← Book details Maitar Ido Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 36 OF 47

Sashe 36

Maitar Ido Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

hana ni Soorab yayi wani murmushi ya ce Sarah har yanzu ba ki san Ammy ba ne,kin san wane ne Mamarki ke aure kuwa ? Shakal shine mataimakin Ammy makaranta guda suke koyarwa shi da ita.Sun kafa ta ne don cutar an mutane da koyar da su tsafi,abin da zan fa a miki shine za i guda ne kawai ya ragewa Mamarki domin ta tsira da ranta shine ta koma gun mahaifin ki doli can ne kawai za ta samu waraka Amma ta ya aka yi ka sani? bai bani amsa ba sai jawo ni da yayi ya soma sumbatata,sai bayan komai ya lafa sannan ya ce tun ranar da na kusance tun daga wannan lokacin duk abin da kika yi wanda kike da niyyar yi ina jinsa a ruhina. azu kin tura Soorabiyya a ruwa amma ba ki yi mata cikakken bayani kan cewa ayar ga ar ruwan ta ma iyanmu ce saura iris ta shiga na yi sauri tura esprit na yayi mata iso har can Na ja ajiyar zuciya na ce ya kamata ka fita kar Ammy ta shigo ta gan mu a haka Ya girgiza kai ya ce ina da masu tsarona fa ko hanyar akin idonta ba za su iya gani ba ballantana ta zo nan ya yi maganar ya na mai ara aukar niyyar kusantata na tari numfashinsa na ce wai mine ne haka yanzu fa muka yi Daidai saitin kunnena ya ra a min kar ki manta ni ba bil'adama ba ne ,sannan jinsinmu da na jinnu kusan iri aya ne sha'awar mu kusa take shi yasa za ki ga aljani ya i rabuwa da bil'adama ban ara ce masa komai ba yayi wata mi a wasu manyan fuka-fuki biyu suka fito da su ya rufe ni ruf. # PROVINCE ORIENTALE Sailuba na gama aikinta ta rufe ta koma gida,ta na zuwa kuwa ta ga wata ba uwar kwalba kan dressing mirror ta yi murmushi kawai ta auka ta na juya ta kafin ta fita ta ora girki.Bayan ta gama ta yi wanka ta shirya tsab don tarben Bilal wanda yanzu kasuwancinsa ya na tafiya daidai,can farko ma aikin su Azo ne suka yi blocking duk wata ofar samunsa don su jefa shi cikin tsananin da zai sa ya kar u tayin su.A ranar da ya ta a ruwan nan a wannan ranar ne Sarah ta wanke shi da duk wani sharrin su Musty . Sai da ya fara zuwa wurin Hajiya ya gaishe ta ya kuma bata ledarta,a yanzu sosai take kula da shi haka ba ta tsangwamar Sailuba. Ya na shiga ta yi tsalle ta rungume shi, Bilal yayi murmushi ya ce my Lub babyna ta an turo baki ta ce ban son Lub Baby in nan don ya na tuna min da Luba Bilal yayi dariya ya ce ni dai kai min ruwan wanka ta na dariya ta fita ta cika bokiti ta kai masa ya je yayi wanka. Bayan ya fito ta gabatar masa da abinci,tsabar da in girkin ya ce yau zan baki ku in da na yi miki al awari Sailuba ta washe baki ta ce kamar ka san kuwa duk mayukan da nake aiki da su sun in ya zaro kusan 50k ya mi a mata ta yi godiya tare da sa masa albarka. Washegari da misalin arfe tara na safe Sailuba ta shirya ta tafi aton Mall in da take sayen kayan aikin saloon .Duk wani abu da take bu ata sai ta jefa shi cikin basket in zuba kaya,bayan ta gama ta kai don buga lissafi sai dai ku inta ba su isa ba saboda tashin farashin kaya. Ki bari zan biya miki ta ji murya daga bayanta,ta juyo da sauri ta na waro ido kafin ta ce wai Bibalo ce nake gani? Wacce ta kira da Bibalo ita ma aramar afa ce ko ta girme Sailuba ba su wuce da shekara biyu,ta cire ba in gilashin idonta ta ce Hajiya Biba dai,Bibalo ai tsohon suna ne ta fa a tare da mi a ATM inta aka cire ku in da Sailuba ta yi sayayya aka saka mata a leda ta kar a,ita Bibalo in ta zube nata aka yi lissafi bayan ta biya suka fito waje. Sailuba ta ce ya gari ya kwana dayawa? Ya aikin saloon Bibalo ta she e da dariya ta ce haba Sailuba yanzu ni na yi miki kama da mai aiki saloon ? Ai sai dai kamfani Sailuba ta bu e baki da hanci ta na kallon ta kafin ta ce yaushe kika yi makarantar da za ki gudanar da aikin kamfani? Bibalo ta nufi wata dalleliyar farar mota irin mai taya a baya ta ce kin ga zo na sauke ki ni banda lokacin surutun nan naki Jikin Sailuba ne ya ida yin sanyi ganin motar da Bibalo ta bu e ta shiga mazaunin direba, in ba ki bu ata sai na yi tafiya ta da sauri Sailuba ta zagaya ta shiga gidan gaba. Bibalo ta ure AC ta na mai aukar wani turare ta an fesa sau aya tak sannan ta fara tu a