Sashe 44
Maitar Ido Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ba ta san adadin su ba,tabbas kwana biyu ta yi sakaci da addininta musamman sallar Asar wacce ke iske ta cikin aikin salon can dama Sarah ce ke taya ta.Haka ta ci gaba da sa ar zuci har aka kira sallar azahar ta mi e ta yi,abinci ma kasa ci ta yi har Hajiya ta aiko mata da kwa on zogale amma ta i ci. Bayan sallar la'asar Bilal ya aiko wani yaro ya kawo mata nama sai ta ora girki,kamar wata mayya haka ta ji yawunta na tsinkewa kawai nama take son ci.Tukunyar ta bu e ta soma tsamo shi ta na ci amma sam babu ano ba ta jin da insa,tsoro ne ya kamata jin bakinta salaf kamar ba nama take ci ba.Wato ta fahimci naman mutum suke son a doli ta dinga ci,jikinta na rawa ta mi e ta koma aki.Kwalabar da Sarah ta bata ta zo auka amma sam ba ta ganta kan dressing mirror in ba,kamar mahaukaciya haka ta shiga birkice kayan akin ta na nema har ta fidda rai sai kuma ta ganta.Wata irin ajiyar zuciya ta sauke ta na mai bu e kwalbar,wani irin ruwa ne masu masifar haske a ciki masu kamar madubi ta kai hannu ta dangwalo ta soma shafawa a fuskarta.... #GOMO Duk yadda na so na janye daga jikin Soorab amma in bani dama yayi har sai da na gaji da kiciniyar na biye masa muka raya sunnah.Sai bayan komai ya lafa ne ya tashi zaune ya na kallon ofar,kayan jikina na auka zan mayar amma ya hana ya na yi min wani kallo.Na turo baki na ce ni ka bar kallona da idon maciji ya saki murmushi tare da sukuta ta muka je toilet a nan kuma na san har wani wanka ake bayan an mu'amalunci juna.Sai da yayi min bayani kafin mu fito,muka shirya tsab sannan ya kama hannuna muka fito.Duk yadda na so wace shi amma bai bani dama ba,idon Ammy urrr kanmu Soorab ya sakar mata murmushi mai sauti ya ce sannu Ammy Ba ta amsa ba sai ni da ta tsurawa ido,zuciyata ce na ji ta soma yin aci da na fahimci Ammy na son yi min illa ne. Ki nutsu Sarah ! Kar ki auki matakin komai ita in mahaifiyata ce kar ki manta haka Cikin zafin raina in nan tun na farko na ce sai kuma na bari ta cutar da ni ko? Ammy ga ni,kin aika Sarah ta kira ni Soorab ya furta ya na kallon Ammynsa wacce oyayyar siffarta sam ba ta iya uya a idonsa ba.Kamar wata zararriya ta mi e cikin fushi ta nufo mu,da arfi ta rabe hannuwan mu ta na huci.Na saki murmushi tare da kallonta cikin ido na ce kin makaro tun tuni sai na kama hanyar fita,ta ce in kin fita kar ki saki ki sake dawo min cikin gida Na juyo da sauri na dube ta ina cewa ki gyara furicin ki,nan gidan King Gandu ne ba naki ba ina gama fa a na fice a harabar tsakar gidan na yi tsaye ina kallon irin abubuwan da Ammy ta turbu e cikin asa wa anda tun ranar farko na gansu amma na manta shaf da na cire su.Daga inda nake a tsaye nake juya ido ina tone komai na tulle su wuri guda ,wani dutse na auka da murza shi ina yin alasimai kafin ya riki e ya koma ashana na yarta wuta na cilla musu daga can cikin aki na ji kururuwar Ammy ta na rakin azaba,ban tantance ba na ji sara a bayana ina waigowa na ga Ammy ce.Duk uban zugin da wurin je yi min bai hana ni yin tsalle ba na kama wuyanta na maciji,Soorab ya fito da gudu ya na cewa Sarahhhh! amma inaaa tuni na kai wa Ammy naushi wanda ya haifar da du ushewarta a asa. Nawas da Nawaf duk suka fito har da ma ita budurwar tasa,sai dai fa su idinsa ba su gane masu abin da ke faruwa. Ammy ta yi wata girgiza sai ga kanta ya rabu ya fi ari duk kowane ya fiddo harshe,tunani na soma yi don gano wane ne ainahin nata ban kai ga samo amsa ba Soorab ya zo yayi gaba da ni sama ya na bu e fukafukinsa.Ammy ma ta yi wani tsalle ta na son dam o ni, Soorab ya bu e bakinsa yayi feshin wuta duk kawunanta na bogi suka one yayin da ita kuma ta fa i ga asa a sume. Da sauri yake ka a fukafukinsa na rungume shi am,cikin wata farfajiyar gida ya sauke ni bai min bayanin komai ba kuma ya cira sama ya bar ni.Na aga kai ina kallonsa har sai da ya ace wa ganina,na maido dubana asa da sauri jin ana jan rigata.Da yarinyar nan na ci karo mai kama da ni,na sakar mata murmushi kafin na kai ga yin magana Mamarta ta fito daga aki ta na kiran sunanta. Cak ta tsaya ta na kallona ita ma,Afnane ta ruga wurinta ta kama hannunta suka koma