Sashe 20
Maitar Ido Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
na zo nan nema masa magani kuma alhamdullah mun dace ya dawo normal Allah ara masa lafiya Amen! Bani sa ona na wuce ta fa a ta na mai mi owa anty Sailuba leda a nan ne idona yayi tozali da yatsun hannun hajiyar birni sak irin na kaza ne a uku ne kacal a maimakon biyar. aga kai na kalli fuskarta sai na ga ashe ita ma ni take kallo,sai da zuciyata ta buga ganin wayar idonta irin na maciji ne ko ka an ban yi gigin bayyanar da oyayyar siffata ba a normal Sarah nake don zuwa yanzu na koyi yadda duk tsiyar mutum ko shi ne Sarkin matsafa ba zai gane ina da wata baiwa ba sa anin can farko da aramin matsafi ma zai iya. Sailuba wannan yarinyar fa? hajiyar ta tambaya. ata ce! ta bata amsa ta na mai mi a mata gashin da ta juyi. Shine ba ki ladabtar da ita ba kika bar ta a haka a tandare ta raina mutane har kallonsu take yi cikin ido? Hajiya ta fa a a hassale alamun ta ji haushin na kalle ta. Da sauri na sunne kaina,yayin da kuma anty Sailuba ta shiga bata ha uri. Ki dai ja kunnenta don wallahi da ace a Gomo ne ko giyar wake ta sha ba za ta tsure ni da ido ba saboda matsayina da girmana,hatta dabbobi girmama ni suke amma na yi mata uzuri saboda ba ta san ni ba ne sai ta mi awa anty Sailuba ku i yau ma sai da ta yi mata rakiya har bakin mota . Da anty Sailuba ta dawo ta ce yau na ga Sarkin an jiji da kai na duniya,Hajiya fa ta ce ya gaishe ni amma kallona kawai ya yi ya kawar da kai sai kace ya ga kashi Murmushi na saki na ce anty halin uwarsa yayi A'a wannan ai ya ma fi hajiyar Shago muka rufe bayan anty ta yi sallar Asar ,wurin mai fruits muka je ta saya mana ta yi wa Hajiya ledarta daban sannan muka koma gida. Tun a bakin ofa hancina ya soma jiyo min amshin su Musty,hakan yasa muna shiga na wuce akin Hajiya anty Sailuba ma daga baya ta biyo ni. ar kallon-kallon muka soma yi kafin na gaishe su suka amsa kafin Musty ya ce sannun ki da Bilal ya ce arin mi kuma? Ka san ta ne? Da sauri na juya idona na auki siffata da ido na yi wa Musty magana kar fa ka kwabsa mana, fa a min mi kuka zo yi nan? Ganin Hajiya mun kira Bilal azu sai ya ce mana ba ta lafiya,muna zuwa kuma muka tarar kin yi mata ru iyar ajiya a mahaifa hhhh ya she e da dariya cike da jin da i,na dubi Naser na an ha e rai na ce kai kuma miye kake kallona? Ba ki kyauta ba gaskiya, maimakon cikin nan inda bulalaye ta kika yi abun zai fi sau A'a gwara haka don Hajiya muguwa ce,inda ma har da bataliyar fatale ta gayyato mata cewar Azo . Sarah mu je! cewar anty Sailuba,na yi wa su Musty sai an jima kafin mu koma can akin anty. #GOMO Shararren birnin da ya ha a mutane iri-iri,cibiyar hada-hadar asar Congo.Gomo jaha ce mai matu ar ha arin gaske,babu irin mutanen da babu ciki sannan ita ce jaha da ba i suka fi kawo wa ziyara. Gomo ta zamo ta aya zakaran gwaji wurin tsara mugunta,jaha ce wacce uwa za ta iya cinye an cikinta tsabar maita haka uba zai bayar da ansa don samun dama shiga level na gaba a ungiyar matsafa. A cikin wannan jaha ce Hajiya Tambara ke zaune da family inta masu matu ar biyayya da ladabi a gare ta. anta hu u,Nawaf,Nawas, Soorabiyya sai autanta Soorab wanda kuma kaf cikin an tafi sonsa. Hajiya Tambara a suna ita musulma ce,amma a aikace she an ma na shakkarta tun ta na primary school ta hardace launukan mugunta.Son ku i shi ne babban jigon rayuwarta,yayin da mugunta da ba in hali suka zame mata bango. arfe shidda na maraice cicif jirginsu ya sauka Gomo,ruwan sama ne ke ta sauka ta cikin su ne aka zo tarbensu da manyan motoci.Dukkansu fuskokinsu shimfe e da murmushi,sayen suke cike rigunan sanyin masu tare ruwa.Hannun Soorab cikin na Hajiya Tambara suka nufi ahalinsu. Barka da dawowa cikin ahali Uncle Soorab! wata cutie Baby ta fa a ta na mai mi a masa flowers in hannunta,Soorab ya kar a tare da aukarta ya ce na gode Afnane sai kuma ya sumbace ta ga kumatu tare da aje ta.Kamar wasu turawa haka ya dinga rungumar kowa cikin jin da i har ya zo kan Soorabiyya wacce ta kasance yayarsa wacce yake bi ma.Yayi murmushi ya ce sorry sister saboda na rungume ki da kyau yasa na bari ke sai daga arshe kin san ke ta musamman ce ta yi masa dukan wasa kafin su rungume juna su na dariya. A duniya wannan walwala da farin ciki ya fi yi wa Hajiya Tambara da i a