← Book details Masifaffiyar Kauna Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 51 OF 104

Sashe 51

Masifaffiyar Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

●●
"wanan wani irin musiba ne yasami Nigeria, mata naso su koma maza maza naso su koma mata irin su Bobrisky, James brown da sauran su, how could u allow this girl small girl that i don't even think she's up to 20yrs tana neman tamaida kanta namiji eh?" Ahankali yace "a man, a girl"? Sounding so confuse, gyadamai kai tayi with full assurances tace "yes, though dai banga asalin abinda ta kulle breast dinta dashi ba, but her breast sun matse iya matsewa, kanta tasaka bald cap damuka cire yanzu kaji yanda kanta ke wari infact I told d nurse su tsefe kitso su wanke kan kafin nazo namata suction, tissues din breast dinta ta matsesu sun danne suna neman hadewa with her chest wall saisa she was having serious problem da breathing, wlh idan dabaka kawota dawuri ba ko bata cire abinba dasaita mutu tass cikin few minutes, dole we have to do suction for her mufito da boobs dinta back to normal shape dinsu muyi freeing any tissue and veins na nonon yadawo yanda yake ada, yanzu everything ta mannesu nonon yafara building block of blood da yanzu idan muna suction zamu narkar dasu" ahankali Tobi dayay mutuwan tsaye yakasa koda motsi yana kallon Dr dake koromai bayani, yace "is she a girl are you sure"? da sauri Dr tace "yes she is, why am I a Consultant idan I cant differentiate man from a woman? Infact she's even on her period, abinda duk yakara mata ciwon kenan, tana having serious menstrual pain, though yanzu mun mata allulori" wani irin fadawa kujeran dake wurin yayi yazauna yama rasa mezaiyi kome zaice, ahankali Dr tace "baka santa bane" murya chan kasa yace "I know her just that all this while I thought...." yakasa karashe maganan, Dr tace "you thought she is a man all this while" tabe baki Dr tayi tace "Allah ya shirya mana yaran this days, but abin babu dadin ji, babu dadin gani, me mata ke sha'awa akomawa namiji? Hakama me maza ke sha'awa a komawa mace? Inbadai so suke suma kansu illa ba da lot of complications babu wani abun kirki aciki, gashinan yanzu tana neman kashe kanta yanzu wahalan dazata sha saiyafi karfinta na suction din dazamu mata sabida nonuwan sunyi tsami sosai tsabagen kullesu ko nanesu datakeyine oho, is like she has done that for a very long time, yanzu kirjin da nonon sunkai elastic limit dinsune saisa suka kasa jurewa, anyways go make this payment, suction kadai dazamu mata muna charging 250k for it, sai kudin magunguna da kudin bude mata kati da sauran su, idan kabiya sai mumata idan bamuyi ba kirjinta baxai dena ciwon nanba dayake yi, and xata dinga having difficulty in breathing" karban takardan yayi ahankali sanan yatashi yafita yana tafiya ahankali yakasa daina tunanin Boy macece, Boy wai, innocent Boy dayasani, he wants to see her yakara tabbatarwa yes mace ce, fita yayi yaje motarshi yana addu'a Allah sa wallet dinshi na ciki danbabu kosisi ajikinshi, yana ganin wallet din yadauka yaje yabiya kudin da POS sanan yakaima Dr takarbi komi sanan suka fito tare yawuce ya zauna.

Shidai baisan mesukeyi ba yadai farajin ihunta sosan gaske hakan yasa yatashi da sauri danhar kasan zuciyanshi yaji ihun, saikuma tafara. "Wayyo Baba, Babaaaa zan mutu, na shiga uku, innalillahi wa innailaihi, wayyoooo, ahhhhhhhh, Baba wlh kazo katafi dani gida, na shiga uku na bani na lalaceeee, wayooooo" jiyayi jikinshi yadauki rawa da sauri yatashi yawuce yafita daga wajen gabaki daya motarshi ya shiga ya zauna, saikuma yatuna baimayi sallan safe ba, hakan yasa yawuce masallacin asibitin yayi alwala yay salla yazauna aciki yadade sanan yafito yadawo cikin asibitin, har lokacin ihunta yacika wajen wanan karan muryanta ma har ya dishashe bakajinta da kyau voice dinta na cracking tsabaragen ihun azaban datakeyi, sake fita yayi da sauri dan yakasa standing ihun nata dayake tabamai xuciya sosai bakadan ba.
7/4/21, 11:17 AM - My Mtn Number: _This book is 500, pay 3107021073 aisha Muhammad first bank sainai adding naki a group ki karanta hankali kwance. Chat me up anan 07012181461_

●●�
Yadade a mota ya kunna AC ya jinginar da kanshi jikin kujera yaga nurses sunfito kaman shi suke nema hakan yasa yabude mota yafito Nurse din ta karaso tace "Sir we need pants and pad she has stained her body, please be fast" tana maganan tajuya yabita da kallo motarshi yabari awurin yafito sabida private asibiti basu da shaguna anman tana fita ya hango wani shago hakan yasa ya shiga ya tsaya jim yay shiru babu abinda bai saniba game da pad har wanda ma yafi kyau yasani, yasan disposable pants na amfani na MP dan duk yana ganin su Dami but baisan yanda xaice abashi ba this is the first time a life dinshi he's doing this wai sayan pad, tasowa matar tayi tace "what do you want to buy sir" dan gyara murya yayi sanan kaman wanda abin kemai wuyan fadi yace "I need that pad with disposable pad, and normal panties"da sauri matan ta dauko pad din daya nuna mata na virony guda uku, dataje kan pants din tace "wize size oga" shiru yayi saikawai yace "medium" daukomai medium tayi ya karba yabiya kudi yafito yadawo hospital hatare da an bari ya shiga dakin ba suka karba suka koma ciki shikuma yakoma yazauna har aka kira zuhur yatashi yaje yayi yadawo yasake xama cikinshi nawani irin kukan yunwa.

