Sashe 48
Masifaffiyar Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yadade awajen yana kallonta yanda take kuka ko uppan baice mataba, ahankali yataka yana tafiyan nan daidai yakarasa ya ijiye abincin kan side drawer gefwn gadon sanan ya tsaya akanta yay folding hannunshi akirji yana kallonta from head to toe, da ace ba asibiti yakawotaba dazai iya cewa wig suka saka mata, gashinta yamafi wig din dasu Dami kecire 100+ su saya kyau, gashi goshinta ma gashi sosai sun kwanta lublub that means all this while goshinta ma daya saba gani na bald ne, yana tsaye duk yake kallonta jijiyan goshinta yafito sosai tsabagen kukan datake, ga hawaye na bulbulowa ta gefen bargon data rufe fuskanta dashi suna zuwa kunnuwanta suna shiga, ya saukar da idanunshi kan hujin kunenta gashinan dan karami kwara daya irin na y'a mace, yasake sauke idanunshi akan cute hannayenta farare dogaye masu dogayen fararen kumba da tunda he use to feel hannun boy da kafafunshi kaman na mace har fuskanshi ma.
Sake sauke ajiyan zuciya yayi babu ko atom of wasa a voice dinshi yace "drop that blanket" kasa musawa tayi saitaji tunda take dashi bata tabajinshi da kakkausar murya irintayau ba tasaba jin shi da soft voice da baima sonyin magana, janye bargon tayi daga fuskanta ahankali ta ijiye akan jikinta idanunta akasa takasa kallonshi idan kaga kalan kukan datake kokai arnene saita baka tausayi dan gani kawai take karshen yazo, za'a kulleta sanan akulle Baba harya mutu a prison wanan da asirinsu yatonu, idanunta sunyi wani kala tsabagen kukan dataci da infa ace ruwan tears sack nakarewa da nata yau yakare, har wani majina daya katse kebin hancinta yana sauka akan bakinta tana sharewa da bayan hannu tana wani irin sauke ijiyan zuciya takasa dena kukan mara sauti, daidai nan Dr tabude kofa tashigo tana kallonta tace "har yanzu kukan kike? Keko baki gajiya da kuka" ta kalli Tobi tace "tunda ta tashi kuka take wlh, da kyar nasamu tai shiru nabata ruwa nabarta yanzun nan naje naga wata patient shine harta cigaba da kukan" daidai nan idanunta suka sauka kan table tace "yauwa ka kawomata abinci" tadauki lrdajda sauri tabude taciro cup irin na coffee amman tea ne aciki mai zafi, saikuma white rice da stew da nama mai rai da lafiya fa plantain tace "yauwa ga abinci kici" takai gabanta, girgiza mata kai tayi ahankali da muryanta da bata fitada kyau tace "I am not hungry" "collect that food and eat" Tobi yafada babu alamun tausasawa a muryanshi, da sauri tasa hannu ta karba dan hakanan taji yanzu tana wani irin jin tsoronshi da d'a bata tabaji ba, tasa spoon tashiga cin abincin ahankali, Dr tace "tana tsoron ka ashe, amman shine taje tana nema tama rayuwanta illa" juyawa Dr tayi tace "bari naje nadawo" da sauri yace "ahhhh I want u to discharge us today Dr" da sauri Dr tajuyo ta kalleshi tace "how is that possible kalleta bataji sauki ba ko kadan" ahankali yace "i don't mind bringing him..." dan lumshe ido yayi sanan yabude su ahankali yace "I don't mind bringing her everyday kina mata treatment din tun safe har yamma but we can't sleep here" dan jim Dr tayi tace "to shikenan amman saita chanye wanan drip din sanan zan sallameku" gadamata kai kawai yayi batare dayace komiba tawuce tafita tajawo musu kofa tarufe shikuma yajuyo still yana rungume da hanunshi yana kallonta.
