Sashe 79
Masifaffiyar Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Abba yamaida hankalinshi kansu yace "kasan yaran mu na hausa nada al kunya" sanan yajuya ya kalli Granny asanyaye kaman yana mata magana da idanu, gyadamai kai tayi, yasake juyawa ya kalli kaninshi shima gyadamai kai yayi sanan yajuyo ya kallesu, yace "nazabama Fatima danku a matsayin miji, dan yafi bukatarta kan d'ana, Imam yarone natsasstse mai kuma hakuri da hankali, am sure he will understand kuma koshine ayanda yakeda tausayi zaibarmai, inyazo yaduba cikin dangi yanemo wata" dasauri Oba yatashi hakan yasa Abba yatashi shima yana zuwa kawai suka rungume juna Oba ya kankameshi yace "thank you, thank you I will not forget this gesture" the happiness on his face was everything Granny dasu Mum nata murmushi sun basu tausayi shidai Baba na zaune rashin abace, saida aka gama rungume rungume sanan Abba yace "saidai wani hanzari ba gudu ba" duk aka natsu yace "yarinyar nan yanzu xata shiga second semester ND two, tana final year, gaskiya zanso tagama school nan da 5month sanan ayi auren" da sauri Oba yace "muyi akidun nikka yanzu, mu daura musu aure but zata cigaba da zama anN a hannunku kawai zamuyi ne dan hankalinshi ya kwanta ya warke, but mu daura musu aure, in yaso bayan tagama makarantan nan da 5months ko 6 to be exact sai ashirya gangariyan biki na alfarma, kafin nan shima ya warke saiyazo gaisuwan iyaye ku ganshi akara sanin juna kun yarda" Granny tace "inhar hakan zaisa yasami lafiya ba matsala adaura auren kawai, ayi hotuna anunamai, Sarkin Kano ne cikin barkwanci yace "ashe nai basira dana taho da kayan daurin aure" yakira bafaden shi yace afara shigo da kaya, kafin kace me falo yacika da goro sweet tabarma da sauran su, Baba dudda bai soba haka aka sakashi waliyyin Zara, aka kira guards da all securities din suka shigo, Abba shiya daura aure tsakanin OluwaTobi Tajudeen Adewale da Fatima Zara'u Muhammad akan sadaki miliyan goma, wanda Sarkin Kano da Vice suka bada as tasu gudunmawar, Oba yakasa shiru sai murna bakinshi har kunne, take aka shafe fatiha securities suka fice bayan kowa ya debi su drinks dakomi son ranshi.
Ganin Fatima tashigo daki da gudu tana kuka gawata nabinta abaya yasa duksu Rahma suka juyo da Rayyana suna kallonsu, corridor tayi tabude kofan dakinta ta shiga da sauri itama Dami da sauri ta shiga ta maida kofan tarufe, tsugunnawa Fatima tayi agaban gado tana kuka sosai zuciyarta nawani irin rawa, ahankali Dami takarasa kusada ita hannunta tadaura akan gyalenta hakan yasa gyalen dake gabda zamiyowa yazamiyo tareda dan kwalinta gashinta yawani irin zubo dayasa Dami ta kalli kan takasa daurewa tace "Wow!" Saikuma ahankali tace "Is this your hair Fatima"? Saikuma gently tadago Fatimar takai hannunta tagoge fuskanta tass tace "Fatima i want to sincerely apologize to you kan duk abubuwan danamiki abaya, ki gafarceni, duk kishi ne da tunanin banza kan kanina yasa nai haka, haka and I know kinason Tobi dan haka kidena kuka I promise you I will take care of him xaiji sauki and he will come here and get you" ahankali tadaga kanta takalli Dami gyadamata kai tayi tace "i promise he will be fine" ita kanta batasan mesaba but samin kanta tayi da fadawa jikin Dami ta kankameta rungumeta back Dami tayi, tana feeling her brothers love in Zara's heart, aikowa akayi akirata hakan yasa ta tashi, itakuma Granny ta shigo rikeda babban mayafi ta kalli Fatima tace "muje ki gaida Baban mijinki" kallon Granny tayi cikeda rashin ganewa, Granny tayafa mata gyalen tareda lullube mata fuska sanan tafito da ita sukai falo, har gaban Baban Tobi takaita tace "ga matar kunan" ga mamakinta saitaga Oba yatashi yadagota tareda rungumeta sanan yabude gyalenta kadan yamata peck agoshi yace "welcome to the family daughter inlaw" aka shiga daukansu hotuna, dan satan kallon Babanta tayi taga yadauke kai daurewa tayi tahana kanta da kuka duk yanda sukai da ita binsu take tai zuru zuru haka aka yiyyi hotuna dabatasan adaddinsu ba bamatasan a ina aka samo masu hotunan ba...... kafin kaceme zokaga headlines da blog stories Son of Oba of Lagos ties the knot with a northern lady secretary, daddan sarkin Lagos ya auri bahaushiya yar arewa ba'a riga an sanar da ranan daza'ayi kayataccen bikin ba amman andaura aure secretly inda manya manya da sarakuna ne kadai suka hallaccidaurin auren.
