Sashe 5
Maitar Ido Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
HoRrOR story Chamsiya Laouali Rabo #MRS SADAUKI *FCWA Wani irin da i yake ratsa ni ganin Leemat na kuka ta dalilina, wannan kuma bai rasa nasaba da MAITAR IDOna don duk wani mugu ya na jin da in mugunta musamman ga wa anda suka ta ile shi. Leemat za ta kwashe gashinta don tafiya da shi amma anty Sailuba ta yi saurin hanata haba ke kuwa in kika tafi da shi a zai dinga tuna miki ba in ciki,bari na baki mai ki dinga shafa wa gashin in sha Allah zai dawo normal cike da siyasa anty Sailuba ta yi mata wayo ta kar e gashin ta ha a ta da mai ita kuma doluwar ta kar a ba tare da ta san sayar da shi za a yi ba. Ko ku in gyaran gashin ba ta kar a ba suka yi tafiyar su,ita kuwa anty Sailuba tamkar ma ta yi murna da hakan . aton gwangwanin da take ajiyar gashi ta bu e ta zuba kafin ta juyo ta kalle ni ta tuntsire da dariya ta ce ikon Allah! Ki na ga fa jiya Leemat ta yi ta miki sharri yau ita ma gashinta ya koma irin naki Na saki murmushin ni ma kafin na ce anty yunwa nake ji To acici ga abincin ki can tun azu na ajiye miki shi ta nuna mini da yatsanta na je na auko. Zazafen tuwon shinkafa ne da miyar ku ewa sai amshi yake da alamu kuma girkin gida ne,ido kawai na ura ina kallon abincin wanda zuciyata ta shaida mini an saka maganin mallaka da mamaki na ago na dubi anty Sailuba na ce wai anty tuwon nan tun na yaushe ne? Cike da masifa ta ce babu ruwana da iskanci kamar ya na yaushe ne? Na sunan haihuwata. Daga tambaya? Ni na girka shi da kaina,kin samu ma na zuba miki sauran abincin mijina duk da uban kishin da nake da Anty Sailuba ta na da aure sai dai kusan shekara biyar ko atan wata ba ta ta a yi ba,ta na da mugun kishi sannan ta na son mijinta sosai kamar ta mutu.Duk in ta ji labarin yayi sabuwar budurwa haka za ta samo lambarta ko kuma ta je har gidansu yarinyar ta ci mata mutumci. A zuci na ce shikenan Bilal ka shiga uku , Allah ka ai ya san bayan maganin mallaka wane iri ake baka kuma a zahiri kuma cewa na yi a'a gaskiya ba zan ci tuwon nan ba,yo ai in na yi hakan kamar na nuna raini ne a gare shi na kuwa rufe abincin. Anty Sailuba ta ure ni da ido kafin ta ce auka ki ci babu ruwana da shashanci Allah anty na oshi ba zan ci wannan ba na bata amsa don kuwa na san abu da magani ba zan cuci kaina ba. Ke kika sani yi ta zama da yunwar don kan ki ta fa a tare da ficewa.Ina zaune ina tunanin ina zan samu abinci sai ga awayena,da murna muka rungume juna kafin na ce ku shikenan tun ranar nan ba ku neme ni ba Laila ta ce ke in ce kin bamu tsoro sosai nitsewa kika yi cikin ruwa fa,hankali tashe muka je nemo masu ceto har sarkin ruwa fa sai da ya shiga neman wai a bai gan ki ba sai ta yi shiru hakan yasa Farida ci gaba da cewa amma Kaka na zuwa ta yi wasu bubuwa sai ganin ki muka yi ga ar ruwa kamar wacce aka jefo,to shine fa duk muka ji tsoro saboda mutane na ta cece-kuce akan lamarin Don mi? na yi tambayar,sai da suka kalli juna sannan Laila ta ce wai Kaka bokanya ce na waro ido Farisa ta harare ni ta ce kamar ki ce ba ki yarda ba don dama tun tuni ana zarginta da hakan Na ha e rai na ce kun ga ban son wannan... Laila ta katse ni to in ba boka ba wake bada magani? Kar ki manta in ciwo ya ta'azzara har gidanku ake zuwa kar ar magani Ni dai duk a bar wannan zancen yunwa nake ji na fa a don haka kawai na ji ban so a ci gaba. Ina da ku i mu je tashar kwa ayi Farida ta fa a ta na bu e tafin hannunta ku i ne kuwa masu an yawa,na ce ku je ku biyu ku sayo ni zan zauna nan kar anty Sailuba ta yi fa ba su musa ba suka fita ai kuwa ina nan zaune sai ga wata mata ta kawo arta ar shekara goma a wanke mata gashi. Zaunar da ita na yi na soma wanke mata da sauri don haka kawai ban so ace ita ma ar mitsitsiyar nan an sayar da gashinta ga hajiyar birni.Sai dai duk saurin da nake a banza,ina daf da idawa anty Sailuba ta dawo idonta duk sun yi ja sosai.Sama-sama suka gaisa da Uwar yarinyar kafin ta samu wuri ta zauna ta na kallon yadda nake yin komai.Bayan na gama mata ta biya ku i suka tafi,gashin yarinyar