope dinshi yarataya awuya ya kalli nurse din dake wajen yace "stay with her, idan her Dad yakawo magungunan call me, idan ta tashi call me" yana maganan yajuya yafita daga dakin yay hanyar fita waje batare daya kalli dumbannin mutanen dake GOPD ba, tun 4 nasafe ya shigo asibitin nan emergency baici komiba har yanzu yunwa yakeji sosai by 1 yakeso yatafi gida yahuta yay bacci, wajen parking space yakarasa yay wajen wata hadaddiyar Black suv bude motar yayi da key dinshi sanan yamika hannu yadauko wani haddedden moderate flask dake kan dayan sit din gaban mota, bude marfin flask din yayi da saurinshi sabida tsabaragen yunwan dayakeji yakai flask din bakinshi yana kwalkwalan coffee dake cikin flask din daya hada da asuba dazai fito, saida yay kusan rabin flask din sanan ya sauke daga bakinshi yana sauke ajiyan zuciyan gajiya, saida yadan huta sanan yadaga flask din zai kara komar dashi baki kaman ance ya kalli bangaren damashina ke parking ya hango wani mutumi dan magidanci dabai ganin fuskarshi da kyau zaune gaban wata mota a side dinshi rikeda folder a hannunshi yana share hawayen dake bin fuskarshi looking so confused and sad, jiyayi zuciyarshi ta tsinke dan haka Allah yayishi yanada tausayi sosai, kasa cigaba dashan coffee shi yayi dudda uban yunwan dayakeji, maida flask din yayi ya ijiye, yamaida kofan yarufe yamata key sanan yataka ahankali yana tafiya harya isa inda Baba yake zaune kanshi akasa yana share hawayen dake zubomai baima lurada wani yazoba dan hankalinshi yay nisa yana tunai. "is everthing okay Sir, mesa kazo nan kazauna kana kuka"? Wata zazzakan muryan da Baba yaji akanshi namai magana cikeda kamala hakan yasa yadago kanshi da sauri da idanunshi dasukai jajir yahada ido da Dr daya rubutamai maganin Zara, Dr na ganin Baba yaganeshi shima at a spot ai mutumin dazune Baban yarinyar dake emergency ward, ganin Baba yace "what is it Sir? Mesa kazonan kake kuka ina magungunan danace kasayo"? Dr yay tambayan yana kallon Baba yana kara nazarin yanayinshi, baki Baba yabude zaiyi magana saikuma wani irin takunkumin bakin ciki yakara tokaremai wuya wasu hawayen suka sake zubomai, kaman wanda notin kanshi ya kwance baisan lokacin daya kwaso yan chanjikan dasuka ragemai ba a aljihu yanuna ma Dr idanunshi sunyi jajir ga hawaye sun cika idanun kana ganinshi kasan he is pain yace "kagansu wanan ne kudin danake dashi gaba da baya, banda hanyan samun wasu, Zara'u na nachan kwance rai a hannun Allah an rubutamin maganinta nakasa saya sabida bandashi, bandashi, ina zansa raina? Asibitin gwamnati ma nakasa biya ba dole nazo nan na zauna ba likita" yanda yake maganan kaman ma wanda baya cikin hayyacinshi tsabagen damuwa yasa Dr yacigaba da tsayuwa a inda yake batare dayay motsi ba yay shiru yana kallonshi kawai, hawaye Baba yasake sharewa yace "Kaga Zara'u itace y'ata ta farko, tunda yarinyar nan tazo duniya bata tabajin dadi naba ni Mahaifinta, bana saya mata kaya, kaya irin nakowace yarinya budurwa datake tasowa, Zara'u bata tabamin korafi ba kokuma tace saina mata, yarinyar nan bata taba bude baki ta tambayeni abuba, kotamin korafi kotanunamin bacin rai, banmata kayan salla, bansiya mata takalmi, babu abinda nakema Zara'u sabida bandashi, yarinyar nan bata taba yimin kocemin Baba yimin kaza ba, yarinyar dake tausayin mahaifinta nake wahalarwa haka gashi yanzu ma datake rashin lpy nakasa mata komi, wlh ban cancanci zama mahaifint........" kafin Yakarasa maganan Dr ya tsugunna da sauri yakai hannunshi kan bakinshi hakan yasa Baba yay shiru yana kallon kyakkyawan fuskar Dr dake sanye da glasses, cikeda tausayi Dr yajanye hannunshi daga bakin Baba ganin yadan natsu yana kallonshi, hakanan yaji Baba ya mugun bashi tausayi, ahankali yace "Sir ba'a magana haka, Allah daya baka yarka yasan ka chanchanci zama mahaifinta ne saisa yabaka ita a matsayin y'a, sanan aganina godiya yakamata kama Allah daya baka y'a irin wanan wanda tun anan duniya take jinÄ·anka, and just because bamu bama yaranmu abinda yakamata mubasu ba, or bamu wadatasu da kayan alatun duniya ba ba doesn't mean we are not good fathers to them, karka kara magana haka Sir, I know yarka na alfahari dakai, and stop crying, yanzu dai nawane kudin magungunan"? Ahankali Baba yace "8150 sukace" gyadamai kai Dr yayi sanan yamike tsaye yakai hannunshi bayan wandonshi wallet dinshi yaciro yabude yazaro wasu kudade yan dubu dubu dashi kanshi baisan yawansu ba ya tsugunna, hannun Baba yakama yasaka kudaden aciki yace "jeka sayo magungunan kazo mufarama yarka treatment ko" yay maganan yana sakinma Baba coolest smile dake comforting any kind of heart, wani natsuwa Baba yaji ya shigeshi tareda sake rike kudin da kyau yana kallon fuskan Dr ya nisa zai bude baki yay magana wayan Dr dake aljihun lab coat dinshi yahau ringing ciro wayan yayi yana mikewa tsaye yana gani inda ake kiranshi yatashi da sauri yajuyo ya kalli Baba yace "get magungunan now ka kawomin she's convulsing again" da gudu yajuya yabar wajen shima Baba sake damke kudin yay gam gam ya tattare su folder yatashi yay pharmacy harda gudun shi.