Sanan yaga Dr tafito tareda Nurses din dasu suka wuce Dr kadaice ta tsaya hakan yasa yatashi yace "how is he" yadanyi jim saikuma kaman mai koyon magana yace "she" ahankali Dr tace "tayi bacci yanzu tunda kukazo bakar wahala takeci tana ihu ina dalili hakanan zaka jama kanta azaban duniya da lahira, I don't think zan sallameta yau, saidai naga progress dinta" shiru yayi yana kallon Dr, ahankali tace "you can go inside a see her" tai maganan tana wucewa office dinta, shikuma ya tsaya chak awajen kafin ahankali yajuya yakalli kofar dakin datake ciki, saikuma ahankali yadaga kafanshi har zuwa bakin kofan yadaura hannunshi kan handle din kofan yay jim kafin ahankali yabude kofan dakin yashiga ciki, yadaura idanunshi kan gadon, tana kwance sanye da rigan asibiti tana bacci ba'a lullubeta ba sabida zufan datakeyi na azaba agaban goshinta, an tsefe mata bakin gashin fulaninta da buzu an wanke anyi parking dibshi an dunkule bakin gashin a tsakiya, gaban goshinta gashi sun kwanta zufan datakeyi ya kwantar da gashin, ga hujin kunenta nan sun fito sabifa ancire fatar da aka makala mata a kunnen, asalin kyanta yawani irin fito lips dinta sunyi mugun pink sabida kukan datayi, hakama idanunta sun kumbura sunyi balls sunyi jajir sabida kuka, hannunta ana mata karin ruwa yana ijiye agefenta, ahankali ya sauke idanunta akan kirjinta da dasauri yacire idanunshi akansu than they're so so full, sunyi fumfum abinku da nonon da akagamama suction, nipples din dat are Lil big sunfito sunyi dot dot tasaman rigan asibitin.

Ajiyan zuciya ya sauke ko kadan baison yakara mata second look yasa yajuya kawai yafice tareda maida kofar dakin ya kulle yawuce yafita motarshi ya shiga yaja zuwa gida different tunani na running in his mind, why did boy disguise kanshi as namiji alhalin he's a girl? Yanada wani motive ne gameda gidansu ko akwai abinda yakeso yayine, but idan yanada wani motive maisa all this while baitaba wani abuba? Yasha kawomai abinci he hasn't done anything yet, babu irin tunanin dabaiyi ba ahaka yakai gida yay parking motarshi yana fitowa yaga Mum gaban flat dinta tanamai murmushi tace "ahhhhhh Freedom is good oo Tobi, kawai munnemeka mun sara saidai mukai breakfast mu kadai, yau haka kafita ko pajamas baka cireba" all zancen nan da yarbanci takemai, karasawa kujeran datake xaune ana mata gyaran kumba yayi yaduka tareda mata peck a forehead yace "Hi Mom good afternoon" binshi tayida kallo tace "where's is your boy ba'ance tare kuka fita ba" wucewa yayi yace "I left him somewhere nazo nai wanka ne xan koma, akawo min breakfast Mum" tafi Mum tayi tana kallonshi tace "oh jama'a Allah yazubama Tobi son gantali wlh" bada izini tayi akwaso abincin akamai.

Saida yay wanka ya shirya tsaf cikin Jean da riga na Lv, sanan yay wankan turare yafito, harzai fita daga bedroom din saikuma ya tsugunna yadau silkin yakoma closet yasa awani drawer yafito yasauka kasa daidai guards suna shigomai da abinci ya kallesu yace "agyramin bedroom achanza rug" yawuve ya zauna yay brunch sanan yay la'asar da aka kira yadau wayarshi yafito, har lokacin Mum na zaune a tsakar gida, yasaka black sunshade yana tafiya hannunshi daya rikeda waya da car key, dayan hannun kuma na cikin wando, tabishi da kallo ita kanta tasan Tobi yafi duka yaranta kyau saisa bata ganin laifin Ayoka dake mugun sonshi, Tobi is damn handsome, sanan yanada wani irin jiki da figure mai daukan hankalin mace, baida wani tsawo amman he is damn cute, with his pinkish thick bottom lips dake kara haskaka bakar fuskarshi, gashin gefen fuskanshi na shinning, kitson kanshi na bobmarley ya maidashi wani classic handsome rich billionaire kid, harya karaso gabanta batasani ba saida ashagwabe yace "Mum wat" murmushi tamai tace "ina tunanin the lucky woman dazata sameka a matsayin miji ne" yatsine fuska yayi yace "I don't have time for any woman, bye Mum" yamata peck yawuce tabishi da kallo da bo legs dinshi dake sake karama tafiyar shi kyau da looking super sexy.

Wani jeep ya shiga na white Suv yafice abinshi, tsauawa yayi awani eatry yamata take away yafito yaja motar wuraren biyar saura yan mintuna yakai asibitin, ahankali yay parking yadade zaune acikin motan saikuma ya kashe Ac, yakshe motar yafito ya sauko ahankali ya shiga cikin asibitin.
Chapter 51 · 0% Book details