Sashe 47
Maitar Ido Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read
HoRrOR story
Chamsiya Laouali Rabo
#MRS SADAUKI
*FCWA
Alhamdullah littafin MAITAR IDO ya kammala na
aya da na biyu,domin samun damar karanta shi za ki turo 800 ta wannan account 2670215530
ZULFAU YAHAYA Ecobank, ko kuma katin MTN na 800
an Nijar kuma carte moov ta 800f.Ga wacce ta shirya za ta tuntu
e Ni kai tsaye ta WhatsApp +22795045822
A rayuwa akwai nau'ikan loge wato
ungiyoyin asiri da yawa. Dayawansu suna da matukar hatsari, wasu kuma ba su da matsaloli da yawa. Zan kasance mai tsantsar gaskiya a gare ku, kamar yadda na kasance koyaushe, ayyukan da ba su da sakamako wato farashi ba su da yawa. Suna da iyaka sosai kuma ba a san su sosai ba. Mai zai faru idan kun shirya sanya hannu kan yarjejeniya?? Da zarar kana gab da sanya hannu kan yarjejeniya, ka kasance tare da mutum mai rai ko Fatalwa ko mataccen ruhi, ko wani mahalu
i, ka sani cewa akwai shaidar
oyayyen ruhi wanda ke nan a gefenku, wato tsakanin ka, da kuma mutumin da kake son bugun
irji da shi ka basa yarda. Ana kiran wannan shaida aljanin yarjejeniya ,amma a wannan lokaci kai ba za ka gani ba ka na ganin cewa, ku mutane biyu ne kawai don sanya hannu kan wannan yarjejeniya,alhalin kuma ba hakan ba ne. Akwai mutum,ruhi,ko esprit na uku wanda yake a wurin wanda idonka ba zai ta
a ganinsa ba. Daga wannan lokaci idan ka sanya hannu kan yarjejeniyar, rayuwarka ba za ta sake zama iri
aya da ta can farko ba. Wato shi wancan mai shaida zai kasance koyaushe ya na tare da kai shine zai dinga nuna ma abubuwan da zahiri ba za ta iya gani ba kai kuma za kace ka na da power ne,hatta juya abubuwa yadda kake so shine a la
e a bayanka ya na tabbatar da nufin ka izuwa wanda kake son cutarwa haka hatta ku
in ka da za ka ga su na bun
asa ku
in bogi ne su suka
ire su wani sa'in kuma suna sato na mutane ne suna baka irin haka ne sai ka samu Alhaji kullum cikin yi wa iyalansa masifa suna yi masa sata alhalin bai san aljanu ne ke
aukarsu ba,da wannan ake so duk in mutum zai aje abu ya furta Bismillahi! Irin kungiyoyin nan ne suke haukata mutum in ya ce zai fita,saboda suna tunanin za ka tona musu asiri ,ko kuma su haukata dare
aya.Wacce ta fi
an sau
in ita ce wacce ake yin yarjejeniya da zarar ka yi bore to duk abin da ka mallaka zai
are ka rasa komai cikin lokaci guda,wanne ne daga ciki kuka yi yarjejeniya?
na jefo musu tambayar,
ar kallon-kallon suka fara kafin Musty wanda a kodayaushe shine ya fi su
arfin hali ya ce
mu ba mu yi yarjejeniya ba,kawai Hajiya Tambara ta same mu ne a inda muke canjin Nera ta yi mana tayin hanyar da za mu bi mu samu ku
i,da farko ku
i muka bata ita kuma ta bamu wasu
wandalaye ta ce mu
ora
ashin pilow ta haka ne arzikinmu ya soma bun
asa kafin kuma ta bu
aci mu dinga kawo gashin mutane masu quality irin mai ilimi,mai kyau ,da celibriti ta wannan hanyar ce power mu ta bun
asa.Biba ma mune muka yi mata hanya da farko muna saya ne gare ta mu kai wa Hajiya ,a
arshe ta tambaye mu abin da muke yi da shi da muka sanar mata shine ta ce ita ma ta na so sai muka ha
a ta da Hajiya . Sanin halin Sailuba muddin ta san tsafi ne ake yi da gashin ba za ta yarda ba sai Biba ta
oye mata,hajiyar ce ma ke zuwa ta na saya.Kuma yanzu komai ya sulu
e mana duk hirar ce ta cika group
inmu na matsafa kowa na fa
in dukiyarsa ta
Na ja ajiyar zuciya bayan na gama saurarensa na ce
to madallah sau
inta dai ba za ku haukace ba sai ku kama Allah da yin azkhar saboda cutar da kuka ci ta shekara da shekaru ku zawaye ta,amma ita anty Sailuba zan yi cire mata duk wata gubar tsafi da kuma naman da ta ci wanda bai dace ba tun da bai gama bin jinin ta ba
A gabansu na sa anty Sailuba ta matso na ri
e wuyanta sosai har sai da dukkan idonta suka fito waje.Idona na soma sarrafawa tare da kafe hanjin cikinta,tuni suka fara yin motsi suna zurguniya yadda cikin anty Sailuba ke
ara zama
ato yasa duk hankalin kowa ya tashi musamman Bilal .
