← Book details Maitar Ido Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 9 OF 47

Sashe 9

Maitar Ido Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

tsidagun mine ne kuma za ki aje min cikin ku Hinda ta tambaya ta na mai auka ita ma ta jefar a asa. Sharifa ta ce na fa jefar da shi afafuwa gare shi ballantana ya sake tsalle ya shiga? Allah Mama na cire Kin ga tashi mu je gida kin ga duk wasu masu sayar da abinci sun sayar sai mu To wannan in ya za mu yi da shi? Ko almajirai sai na rabawa Abincin suka mayar a baro suna gaba almajiri na bin su a baya har suka isa gida, Sharifa ta cika bokiti ta je ta yi wanka tun a cikin ban aki ta urma uban ihu ta na kiran Hinda . Ke lafiyar ki? Ko adangaren ne yau ma ya sake fa o miki? Hinda ta tambaya, Sharifa ba ta amsa ba sai fitowa ta yi da aurin irji ta na soshe-soshe. Mama sosa mini ayi duk jikina ayi yake na shiga uku na lalace haka take faman fa a ,da farko Hinda ta auka wasa ce sai da ta ga Sharifa na kuka har da majina sannan ta soma tayata, Sharifa ba ta samu sau in abun ba sai da jikinta ya bushe babu damshin ruwa.Tsabar wahala har sai ta rame,ta koma gefe ta na jan numfashi. Hinda kuwa alwala ta yi don yin sallah nan ita ma ayi yayi mata wuf duk inda ke da damshin ruwa.Soshe-soshen ta yi ita ma har sai alwalar ta bushe,suka kalli juna ita da Sharifa ina jin tsoro Sharifa kar ace tsidagun da muka auka ne Shi ne mana Mama,kuma abin da na fahimta sai da ruwa suka ta a mu ne muka ji ayin Sharifa ta fa a ,Hinda kuwa don gaskata maganar sai ta watsa ruwa a afarta ai kuwa ayin ya sake dawowa sabo wannan karon Sharifa har sai da ta dara. # GIDAN BILAL Bayan sallar magrib anty Sailuba ta gama komai,an gyara aki sai amshi yake yayin da kuma aka jera kwanonin abinci kan table inta mai kujeru hu u.Sai da ta yi kwalliya sosai ta saka kaya masu kyau,abincina ta zuba mini kafin ta ce ki zauna akin ki kar ki fito har sai ba in nan sun tafi Na gya a kai na ce to anty fita ta yi ni kuma na zauna na soma cin abincina,sai murmushi nake yadda na ji idona na wannan zuuuu in na tabbata su anty Hinda ana can cikin u uba.Sosai nake jin da in mugunta a fili na ce ku da yin wanka kuma sai ta Allah,kuma sai kun dawo irina kun zama azamai kun yi ba irin sai kuma na yi shiru jin muryoyi na tashi alamun ba in ne suka zo. Ina jin su na zolayar anty Sailuba irin wannan kwalliyar matarmu ai sai ki sa mu kasa fita Ina ji fa saboda matarmu ba ta son tsufa shi yasa ta i barin ta haihu Ai kuwa dai in haka ne za mu kawo wata matar Allah ina son haihuwa sosai zuwa dai ne ba ta yi ba sai yanzu kawai anty Sailuba ta yi magana. Ba ki dai je neman ta ba aya daga cikinsu ya fa Bilal mijin anty Sailuba ya ce yanzu dai mu fara cin abinci tukuna Tsit falon ya auka na wani lokaci kafin kuma wani irin gurnani ya auki hankalina har na ji ina son le awa na ga su waye wa annan ba i.Labule na an bu e a hankali,su uku ne gami da mijin anty Sailuba su hu u.Zaune suke su na cin abinci babu mai yin magana,amma ni kuma tambayata ita ce to wannan sautin daga ina yake fitowa? ina shirin sauke labule daidai kuma lokacin aya daga cikinsu ya an tada kai tsabar tsoro har sai da na dafe zuciyata.Ido uku ne da shi,biyu irin na mutane ayan kuma can tsakiyar goshi ban ida shiga firgici ba sai da na ga wani abu na fitowa ta idon ya na cin abinci nan na fahimci shine ke fitar da gurnanin. Da sauri na saki labulen ina mai tambayar kaina , ina kuma Bilal ya kwaso matsafan nan? shiru na yi sai yanzu na gane wato shi yasa anty tace suka i cin abincin sai ita da mijinta suka ci saboda su idonsu uku ne biyu na nan duniyar ayan kuma na oyayyar duniya. Tunani na soma yi mine ne dalinlinsu na abota da Bilal tabbas akwai wata a asa,tunanin nawa ne ya tsaya cak jin aya daga ciki ya na tambayar anty Sailuba ni kam ku nawa ne cikin gidan nan? Ko kun samu an hutu ne ? Ba ta kai ga basa amsa ba shi ma wani ya ce amshin Gombowa Tun shigowar mu na ji azinin abilar Gombo A karo na biyu kenan da na ji kalmar sunan Gombo in nan,a hankali na ara bu e labule ina le o cikin rashin sa'a hasken idona ya sauka a rigar aya daga cikinsu,ra am ya fito kamar fitilar nan da aka yi yayi mai hasko hoton Obama. ayan ne mai face da wanda hasken idona ya sauka kan