Sashe 60
Masifaffiyar Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Zaune yake kan kujera gawani medical textbook dake gabanshi kan table, ya dukarda kanshi idanunshi sanye da glass yana karatu, yana sanye da 3quater shima da riga, hakanan yaji gabanshi yafadi hakan yasa yadan lumshe ido, saikuma yaji wuyanshi yasage da karatun hakan yasa ahankali yadago kanshi tareda lumshe su yanadam juyakan sabida yadawp daidai shi kanshi yagaji da karatun nan yakosa gobe yarubuta last paper shi and be done with this tiring exam, kaman ance ya kalli gabanshi, fuskan daharyau yakasa mantawa yagani, fuskan da kullum saiyaga murmushin ta cikin bacci yaga dimples dinta sun lotsa, hakan yasa yatashi tsaye da sauri, daidai lokacin mai bada ice cream din tace "young girl you want to buy ice cream or watch movie" ganin bamatasan na gabanta yasaya harya wuceba ita tana kallon TV wajen dataga ana film din fada, ahankali tasaki murmushi sanan tamika duka kudin da Tobi yabata, matan ta kalli kudin saikuma ta kalleta tazare 2k a 10k din tace "ice cream din is just 2k" tabata 8k dinta back danan tazuba mata ice cream din tareda bata a cone din, karba tayi tana murmushi tana kallon ice cream din sanan tawuce tafita ahankali tafara tafiya zata koma inda suke kawai taji an fizge hannunta afirgice tajuyo ido da ido tayi da Dr Imam, glasses din idanunshi kadai yasa taganeshi bai mata magana ba kawai yaja hannunta har zuwa bayan wani shago da babu mutane sanan ya ijiyeta, yana kallonta from head to toe ahankali yace "Fatima Zara'u" kasa magana tayi tasauke kanta kasa, he was still in shock kaman bazai kara magana ba yace "I've been writing exam anan lagos tun last month, wani zubin a week one paper nake, wani zubin 2, I've been off and on kano and lagos, Fatimah!" Yasake kiranta ahankali sanan yace "are you the one"? Gyadamai kai tayi ahankali har lokacin kanta na kasa, murya chan kasa yace "kinsan wata nawa kenan ina neman ki a kano, ina neman gidan ku harnazo ana gobe zanzo nagano gidanku ta hanyar using address dinki da mahaifinki yarubuta a folder ki naje gidanku Bab......." saikuma yakasa maganan daidai nan tadago kanta ta kalleshi, ahankali tace "bani aron wayanka dan Allah" wayanshi dake cikin aljihunshi yabude yabata yace "wazaki kira" murmushi tayi tace "Baba" bata yayi, hannunta har rawa yake takarba tasaka number Baba sanan ta matsa daga kusada shi tai dailing number, wayan na gab da katsewa Baba ya amsa.
"Assalamu Alaykum" yay magana da muryan nan nashi mai dadi, shiru tayi gabanta na faduwa sosai, tana addu'a hoping taji abu daban daga wajen Babanta, sallama Baba yasake yi sanan yace "hello hello, banaji" murya chan kasa tace "Baaba" tadanyi shiru sanan tace "Baba nice Fatima ce" wani dogon tsaki Baba yayi yace "karki kara kirana Baba, ranan bana gayamiki karki sake kirana ba, niba ubanki bane, niba Babanki bane" da sauri muryanta narawa sosai tace "Baba dan Allah kadena fadin haka Kaine Baba na kai kadai nasani amatsayin Baba" wani dan dariya taji Baba yayi irin na rashin mutuncin nan kaman ba Babanta data saniba, yace "ke ki kiyayeni fa, kina hauka ne wai ko kinada aljanu ne kijechan, ki nemo ubanki, haka shekaran jiya wanan likitan asibin yazo gida wajena waiyazo neman aurenki, nacemai ni banmasan wace duniya kikeba, and banda haka yarda nakeda shi mace aduniya itace Abida itako ko yaye ba'a mataba balle nabashi ita, yajechan yanamo ubanki dazai bashi aurenki baniba, niba ubanki bane, taimakon ki nayi kuma tunda nasamu yanzu narabu dake rayuwa tamin kyau ina zaune lpy da iyalina, ga arziki Allah yabude, dan haka ki kama kanki, kuma kika kara kirana kokuma kika kara kirana kokika kara gayama mutane nine ubanki Allah ya isa tsakanina dake, bama wanan kadaiba Allah ya tsine miki albarka kika kara kirana da mahaifinki niba mahaifinki bane banma sanki ba wlh, kika kara kirana mahaifinki Allah ya tsine miki albarka kibi duniya Fatima nagayamiki" yakashe wayan yana bambami sosai, juyowa tayi taga Dr Imam tsaye abayanta ya rungume hannu, dan murmushi tayi ta danne zuciyarta tareda mikamai wayan ahankali tace "thank you" karba yayi da gudu ta arce hawaye na xubam mata daga idanu, hango Tobi tayi da Ayoka sin tsaya awani wuri kaman ita suke nema dansai waige waige suke, tana zuwa takama hannun Tobi da sauri yajuyo ya kalleta fashewa da kuka tayi, hakan yasa arude yakama fuskarta yana binta da kallo yace "menene what happen"? Girgiza mai kai tayi tace "am sick let's go home" yanda tamai maganan yasa bai musaba yace "okay" dama key motarshi na hannunshi suka wuce Ayoka nabinsu abaya.