motar,Sailuba kuwa wani irin ishin ruwa ne ya kama ta kamar wacce ta shekara goma ba ta sha ruwa ba.Ko tambayar Bibalo ba ta yi ba ta auki gorar ruwan da ta gani ta bu e ta yi tunanin za ta iya shanye su duka tsabar ishi amma ta na wagwawa guda ta ji duk ishin ya gushe.Ta maida murfin ta rufe,ta na mai kallon Bibalo ta ce na yi mamakin yadda kike da mugun son aikin salon amma kika ce kin daina Sailuba ke ma fa da za ki yarda da shawara ta da aikin salon in nan kin bar shi kin kama babbar haraka.Yo duka nawa ne Hajiya Tambara ke badawa? Wai ki na ma da labarinta? Bibalo ta tambaya kasancewar ita ce dama ta ha a Sailuba da hajiyar birni ta na sayar mata da gashi . Ta na nan! Watan da ya wuce ma ta zo,ina ne wai za mu je? Ni ban ma sanar da ke cewa mun tashi tashi ba mun koma can gidansu Bilal Sailuba ta fa a ta na duban hanya amma sam ba ta gane wace hanya ba ce,ita tun da aka haife ta a garin nan ba ta a biyo wannan wurin ba sam kamar ma ba a cikin Congo suke ba. Yunwa nake ji shine na ce bari mu biya in mun ci abinci sai na kai ki gida Bibalo ta fa a ta na mai parking a wuni ha en restaurant tun daga jikinsa har ofofinsa na madubi ne. Fita suka yi ita Bibalo in ke gaba Sailuba na take mata baya har suka shiga ciki,jikinta ta ji yayi wani tsammm duk tsikarta ta mi e kamar kazar da aka tsoma cikin ruwan sanyi. Wuri mai kyau Bibalo ta kama musu,Sailuba sai waige-waige take ta na kalle-kalle don ta zama ba auya. Amma ban ta a sanin akwai gidan cin abinci ha e har haka ba a garin nan Sailuba ta fa a ,daidai nan aka kawo musu menu don za ar abincin da za su ci Bibalo ta za i nata kafin ya mi a wa Sailuba.Sam kasa karanta rubutun ta yi saboda harufan duk a juye suke,don kar ta yi auyanci sai kawai ta ce a kawo mana kawai iri aya da awata ya jinjina kai kafin ya tafi.Babu jimawa kuwa ya kawo wani ha en girki sai amshi yake ,cike da kulawa Bibalo ke kallon Sailuba ta na cin abincin da farko kamar ta na yamutsa fuska saboda rashin sabo da anon kafin kuma ta ci gaba da ci . Yawwa bari na yi miki bayani game da business inmu,adashe ce muke yi duk arshen wata za ki zuba abin da kike da sai a rubuta in kwasar ki ta zo a gidan ki za a taru a kuma ci abinci sannan duk bayan kwasa muna da wani meeting da ake yi amma shi cikin dare ne sai ki san yadda za ki yi ki shawo kan Bilal ya bar ki Kamar abun asiri Sailuba da kawai ta amsa mata bayan sun gama cin abincin suka fito.Har ofar gida Bibalo ta aje ta,Sailuba na shiga cikin gida da Laure ta soma cin karo kanta ne ya soma sarawa da ta sauke idonta kan cikin Laure inda take hango an biyunta masu kama da na jinnu an mitsi-mitsi da su sai juyi suke.Laure ta fasa wani ihu kafin ta du asa wanda hakan yayi daidai da fashewar ruwan haihuwa,Sailuba kuwa kamar wacce aka shuka haka ta yi tsaye jikinta na rawa a gaban idonta Laure ta haifo jariran kukan farko kawai suka yi kafin kuma su yi tsit rai yayi halinsa....... ```MRS SADAUKI *Book2* My book is only 500 via 2670215530 ZULFAU YAHAYA Ecobank,ko kuma katin MTN na 500 an Nijar kuma carte airtel ko Moov ta 500f sai a turo da shaidar biya ta WhatsApp +22795045822,in kin san ba ki biya ku in karatu ba kar ki karanta min littafi domin mallakina ne . Jikin Sailuba ya auki rawa,dakyar ta iya aga afa ta isa ga Laure wacce take jin duniyar na juya mata saboda haihuwar kai tsaye da ta yi.Hajiya ta fito ta na salallami don ta na bacci ta ji kukan jinjirai,dakyar suka taimaka wurin auke jariran aka zuba su cikin roba.Sailuba jikinta ya kasa barin rawa a haka dai ta taimaki Laure ta tashi ta kaita ban aki ta wanke jikinta.Tuni aka kira Saleh sai ga shi ya zo afujajan,shi ma ya ka u da ya ga jajiran sam babu fatar mutum a jikinsu ga su nan a sul e.A haka dai aka yi musu wanka,ya kira Bilal da wasu mutanen da ba a rasa ba suka yi musu sallah tare da rufe su nan cikin gidan. Laure sai kuka take don ba aramin buri ta ci wa haihuwar nan ba har adashe ta shiga don ta yi inkuna na kece raini. Sailuba na zaune daga gefe sai tunani take anya kuwa lafiya nake? Kafin Laure ta haihu ni kam kamar na ji idona sun yi motsi ha i da hasko min su tun a ciki.Mike faruwa da ni ne? ta yi wa kanta
Chapter 36 · 0% Book details