Da sauri yatura kofan yashiga dakin nurses kusan uku ke kanta suna kokarin tura mata wani abu abakinta sabida yanda ta taune hashenta kadan har yana jini daya daga cikinsu tace "wai where is her father da magungunan"? Karasawa inda suke Dr yayi yana kallon yanda bakinta ke jini yace "me aikinku? Ya akayi kuka bari tajima tongue dinta ciwo"? Yay maganan yana grabbing kumatunta da kyau ya karbi abin yasa abakinta sanan ya karbi alluran dasuke bashi yakara pushing a jijiyanta cikin sakan daya tadena convulsing, hakan yasa yace "are the test result not ready"? Bashi wata takarda sukayi hakan yasa ya karba ganin result dintane zai duba daidai lokacin Baba yashigo dakin da mugun saurinshi yana kallon Zara ganin jini abakinta yasa yabude baki zaiyi magana da sauri Dr ya karbi magungunan da folder daga hannunshi yana mikama nurses yace "Baba she is fine yanzu zamu fara treatment kaje waje kajiramu kaji" fita Baba yayi adimauce yarufe kofan dakin dawowa ciki Dr yayi yahada kayan yazo yamata fixing drip sanan yahada wani allura wanda shi a duwaiwai zai mata sanan yarufe yazo ya tsaya akanta, fuskanta yadan kalla wanda zai iya cewa kusan sai yanzu ne yakalleta da kyau yarinyar ko ta mugun kama da mahaifinta itama farace kall kaman shi, ahankali ya ijiye alluran sanan yakai hannayenshi yadaura kan hannunta yadan juyo da ita ahankali ta side, riganta yadan daga sama kadan idanunshi ne suka sauka akan farar fatar jikinta kaman na jaririya ga dan gashi kadan kadan sun kwanta sunyi lub, hannunshi yasake kaiwa yadan ja zaninta hade da pant dinta kadan sanan yashafa spirit kafin ahankali ya chaka mata alluran motsin dayaji tayi yasa yadan waigo ya kalli fuskarta gani yayi ta yatsine fuska cikin bacci, cire alluran yayi yamika ma nurse din ta karba tasa a bola, sanan yajuya yace "ku tsaya da ita I will be back in the next 15min" yafice daga dakin Baba na ganinshi yatashi yace "Dr yatake"? batare daya kalleshi ba yace "muje office dina" binshi Baba yayi har zuwa office dinshi zama yayi tareda nunama Baba kujera Baba ma yazauna yace "meke damunta Dr naga jini abakinta" dan murmushi yayi yace "wanan ba matsala bane taune hashenta tayi kadan, I called u ne danna fadamaka I don't think zamu sallami yarka yau, result yafito tana dauke da maleria da typhoid masu karfi wanda sune ma kesata wanan convulsion din, gakuma ciwon mara at least zamu iya riketa na kwana daya ko biyu haka" shiru Baba yayi yana kallonshi cikeda damuwa, murmushi Dr yayi yace "karka damu zanyi settling hospital bill din wanan kudin hannunka ka rike na abinci dawasu abu ko" shiru Baba yayi saikuma chan ya nisa yace "Ya sunanka likita" anatse yace "sunana Imam Naseer Marafa" girgixa kai Babba yayi cikeda gamsuwa, yace "kaidan aljanna ne Naseer, Allah yamaka albarka, Allah ya saka da alheri da taimako na dakayi, azamanin nan da wuya ake samin likitoci irinku, awanan zamin likita iyaka kabiya yay treating naka, idan baka biyaba babu ruwan shi, Allah yamaka abinda kakeso kaji Naseer" shiru yayi yana kallon Baba kafin ahankali yace "Ameen nagode sir" Tashi ahankali Baba yayi yace "bari nabaka wuri" gyadamai kai kawai yayi Baba yawuce yafita, bin bayan Baba yayi da kallo yay shiru kaman wanda ke tunani kafin ya fuzarda iska ahankali ya jingina da kujeranshi tareda lumshe ido dan yagaji sosai.