← Book details Maitar Ido Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 4 OF 47

Sashe 4

Maitar Ido Part 1 Complete Hausa Novel · about 11 min read

HoRrOR story
Chamsiya Laouali Rabo
#MRS SADAUKI
*FCWA
*NB:* Maitar ido iri-iri ce akwai ta tsafi,akwai kuma wacce ake haifar mutum da ita irin tace wacce in mai ita ya kalli abu da ya burge shi ko akasin haka sai kuka abin ya lalace.Itaciyar bedi ta sha mutuwa silar Maitar ido,wasu sun san su na da ita wasu kuma ba su sani ba.In sha Allah a sannu zan fa
i alamominta da kuma yadda mutum zai yi rabu da ita.
Na sha ba
ar azaba sosai kafin na samu aman ya tsaya,Kaka ta ce
je ki kwanta
ban musa ba na haye katifa a gajiye,sai dai tuna abin da Leemat ta yi mini yasa na ji ba
in ciki ya rufe ni.Na yi
wafa kafin na ce
wai Kaka don Allah ba
in nan na wane ne na kwaso? Tsakanin Inna da Abba waye ba
Abun mamaki tambayar tawa ce na ga ta razana Kaka,sai ta kasa bani amsa sai motsi take da baki ni kuma na
ara jin haushi na ce
a gaskiya ko ma dai wane ne na biyo ya cuce ni,yau an wula
anta Ni an tozarta ni saboda kawai ni BA
A CE(Sajida Nijar)
Kaka ta ce
mi ta yi miki? Sannan wane mataki kike son a
auka kanta?
Jin abin nema ya samu har da tashi na yi zaune ba tare da na san wannan ne farkon jefa rayuwata a cakwalkwalin ru
ani,na ce
so nake ta zama ba
a kamar dai ni,sannan gashin kanta wanda ta yi mini gori a
ata shi ya zamana nawa ma ya fi nata kyau da tsayi
Kaka ta saki murmushi wanda a cikinsa na hango tsantsar farin ciki kafin tace
Sarah kin tabbata ki na son haka?
Ba tare da wani tunani ba na ce
eh sosai ma Kaka
Ta ce
kin shirya?
A shirye nake ai
na fa
a ba tare da na san shirin mi Kaka ke nufi ba,ta ce
to babu damuwa yau za mu je ki
ata rayuwarta da kan ki,don haka kwanta ki yi bacci tun kafin dare ya tsala
Cike da murna na kwanta ina tunani
ila acid za mu je mu watsa mata sannan mu datse gashinta,da haka bacci ya
auke ni.Na
auki lokaci mai tsayi a cikinsa kafin na ga Kaka na yi min irin wannan abun na jiya,wasu ruwa ne take yayafa min ta na yin wasu surkullen da ita ka
ai ta san ma'anar su.Abu guda na sani shine bacci nake,amma kuma abun mamaki sai na irina ta mi
e tsaye ta na tambayar Kaka
har lokacin tafiyar tamu yayi?
Eh fito mu tafi jirgi na jiranmu
sai ta ja hannuna muka fito,ni kuwa sai ware ido nake na ga inda zan ga jirgi sai dai ina abin ya wuce tunanina.Turmi Kaka ta kada kwance hannuna na cikin nata muka shiga turmin nan kawai sai gani na yi ya tashi da mu sama.Da mamaki na tambaye ta
amma Kaka dama turmi ya na iya tashi sama?
Ba ta bani amsar tambayar da na yi mata sai bayani ta soma yi mini,
asa ki ga yadda duniyar da muka baro take
na je na kama bakin turmin na le
a sai na duk ga gidajen mutane nan da kuma ababen hawa,na waro ido ina mamaki na ce
ya na ga garin duk yayi duhu alhalin nan sama kuma hasken rana?
Duniya biyu ce mabanbanta,daren can shine safiyar wannan duniyar.A sannu za ki saba za ki ji wannan
oyayyar duniyar ta fi waccan da
i,tun tuni nake son kawo ki amma kika
i bani ha
in kai sai yau da zafin
aukar fansa ya ci galaba a kan ki
ina shirin yi mata wata tambayar ta ce
shuuut! Mun kawo Dutsen Muradi ki nutsu ki aiwatar da komai yadda ya kamata
Kan wani
aton dutse jirginmu na turmi ya sauka,yanzu ma Kaka ce ta kama hannuna muka fito
ki fa
i abin da ya kawo ki mana kin yi wani tsaye
Kaka ta fa
a ta na kallona,
to ai ni ban san ya zan yi ba
na fa
a ina
yaf da ido.
Sunan ta za ki kira
Leemat!
na fa
a cikin rawar murya,wani haske ne ya soma sauko wa daga sama mai gamar gajimare kafin ya tsaya a gabanmu,ta cikinsa nake hango Leemat a kwance jikin wani matashin saurayi sai shafar mata gashin da aka kitse yake.
