← Book details Masifaffiyar Kauna Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 87 OF 104

Sashe 87

Masifaffiyar Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Tana shiga bayi wani irin strange fitsarin dataji yarike mata mara gam kaman ba itane tai fitsari dazu da magrib ta tasaki fitsarin tana wani irin nishi sabida dadin dataji fitsarin yamata, pant dinta ta kalla tana mamaki yanda taga yajike toharta fara fitsarin a wandon ne, cire pant din tayi kawai tawanke saitahau wanka kawai ta tattare gashinta ta kulle ta shanya pant din tafito tasaka kayan bacci sanan tazo tasaka hijabi tai sallan isha'i lokacin around 10:30, data idar ta cire hijabi, ganin Maryam tai bacci sanyeda earpiece tana kallo yasa tazo tacire mata earpiece din takashe kallon ta ijiye mata komi agefe sanan ta gyara mata bargo tazo ta kashe wuta tahau kan gadonta ahankali ta kwanta tareda lulluba da bargo tai shiru tana tunanin abinda yawakana tsakanin itada Tobi, yanda yay grabbing boobs dinta yana nishi yana sambatu tatuna samin kanta tayi takai hannayenta kan boobs din tarike, saitaji ba yanda yarike mata nata baneba bame tasakeyin shiru, haske taga wayanta yayi da karan shigowan watssap message daukan wayan tayi ahankali tafara maidashi silent, ganin message di n daga Tobine yasa taja bargon har kanta tashige ciki tabude message din lokacin around 11 nadare, gani tayi yace.
"I can't sleep Jewel" typing tashiga yi ta aikamishi da.
"Why can't you sleep" da sauri ya mayar matada reply.
"Am so horny" bata mantawa da kalman Horny dinan, dan abakin Maryam tataba jinshi lokacin suna hiran Ovulation tana gayamata yanda Ovulation kesata jin horny. Ganin taga message din batamai reply ba yasa yasake aikomata wani sakon.
"I wanted to squeeze your boobs and play with you, but kinhanani" kaman bazatai typing ba saikuma ta aikamishi da.
"Sorry"
Da sauri taga ya aikomata da emojin kuka 😭, saikuma yace "am having a strong boner, am so so hard" innalillahi wai mesa baida kunyane Tobi, hoto taga yaturo mata yasa look at me akasa, bata gane hoton menene ba hakan yasa da zuciya daya a danna download kawai taga hoton long big black disk dinshi a tsaye kyam yanakan gado ba kaya ajikinshi ga hawaye agefen idanunshi, wani irin salati ta buga sanan ta runtse idanunta gam gam takai hannunta ta danna ma hoton delete sanan tabude ido tasauka dagakan watsapp dinma duka gabanta nafaduwa sosai, tunda take bata taba ganin gaban namiji ba da idanunta saiyau, wani irin nishi take saiga wayanta ya shiga vibrating, da sauri ta kalli screen din shike kiranta, kaman bazata dauki wayanba saikuma ta dauka yana gabda katsewa takai kunnenta, murya chan kasa data shake sosai yace "Zaraa plsss comeback online let's sex chat, I want to cum am in pains" yanda yamata maganan ashagwabe sanan kaman zai fashe da kuka yasa taji tsigan jikinta nawani irin mahaukacin tashi batasan lokacin dataja throw pillow dake kan gadonta ta rungume ta kankame kam kam ba kotadanji dama dama, cikin wata irin murya yace "please wife" girgizamai kai tayi dan tsoron zuwa online din takema karya turomata wani abu kuma, ahankali tace "I want to sleep" calmly taji yasakin mata wani irin sexy kuka yana maganganu cikin kukan mai kama da fadan yaro karami yace "you didn't allow me to touch your boobs, you didn't allow me suck them, you didn't allow me kiss you, I only kissed your lips, until now we haven't had our first kiss as husband and wife, you are pushing me away when u are the only wife I have, am so horny Zara, look at my dick is so so bigggg and harddd, and it's hurt, is looking for it's food you, am so damn hornyyyyyyy" harwani lashe lips take idanunta na kukkullewa tana damkan throw pillows din, tsigan jikinta na tashin da tunda take aduniya bata taba experiencing something like this datakejiba, yanda yake kukan da korafin ashagwaben har tsakiyan brain dinta takeji, da kyar ta iya lalabo duka kalaman dataji abakinta dasukama kasa fitada kyau tace "s.....sor......ry" shiru yayi saikuma ahankali yace "are you too horny Zara"? Cire wayan tayi daga kunnenta takatse da sauri ta ijiye saikuma tama maida wayan silent takife sanan takankame filo sosai jikinta namata wani kala da kyar tasamu bacci ya kwasheta dan kasa daina tunanin Tobi tayi da rashin kunyan dayake mata, da yanda yatabata dazu amota.

