Sashe 20
Masifaffiyar Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
_MASIFAFFIYAR KAUNA_
EPISODE 1ï¸âƒ£3ï¸âƒ£
_FREE PAGE_
Suna zuwa katafaren gate din mai kama da madubi wani babban mopol din yabude musu gate suka shiga cikin gidan, itadai tunda take arayuwanta na duniyan nan bata taba ganin hadadden gida hakaba, wani irin babban gidane naban mamaki, asalin mansion din dake compound din taga sun wuce suyi kasa nan ma wani dankareren gate ne aka bude musu suka shiga, wani babban gidane dabaikai wanchan kyau ba ga yara da sunkai su 60 suma maza a compound din suna zazzaune wasu nawasa wasuna hira, parking motar sukayi, securities dinne suka fara saukowa sanan sukace su sauko, ahankali suke saukowa aka nuna musu wani babban Palo mai kama da hall suka shiga sukai layi atsaitsaye, sanan sega wani sabon mutumi yazo da turencin shi dabata da kyau kana ganinshi kasan bayerabe ne yanuna musu toilets dasuke ajere guda 10 yace "go bath get ready" hanyan bayi sukayi, kusan 4 to 5 mutane abayi daya, tsayawa tayi tana kallo ganin anshigo da ganamasgon ta yasa tai wajen jakan security dayakawo yace "mezakayi"? Bakinta har rawa yake ganin yanda ya murtuke fuska sabida tsoro tace kayan dazan sa zan dauka, hararanta yayi yawuce yafita ahankali tabude jakan tadauko wani wando da riga, bakin wando ne shima sai bakar riga t-shirt mai zanen Paris aciki sanan ta tashi, tana ganin wani yafito daga bayi tawuce ta shiga da sauri kafin wasu set subiyota ta kullo kofa tareda saka sakata da key duka, yanda bayin ke warin jikin mazane yasa ta taushe hancinta takai kusan 1min atsaye sanan tabude boturin riganta tacie rigan tacire singlet dinma kafin ahankali ta kwance daurin silkin kirjinta, dawani irin sauri ta tsugunna tareda rike boobs dinta sabida wani mahaukacin azaban ciwo dasuke mata tadade ahaka sanan ta tashi tacire wandon ta madubi ta kalli boobs dinta sunyi jajir abunku da fara da kyar tacire wando sanan tai wanka agurguje ta shirya tsaf bayan tasake kulle kirjinta da silkin, bakaken kayan data saka sun mata kyau bakadan ba, kallon kanta tasakeyi amadubi ahankali tadaura hannunta kan saikon fatar kanta tana kallon kanta wai yanzu itace wanan, wani irin mugun tausayi tabama kanta saikuma tafashe da kuka ahankali Allah kadai yasa irin tsoron datakeji azuciyanta wani irin bubbuga kofan bayin da akayi yasa afirgice tajuyo cikin ihu security guard yace "ubanwa yace maka ana rufe bayi kai kadai ke jiran bayin bude kofarnan" da dauri ta tattare kayan data cire tarike a hannu sanan tabude kofan daya daga cikin security ne tagani tsaye gaban bayin ga yara tsaye abayanshi duk sunaso suyi wanka, cikin fushi yakai hannu zai watsamata mari da gudu ta tsugunna wani daga cikin security yarikemai hannu yace "kayakuri mana he's just a boy, baku fadamusu ga yanda ake yi ba" cikin fushi shima yace "just 30min fa aka bamu musasu su shirya su fito ya shiga bayi shi kadai ya kulle ga mutane dayawa nan basu yi wankan ba abinda mutum biyu ko uku