← Book details Masifaffiyar Kauna Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 63 OF 104

Sashe 63

Masifaffiyar Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

_Mumies akwai abinda nakeso nagaya muku, shin kunkosan like Did you know........?_
_Scent kamshi shine abu na farko da mutane ke lurada shi idan sun shiga gidan ka ko motan ka bawani abuba?_
_Be memorable.....in a good way Mumies_
_A Fragrant, shi kamshi is like a signature, kaman wani alamune so even after a woman leaves the room, her fragrance should reveal she's been there. Kamshi abune dake nuna kinzo waje idan ma kikabar wajen still zai nuna kinzo_
_Turare heralds a woman's arrival and prolongs her departure_
_The beauty of turare speaks to your heart and hopefully someone else's kunsan da haka Mumies?_
_Kamshi is a word, turare is a literature do you believe this Mumies?_
_Kamshinki amatsayin ki na y'a mace tells more about you sama da handwriting dinki kinsan da hakan?_
_Mata kusaurara kuji, namiji yana iya manta komi naki amman baya iya manta kamshin ki_
_da hakane nake muku introducing turarukan UMMIE COLLECTION dazai baki duka qualities dinan and even MORE tested by M SHAKUR dinku, suna saida turarukan daki, na jiki, na wanka, turarukan tsinke, body oils da sauran su, zaki iya tuntubar su ta wanan number ko awaya ko a watsapp 08186968736, dan samin karin bayani, zaku iyashiga group dinsu dan ganin duka turarukansu, zakuma ku iya following nasu a_ Instagram @UMMIE COLLECTION.

_‎Open this link to join my WhatsApp Group: https://chat.whatsapp.com/Fov2UbNr4CH0reP9K9zltu_
Instagram Handle dinsu https://www.instagram.com/invites/contact/?i=1c3np4d6vwqbv&utm_content=1g4qyjp

_PRODUCT DINSU_
_SANDAL EXCLUSIVE_
_SANDAL FLAKES_
_SANDAL BANGI_
_KAJIJI_
_DOROT_
_DAMBU_
_DEVINE (PURPLE)_
_REGAL (YELLOW)
_LOVELY (MAROON)_
_DAISY (ORANGES)_
_KHUMRA_
_STAR_
_BELOVED_
_Body oils._
SIGN M SHAKUR
7/5/21, 8:51 PM - My Mtn Number: 💫 _MASIFAFFIYAR KAUNA_ 💫

_DISASTROUS LOVE_

✍🏾M SHAKUR

EPISODE 4️⃣9️⃣

Yana maganan yawuce yana maganan yawuce azuciye flat dinshi, Ayoka tawani irin rushe da kuka ta tsugunna awurin jin maganan da Tobi yayi da gaske yanzu Tobi bayasonta, Mamanshi ma kuka, jikin Yayanshi yay sanyi dan sunga wanan matsalan ba kalan kowace matsala bace dasuka saba ganiba. Otun daya kasa motsi Oba ya kalla sanan yanuna mai Ayoka yace "take this girl home she need rest, we will talk tomorrow" gyadamai kai Otun yayi ya tsugunna yakamo Ayoka dake wani irin kuka kaman ranta zai fita tace "Dad idan Tobi bai aureni ba wlh nima mutuwa zanyi, I will die, Dady" sakin ubanta tayi taje ta rungume Mai Martaba tana wani irin kukan dayaji ranshi ya tsumu sosai tace "Dady I love Tobi idan baku auramin Tobi ba Dady zan mutu, wlh inason Tobi, he's the only boyfriend i love, I dont talk to anyman, wlh idan ban auri Tobi ba zan mutu wayyo Allah na Mummy" tasake sakin Dady tafada jikin Mum data zube awajen itama tana hawaye, tace "Mummy tell Tobi to love me not that girl Mummy ko kinaso na mutune nima" cikin kuka Mum ta girgixa matakai, Ayoka tasake tashi ta rungume Dami tace "Anty Dami nasan baku shiri da Tobi but for my sake tell him to love me kinji Anty Dami" yau duk iskancin Dami saida taji Ayoka tabata tausayi wanan wani irin MASIFAFFIYAR KAUNA Ayoka kema Tobi mate dinta, ita tasan Tobi has never loved Ayoka she he just sees her as one of them kaman yan uwanshi but ina Ayoka love Tobi like hell. Ganin yanda take kuka yasa Waziri da jikinshi yay sanyi sosai yakama hannunta yace "let's go, stop crying okay princess" da kyar Babanta ya lallabata yajata zuwa zoma yasata ciki suka wuce gida, shikuma Mai Martaba ya tsugunna yadaga matarshi data dawo kaman xararra tace "Honey which kind of crisis ke shirin faruwa haka" baice mata komiba yakalli sauran yaranshi yace "let's go inside" wucewa sukayi duk suka shiga ciki ya umurci kowada yaje ya kwanta.....