Maimakon muradin gashin ya zube kamar yadda na zo da niyyar,a'a sai na canza
udiri na kafe tsorayen da ido ina mai cewa
ku zama macizai ta yadda saurayin kawai zai iya ganinsu
ko baki ban rufe ba kuwa tsorayen suka fara motsi kafin su zama macizai su na fiddo halshe.Saurayin ya fasa ihu tare da koma gefe ya na rawar sanyi tuni fitsari ya soma yi masa zuba,sai ha
uri yake bai wa Leemat kar ta cutar da shi ita kuma ta na tambayar mine ne gashin kanta yake yi mata nuni wanda yasa ta nufi madubi don dubawa sai dai kafin ta isa ne Kaka ke ce min
da zarar ta isa ga madubin mutuwa za ta yi don shi mirror bai
arya ki yi saurin dakatar da ita
Take na ru
e jin zan yi kashin kai na ce
ta yaya Kaka? Ya zan tsayar da ita ?
kafin kuma ta bani amsa na
ure
afar Leemat da ido nan take ta
angwale ta fa
asa timmm daidai nan kuma Kaka ta yi wani furuci komai ya tsaya cak ciki kuwa har da tsintar kaina kan katifa kuma numfashina ya dawo gangar jikina.
A firgice na tashi ina dafe zuciya,sai kuma na yi saurin sauka na
auko ruwa na sha ina mai cewa
na yi mummunan mafarki
don ni duk a tunani mafarkin ne na yi ba gaske ba.Kan shimfi
a na je kwanta,sai kuma na shiga tambayar to ina Kaka ta tafi cikin daren nan
ila ko ban
aki.Ban kai ga samo amsa ba na ji wata uwar
ara rudududuuu kamar ta sama za ta fa
o,tsoro ya kama ni na
ame jikina.Ina cikin wannan yanayi Kaka ta bu
aki ta shigo cakwal-cakwal da
afafunta na kaza,ido na murza na dai ga har yanzu ba su canza izuwa na mutane ba sai kuma na tuna tun jiya fa haka suke har lokacin da anty Sailuba ta zo ta ja ni muka tafi saloon.
Na bu
e baki da niyyar tambayar ta
Kaka wai...
amma sai ta katse ni ta hanyar cewa
rufe mini baki tun da ke ba
ar goyo ba ce,na taimaka miki don
aukar fansa shi ne kika baro ni can don ki nuna mini wuyan ki ya isa yanka
arfin ikonki(
arfin tsafi shine sai miyagu ke
oye shi su ce
arfin iko) ya ma fi nawa.Ina ce dai ni ce nan na raine ki tun ki na tsuman goyo,kuma ki sani daga yau na raba hanya da ke sai ki yi abin da kika g
a dama tun da kin ishi kan ki.Sai dai ki sani tsohon kai ya fi sabon kai dafi
ta na gama fa
a ta yi gaba ta nufi wani
an lungu da muke aje kaya.Wani
aton bindi na ga ya na yi mata reto kamar jela,duk
atun da gama yi sam ban fahimci abin da take nufi ba don har zuwa yanzu duk na
auka mafarki ne na yi.
Kayan jikinta ta canza sannan ta ra
a gefe na ta kwanta,hakan ya bani damar ganin salewar da gefen fuskarta yayi kamar wacce aka
ona ga wuta.
Mi ya same ki kuma haka?
na yi tambayar ina shirin
ora hannuna kan ciwon amma sai ta yi amfani da nata wurin buge ni tare da
ora min yatsunta sak irin na mage don firgici har sai da na yi baya
in kika kuskura kika ta
a ni zan yayage miki fuska
a tsorace na kai kaina na jingine ga bango.
iri-
iri yau Kaka ta fito mini da
oyayyar siffarta,
don Allah ki yi ha
uri ni ban mi na yi miki ba
na fa
a a tsorace ,
ta yi wani
yaci kafin ta juya min baya
aton bindinta kuwa sai wani motsi yake kamar yadda mage ke yi.
ut! Na ha
iye wasu yawu kafin na ce
wai Kaka wannan duk mine ne?
afafuwan kaza ga kuma bindin mage a bayan ki?
Ba ta juyo ba ,amsa ta bani kai tsaye
iya nawa kawai kika gani? Ke naki fa?
Ni ai banda
afar kaza
To ki duba wane kala gare ki
ta bani amsa .
Furucinta yasa na tashi zaune don duba
afafuna sai dai mi zan gani? A madadin
afafu wani shabcecen bindi kifi ne tun daga wajen
uguna zuwa
asa na kifi ne.Ban san lokacin da na fasa wani uban ihu ba ina motsa bindin mai
auke da wasu ababe kamar mafarfeci.