yakamata su shiga at once" dayan security dake bashi hakuri ne ya kalli Fatima da jikinta ke rawa sosai tana tsugunne kanta akasa yace "kaikuma tashi kaje ka maida kayan daka cire jakanka kadau jakan ka maida mota sanan ka shiga cikin assembly dakukeyi awaje" tashi tayi da sauri tana goge hawayen dasuka zubo mata, wajen gana masgonta tayi tasaka kayan sanan taciro kiton da Mama ta saimata baki shima ta saka ta manna igiyan dan kafarta yagaji da kambas din jiya tasaka kambas ajakan sanan tadau ganamasgon ahankali tafita har lokacin jikinta rawa yake, wajen motarsu tayi ta shiga ta ijiye jakan sanan tafito tana kalle kalle bataga yaro ko dayaba sanan bataga inda ake assembly ba hakan yasa ta tsaya tana kalle kalle, tana cikin kalle kalle kaman daga sama taji anwani irin zubamata dorina wani irin ihu tayi da mugun kuka arude tajuyo tana kuka sosai jikinta narawa tana kallon mutumin daya zuba mata wata muguwan sharbebiyan dorina dake hannunshi da tsayinta yafi tsawon mutum. Cikin harshen turenci yace "angayamaka uban gidana uban kowa najiran mutane ne ance kaje assembly ka tsaya anan kai wayekai" yasake daga nabiyun zai shaula mata da gudu tashiga mota tana kuka sosai hartana fadi har lokacin tana sosa bayanta kaman wacce ta zare bulalan gawani mahaukacin zafi sanan ga mugun kaikayi, zai shigo motar kenan security daya ceceta dazu taga yazo harda dan gudunshi yama mutumin magana mutumin yajuya yatafi yana masifa, shigowa cikin motar yayi yana kallon yanda take kuka da hausa yace "wai ka dauka har yanzu a garinku kano kake ne? Idan baka natsu kasan mekake ba duka zaka dinga ci agidan nan harsai kadawo abin tausayi ba assembly nace kaje ba" cikin kuka sosai tana soshe soshe tace "ai ban gansu ba sunake nema" hannu yamika mata alamun tashi, tashi tayi ahankali batare data rikeshiba har lokacin tana kuka, hannunta yakama yajata suka fita daga motan tana kuka sosai sanan yay gate da ita, bude gate din yayi daya sadasu da mansion din dasuka fara wucewa kafin su shigo nan, nan taga yara dayawa basu kadai bama harda wasu another set daba yan kano ba sunyi assembly ma'aikata sai gyarasu suke, kallonta yayi yace "wuce katafi, kuma ka natsu inba hakaba anan ma wani sabon dukan zaka karaci, oya tafi" ahankali tawuce ta tafi har lokacin takasa dena kuka dan bulalan shima yaki dena mata zafi da kaikayi duk uban dukan da Mama kemata da wayan wuta bata tabajin irin wanan bulalan mai zafi da kaikayi duka at the same time ba, tana karasawa wajen wani guard yajata a tsakiyan wani layi yasata daidai ta inda tsayinta yakai sanan yawuce yatafi suna patrol suna zagaye su suna gyara duk wanda yafita daga layi, itakuma sai goge kwalla take tana kuka ahankali yaran kowa na kallonta.
Sunkai kusan 30min atasaye Sungaji ga yunwa amman anhanasu tsugunnawa, sanan sukaga an bude glass door dasukai assembly gabanshi suke facing, stairs ne dabazasufi 10 ba, sai space babba dawani katon kujera, sai glass sliding door, ga flowers masu kyau an jera awajen.
