Sashe 39
Masifaffiyar Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Saida suka gama breakfast din tass, sanan Dad ya kalleshi ganin shitake jira yace "tashi kuje" sanna yacema daya daga cikin guards din dake cikin masu tsayuwa agaban falo yace "kaisu bangaren yan aiki" sanan yatashi, itama Dami ta tashi tareda karban wani Baban Ted fari mai kyau da Taye kebata, karba tayi ta rungume tana tafiya ahankali tana biyedashi tana sanye da short daya tsayamata a cinya da farin singlet mai kyau na mata batare datasa bra ba, kanta sanye bone straight wig, tanada kyau sosai duk sunada kyau chocolate nesu kalan dai mata Tobi ne kadai black like real black.
Tana kwance akan gadonta tai rubda ciki tana wuntsila kafanta tadauki wani stew cikin kayayyakin daya saimata mai dogon tsinke tunda take bata tabashan sweet mai dadin nanba, tana sanye da wando mai ruwan toka sai bakin t-shirt dayamata mugun kyau dan ita kaya masu duhu sukesa tai kyau, idanunta sanye da glasses dakesa tana gani dudda ba sosai ba but yau idanun is better than jiya ko kadan batai wasa da magungunan taba tasha takuma saka na sakawa, sanan taci abinci danhar daki aka kawomata, dakinta kal kal babu datti, kofanta abude tanashan sweet tana cirowa daga baki tana kallon tsinken saitai murmushi takuma komar dashi. Duhun datagani a kofan dayake abude wanda shike hasko cikin yasa ahankali tajuyo da kanta ta kalli ido hudu sukai da Tobi dake sanye da dogon wando royal blue dakuma Light blue t-shirt mai V neck kana hango gashin kirjinshi a kwance, kafanshi sanye da farin takalmin Hermès na maza saikuma gefenshi yayarshice Dami wacce ta watsa mata pepper soup jiya rikeda wata katuwar Teddy duk suna kallonta sai guards abayansu duka kallon nan tamusu acikin sakan biyune, zabura tayi da saurinta jikinta har rawa yake ta sauka kasa tai kneeling sweet din har lokacin abakinta tsinken awaje, zata bude baki ta gaidasu saitaji sweet abakinta, da sauri tasa hannu ta zaro sweet din daga bakinta tarike a hannu sanan ahankali tace "good morning Sir, good morning Ma" shigowa dakin Dami tayi tamikamata Teddy da hannu biyu sanan ahankali tace "sorry" kasa fadin komi tayi itadai kanta akasa bamatasan ana bata wani abuba, murya chan kasa Dami tace "take" dagokai tayi ta kalli Dami ganin Teddy nan mai kyau ita take mikomata yasa adan tsorace ta girgiza matakai takasa magana tsabagen yanda take shakkanta, ta shiga wasa da yatsunta cikeda tsoro, juyawa Dami tayi ta kalli Tobi irin kaga bata amsaba ko, dan gyaran murya yayi hakan yasa ahankali tadago kanta ta kallai, da idanu kadai yanuna mata ta karba sanan tamika hannu ahankali ta karba daga hannun Dami kafin ahankali tace "thank u" "u welcome" Dami tafadi tajuya tafice tabarta anan wajen kneeling, jin shiru yasa ahankali tadago kanta sake hada idanu sukayi, yana tsaye awajen bankin kofan ya rungume hannayenshi yana kallonta da sauri tasauke kanta kasa kaman daga sama yace "continue licking your sweet sweet tooth enjoying workfree day i guess" hakanan batasan mesaba samin kanta tayi da sakin murmushi dayasa dimples dinta suka lotsa dudda bata dagoba but he saw them, ajiyan zuciya yasauke yajuya zai tafi saikuma yajuyo yace "have u taken your drugs"? Gyadamai kai tayi ahankali, hakan yasa yajuya zai tafi saikuma yajuyo yasake kallon yaron dayaji yana mugun tausayinshi saikuma kawai yawuce yafita yan aiki nata mamaki dan baitaba shigowa bangaren yan aikiba.
Tunkafin yakai flat dinshi ya hango Baban shi da Otun dawasu sunci suits da glasses bakake agaban side dinshi sunamusu magana, karasawa yayi yadaure fuska tamau.