_Mumies akwai abinda nakeso nagaya muku, shin kunkosan like Did you know........?_
_Scent kamshi shine abu na farko da mutane ke lurada shi idan sun shiga gidan ka ko motan ka bawani abuba?_
_Be memorable.....in a good way Mumies_
_A Fragrant, shi kamshi is like a signature, kaman wani alamune so even after a woman leaves the room, her fragrance should reveal she's been there. Kamshi abune dake nuna kinzo waje idan ma kikabar wajen still zai nuna kinzo_
_Turare heralds a woman's arrival and prolongs her departure_
_The beauty of turare speaks to your heart and hopefully someone else's kunsan da haka Mumies?_
_Kamshi is a word, turare is a literature do you believe this Mumies?_
_Kamshinki amatsayin ki na y'a mace tells more about you sama da handwriting dinki kinsan da hakan?_
_Mata kusaurara kuji, namiji yana iya manta komi naki amman baya iya manta kamshin ki_
_da hakane nake muku introducing turarukan UMMIE COLLECTION dazai baki duka qualities dinan and even MORE tested by M SHAKUR dinku, suna saida turarukan daki, na jiki, na wanka, turarukan tsinke, body oils da sauran su, zaki iya tuntubar su ta wanan number ko awaya ko a watsapp 08186968736, dan samin karin bayani, zaku iyashiga group dinsu dan ganin duka turarukansu, zakuma ku iya following nasu a_ Instagram @UMMIE COLLECTION.
_‎Open this link to join my WhatsApp Group: https://chat.whatsapp.com/Fov2UbNr4CH0reP9K9zltu_
Instagram Handle dinsu https://www.instagram.com/invites/contact/?i=1c3np4d6vwqbv&utm_content=1g4qyjp
_PRODUCT DINSU_
_SANDAL EXCLUSIVE_
_SANDAL FLAKES_
_SANDAL BANGI_
_KAJIJI_
_DOROT_
_DAMBU_
_DEVINE (PURPLE)_
_REGAL (YELLOW)
_LOVELY (MAROON)_
_DAISY (ORANGES)_
_KHUM_RA_
_STAR_
_BELOVED_
_Body oils._
SIGN M SHAKUR
7/2/21, 10:07 AM - My Mtn Number: 💫 _DISASTROUS LOVE_ 💫
_MASIFAFFIYAR KAUNA_
âœðŸ¾M SHAKUR
EPISODE 3ï¸âƒ£5ï¸âƒ£
Ahankali takekai abincin baki da spoon tana kuka har lokacin mara sauti ga majinan har lokacin na tsayayowa tana janshi ciki duk cikin kuka, sosai yake kallonta kaman yasami TV, ko kyafta ido bayayi, ganin tafara kakarin amai yasa ahankali yakai hannunshi ya fizge spoon din dazata kai bakinta na abinci takoshi amman takasa daina ci sabida tsoro sanan ya kwashe komi yadaura akan side drawer yajuyo yasake folding hannunshi yacigaba da kallonshi.
Ahankali tashiga reramai kuka chan kasa hawaye a idanunta kaman kogon ruwa cikin muryanta daya dishe sosai tace "I am so sorry Sir, please forgive me dan Allah" tahada da hausa dudda baisan menene dan ba Allah dayaji yasa yagane perfectly abinda take nufi, she's begging him, hade hannayenta biyu tayi alamun roko cikin harshen turenci da asalin muryanta mai dadi dat is very sweet very sharp and very calm all at this same thing with a garnish na baby baby yarinya yarinya aciki tace "please forgive me i am so sorry dan Allah I am so sorry" kaman bazaiyi magana ba yay shiru kawai yana sauraran asalin voice din boy calmly yace "sorry for what exactly" girgiza maikai tayi cikeda tsoro hakan yasa tukfan da akama bakin gashin aka tura akan yawani zubo yafado kasa yabi jelan gashin da kallo ganin gashi ya sauko hartawajen waist dinta, cikin kuka sosai tace "I lied, I lied to you and to everyone, please forgive me" janye idanunshi yayi dagakan gashinta yadaura akan fuskanta yana kallon yanda pink lips dinta kerawa sosai tana kuka sai kawai yajuya yafita daga dakin wajema yaje gabaki daya yasake shiga motanshi yazauna ya kunna AC dan bai iyama zafin lagos.
