Sashe 11
Maitar Ido Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
da wani aton awarwaron zinari.Wuyansa kuwa sar ar Munduwa ce irin tawa sai dai tasa ta fi tawa girma ,ya zo kusa da ni ya jawo ni ya na shafar gashina idonsa ne suka au wani haske ya dinga juya su ya na umarta gashina ya ara tsayi sai gashi kuwa gashin nawa ya zama dogo har bisa gadon baya .Sosai na ji da i,cikin murna na ce wane ne kai? Ni ne Babanki Sarah ya bani amsa tare da ora min wata gyan ama a baki ya ce sha! Ruwan arfin iko! ban musa ba na soma sha,shi kuma ya na shafar gashina ya na mai ci gaba da cewa barkar da ranar zagayowar haihuwar ki sai ya cire kambun sarautar kansa ya ora min . Sarah? Sarah keeee! muryar anty Sailuba ta tashe ni daga bacci,a hankali na ware idona sai na ga akin da duhu. wan lantarkin akin ki ya one sai an saka sabo ,tashi dai ki yi sallah lokaci yayi sai kuma ta fice. Zaune na yi kan shimfi a mafarkin da na yi ya na dawo min,ina nan zaune sai na ga akin ya cika da wani mugun haske kuma .Ban yi wani dogon tunani ba na fahimci daga inda hasken ke fitowa,na kai hannu na laluba kaina .Wani irin taushi da santsi ne suka ziyarce ni,wato gashina ya zama dogo irin na turawa hatta Kambu sarautar da na gani a mafarki ga shi a hannuna.Juyasa na soma yi kafin na soma shafarsa, aton jan dutsen da ke tsakiya ya fitar da wani farin haske hakan ya bayyana mini kyakkyawar ba ar fuskata.A karon farko da na fara arewa kaina kallo,ina da doguwar fuska mai siririn hanci idona sun so su yi shige da na mage,gashin girata da na idona su na da yawa sosai yanzu kuma ga wani arin adon wato gashin kaina ya koma mai yawa.Shafar shi na soma yi ina jin tsantsar farin ciki tare da tambayar kaina shin gaske mafarki ne na yi ko kuwa rayuwar zahiri ce na je can in a gaske? banda amsa,kawai sai na je na oye Kambu sarautar cikin kayana tuni kuma haskensa ya auke yayin da kuma na lantarki ya dawo. Gashina na har e wuri guda da abun aurewar da ni kaina ban san inda na same shi ba,sai kuma na laulaye gashin yayi tudu kamar na sa a cuci maza sannan na aura kallabi. Fita na yi na je na yi fitsari tare da wanke jiki na dawo na kwanta,sai dai sam na kasa komawa bacci har rana ta fito wantsar na fita na yi shara na wanke kwanuka a arshe kuma na yi wanka na zo na canza kaya . Sai na tsurawa Kambun ido ina kallo ina murmushi tuna wai mahaifina ya bani shi, Ke lafiyar ki? na ji muryar anty Sailuba.Da sauri na rufe kayan na ce babu komai ina kwana anty? Lafiya lau,ungo ga makullin shago ki je ki share shi ki goge komai sannan a cika manyan bokitan ruwa yadda ba mu yi aiki ba jiya ai na san yau aiki sai mun ture wa buzu na i wasu ma har sun fara kirana Makullin na kar a,har zan fita ta ce zo ki kar i ku in da za ki ci abincin kari,don mayun jiya duka suka cinye komai mtswww ta ja tsuki. Na dube ta da kyau na ce kenan kin san Mayu ne su? Yadda ta tsure ni da ido yasa na yi saurin canza tambayar ina nufin kenan Mayu ne? Hum! Ungo dai ban iya surutun ki da kika iya ba in na kar a na fice,maimakon na je shagon a'a sai na wuce gidan anty Hinda don ina son ganin yadda suka kwana tun a hanya nake tuntsira dariya har na isa.... Littafin ku i ne Hajiya domin samunsa tun daga farkonsa har zuwa arshensa ki yi payment in 500 via 2670215530 ZULFAU YAHAYA Ecobank sai ki turo da shaidar biya ta WhatsApp +22795045822 Ni kuma sai na saka ki paid group inda nake posting. [01/08 13:03] MRS SADAUKI : ```MRS SADAUKI My book is only 500 via 2670215530 ZULFAU YAHAYA Ecobank,ko kuma katin MTN na 500 an Nijar kuma carte airtel ko Moov ta 500f sai a turo da shaidar biya ta WhatsApp +22795045822,in kin san ba ki biya ku in karatu ba kar ki karanta min littafi domin mallakina ne . *FCWA 12-13 https://chat.whatsapp.com/FMimfpwTVDDBjZmDZw2Uhs *Inda muke turo available products din mu don ki gani, ki za i wanda kike so sannan ki siya ko ki tallata kema kisami naki* *Kayan mu order muke daga asashen waje, foreign ne masu kyau da quality* *Duk abinda mukayi posting available ne, daga kin siya za'a turo miki abinki ba ata lokacin jira*. 