_MBM ENTERPRISE company ne mai zaman kanshi that are into anything computer design, graphics design, sunayin ID card, folder, files, meo, baje, sunayin jotter na biki da sauransu, sunayin customize mug da magic mug, sunayin jacket da riguna signout irin idan kun gama school, sunayin invitation card, sunayin p-caps, sunayin throw pillows da sauran su, sunayin calendar na turenci dana larabci, dakomima har kwalaye sunayi, ko'ina kake zasu maka su aikamaka dashi, suna logo creation, suna customized links, flash da souvenirs na biki na birthday na suna daza'a lika suayenku ajiki, sunayin receipt, gift box na birthday koma na menene, jama'a bari kuji indai design ne da ake amfani da kwamputa ayi to MBM Enterprise kaman sunmiki sun gama, har award sunayi, customize umbrella, key holder banda haka all services dinsu are at a very low discount rate, super affordable, idan zaki tuntubesu zaki samesu awanan number takira 07010439656 , sanan zaki samesu a watsapp ta wanan number 08106788714 kuyi saving ku mUsu magana ko a watsapp kokuma ku kirasu awaya._
7/1/21, 8:50 PM - My Mtn Number: 💫 _DISASTROUS LOVE_ 💫
_MASIFAFFIYAR KAUNA_
âœðŸ¾M SHAKUR
EPISODE 2ï¸âƒ£9ï¸âƒ£
Suna ganinshi duk sukai shiru kaman masujin tsoronshi babu wanda ya tanka yawuce fuuuu yashiga ciki abinci Baban nashi yabishi da kallo, Otun ya kalli Sarki yace "this boy will be so bored, nace nasa Ayoka besty shi tazo yaki kulani" dan dariya yayi dazai nuna farin ciki akan fuskanshi yace "itama damuna take zata dawo nace tazauna a camp" murmushi kawai Oba yayi yacigaba dama security guards din bayanin yanda zasuna tsareshi.
Fushi sosai Tobi yayi dan harsaida Mamanshi tasa baki tabashi hakuri ya zauna kaman yanda Babanshi ya umurceshi sanan yahakura, his life became so bored, baida aboki, an hanashi fita an hanashi shakatawa amman duk wani abinda yakeso babanshi yakawo an kara gyaramai wajen kwallonshi na gidan, Babanshi yasa aka kawomai sababbin kayan workout, Boy kawai ake bari ya shiga bangarenshi, he became so found of Boy dudda baya wani hira dashi but yaron na keeping dinshi company barinma idan yana yan ciye ciyen biscuit da sweet shi abinma mamaki yake bashi yaron bai gajiya dacin zaki ne, zata iyashan chocolate sama da goma agabanshi yaci biscuits tamafi sonshi fiyeda abinci saiya dibga mamaki agidansu bataci ne baisan bata samu irinsu agida ba, duka duka cikin kwana hudu idanun suka washe tasoma gani sosai hakan yasa taji mugun dadi shima haka awaya yakira Dr dan baza'a bari yafita ba hargida yazo yadubata yace good but yacigaba da using drugs dinshi harsaita shanye.
Yaune kwana bakwai ciff ciff kuma yaune suka gama yanke yanken da tafashe tafashen da Ooluwo yasa sukayi, da sassafe yazo gidan, saidai yau dayazo ya tarar da Mai Martaba da Waziri acikin fadanne suna jiran zuwanshi, wajen zama yasamu akasa ya zauna ya ijiye komi nashi, sanan yazauna, Otun yace "muna maka barka dazuwa bokan wanan gidan sarautan, dagakai babu wani kwararre, ya akeciki, munyi sadakan tsaf yanda kace muyi, ya an nuna maka wahayin kagani da kyau"? Girgiza kai yayi yace "babu yanda banyiba babu dabarun dabanyi ba, shima shaidani da ifiritun ogannina sun kasa yafi karfin su" jimmm dukansu sukayi, saikuma chan Otun ya kalli Oba, suka kalli juna kaman suna magana da idanu sanan Otun yajuya ya kalli Ooluwo yace "Boka akwai abu daya damukai kuskure bamu fadamaka ba" yaydan shiru sanan yace "ranan dakazo wanchan satin, ashe kwana biyu dasuka gabata dama ranan dakazo Sarkina yay mafarkin OluwaTobi na kuka sosai yana rokon baban nashi yana cemai please please amarfi, kaman yana cikin matsala" da sauri Boka yace "mesa baka fadamin ba eh" da sauri ya zubar da cowries dinshi akasa sanan ya kallesu yace "akiramin Tobi yazo nan yanzun nan" waya Otun yadauka na mai Martaba yabashi, ciro number Tobi yayi yay dailing, wayar na gabda katsewa ya amsa dan yana cikin filin kwallonshi yana daga karfe security da babanshi yakawo sun zagaye wajen suna jiranshi, sai zufa yake, ijiye karfen yayi yadau wayan yakai kunne baice komiba. "Meet me a fada now Tobi" ya katse wayan, kallon wayan yayi jin he sounds serious yasa yatashi ahankali yafito yay hanyar waje da sauri suka bishi su biyar din juyawa yayi ya kallesu saikuma yaja tsaki yatifar da miyau akasa yacigaba da tafiya abinshi bude kofa yayi ya shiga cikin fadan suka biyoshi ciki da sauri Otun yace "zaku iya tafiya yana taredamu" fita sukayi suka rufomusu kofa, shikuma Tobi ya daure fuska ya tsaya daga wajen kofan ganin bokan gidan dan babu wanda ya tsana irin mutumin shifa he don't believe in superstition kwata kwata ne.