Karfe biyu bayan anyi salla tarene suka tafi itakuma Fatima data kasa daina musu kuka sabida komima ciki harda yanda Baba yaki kulata harya tafi ko kallonta baiyiba akace ta tafi, sanan suka gyara zama a falon yace "I hope kunyi understanding decision dina, dudda banjin Imam nasan zai fahimcen" Ammi ne tace "wlh babu komi nidai awurina matar mutum kabarinsa Allah yayi batashi bane" duk ijiyan zuciya aka sauke sanan ya kwashe kudin sadakin 10m yaje har gaban Granny yace "Mama Zara yarki ce, ke kika kawo mana ita rayuwan mu, ga sadakin ta nan kirike, nida Ibrahim zamu mata kayan daki da kudinmu amatsayin mu na yaranki, wanan duk yanda zakiyi dashi kiyi" shiru Granny tayi tana kallon yaran nata saikawai tabudemai hannu shida Ibrahim din rungume su tayi tashiga musu addu'a don suncika yara yan halas, sanan tasake su ficewa sukayi abinsu falon yarage saura matan kadai, Granny ta kallesu tace "zamuma Fatima hadadden usulin gyaran jiki dag gobe za'a fara, wanan da bayerabe zata aura dole mu gyara yarmu" Ammi tace "hakane" sanan suka shiga planning yanda za'ayi za'a hado kayan shaye shaye tanasha daci, dana zama dana tsarki da turare, za'a hadamata ta tafidasu school ma, in yaso bayan tai final exam tadawo gida sai adauko yar Malaysia.
Karfe tara na daren ranan jirginsu Oba yasauka a lagos, motoci sukazo suka kwashesu sai gida, ana parking Dami tafito da gudu tana ihu, tun kafin takai flat dinsu su Mum suna fito dasu Dami suna lpy, cewa tayi "niku matsamin Tobi zan fara fadama good news dinan" tashiga falonsu da gudu suka biyota, ganin bata ganshi ba yasa tajuyo Mum tace "yana bedroom dina" da gudu tai stairs tabude dakin Mum dinta ta shiga Tobi tagani kwance akasa yay lakur kaman kamai kuka, wani irin ihu tayi tafada kanshi tace "Tooobiiii am so happy for you look at this" tadagashi da sauri tabude jakanta taciro wayarta ta cillar da jakan tabude gallery ta shiga pics din datama Zara dabama tasan tamata ba, takai wayan saitin fuskanshi tace "look is your Zara, she's alive, Zara is not dead, Zara is not dead Tobi look at her" ahankali ya karkatar da idanunshi ya kalli screen din wayan ganin Zara kan screen din takai hannu tana goge hawaye kusada babanshi yasa yawani irin fizge wayan da sauri yana zooming hoton yana kallonta da kyau kaman mahaukaci sanan ya kalli Dami yadaura hannunshi kan wayan yace "Zaaaa......ra"? Gyadamai kai Dami tayi ahankali tana hawaye tace "yes is Zara, and she is now your wife, anyi Akidun nikka" wani irin ihu su Mummy da Taye sukayi, Mum datake musulum musulum gatanan kaman chrismus batasan lokacin data zube akasa tai sujjada ba, saikuma ta tashi takama rigan jikinta tashiga rawa sosai tanajin dadi yaran suka shiga tayata Tobi kuma sai kallon hotunan Zara yakeyi.
Dakin Dad yabude yashigo Tobi yadaga kai yakalleshi shiru, ahankali Dad yakaraso gaban Tobi yazauna hakan yasa sauran suka natsu da rawa, hannunshi xaya Dad yakama sanan yakai hannunshi kan fuskarshi kafin ahankali yasakinmai peck a forehead yace "Tobi i know u can hear me, I am sorry for hurting you and for making your life this miserable, but karshen wahalan yazo" yanunamai wayan yace "you are officially Zara's husband, anyi akidun nikka, tana final year the main walima grand wedding will be after 5month from now bayan tagama exam, now what I want from you is" yadanyi shiru sanan yasake sakinma yaron peck a kumatu yace "your Dr daka kora will resume tomorrow, zai cigaba da maka treatment Zara can't see you like this zata iya guduwa, you need to be fine, be eating, kadena kwanciya akasa haka and change your clothes idan ka warke tass zan kaika har Abuja kaje kaga matarka okay" bin bakin Babanshi yakeda kallo yagane all abinda yace, for the first time after one whole year sukaga yay murmushi yafada jikin Baban hakan yasa suka fara ihun dadi sun murna sun dade ahaka har Tobi yay bacci aka kwantar dashi sanan aka shiga plan, Dad yacema Mum yanaso itadasu Taye zasuje Abujan to meet with Zara and her Family Dami kuma will stay d Tobi da Dr shi zaI fara zuwa gobe.
Washegari tun safe Dr yazo yaduba Tobi da yay wanka da kanshi, yamai allurai yabashi magani yasha kaman ba Tobin kwanaki ba dayakusa kasheshi da kyar aka ceceshi, sanan yama bayani Tobi will be fine, but treatment dinshi yawanci bacci ne, zai bacci for 72 hours, dazaran yatashi abashi healthy food da magani yasha yaci yakoma, haka aka fara, and Alhamdulillah akwai lot of changes....
Abangaren Fatima tuni aka fara mata kayan shaye shaye ciye ciye na kayan mata, ko kadan bataga chanji gun kowa agidan ba saima murna dasuka tayata, saikuma Text din Dr Imam datagani yaturo mata congratulations Allah sanya alheri, Dad yafadamin.