Daidai lokacin Dr Imam yazo inda suke ganinta tareda Namiji dawata mace dabaya ganinsu yasa yavisu da sauri amman kafin yacimusu sun shiga mota, gashi baida mota, cab yatare da sauri ya shiga yace "follow that car" haka yabisu har saida sukakai wajajen anguwan su Tobi saikuma yaga motar tabace musu suka nemi inda motan tayi suka rasa, fitowa yayi yana kalle kalle saikuma yadaki motar yanajin wani irin zafi aranshi. Anguwan kaman anguwan wanan friend din dayayi kwanakin baya daya karbomai jaka, tsaki yayi yawuce yakoma motar yatafi tunani fal aranshi.
Who is she together with? Why is she dress that way? Fatima dakeda natsuwa wani irin rayuwa mahaifinta yasata ciki? Mahaifin yacemai jiya baimasan wani duniya takeba? Shi yana kyautata zaton baban yasami tabin hankaline, dan mutumin dayasani har kuka yake da Fatima batada lafiya lokacin nan a asibiti shine yanzu zai dinga cewa ba yarshi bace, murya chan kada yace "where are you Angel? I need to save you, where are you?" Haryakoma hotel dinshi bai daina tunani ba yadamu sosai.
7/5/21, 8:50 PM - My Mtn Number: 💫 _DISASTROUS LOVE_ 💫
_MASIFAFFE KAUNA_
âœðŸ¾M SHAKUR
EPISODE 4ï¸âƒ£7ï¸âƒ£
Har gaban flat dinshi yay parking sanan yafito Ayokama tafito koran guards din wajen yayi sanan yabude mata baya tafito ahankali tana goge hawayenta sua shiga ciki yamaida kofan yarufe zata wuce agaban Ayoka yakamo hannunta tareda komarda ita baya sata yayi jikin kofar falon harsaida gabanta yashiga faduwa sosai takasa daina kukan amman mara sauti, ahankali yace "what is wrong why are you crying again? Menene kemiki ciwo"? Kasa magana tayi saima tasauke kanta kasa takai hannunta tadaura akan fuskanta takara fashewa da kuka ahankali tana reramai kukan dabama tasan mesa take reramai kukan ba, she just feel like crying for me, gently yakai hannunshi yadaura akan forhead dinta trying to check her temperature but yaji jikinta babu zafi, yasake kai hannun kan wuyanta still yaji bazafi, hakan yasa ya kalli fuskanta cikeda damuwa sosai dayakasa boyewa, cikin wani irin kalan murya kaman wanda keson ya lallashi jariri yace "Zaaaaa.....raaaa" saikuma ahankali yakai hannayenshi yadaura kan hannayenta dake kan fuskarta tana kuka tana shesheka jikinta har bari yake yaciresu ya saukar sanan yakama habarta yadago dakanta ta yanda suka hada ido tana kuka sosai, so soft and calm yace "tell me what is it"? Yay maganan har saukar numfashinshi dake kamshi sosai takeji akan fuskarta, kasa daurewa tayi cikin kuka tace "Ba...Baa..." tasake fashemai da kuka dayasa yay jim yana kallonta, saikawai yakamota ahankali yasata a kirjinshi ta kankameshi sosai tana kuka she has no one but him, she needed this hakan yasa ta rushe da kuka sosai, patting bayanta yayi cikin muryanda only shida itane zasu iyaji yace "stop crying Jewel I gotcha" sosai Ayoka tasake baki tai mutuwan tsaye tana kallonsu dan from all indication sunma manta Allah yayota afalo, tadade tana jikinshi tana kuka yana lallashinta sanan tadan tsagaita kukan tareda ciro kanta daga jikinshi hakan yakama hannunta yace "muje ki kwanta" stairs sukayi batare daya waigo inda Ayoka takeba, itakuma tadade tsaye awajen sanan takashe wutan falon tahayo sama yau zata bama Tobi mamaki, batako kalli dakinsu ba tawuce tashiga dakinshi kaya tacire tashiga bayi tai wanka tafito daure da dan karamin towel sanan tashiga closet dinshi ta feffesa turarenshi akan jikinta tasake daura towel din tafito ta kwanta akan gado tana jiranshi.