Ihun da na yi yayi daidai soma zubar ruwan sama masu mugun
arfi kafin
yaftawar ido
akinmu ya cika da ruwa.Hankalin Kaka a tashe ta soma tsalle-tsalle don kamar yadda mage ba ta son ruwa to ita ma haka take,ni kuwa maimakon ace na ji tsoron ruwan a'a sai na ji kamar ma na zo gidana ne .Ko ka
an ban ji irin wannan yanayin ba na son fiddo kai waje,hasali ma wutsilniya na soma yi cikin ruwan ina yawo kamar wata
ar ruwa.Munduwar wuyana ce ta soma fitar da wani haske mai
una ,tsabar yadda hasken ke da
arfi har sai yasa na wani abu ya caki kwanyata da kuma daidai saitin zuciya ban
ara sanin abin da ya faru ba sai a washegari na tashi tuni kuma rana ta fito wantsar.Na yi mi
a na tashi zaune ina hamma,Kaka ta shigo
akin ta na mai cewa
sai yanzu kika ga damar dawowa?
Ban fahimci tambayarta ba hakan yasa na ce
Kaka ni da ke bacci ina kuma na je? Bari na yo fitsari na baki labarin mafarkin da na yi cabbb wai Allah na gode ma da mafarki ne
sai na sauka daga katifar na fita waje abun mamaki duk ruwa ne a kwance.Buta na
auka na ra
a ta inda babu ruwan na je na shiga ban
aki,ina fitowa na wanke fuska da
afafuwana sannan na koma
aki ina tambayar Kaka
wai ruwa aka yi jiya? Kuma ba lokacin damina ne ba
Sarah kar ki raina mini hankali ki dinga yin abu kamar ba ki san mi kike yi ba,wuce dai ki tafi tun
azu Sailuba ke ta aikowa kiran ki
ficewa na yi na nufi saloon.Ina shiga na tarar da Leemat zaune a
asa yayin da kuma
awarta Watsima ke kwance kitson da aka yi mata jiya sai faman fa
washhh! Washhh
take yi yayin da ita kuma anty Sailuba ke ta masifa ta na cewa
in ba abun ki ba Leemat daga saurayi ya ce kitson bai yi ba shikenan sai ki kwance?Allah duk da kin biya ni na ji zafi fa
Anty Sailuba wallahi a rayuwata dama ban son kitso ,saboda na ci ku
insa ne na zo kika yi mini amma don wula
anci ba ki yadda ya fita daga
akin a guje ba kamar ya ga wata aljana
Watsima ta
yace da dariya ta ce
In dai ya baki ku
in iPhone
in ai shikenan
Ai ban yarda ma na ra
e shi ba sai da ya dam
a mini ita ga hannu,ta na can na baro ta a caji yanzu in gama wanke mini zan je na kunna ta na yi ta selfie
Daga wannan ban sake sanin abin da suke tattauna wa ba sakamakon duniyar tunani da na lula
kenan dama ba mafarki ne na yi ba a daren jiya?
na tambayi kaina kafin kuma na yi wani makirin murmushi na
ara cewa a zuci
in dai haka ne kuwa Leemat ba zan bari ki yi selfie
in nan ba,wato za a yi mana burga da dogon gashi
Ina nan zaune ina
inka hulla aka gama kwance mata gashin,anty Sailuba ta wanke mata shi ta saka mata kwarkwaro sannan ta je ta zauna kan kujera aka
ora mata tukunyar busar da gashi.
Sai da na kwatanci gashin ya kusa bushewa kafin na
urawa tukunyar ido ina bata umarnin ta ja gashin Leemat ya shige can ciki ko minti biyu ba a yi ba kuwa tukunyar ta soma yin wata irin
ara ta na fitar da ha
i ha
i da
auri.
Hankali tashe anty Sailuba ta je za ta cire wayar lantarkin da ganga na kalli
awarta na ce
angwale ki fa
ji kake timmmm anty Sailuba ta fa
i tuni Leemat ta soma kuka ha
i da
arin tashi amma ta kasa saboda yadda tukunyar ta ri
e gashin gam.Haya
in da ya soma fita na baiwa umarnin ya
ara farashi ai kuwa shagon ya turni
e da haya
i,Watsima sai tari take ta na cewa ta shiga uku ba ta ganin komai yayin da kuma anty Sailuba ke kukan
afarta.Sai a lokacin na mi
e na nufi Leemat,daidai gabanta na tsaya kafin na
uwara casque ido sai komai ya tsaya cak na jawo ta ina cewa
yi sauri ki tashi tun da an samu kin fito
Anty Sailuba da Watsima sai salati suke yi su na ta
a hannu ganin yadda gashin Leemat duk yayi wani iri kamar an ka
a taliya
ar murje.Kan kujera anty Sailuba ta zauna da Leemat wacce ke ta matsar
wallla,
arin mai aka yi mata iri-iri kafin a soma shatar gashin nan take ya soma zubewa ya na fa
uwa
asa sai ga Leemat da
wayayen gashi....
[28/07
06:36] MRS SADAUKI
: *MAITAR IDO*
Chapter 4 · 0% Book details