← Book details Masifaffiyar Kauna Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 85 OF 104

Sashe 85

Masifaffiyar Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Sai wajajen karfe daya lecturer yabarsu kowa yagaji yau asabar amman baibar mutane sun shana abinsu ba, itada Maryam kejerowa suna tafiya ahankali, Maryam tace "waye yakawoki naji yan aji nata magana"? Kallon Maryam tayi saikuma tai murmushi takasa magana, Maryam takama baki tace "iyye soyayya dadi, wanan murmushi haka, I guess shine" gyadamata kai tayi tace "shine yazo jiya ashe saisa Granny takirani nakoma gida" da sauri Maryam ta kanne mata ido tace "how far awajenshi kika kwana ne? Wanan da shine yakawoki school" zaro ido tayi tace "rufamin asiri, kawai saina kwana awajenshi ana zaune lpy" hararanta Maryam tayi tace "tome aciki keba matarshi bace" da sauri tace "tab ni wlh bazan iya kwana awajenshi ba ba'a riga anyi bikinmu ba" murmushi Maryam tayi tace "saidai in ba'a dauraba yanda aka dauran nan yasan kinzama matarshi halak malak kiyi addu'a ma karya dura miki ciki kafin ayi bikin" kaman zatai kuka astorace tace "dana shiga uku, dawani ido zan kalli su Granny da Mum" hararanta Maryam tayi tace "ke wlh yar kauye ce, ni wlh danine ke munyi aurenmu wlh bazan zauna a hostel ba, duk weekend haka zan kira su Granny ince anmana fixing class nanko zantafi wajenshine musha dadi abinmu" hararan Maryam data karashe maganan da dariya tayi tace "ke wlh bakida kunya Maryam" cikeda dariya tace "trust me kema Yoruba demon dinki yakusan cire miki naki, kinkosan yanda mazan yarbawa keson sex kuwa? I pity you if that guy catch you" hararanta tayi tace "wlh ko maganan baitabamin ba, babu abinda yamin banda rike hannu, shibaya cikin sahun yoruba demon babu ruwanshi, am sure sai anyi bikinmu before yamin wani abu" gyaran Murya Maryam tayi irin super story kike fadi wanan, Zara takara watsa mata harara tace "muje hostel kiga sabon system dina irin naki da iPhone 12 ya siyamin" tsalle Maryam tayi cikeda farinciki dan ita yar mai kudice sosai a Kd, tace "muje nasaka miki love movies dazasu wayardake" rike hannu sukayi suka tafi hostel kasan cewa ita Maryam bata salla yasa tana cire kaya tashiga hadamusu abinci, itakuma tawuce bayi tadauro alwala tafito tai salla tana idarwa indomie yayi tare suka zauna sukaci, sanan suka zauna agadon Maryam din tana nunamata yanda ake amfani da MacBook tana turamata films din, tun tana kallo har bacci yay awon gabada ita agadon Maryam din, tsaki Maryam tayi ganin ta bingile ta tashi kawai sabida tai balance ta kwashe system di takaisu gadon Zara, sanan tadawo taja bargonta ta rufamata sabida sanyin ac sanan takoma gadonta itama ta kwanta tana mata sende senden movies kafin daga bisani itama baccin yay awon gaba da ita, basune suka tashiba sai wuraren 6 na yamma Zara ce tafara tashi ganin inda tai bacci da yanda Maryam ta lullubeta yasa tai murmushi tawuce bayi ta dauro alwala tafito tai la'asar sanan tai magrib din da ake kira, kafin ta tashi, bata tada Maryam dinba kawai tawuce kitchen ta shiga dafamusu lafiyayyen abinci, spaghetti da nama, dan tanada soyayyen namam rago, kamshin girki yatada Maryam, juyowa Zara tayi ta kalleta tace "sannu da gajemin gado" jin abinda tafadi yasa Maryam ta ballamata harara dinan irin waye yafara gajewa wani gadonshi, sanan ta tashi tawuce bayi tai wanka tafito tasaka wasu kaya daidai Zara tagama girki, itama wucewa bayin tayi tai wanka sanan tafito ta chanza kaya zuwa normal short gown na zaman gida iya guwiwanta batare datasaka bra ba, sanan tazubo musu abincin Maryam sai santi take tanason girkin Zara sosai, hango wayanta dake kan gadon Maryam na haske yasa ta tashida sauri sai yanzu ma ta tuna da wayan gashi tana silent.

