← Book details Masifaffiyar Kauna Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 65 OF 104

Sashe 65

Masifaffiyar Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Dagokanshi yayi ya kalli Oba da Otun sanan yace "is too late, prophecy kakannin kakannina ya tabbata this kingdom destiny has changed already, danku yariga yaso kaskantacciiyar yarinyar nan, kuma wanan son dayake mata will cost this kingdom alot" da sauri Otun yace "to yanzu mai abinyi Bokan wanan fadan mai albarka" sake zuba charbin cowries din yayi akasa sanan yadago yakallesu yace "kaman yanda kakannina suka fadi, abinne aka kara tabbatar min, abu nafarko shine kodai ku kashe yarinyar nan" wani kallo Tobi yama bokan har lokacin yana rikeda ita dan ita batajin yaren da akeyi gabaki daya afadan, Ooluwo yacigaba yace "kodai ku kashe yarinyar nan kokuma ku nisanta ta daga gidan ta yanda har abada bazata sake saka kafa awanan gidan ba, just this two options kukedashi inba hakaba akwai ragowan abunda zai faru" juyodakai Tobi yasakeyi ya kalli Mahaifinshi sanan ya kalli Mamarshi yace "Mum, Dad wallahi, billahil azim, na rantse da ubangijin dani shikadai na yarda dashi bawani tsohon bushashen mutum ba dakuka yarda da abinda yake fadi, wlh kuka kashe yarinyar nan just say goodbye to your Son forever, for one second like this I will not hesitate i will end my life!!!! For good!!" Yay maganan da turenci hakan yasa Fatima ahankali tadago kanta daga kirjinshi ta kalleshi, yace "this is my life ba nakuba, naku is kun haifen nakuma muku biyaya babu a inda akace ku zaku fadamin wanda zanso ko wacce zan aura, aiku bahaka akamuku muku, everybody listen"! Yay maganan da karfi yana kallon kowana fadan, sanan yanuna Fatima yace "this girl right here!" Saikuma yay shiru yana kallonta yace "I've never loved in my life sai akanta, i don't know what love means sai akanta, I love Zaraaa, I will support Zara and stand by her muddin ina numfashi adoron kasannan, kufadinma kowa cewa yes yaron Oba of Lagos is in love with yar aiki, kuma wacce ba yarenshi ba bahaushiya! And I am ready for anything inhar akanta ne" Kallonshi Mahaifinshi yayi, a ka'ida Sarki baya magana saidai yafadin ma Otun kome yakeso yace shizai fadi afadan su, anatse cikin kakkausan murya da uba ke amfani dashi akan danshi yace "OluwaTobi Tajudeen!" Tobi na kallonshi yace "yes Dad" cikin kakkauran murya yace "listen to me carefully koka hakura da batun son yarinyar nan kona karbe duk wani jin dadi dana maka aduniyan nan tundaga kan motoci, gidaje, flat dinka, companies, kadarorin ka, ka koma zama kaman bawa kaskantacce mara daraja da galihu agidan nan" ahankali Tobi babuko alamun darr aranshi yace "na yarda Dad amman bazan bar son Zara ba" da sauri Zara ta girgixamai kai dan Baban shima da turenci yay magana sabida yanason yarinyar taji, murmushi Mahaifinshi yayi irin murmushin nan dakana gani kasan bana alkhairi bane yace "OluwaTobi Tajudeen koka hakura da zancen son yarinyar nan, kajanye batunta daga bakinka ko yanzu zan saka a kira owner of chelsea club sucireka daga club din kwallon su, sucireka from players dinsu" gabaki dayan fadan kallon Baban ake da danshi, ahankali Tobi yace "na yarda su cireni but I will never stop loving Zara" sake murmushi baban nashi yayi mai ciwo sanan yace "OluwaTobi Tajudeen Adewale koka janye zancen son yarinyar nan kona kira all the bank dakake amfani dasu harda dollar account din nasaka ayi frozen nasu ya zamto bakada kosisi na rayuwa" Baban na ijiye maganan yace "na yarda" uban yasake murmushi sanan yace "OluwaTobi Tajudeen koka hakura da yarinyar nan kona rabaka da ganin kowa nasaka a kulleka a dungeon and live there for months harsai kai giving up" zai bude baki yabama ubanshi amsa maman shi data kasa daurewa ta tashi tace "Tobi wai na tsine maka albarka ne dakake abu kaman tsinanne? Tun kana yaro bantaba koda zaginka ba balle ace bakina ke binka, wani irin MASIFAFFIYAR So kakema yarinyar nan? How many times ka kwanta da ita da you are willing to give up everything for her"? Idanunshi sunyi jajir yace "Mum inhar kuda kuka haifeni bazaku bani abinda raina kesoba to whats the point"? Ya kalli Babanshi yace "Dad na yarda dakomi, kome zakamin kamin amman Son Zara abune dabazai iya goguwa a zuciyata ba domin bani nasakawa kaina ba, if u think freezing my account da sauransu dazakayi zaisa nadaina sonta then give it all a try Dad" yana maganan awani irin mugun zuciya Baban yace "guardsssss" da sauri sababbin guards din da sunkai su 70 suka shigo fadan, Tobi Baban yanuna musu yace "lock him up at the dungeon" dasauri Mamanshi ta zube agaban Baban tahade hannayenta tace "Honey Noooo, no pls Honey don't lock up my Son in that place, this punishment is too hard" wani kallo yamata yace "Tobi yazaci sabida ina sonshi I can not takecare of his stubbornness, zan tankwarar da danki ne nidashine agidan nan" take him away guards, yabada izini da sauri guards suka dagashi Fatima tarikeshi tana kuka sosai ganin za'a tafi dashi, wasu guards din suka fizgeta aka fitarda Tobi dake kallon Fatima ahankali cikin wani kalan yanayi na tausayinta.

