Sashe 46
Maitar Ido Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
muryar Musty ta daki kunnena da alamu su na ma tare,na yace da dariya na ce yanzu kun zama zero ba ku da wandala! Ka sadaukar da yaran ka ga banza,sannan za ka fuskanci alubalen ha a hannu da aljani ina gama fa a na ace wa ganin Bibalo na nufin gidan su Sailuba. Da Saleh na fara cin karo ya auki buta zai zuba ruwan alwala saboda kiran sallar magrib da aka fara.Ido na juya na ure pampon da na mujiya,ya fi mitin biyar da kunna pampon ga dai ruwa su na zuba amma butar ta i cika tun bai fara jin tsoro ba har ya kauce butar ruwan suka soma zuba a asa. Na lumshe idona don basa damar zuba ruwan,har sautin ajiyar zuciyarsa sai da na ji.Cikin sauri ya nufi ban aki na take masa baya kuwa,ya sauke wandonsa don yin fitsari amma ya ji wayam babu balance hankali tashe yake shafa wurin amma ya ji shi a shafe.A tsorace ya fita daga ban akin ya nufi can angarensa har tuntu e yake yi ,ya na shiga ya zumbule wando ya tsaya gaban wan lantarki sai kuma ya ga abin ya dawo.Laure da ke zaune ta ce lafiyar ka kuwa? Ya ce ina lafiya kamar mai shafar jinnu balance na acewa ya na dawowa sai kuma ya fito ya ara shiga ban aki saboda yadda na saka mararsa cika tan am da fitsari kamar za ta fashe,babu addu'a ba komai ya fa a sai dai kuma yanzu ma wayam ya kasa ganin komai.Zuwa wannan lokacin Saleh tuni rauni ya aure shi sai ya soma yin kuka,murfin ban akin na sa ya bada wani irin gammm ya rufe da shi yayin da na ha a hadari ba irin ya soma yin asa kamar zai rubto.Wannan tashin hankalin ya mantar da shi wanda yake ciki ya kama ofa ya na jijiga da ya ga ta i bu e wa ne ya wangale baki zai wala ihu amma na ri e amon murya duk yadda ya so fitar da shi kuwa kasa wa yayi. Cikin son bayyana masa kaina na soma yin wasu suratai wa anda suke tamkar barazana ce da fitar numfashinsa amma ban damu ba haka na ci gaba har na bayyana cikin wata siffa mai rikitarwa duk na baza gashin kaina ya rufe fuskata haka fatar jikina na mayar da ita fari al kamar madara.A can tsakiyar kaina kuma na tsiro da wata itaciyar bedi mai auke da kunnuwan masu manne da ido,ban ida firgita shi ba na ga ya zube a sume babu numfashi. Na saki murmushin jin da i na ce ni ma na rama abin da ka yi mini sai na bu ofar ban akin na tullo gangar jikinsa waje tare da bu e bakina na soma yi masa feshin ruwa.Ya zabura,ko kafin yayi tozali da ni tuni na bar wurin na wuce akin Sailuba,a zaune na tarar da ita ta rabka uban tagumi. Assalamu aleykum ! na furta murmushi kan fuskata,ta zabura ta na kallona ba tare da ta amsa sallamar ba ta soma yin addu'o'in tsari kafin ta ce wallahi Bibalo in ma kin auki siffar Sarah ne don ki cutar da ni to na fi arfin ki ta Allah ba taki ba,na yi nadamar abin da na yi kuma na san Allah zai kar i tubana don haka ba zai baki ikon cutar da ni ba Bilal ne shi ma ya zo yayi sallama na basa hanya ya shiga bayan na gaishe shi, Sarah yaushe kika dawo? Ba ita ba ce kar ka yarda da ita Bibalo ce anty Sailuba ta fa a ta na jan hannun mijinta,cikin kuka ta shiga feso masa gaskiyar duk abin da ya faru tun daga sayar da gashin mutane da take har izuwa rasa power da suka bata.A yanzu kuma na ida tabbatar wa kaina komai ya zo arshe, ungiyar su Ammy sai dai in an tuna a yi zancen amma babu ita. To yanzu ke ya aka yi kika san wannan ba Sarah ba ce? Bilal ya tambaye ta. Ai Sarah ba ta ta a yin sallama sam ba tabi'arta ba ce ta basa amsa,sai ya maido dubnsa gare ni na ce ai na musulunta ne,na kuma yi aure Soorab an hajiyar birni shine mijina ki yarda da ni anty Sailuba yanzu ma na zo ne na arasa aikina na arshe a doron asa kafin na koma duniyata ina gama rufe baki sai ga su Azo sun yi sallama har da ma Bibalo ta na ganin fuskata ta razana. Na kalli su Musty na sakar musu murmushin mugunta,duk suka sunne kai.Da farko Bilal suka soma bai wa ha uri akan makircin da suka yi ta shirya masa kafin daga arshe su nemi alfarmar suna son su yi aiki a ashinsa. Na tari numfashinsu na ce in kun ci gaba da rayuwa za ku yi kasuwancin ko? Hummm! Ashe ba ku san illar shiga ungiyar asiri ba kuma yin yarjejeniya da esprits ko ALJANAR RUWA (My next book in sha Allah) ba to ku tsaya ku ji in baku labari duk suka maido hankalinsu gare ni tsoro shimfi e a fuskar su .... *MAITAR IDO*