Abangaren Tobi kuwa yanda yaga rana haka yaga dare, birgima kawai yayi yana mugun ciwon ciki, baitaba experiencing something kaman hakaba ko kadan saiyau, gashi ko kadan bacci yaki zuwa, sai wajajen asubahi ya lallaba yatafi kitchen yabude fridge ice block yadauko yadaura kan bananan sanan yasamu dagudu erection din ya kwanta, fitowa yayi yana tafiya da kyar idanunshi sunyi ja sosai ya kwanta bini bini yana daura ice block din yana cirewa ahaka har aka kira sallan asubahi yashiga bayi yay wanka da ruwam zafi sosai sanan yafito ya shirya cikin wasu kananun kaya yaja key mota yawuce yafita, masallaci yawuce na anguwan yay salla yazauna a masallacin ganin ana koyama maza karatun Quran shima yazauna yabisu saida 7 yayi sanan yafito yadawo gida, lokacin su Bodyguard dinshi da direba duk suka fito dayake arna ne, ahankali yace "I give you the day off yau, u guys can go anywhere, lock the gate am going out" ya shige motanshi suka budemai gate dayake yagane hanya yanzu yaja motan zuwa makarantan su Zara.

Tun asubahi ta tashi taje tai salla batare data tada Maryam ba, dan Maryam irin yaran nanne dake tashi baccin safe 11, dama school ne yasa dolenta take tashi dawuri but duk weekend idan suka tashi sukai sallan asuba take komawa bacci sai eleven koma twelve sanan zata tashi, tajita dao around 4:40 ta tashi tashiga bayi chanza pad saikuma tafito.

Wuraren 7 tagama karatun Al Quran din sanan ta linke dadduma, ta ijiye hijabin itama tazo tahau kan gadonta taja bargo dan wlh itama sotake takoma bacci, ga garin yanadan yin duhu duhu kaman za'ai ruwa, Tobine yafado mata arai, hakanan taji kaman ta kirashi taji koyatashi koyay salla, kallon wayan nata tayi daidai lokacin wayan yay haske, murmushi tayi sosai ganin shine ke kiranta, ahankali tamika hannu ta dauki wayan taredakai wayan kunnenta, wani irin make murya tayi ahankali tace "good morning Sir" cikin muryanshi da haryanzu bata koma daidai ba yace "call me your Man" murmushi tadanyi har ranta taji dadin jin muryanshi, murya chan jasa yace "what are you doing"? Murya chan kasa datake kashewa tace "nothing, am on bed wanted to go back to sleep" murya chan kasa yace "wear your hijab and come out" da sauri tace "outside hostel"? Ahankali yace "yeah" ko kadan bata kawo komiba just like yesterday, yanzu fa ko 8 batayiba tasan he can't come hostel now, maybe dai maganan jiya zai mata yana tunanin halan Maryam tatashi ne bayason tajisu, hijabin sallanta tadauka tasaka akan kayan baccin dake jikinta sanan tadauki wayan tadaura a kunne tasaka slippers tabude kofan ahankali tafita ta mayarta rufe tace "what do you want to tell me?" Murya chan kasa yace "come out first saina gayamiki" fitowa tayi harzuwa wajen hostel dinsu, motarshi datagani pake agaban hostel din ga yayyafin da ake na sauka kan motar yasa tacire wayan daga kunnenta, ahankali taga yabude gaba yasauko, yana sanye da sweat pants black, sai wata black v neck t shirt, fuskanshi da idanunshi sundan kumkumbura, lips dinshi sunyi so pinkish yazubamata ido dayasa takasa juyawa takoma dan yamata kwarjini dayawa sai kawai tataho ahankali tana tafiya kanta akasa harta karaso gabanshi ta tsaya, ko kala baice mataba yakama hannunta yazagaya da ita ta dayan bangaren gaban, yabude yasata aciki sanan yamaida kofan yarufe yadawo mazaunin direba ya zauna, yasaka sit belt, yama doors din automatic lock, sanan ya kunna motar yay reverse yadauki hanyan fitadaga school din dagudu.

DUK WACCE TAKARANTA BATA BIYABA BAN YAFEBA. CHAT ME UP 07012181461
Chapter 87 · 0% Book details