Sliding glass din akayi, gani tayi wayanan lawyers dinan na jiya da Barrister jiya dukansu sun fito suna sanye da suit bakake sunyi layi akan dakalin saikuma gawani babban mutumi daya sanya wani hadaden embroidered lace akamai, agbada ga sandar girma maikan maciji a hannunshi yana dogarawa kaman baison ya dogara yana tafiya dai dai cikeda isa dakuma iko yafito yakaraso ya zauna kan hakimin kujeran dake wajen, yadaura kafa daya kan daya yana kallonsu, guards din dake wajen ne suka fara zubewa akasa yaranma suka bisu gabaki dayansu suka zube akasa sukai kneeling kan kowa akasa. "Angaishe da Wazirin Sarki"... jin iska na bugunta tako'ina tana kuka kuma taji anyi magana duka atare sanan wajen yay tsit kaman ba'ai hallita ba yasa ta ahankali tacire hannunta dake kan idanunta tana share idanunta dasukai jajir dashi hawaye na zuba, ganin mutumi zaune ga Lawyoyin nan tsaye agefenshi duk ita suke kallo yasa da sauri itama ta tsuggana akasa kaman yanda taga sunyi tawani sake rushewa da kuka sosai dan tasan hala sai ansake mata duka dan laifi takuma yi an tsugunna an gaida sarki ita tana tsaye, ta daura hannayenta akan bakinta tana taushe bakin sabida kar sautin kukan yafito amman ko'ina najikinta rawa yake.
Batare da Wazirin ya amsa gaisuwan suba balle yabasu izinin tashi tsaye yakafe Fatima da idanu yanda ta tsugunna kanta akasa jikinta na bari tana kuka sosai ta taushe bakinta, yara 100+ ne awajen amman ita kadai ke kuka gabaki dayama ma atsorace take. "You"! Yakirata cikin cikakkiyar muryanshi da babu alamun wasa aciki ko sanyi, ko kadan batasan ita ake kiraba tadaiji ance you, wani yaro dake kusada itane ahankali gudun kar ajishi yace "Otun is calling you" da sauri ta dagokanta ta daga jajayen idanunta ta kalli inda suke, ganin ita yake kallo har lokacin ya kafeta da ido kur yasa tamike tsaye ahankali tareda share idanunta jikinta ko'ina yadau kakkarwa kaman mazari, da hannu yamata alamu tazo da sauri ta tafi gaban Mansion din hawa about 10stair case din wajen tayi sanan takai gaban kujeranshi kasa jure yanda yacikamata idanu tayi da sauri tai kneeling down ta kulle idanunta gam cikin harshen turenci tace "please i am sorry, I will not repeat my mistake again, dan Allah karkasa adakeni I am so sorry, please, please" saikuma tafashe da kuka ahankali jikinta nabari har lokacin idanunta akulle wani irin tsorone aranta bana wasaba bata taba ganin irin this set of mutane ba kokuma set of life dinan, she is not use to any of this, arayuwanta daga iyayenta sai Maryam su kadaine in her life, wanan set of people dinfa dabama tasan takamaimen menene su ba, Muslim ne ko Christian.
Gabaki daya compound din yay tsit babu abinda kakeji sai sautin sheshekan kukanta, sosai Waziri ke kallon kyakkyawan yaron da baisan mesaba amman yaron yay mugun capturing attention dinshi at a glance, dan gyaran murya yayi sanan strictly yace "open your eyes" dasauri tabude idanunta dahar sunsoma kumbura tsabagen kuka amman bata kalleshi ba kanta akasa, anatse yace "what's your name"? Ahankali cikin muryanshi bana namiji ba bakuma nq mace ba mai dadin sauraro da intonation din hausan ta tace "My name is Khalid Muhammad" "how old are you"? Waziri yay maganan har lokacin bai dauke idanunshi daga kanshi ba, ahankali tace "I am 19yrs old" shiru Wazirin yayi kaman mai nazarin abu yace "why are you crying? Bakasan kuka namata bane mazan this kingdom basa kuka, so why are you crying"? Hadiye bushashan yawun dayarage abakinta tayi saita shiga kama wandon ta tawajen cinya tanaja tana rikewa tsabagen yanda gabanta kefaduwa kaman yar karaman yarinya tace "I am scared" for the first time sai Wazirin yay murmushi irin na manya dinan, sanan ahankali yace "stop being scared okay" gyadamai kai tayi ahankali itama, sanan yace "stand up and go back to your place" tashi tayi da sauri tajuya tafara sauka daga dakalin Waziri yace "and stop crying and behave like a man" gyadamai kai tayi takoma wajenta ta tsugunna kaman yanda kowa kenan atsugunne har lokacin.