Juyowa Mum tayi takifama Fatima mari tace "you see what you've done to my son? I will never forgive you, you will never be my daughter inlaw, my son will never marry you evil soul, kinzo gidanmu kin batamana shi, wlh is just fear of kar Tobi yakashe kanshi dan nasan Tobi baya rantsuwan wasa dani dakaina zan kasheki" Mum ta hankadeta sanan takoma tazauna, Ooluwo yakalli Fatima dake kuka gwanin ban tausayi yace "this girl is a bad luck get rid of her fast inba hakaba sai kandanku yajuya" sanan yatashi yawuce yafita, Otun dashima zuciyarshi yay bakinkirin yace "kowa should dissmiss" yakira guards yace "atafi da ita wani dungeon daban ba wanda Tobi keciki ba" aka wuce akatafi da ita tana kuka sosai taga rayuwa, anya zata tabajin dadin duniyan nan kuwa.

Ayoka ya kalla dake kuka sosai yace "bisu Mum da Dami kutafi, I want to have a word with the king" tashi tayi Mum ta riketa suka wuce suka fita dakin yarage daga Mai Martaba sai Waziri, ahankali Dad yace "Otun yaya zanyi da wanan yaron mai kafaffiyar zuciyan nan da Allah ya jarabeni dashi, I am hurt Otun I only did all of that sabida agaban mutane yakeja dani, how do I handle Tobi? Help me abokina? Ga yarinya mai natsuwa Ayoka yar usuli danakeso Tobi ya aura yana nunamin yarinyar dabamu san hawanta bamusan saukanta ba ita yakeso, what kind of Disaster is this? Tsoroma yahanani kashe yarinyar sabida karyaje yakashe kanshi eh" anatse Otun yace "is good dabakace akashe yarinyar ba dan dakoni bazan amince makaba, but yanzu I want you to be strong this is ur call, ka ladabtar da Tobi ka tankwarar dashi inba hakaba za'a mana dariya sosai, kabarshi yay kaman kwana uku, kahana Mamanshi da yan uwanshi zuwa dubashi kullum kadinga aika guards su tambayeshi koya janye daga bakanshi, yana cewa ya janye zamu kashe yarinyar yafito mu musu aure da Ayoka sabida tasa ya manta da soyayyan yarinyar" gyadamai kai sarki yayi yay naam da shawaranshi.

_Erotic Ideas group na matan aure zalla ne, group ne damuke program guda HUDU aduk sati, ranakun sune ALHAMIS, JUMMA'A ASABAR da LAHADI._

_Duk ranan Alhamis munayin program mai suna MARRIAGE LIFESTYLE, wato ZAMANTAKEWAN AURE, inda nakema mata lectures kan yanda ake zama da miji dakuma dabarun zama da miji, ranan jumma'a kuma muna program din damuke kirada TALK & HEAL wato yi magana ka warke, inda matan aure zasu gayamana matsalolin dasuke fuskanta agidajen mazajen su, zasu iya turamin ta pc idan basuson asansu nisainai forwarding group mu taimaka musu da shawarwari dakuma dabarun dazasubi su magance wanan matsalolin, sai ranan asabar shine ranan LECTURES, inda zan dauki darasi dake dauke da dombin ilimi abu wanda ya dace mata su iya dangane da aurensu, mu koya musu ayi magana akai sosai, sai ranan Lahadi zamuyi lectures akan ilimin daya danganci yanda zaki gamsar da mijinki sanan ki gamsar da kanki, kisaka mijinki ihu agado yana kururuwa yana sambatu, mukoyar dake yanda zakiyi spicing up sexlife dinki, and yanda zaki dinga rayuwa da mijinki kullum kaman sababbin aure._

_Idan kinason shiga wanan group din zaki turo 2000 to 3107021073 aisha Muhammad first bank, saiki turo evidence of payment ta watsapp number na 07012181461 sainai adding naki a group din, wata daya ne group din, idan kinason ki cigaba da zama duk wata dubu dayane 1500 ne subscription, sababbin zuwa kuma new member zakiyi register is 2k ne, don karin bayani zaki iya tuntubata a number ta 07012181461_
M Shakur ❤️
7/6/21, 11:57 AM - My Mtn Number: 💫 _DISASTROUS LOVE_ 💫

_MASIFAFFIYAR KAUNA_

✍🏾M SHAKUR

EPISODE 5️⃣1️⃣ & 5️⃣2️⃣

_Bayan Kwana Hudu!_
Rayuwa tama Tobi zafi, baitaba shiga kunci da ukuban rayuwa irinwanda ya shiga cikin kwanakin nanba, yay kwanan shi hudu kulle awajen nan babu wanka babu wanki, ana kawo mishi wasu kalan abinci kaman na kare ko kallon abincin bayayi saidai yasha ruwa shima dan karya mutu ne, kullum sai Babanshi ya aiko acemai yahakura ya janye batun sonta yace baiyiba, babu ko mutum daya daya shigo yadubashi cikin yan uwanshi, ya galabaita iya galabaita abinku da wanda baisan wahala ba, baida tunani saina Zara da inda suka sakata, inda take dan yasan tanachan tana kuka yanda beraye suka dameshi haka suka dameta itama, yasan tanachan tana tsoro tana kiranshi.
************

Sarki na zaune afada shida Otun kadai cikin dankareren fadan nan kaman munafukai, kana ganinshi kasan cewa baya cikin hayyacinshi yana cikin damuwa sosai danya nuna akan fuskanshi, suna zaune suna kus kus suna tattaunawa da Allah kadai yasan me suke cewa.
Chapter 65 · 0% Book details