Tunda yashiga dakinshi yatafi sama da gudu dudda tun kafin ya shiga jikinshi yabashi Dad yariga yasa an kulleta, dakin ya shiga ya tsaya chak yana kallo jini jinin dayagani akasa yasa yamika hannu tareda dafa bango danji yayi yana neman yafadi, runtse idanunshi gam yayi sanan yadanji dama dama, yadade ahaka sanan yabude idanunshi dasukai jajir yafito ya sauko kasa, zama yayi kan kujera, yana zauna nan har karfe ukun dare yayi bai rufe idanunshi ba sanan yatashi yabude kofa yafito, head Guard yagani gaban dakinshi kafin head Guard yay magana yace "ina akakai Boy"? Anatse Head Guard yasauke kanshi kasa yace "mahaifinka yahanani na sanarda kai" shiru yayi idanunshi sukai jajir baisan yay fada ko hayaniya dan yasan bazai kaishi ko'ina ba hakan yasa yace "come inside" shigowa Head Guard yayi yamaida kofan yarufe, Tobi ya kalleshi da jajayen idanunshi yace "I am begging you kafadamin inda aka kaita, just tell me shikenan abinda nakeso kayi" shiru Head Guard yayi tareda sauke kai this is the first time prince ke begging dinshi hakaba, gently Tobi yakamo hannunshi yadaura akan kirjinshi murya chan kasa yace "can you feel yanda zuciyata ke bugawa? Kataba soyayya? Katabajin hakanan Allah ya jarabceka dason wani? Wlh wani abu zai iya samuna in ban gantaba, please help me head Guard and I will be indebted to you forever" yakarashe maganan ahankali dayasa head Guard yadagokai ya kalleshi, ahankali yace "okay, I will help you, am coming" yay maganan yajuya yafita daga dakin saikuma chan yashigo, yabashi wasu key yace "tana dungeon, use this key kashiga, take tourch and go, kabita kofar kitchen dinka then many people are watching you" gyadamai kai yayi da sauri yawuce yana tura key a aljihun wandonshi sanan yadauki wata yar touch dayakeda shi yabita kofar kitchen yafita yana tafiya ahankali da sauri da sauri yana ganin Guards yana kauce musu, dungeon din yanachan bayan gidansu ne gabaki daya, dayake gidan kaman anguwane guda, chan bayan na nan kaman ma daji daji amman duk part of the gidan ne, anan ake kulle masu laifi tun zamanin kakkan kakannin shi, yanzu kwata kwata ma ba'a kulle mutane awajen baisan ya akayi Dad yace a kulleta awajen da ba'ai amfani dashiba for years.

Saida yakarasa dajin sanan ya kunna torch din da saurinshi yana tafiya, shi baimasan takamaimen inane wajen ba but yasan cewa anan dajin dungeon din yake, yana cikin tafiya yaji kaman yataka karfe hakan yasa da sauri ya haska torch din akasa, ganin wani marfi kaman na rijiya ga key ajiki yasa ya kalli key hannunshi yaga key ne da sauri ya bude yacire key yawani irin yar sanan ya sauka dagakai yabude marafen dasuka budu kaman kofa, sanan ya haska cikin wajen benene ajere irin benen da dinan, kana gani kaga ginin da, ga yana ko'ina yana haskawa yaga beraye na watsewa, ihu dayaji kaman daga nesa acikin wajen yasa yafada ciki yana sauka daga stairs din yana hashaskawa da sauri harya karasa sauka yana haska ko'ina wato asalin prison ne anan, ga cell cell da kofofi ajere lungu lungu sako sako, kana ganin kasan anan ake kulle masu laifi azamanin da, ihun dayasake ji da kuka sosai na Fatima na eco awajen yasa da sauri yashiga bin direction din ihun, haryakai wani lungu again da dakinta da aka kulleta ne kadai yana zuwa ya tsaya gaban dakin ya haska ciki, ya beraye na watsewa tana zaune akasa ta daura hannayenta kan idanunta tana ihu da kuka sosai, fuskanta jini, gefen bakinta jini bakinta jini, daga ita sai short gown din dake jikinta kanta ba dan kwali kafafunta babu takalmi, rike kofan cell din yayi yace "Zaaaa.....raaaaaa" dawani irin sauri tacire hannunta daga kan fuskanta jin muryan Tobi, dudda bata ganinshi sabida hasken torch din daya hasko a fuskanta but saida ta dafe bango ta tashi tana dingishi tazo da sauri tana kuka sosai takama kofan tana jijjigawa tace "take me out of hear Ya Tobi, please am scared" tafashe dawani irin mahaukacin kuka dayasashi yasake rudewa da sauri ya haska key hannunshi yana neman wanda zai bude kofan dashi yana gwadasu one by one hannunshi na rawa sosai, harya samu kofan ya budu yabude kofan yashiga itama tawani irinfada jikinshi ta rungumeshi tana kuka sosai tanayin kasa, binta yayi suka zube ahankali akasa anan bakin kofan tana kuka kaman zata mutu tace "please take me out of here Ya Tobi, am scared, darkness, rat and different animals are here pls help me, I am scared" tarushe dawani irin kukan dayasa yaji hawaye ya zubomai, how can his parent lock a small girl up awanan abandon underground prison dinan daba'ai amfani dashi ba for years eh, wani irin inhumane attitude ne wanan? Is this what they want him to become idan yazam sarki.

Ahankali ya ciro kanta daga kirjinshi tana wani irin kuka gently ya daura goshinshi kan nata, cikin muryan da only him da ita zasuji yace "I promise to protect you till my last breath Zaaara, I promise to stand by you harsai inda karfina yagaza, stop crying Jewel" yay maganan awani irin hankali yakai hannayenshi two kan fuskarta batare daya raba goshinsu ba yana sharemata hawayen dake zubowa yana kallon idanunta dasukai jajir suka cika da hawaye itama tana kallonshi, da lips dinshi yafurta. "I......love.....you Zaaaraaa" batare da words din sun fitoba but tsaf tagane abinda yafadi, samin kanta tayi da lumshe idanunta hawaye suka kara saukowa sharrrr kasa, ahankali yawani irin manna fuskarshi duka da nata shima hawaye na gangaromai sharrrrr, kaman mai whispering yace "I am so sorry Jewel" sanan gently kaman mai koyan
Chapter 63 · 0% Book details