ciki.A hankali na soma takawa har na isa bakin ofar na shiga.A zaune na tarar da ita ta na kuka, Mama! na furta kamar mai koyon magana,ta ago ta na kallona kafin ta bu e min hannuwanta alamun na je gare ta.Da sauri na je na fa a jikinta muka ci gaba da rera kukan a tare can ta tsagaita ta ce Sarah ki yafe min,doli ce ta sa na haife ki a haka ni kaina ban tsara hakan ba Amma mi yasa kika yar da ni ? Banda halin ri e ki wannan lokacin,ina bin maza ne domin in samu in yi karatu in kuma inganta rayuwata ashe rogaza ta na yi.Bayan na haife ki a jinin bi in nan na gamu da Shakal,ya na da arziki sosai wannan yasa na yi tunanin Kakata ta yanke sa a ashe da sauran rina a kaba,bayan aurenmu bai ta a kusanta ta ba sai in ina period shi ma sai bayan ya sha jinin ya oshi sannan ya kusance ni.Ya bani azaba wacce baki ba zai iya furta wa ba,sannan ku in su kansu ba su ciyuwa in kin ga ya kashe su ta Afnane ce wacce yake burin ora wa akan hanyarsa Na kai hannu na goge mata guntun hawayen da suka ma ale kusan ido kafin na ce ki bar kuka Mama gani na zo ai,kuma tun tuni na kashe Shakal ta yi wani murmushi ta ce kin kashe gangar jikinsa dai amma har yanzu esprit insa ya na cikin gidan nan Shuru na yi na kasa kunne da sauraren bugun zuciyata don tabbatar shin abin da ta fa in gaskiya ne kuwa.Hucin zafin oyayyen esprit na ji,tabbas abin da ta fa in gaskiya ne da sauri na mi e tsaye na soma takawa inda ruhina ke fuzgata ya na min jagora har na isa bakin wata ofa wacce ta bu e da kanta,ban yi wani dogon tunani ba na kutsa kai iiiii gammm! ofar ta rufe kanta,duk da kunnuwana sun jiyo min arar mur a key bai sa na waiga ba. Dab da ni na soma jin hucin na kai hannuna cikin iska na matse wuyansa,sai ya soma kakarin wahala mi kake jira da har yanzu ba ka je can makwancin ka ba? Babu inda zan je na bar dukiyata ya bani amsa. Kai yanzu ba halittar doron asar duniya ba ne ina so ka gane haka,a can inda kake ba ka da bu atar kashe ku Ba zan tafi ba ya bani amsa,a hassale na juya idona sai ga shi sun haska min shi taram ina gani.Sayen yake cikin farin nikafani idonsa duk sun lotsa ciki haka jikinsa babu fata sai ashi.Cike da ware wa na soma yin alasiman rogaza Fatalwa,ihu ya soma yi kafin ya baje ya zama ba in haya i sai a lokacin ofar ta bu e.Mama ta zo ta yi tsaye ta na tambaya ta in komai daidai . Na jinjina kai na ce ki fitar da duk abin da kike zan ona gidan nan in ba haka ba esprit insa da ma na wasu abokansa za su dinga zuwa su na shama mutane kai Wasu an abubuwan da ba a rasa ba ta auka kafin na cinna ma akin wuta,na kama hannunsu ita Afnane muka fito. A ina ne Tekun Gomo yake? na tambaya. Mi za ki yi? Mama ta jefo min tambaya ita ma. Na ce ina son ganinsa Ok mu je babu nisa ai daga nan haka ta ja mu muka isa bakin Tekun,na saki hannuwansu sannan na je na dur usa na ciko tafin hannuna da ruwan ina furta wasu lafuza sai kuma na mayar da ruwan.Babu jimawa kafin su soma motsi su na yin sama,kamar minti biyar haka sai ga ofa ta bayyana a cikin ruwan,na juyo na dubi Mama na ce ku shiga za ku isa har cikin Masarautarmu.Duk da tsoro a idonta amma bai hana ta kama hannun Afnane su soma tafiya cikin doguwar hanyar.Ina tsaye har na ga masu gadin get sun zo sun tafi da ita,sai a lokacin na shafi ruwan komai ya ace.Ina shirin gusawa na soma jin munduwata na motsi,na ri e ta gam cikin kwanya ta kuma ana shaida min mai son gani na wato anty Sailuba.Karon farko da na ji ina ra'ayin yin balaguro irin na matsafa wato na yi tafiyar awwani a cikin mitin biyu kacal,amma kuma da na tuna lukutar masifar da na bari gidan Ammy kawai sai na fasa na amsa kiran anty Sailuba bayyana cikin madubinta. Muna ha a ido da ita gabana ya fa i,na ce anty mike ha in ki da ido uku? Su Musty sun ci galaba kan ki ko? Kuka ta fashe min da shi tare da soma bani labarin komai tiryan-tiryan,raina har wani sosuwa yake na ce ki bayar da cikin jikin ki? Shi ogan naku ya fa Cikin kuka ta ce a'a ogansu dai don ni na fita daga group insu Nuna min hoton ita Bibalo in,za ta ci ubanta ita makira su ma su Musty sai na nuna musu kurensu sai sun gwammaci ki a da karatu,sai na sa sun yi da na sanin ta a ki my anty Sailuba Ta fyace