duniya,motocin suka shiga bayan direba ya saka kayansu a boot. Wani makeken gida mai manyan get biyu na mota aka wangale,tun daga ofar gidan har tsakiyar gidan shuke-shuke ne da manyan itatuwa iri-iri. Hajiya Tambara da ke kusan window ta ware idonta daidai ta wurin wani lambu ta na kar a gaisuwar laka en macijinta da ya kasance protector inta.Hasken idonta da na macijin suka ha u suka bada wani fatseee,har sai da madubin motar ya tsage tare da yin ara tsarrr. Babu wanda ya ga haka sai Soorab,lumshe idonsa kawai yayi ya na jin zuciyarsa na bugawa har suka isa bakin ofar da za ta sada su da babban falon. Duk suka fito tare da shiga ciki,Soorab ya tsaya ya na kallon yadda aka awata falon da busara an rubuta sunansa,ga wasu faranni da aka yi ado da su. Waooo! Soorabiyya na gode ya fa a tare da ara rungume ta,hannunsa ta kama ta ja shi zuwa dining zo ka ga abin da na yi ma abubuwan da ka fi so haka ta shiga bu e kwanukan da plate,duk ya ru e ya rasa wanne ma zai ci.Haka ta sa cokali ta na ebowa ta na basa kowanne irin kala ya na ci,sai bayan ta gama ne kowa ya zauna a table aka ci . Saura kwana nawa bikin Nawas? Soorab ya tambaya. Shi ma ka manta? Nawas in ya tambaye shi,duk falon tsit aka yi don Soorab na fama da cutar mantau ne da zarar an yi abu zai mance shi ne da an auki lokaci wannan yasa Hajiya Tambara ta kai shi wurin neman magani kamar yadda ta saba da zarar ta ji wani mai bada maganin. Wata biyu yayi saura Yarona! Fatan za ka gayyaci abokan karatun ka? Hajiya wacce suke kira da Ammy ta fa a cike da kulawa . Soorab ya jinjina mata kai alamun eh,bai ida cin abincin ba ya tashi saboda yadda ya ji duk ya takura. akinsa ya shiga ya rage kayan jikinsa sannan ya shiga toilet,ruwa ya sakarwa kansa nan Flashback in abin da ya faru ya soma dawo masa har ya fara tunanin hasken mine ne ya fito daga cikin lambu? Mi yasa idon Ammy ke canza kala kamar mage? sai dai sam bai da amsa doli ya gama wankan ya fito. Soorabiyya ya tarar kwance kan bed insa,ya tsure ta da ido ya na tambayar kansa mi ta shigo yi kuma? Ta tashi zaune ta na are masa kallo sai ya ji duk ya takura,da sauri ya je ya auko doguwar riga ya saka ta yi murmushi tare da jan numfashi ta ce Soorab! Duk gidan nan ni ka ai ce na san waye kai,na ga hatta Ammy ta ke teacher oyayyar duniya ta kasa fahimta,amma abu guda nake son ka sani ba za ka ta a yin rayuwa ba doli sai da ni ! Kar ka wani duba ala armu ta jini kawai ka yarda ni ce za ka iya yin rayuwa da ita,in kuma ka i to haka za ka are rayuwar ka babu mace Furucinta ya sa kwanyar Soorab soma hasko masa tsofaffin kilishen abubuwan da Soorabiyya kullum take arin yi masa wato fya e! Sai dai MAITAR IDOnta sam ta kasa yin tasiri kansa duk yadda take juya masa tunani ta kasa. Soorabiyya ni ba mahauci ba ne da zan biye miki mu aikata haramtacciyar ala a,ko dabbobi dai iya wanda Allah ya halitta musu kawai suke bi.Kin ta a ganin inda an akuya ya tara da tinkiya? To don Allah ki cire sakarcin nan daga ran ki Hawaye suka zubo mata ta ce Soorab... sai kuma ta yi shiru jin an bu ofa, Ammy ce ta shigo hannunta ri e da wani kofi Soorabiyya na ganin haka ta kawar da kai gefe ta na jin zuciyarta na azalza.Ammy ta saki murmushin nan nata na nasara kafin ta ce ana Soorab ga maganin ka cike da girmamawa ya kar a ya kuwa shanye, Soorabiyya ki same ni a akina ki bar Soorab ya huta ya sha maganinsa Ammy ta fa a tare da fita, Soorabiyya ta bi bayanta yayin da shi kuma ya kwanta kan bed ya na jin idonsa na lumshewa sai dai ya kasa yin baccin sai abubuwan da suka faruwa da shi wunin ranar suka dinga dawo masa ciki kuwa har da hoton fuskar Sarah,ya motsa bakinsa dakyar ya ce ar ba a mai idon kifi haka aka ci gaba da kawo masa komai har hirar da suka yi da kuma zuwan Ammy na yanzu sai a lokacin kawai bacci ya auke shi.Bai farka ba sai tsakiyar dare,shi ma nishi da hargowar wata halitta mai kama da dabbar daji ne ta tashe shi.A hankali ya mi e daga kan gadon ya je ya tsaya bakin window tare da jaye labulen, dishi-dishi yake ganin halittar amma ras yake ganin yadda ta ke ha iye masu gadin get in da aka zuba su kafin tafiyarsu Province Orientale,kusan duk wata sai an canza masu tsaron get ba tare da an san inda tsoffin ke tafiya ba sai yanzu da idonsa suka gane masa. Sakin labulen yayi ya je ya