rigarsa ya juyo baya,muka ha a ido da shi ......... Nan na kawo arshen free page duk mai son ci gaba zai biya 500 via 2670215530 ZULFAU YAHAYA Ecobank sai ki turo shaidar biya ta WhatsApp +22795045822 ko kuma katin MTN , an Nijar kuma carte moov ko airtel ta 500f. NB:Daga lokacin da book in nan ya zama complete 800 ne. 29 jully 2024 MRS SADAUKI ce [31/07 08:38] MRS SADAUKI : ```MRS SADAUKI My book is only 500 via 2670215530 ZULFAU YAHAYA Ecobank,ko kuma katin MTN na 500 an Nijar kuma carte airtel ko Moov ta 500f sai a turo da shaidar biya ta WhatsApp +22795045822,in kin san ba ki biya ku in karatu ba kar ki karanta min littafi domin mallakina ne . *FCWA 11-12 https://chat.whatsapp.com/FMimfpwTVDDBjZmDZw2Uhs *Inda muke turo available products din mu don ki gani, ki za i wanda kike so sannan ki siya ko ki tallata kema kisami naki* *Kayan mu order muke daga asashen waje, foreign ne masu kyau da quality* *Duk abinda mukayi posting available ne, daga kin siya za'a turo miki abinki ba ata lokacin jira*. 08032350261 DAMARKUCE LOKACINKUNE MUN RAGE FARASHI SOSAI DAN KUMA KUSAMU KOMAI DA KUKA SANI ZAKU SAMESU KWASHA KWASHA ARHA GARABASA KUMA DUK INDA KIKE KAYANMU ZASU SAMEKU CIKIN AMINCI DA YARDAR ALLAH Da sauri na saki labulen ina jin zuciyata na dukan uku-uku,ina nan daga tsaye dafe da saitin zuciya na ara jiyo amon muryar su zarginmu ya zama gaskiya fa mine ne abun yi? Ta fito kawai mu gane wa junanmu tun da duk bisa hanya aya muke Hhhh ai kuwa dai ila ita ma da nata plan in a kansu Shine abin da na ji su na fa a ,amma na yi mamakin haka a gaban sun anty Sailubar suke fa ar haka ko dai sun tashi ne? Don gusar da zargina sai na ara kama labule don na sake le awa,ina bu e wa na yi tozali da aton ido manne a jin ofar akin nawa ban san lokacin da na fasa wani matsanancin ihu ba da ya kara e duk illahin gidan.Ruwa ne suka soma ulowa su na cika gidan ga baki aya hatta cikin akuna. Tuni siffata ta canza zuwa kala biyu bindin kifi ya fito min,ruwan su suka ja ni izuwa falo. Waooo! suka ha a baki su na kallona sai nitso nake ina ka a bindi cikin ruwan,sai wannan lokacin kuma na ankare anty Sailuba da mijinta Bilal sai bacci suke yi kamar wa anda ba su da rai. Azo ka na gani abin da nake gani? Yes Musty ina gani Naser kai fa? Ina gani ni ma duk suka tsoma bakinsu a nan ne na san sunan kowa daga cikinsu. Musty in alamun ya fi su arfi da surutu ya dube ni da kyau ya ce muna so mu san plan in ki akan wannan ahalin? Idona na bu e ina kallonsa wa anda har yanzu ba su bar mugun hasken nan ba, ku fara sanar da ni naku plan in tukuna na fa a tare da dukan ruwa da bindina suka bada wani bacaaal. Suka ara kallon juna kafin shi Musty in ya ce ki yi mana al awari za ki taimake mu Na juya baya ina mai cewa tun da ba za ku fa a ba kun ga tafiyata Tsaya mana ,Musty kawai mu sanar da ita zai fi.Muna zuwa nan ne don jawo hankalin Bilal ya shigo a tsagenmu amma mun gagara yin galaba kansa,ruhinsa na da mugun arfi shi da matarsa Na juyo ina duban Naser ya fa a wanda na fahimci kuma duk cikinsu ya fi sau i don ya na da tsoro. Ta ya aka yi duk arfin ikon ku amma suka fi arfin ku? na jefo tambayar ina kallon Naser ,sai da ya an yi shiru kafin ya ce kin san su na da yawan addini su na salloli kan lokaci Na lumshe idona ko da ya zo nan da zancensa,ina jinjina wa anty Sailuba wacce ta yi ri o da Addini duk matsatsin aikin shago bai hana ta yin sallah muddin lokacinta yayi na fahimci hakan tun lokacin baya da nake wuni wurinta kafin na soma yi wa anty Hinda aiki. Na san ke ma shine dalilin da ya hana ki cin galaba kansu duk da ba mu san ke mi yasa kike bibiyar rayuwarsu ba Azo ya fa a ya na matso wa kusa da ni. Wani irin zafi ne na ji gangar jikinsa na fesar wa duk da kuwa ina cikin ruwa,na ce ta ya aka yi ka san ina bibiyarsu? Yayi murmushin gefen baki ya ce in ba haka ba mine ne zai fito da ke daga can cikin asalinki ki zo nan? Tun daga Gombo kike sannan a yadda kike Siren kika juri zama a wajen ruwa kawai don udirin ki.Fa a mana mine ne shi? Ban da lokacin tunani ,na kuma fahimci ko masu ganin abin da normal mutane ba su gane ba komai ne suke da sanaya a kai ba.Ba don haka ba tabbas da za su fahimci ban zo nan da niyyar cutar da su anty
Chapter 9 · 0% Book details