08032350261 DAMARKUCE LOKACINKUNE MUN RAGE FARASHI SOSAI DAN KUMA KUSAMU KOMAI DA KUKA SANI ZAKU SAMESU KWASHA KWASHA ARHA GARABASA KUMA DUK INDA KIKE KAYANMU ZASU SAMEKU CIKIN AMINCI DA YARDAR ALLAH Ina isa gidan anty Hinda ko sallama ban yi ba na shiga,a tsakar gida na tarar da su ita da Sharifa sai faman zubawa jiki ruwa suke sun yi sharkaf.Ido na ance ina kallon fatar jikinsu wacce ke riki a daga ta mutane zuwa ta kifi amma su sam nasu idon ba su iya ganin haka. Da farko na yi tunanin ko aikin nawa ne bai yi tafi yadda na tsara ba,amma sai na ji Sharifa na cewa Mama ya kamata mu koma gidan Kaka Anaba ta sake duba lamarin nan,can muna gujewa ruwa yanzu kuma sai mu aunace su har haka kamar wasu kifaye? Ni na fara jin tsoro ina ba ta iya aiki ba Hinda ta ce ai kuwa dai ina ga ta sa a lamba,kin san wani sa'in in ba a fahimci juna tsakanin aljani da shi bokan ba sai su yi abin da ya zo musu akai.Zama kam bai ganmu ba doli mu koma amma a haka za mu fita kaya a ji To mi yake Mama ? Da mu zauna muna faman zuba ruwa ai gwara mu je nemo magani Ban tsaya ida sauraren hirar tasu ba na juyo na yi tafiyata,sai tuntsire dariya nake har na isa shago .Yadda anty Sailuba ta yi zato kuwa aka yi,wasu har sun zo su na jira sai da suka jira na share na goge sannan suka shiga.Ni na soma yin aikin ,har sai da na yi wa wajen mutum hu u sannan Anty Sailuba ta zo. Sai a lokacin na fita neman abinci da zan ci,bayan na sayo maimakon na koma shago sai na wuce can Gulbi ina tafe ina ci har na kawo ga ar ruwan. Wasu na tarar su na wankin kayan su,na yi tsaye ina kallonsu. Wace ce ita kuma waccan ? ayar ta tambaye,sai da ta ago ta dube ni ta ja baki kafin ta ce jikar bokanyar nan ce mai bayar da magani Ta yi dariya ta ce duk arya ce fa kawai su na yaudarar mutane,ina mutum ina hira da aljanu? Wallah Asabe an ce maganin nata ya na yi fa, ila wannan in za ta gaje ta tun da ta tsufa Wacce aka kira da Asabe ga tsaya da wankin da take ta na dubana,sai kuma ta ce bari tsure ni da ido yarinya don ba tsoron ki zan ji ba na fi arfin bokancin kakar ki ni kaina aljanar kaina ce Ladidi kin tuna lokacin da muna an mata yadda nake dasa atti ga asa ana ce min mai afin doki? I na tuna.... Ban tsaya ida saurarensu ba na soke ruwa na yi nitso can asa,zuciyata ce ke min zafi ina son jin yin mugunta.Sai da na bari Asabe ta shagala ta ci gaba da yin wanki kafin na jawo hannunta na yo asan ruwa da ita. asan ruwan na da mugun duhu ta yadda ba ta iya shaida ni, wutsilniya kawai take ta na son ceton kanta amma na ri e ta gam .Idonta sun fito tulu-tulu da su haka she arta ta soma auke wa ,ruwa sai faman shiga mata suke ta baki da hanci .Ina jin kururuwar Ladidi da kuma hargowar mutanen da ta je ta samo don ceton awarta,ni kuwa ban bar Asabe ba sai da na bari cikinta ya cika da ruwa tan am yayi wi kamar mai ciki sannan na ware idona da kyau na bada umarnin a fitar da ita. Cikin kuka Asabe ke nuna saman ruwa ta na cewa kamar ita ce ta yo sama,nan fa wa anda suka ware da IYA RUWA(Saadiya Abdulrazak) aka ida jawo ta cikinta aka shiga dannawa amma ruwan sun i fita ,duk abin da suke yi ina ganinsu wannan tsarina ne so nake na nuna mata kuskuren ta. Ina jin lokacin da wani ke cewa ya kamata a kira Kaka Anaba don ita ka ai ce za ta iya yin wannan aiki Ina nan lamo cikin ruwa har sai da aka je aka kirawo Kaka ,na faki idon mutane na fito.Kajan jikina a bushe suke sai ma kyau da suka ara sam babu alamar igon ruwa ballantana ace daga cikin ruwan nake. Inda aka zagaye Asaben ni ma na je na yi tsaye,Kaka kuwa tuni an zo da ruwan Floris ta matse bakin Asabe don zuba mata cike da iya mugunta na mayar da bakin Asabe irin na kifi.Kaka ta yi saurin ja baya ta na ware ido,ni kuwa sai na ji abin da ya bani citta. Ya dai Kaka Anaba ko ke ma abun yayi arfin ki mu je mu nemo wani? aya daga cikin mutanen ya fa a ,in akwai kuma abin da mai bayar da magani ko kuma matsafi ya tsana shine ace abu ya gagare shi bari a kira waninsa. Kaka ta masa wani kallon banza ta ce yau ne na fara bada magani? Hatta aljanun ruwan su na shayi na sai ta matsa a karo na biyu bari na yi sai da ta ta e bakin sannan na sa ha oran Asabe wanda na mayar irin na attan kifin nan suka dantse hannun Kaka ta takura ta fasa wani uban ihu ga hannunta kuma la e a bakin Asabe tuni jini ya fara zuba,yayin da mutane suka shiga guduwa su na cewa Asabe ta zama aljanar ruwa. Sai