Jin ankira Magrib yasa yafito ya shiga mosque yay salla sanan yafito yakoma ciki hoping ruwan yakare, ahankali yabude kofan ya shiga daidai Dr nacire mata drip, an chanxa mata kaya zuwa rigan daya kawota dashi black dasuka wanke nata harya bushe da bakin wando, juyow Dr tayi ta kalleshi tace "yanzu nake shirin nasa wata Nurse tafita takira ga gatana drip din yakare zaka iya tafiya da ita, gobe dasafe kadawo da, karta cika tsayuwa da yawan zama kawai kwanciya yanzu take bukata sosai, banda haka karta sake tasaka brazier" dawani irin sauri ya dauke kanshi kana ganin yanda yayi kasan yaji kunyane hakan yasa Dr tajuya ta kalli Fatima da kanta ke kasa tace "karki sake ki saka bra anytime soon at this junction ko kadan your breast basuson abinda zai matse su kodako rigane kinajina ko, idan kinaso kiji sauki u should help your self, bari akawo wheelchair asaki ciki" tawuce tafita ya jingina da bango yay folding hannunshi yana kallonta tai wani irin masifan kyau, farin hasken wutan lantarkin dakin dakenan kaman rana yakara haskata tana sanye da bakin rigan daidai ita da boobs dinta suka cika gaban rigan dashi looking so beautiful, ga gashin kanta dayaga an gyara mata parking din anyi donut da jelan gashin, kunenta babu dan kunne amman gashinta ya kwanta adan karamin kanta ga kito dinta black akan kafarta, sai shafa hannunta take kana gani kasan bata saba zama haka agaban namiji amacen taba, bude kofan da akayi yasa yadauke kanshi akanta ya kalli kofan, nurses biyune sukazo da wheelchair, daukanta sukai ahankali dudda haka saida tadanyi wahalalliyar kara har yanzu sunamata ciwo bana wasaba."ummmhhm" da sauri yadan juya ya kalleta yanda ta yatsine fuska alamun xafi nurses din sukace mata sorry, sanan daya ta gungurata dayar tace "let's go sir" yana biyedasu suka fice har zuwa wajen motarshi bude musu yayi, yabude baya ya tsaya yana jiransu su sata aciki, wanan karan dazasu dagata saida tafashe da kuka sosai d pain is too much, dauke kai yasake yi, sukuma sukahau mata sannu sanan suka rufe kofan bayan, shikuma yashiga gaba yatada motar yafita daga asibitin yana tuki ahankali.
Awani anguwa dataga babu mutane sosai sai manya manyan gidaje taga sun shiga, agabam wani gida yay horn, wani tsoho yabude kofa yafito yazo tawajen glass hakan yasa yasauke glass din motar kasa, washe baki yayi yace "ahhhhh Aremo welcome Sir, when did u come back" murmushi yadanyi yace "open d door Ayelowo" da sauri mutumin yakoma yabude gate yaja motan ciki sanan mai gadin yarufe gidan da gudu yazo wajen mota daidai ya sauko ya zube akasa yana gaisheshi, ahankali yace "stand up, I will see you later" da sauri mutumin yatashi yawucr yana bala'in murna, shikuma yabude baya ahankali yana kallonta jikinta har wani rawa yake takasa kallonshi saikama yadin wandonta tayi tarike gamgam, ahankali yasanya hannayenshi biyu yakai bayanta yadauketa, wani irin mikewa tayi tasaki kuka tareda daura lips dinta awuyanshi cikin pains hawayen daya zubo mata na zafi dukya manne a wuyanshi hakan yasa ya tsaya chak yakasa tafiya yakasa cirota duka daga motan, jin ya tsaya chak yasa takai hannayenta tai wrapping abayan wuyanshi tai holding unto him tight tareda cire fuskanta daga wuyanshi wanda daman zafine yasa takai fuskanta cikin wuyanshi, tai resting fuskan a shoulder shi ahankali kaman yar yarinya ta lumshe ido tana zubar da hawaye, gently yakarasa daukanta yamaida marfin motan yarufe yawuce ciki da ita yana kallon fuskanta dayaga tarufe gamgam hawaye nabi ta gefen idon.