Tana dauka wayan na katsewa, number Tobi ne wanda shida kanshi yay Saving da Tobi, kafin tamayi wani motsi kiranshi yasake shigowa da sauri tai picking takai kunne, ijiyan zuciya taji yasauke da sauri, kafin yay magana tarigashi ahankali tace "am sorry!" Harcikin ranshi yaji dadin yanda tai apologizing wlh, zai kara magana tace "after we came back i forgot to remove the phone daga silent and slept, bai dade dana tashi ba, am sorry kaji, I know you must be worried" kaman zaiyi mata kuka yace "damn! I was so worried, at first nasan bacci ne but danaji har yanzu baki dauka nadamu I tot something happen to you" dan murmushi tayi ahankali, murya chan kasa yace "how are you" ahankali tace "am fine, what about you? Have you eaten"? Murya chan kasa yace "am fine, I've eaten" yanda taji muryanshi yasa duksaitaji tadamu sosai, filo tajawo ta kwanta ahankali tareda juyama Maryam baya tana kallon bango, murya chan ciki yanda duk nacin mutum bazaiji metake cewaba tace "what's wrong with you....." yanda tai magana yasa shima yakasa holding kanshi back, ahankali cikeda shagwaba yace "I was so worried, shine duk yasa nadamu, I tot something happen to you" dan murmushi tayi tanajin wani irin sonshi aranta tace "stop being worried okay, your wife is very fine, when you are my husband what do you think can even happen to me, I have this strong Man, my footballer besides me" shiru yayi yanajin yanda take koromai magana da idan yana gabanta batamai haka, murya chan kasa yace "do you love me Zaraa"? Shiru tayi har zuciyanta taji maganan saikuma ta lumshe idanunta ahankali tana karajan wani filo tarungume cikin wani irin cool, calm, sex, yet captivating voice tace "oh yes!" Saikuma tai shiru kafin ahankali tace "I love you Prince OluwaTobi Tajudeen Adewale!" Saikuma takarayin shiru, kafin ahankali tace "I love you with everything I have in me, I love you with my heart and soul" saiga hawaye taji yazubo mata maganganune sosai fal aranta batasan menene ba kawai samin kanta tayi tafara koromai magana, cikin wata yar murya tace "I thought I've lost you, that year I spent without you was like hell, everyday I wake up and sleep with the hope that I will see you the day or next, despite all the obstacles that surround wajenka but kullum jinake da rayuwa anan bana ganinka gwara a inda kake koda kasheni za'ayi" tasakeyin shiru tanajan hanci kadan sabida kukan datakeji, ahankali tace "I never knew I love you that much, I didn't even know what love is, I don't even know the affection I have towards u were all love saida na shigo school and meet so many people I know begin to understand what love and life is, you are my world OluwaTobi, you are my hero, you are my everything, thank u......" kasa maganan tayi saikawai tafashe da kuka sosai, murya chan kasa yace "shiiiiiiii" dan rage sautin kukan tayi, saikuma chan yace "where is your hijab"? Ahankali tace "kan prayer mat" murya chan kasa yace "okay just pick it, put it on and come outside the hostel" goge fuskanta tayi tass sanan ta tashi ijiye wayan tayi ta tsugunna tadauki hijabi tasaka sanan takalli Maryam ganin tanakan gadonta tana kallon film abinta ga earpiece akunnenta yasa tawuce tafita, ita duk atunaninta magana zai mata da bayason wani yajisu saisa yace tafito waje, tana fitowa wajen hostel dinsu taganshi shikdai jingine da motarshi yana sanye da sweatpants ash color, dawata riga mai v-neck ash color, ya jingina da bakar motarshi tinted yasa hannu daya a aljuhun wandonshi dayan hannun kuma yana rikeda wayan dake kunnenshi yanajin footstep dinta tana fitowa.

TALK TO ME DIRECTLY BY CLICKING ON THIS LINK https://wa.me/+2347012181461
Chapter 85 · 0% Book details