nake son ceta sai dai na rasa ta ya zan yi haka. Anty Sailuba ta auki masharcin da na shace mata kai ta shiga cire gashin da ya la e,ina ji ina gani ta jefa shi cikin gwangwani. Su Farida suka dawo,taliya ce suka sayo mini sai hanjin ligidi na kar e na shiga ci yayin da anty kuma ta aike su . Haka muka yi ta samun customer har lokacin tafiya ta yayi gidan anty Hinda,ina zuwa sai na ga ta ha e rai amma ban damu ba na shiga taya ta sayar da abincin yau ma dandanan muka sayar sai dai ko loma aya ba ta bani ba. Na yi rau-rau da ido na ce anty ina nawa Ni ai ba zan sake baki abinci ba,yau tun safe Kakar ki ita ta tashe ni daga bacci ta yi ta min masifa ta na zagina wai kar na sake baki abinci to wannan ma yasa na yanke shawarar sallamar ki ta fa a tare da auko ku i ta mi a mini. i kar a ina bata ha uri amma ta i ha ura har gidanta na bita,muna shiga arta budurwa mai sunan Sharifa ta taso cike da wula anci ta na cewa uwar mi kika zo yi gidanmu? Dama shi talaka bai iya samun wuri ba, azu don rashin mutumci kika turo mana wannan tsohuwar Kakar taki ta zo ta yi wa mutane hauka.Duk alherin da muke yi muku ba ku gani ba har da wani cewa an zuba miki guba a abinci Anty Hinda ta ce kin ga Sharifa zo ki irga ku in nan mu ga ribar da muka samu ta na hararena ta kar i ku in da ke cikin wata roba ta koma gefe ta na irgawa ta na masifa daga yau ni zan dinga taya uwata sayar da abinci sai ki tafi ba mu bu da ta ga na i gusawa ta juye ku asa tare da cika robar da asari ta watsa min a fuska har sai na ji tsoro.Duk wannan bai ishe ta ba sai da ta wani ja ni iiii ta cillo ni waje ,zuciyata ce ta soma tafasa yayin da duk illahin jikina nake jin ya au zafi kamar garwashin wuta.Ni kaina ban san lokacin da na auki hanyar Gulbi ba,kawai haka na ji a can ne kawai zan samu salama.Tun daga nesa da na fara hango ruwan sai nake jin kunnuwana na amsa kira, ina isa daidai ga arsu na yi tsaye ina kallon yadda suka soma yin zillo tuni munduwar wuyana ta fara motsi ta na aukar wani haske.Ido biyu ba cikin bacci ba na soma jin tafin afata na yi mini ayi,ko kafin yaftawar ido na riki e na zama Siren (sir ne ) ina daga kwance ga ar ruwa nake arewa bindin nawa na kifi kallo sai motsi yake ya na fitar da haske.Kamar wata kifanya na yi tsalle na fa a ruwan, asa sosai nake nitsawa ina jin wani sanyi da da i na ratsa ni. Idona bu e suke taram haka kuma she a ta daidai take babu alamun gargada irin in mutum ya shiga ruwa.Ina tsaka da yawo cikin ruwan na soma jin dariya,na juya na soma bin inda sautin ke fitowa har na iso kusan wani dutse.Wata budurwa da saurayi na gani su na wasa ha i da hirar masoya,su ma iri na ne rabi mutum rabi kifi.Budurwar na gani na ta nufo ni ta na cewa waooo! Princess yaf kawai na yi da ido ina kallonta har ta iso gare ni ta na shafa goshina wanda sai a yanzu na farga akwai wani tambari a jikinsa na haske. Ya aka yi kika zo wannan asar? Ko wani aiki kika zo yi? abun mamaki kasa magana na yi duk da kuwa na so bu e baki,saurayin ne ya zo da sauri ya ja ta gefe ya na cewa Sarlah ya kike tsayuwa kusa da ita ko ba ki tambarin Masarautar Goma ne da ita ba? haka suka tafi suka bar ni cike da mamaki. Sama-sama na soma yi har na fito ga ar ruwan ,so nake na koma gida.Sai bayan na fito ne bindin ya ace na dawo da afafun mutane,na saki murmushi ina jin wani da i yayin da kuma zuciyata ta yarda ta lamunce mini tabbas ina da wata baiwa ba daidai nake da sauran mutane ba. Ina zuwa gida na ga takalmin mutane a ofar akinmu,ban nemi izini ba na shiga. Sai na tarar da wata mata a zaune yayin da Kaka kuma ke ta wasa da iyan wuri ta na zayyano mata abubuwan da za su faru gobenta.Wato dibo Kaka take,macen ta yi godiya ta biya ku i irin sosai in nan kafin ta fice.Na dubi Kaka wacce ke ta faman irga ku i kamar ba ta gan ni ba,na yi gyaran murya na ce Kaka... ta yi saurin katse ni da kin ga Sarah wuce ki bani wuri ban aunar ganin ki,rainon ki bai yi mini rana ba sam.Ban ga amfanin zama da ke ba don haka ki kwashi inaki-inaki ki bar min gidana Wata irin dariya na soma wacce sama ban