Tamkar wacce ta ha
iye tulun ruwa haka cikin motsi ya na rawa,tsawon lokaci kafin ta soma yin aman
waya
wayi irin na maciji sun fi ashirin.Girgiza ta na soma ina yi mata manyan dundu a baya,kamar wata karya haka ta soma amayo
asusuwa sai fa
owa suke yi suna bajewa tare da zama haya
i suna bin iska.A galabaice ta yi baya ta kwanta bayan na gama cire mata,kamar
atan dabo haka duk abubuwan da ta amayo
in suka
ace dama tun can tsafi ne kuma shi abu ne mai kamar iskan da ke ka
awa.
Bokiti na ciko da ruwa na zuba mata,a hankali ta ware idonta gare ni ta furta
na gode Sarah!
Na sakar mata murmushi na ce
yi wa kai ne anty Sailuba,ba sai kin gode min ba a kowanne lokaci ha
in duk wata Siren ne ta kula da wa
anda aka yi wa mugunta muddin dai ta baro duniyarta ta shigo doron duniya.Shawara guda zan baku ku ri
e Allah sannan ku za
e dantse wurin neman halak,duk jin da
in duniyar da zai hana ka na lahira ka guje shi sannan a
arshe ina neman yafiyar ku zan koma asalina
anty Sailuba ta taso da sauri ta rungume ni ta na kuka,ni ma sai da na yi hawayen kafin na janye daga jikin ta na ce
ki bar kuka mana ai ga wata nan za ki samu madadina in ta zo duniya ki saka mata su
nan Sarah
ta ja kumatuna ta na murmushi a haka na fito na shiga
akin Hajiya ta na ganina ita ta soma gaishe ni,na yi murmushi na ce
Hajiya ga amanar antyna nan na bar miki,daidai
aya rana ta yi kuka zan....
sai na yi shuru na fito na nufin
akin anty Laure sai da na jajanta mata yaranta da suka mutu sannan na ce mata
fatan yanzu kin yi hankali kin gane haihuwa ta Allah ce,don ya bai wa mutum ba wai sonsa ne yasa ya basa ba,haka don bai bai wa wani ba hakan ba rashin
auna ba ce illa kawai don ya na daga cikin ikonsa ne in ma ya baka
in ya na iya
wacewa
Laure har da yin kuka,haka na barta na wuce gidan Kaka sai na tarar da gidan jungum a nan na samu labarin ta mutu ne amma ta
i yarda a kai gawarta ma
abarta.
akinta na shiga inda gangar jikinta ke kwance kan gadon da muka saba yin bacci ni da ita,na
ance ido ina kallon esprit
in nata wanda yake cike da mugunta wato shi ne ya
ara wa gawar nauyi ta yadda mutane ba za su iya
aukarta ba.
Haba Kaka ya za ki
i tafiya can alhalin kwanakin ki sun ida? Dubi fa yadda gangar jikin ki ta soma kumbura har za ta ru
e,ko so kike a ha
a miki kabarin a nan?
Esprit
inta ne yayi min magana
ina tsoron azabar Allah! Na butulce masa ban yi aikin alkhairi ko
aya ba sai na sharri yanzu kuma zan je na girbi abin da na shuka
Na ce
dama ita duniya budurwar wawa ce,da
inta
alilan ne in kace za ka biye wa ru
inta to za ta kai ka ne ta baro.Amma babu makawa doli za ki bar
akin nan a kai ki can ma
wancin ki
na yi furicin tare da
ona hoton ta guda
waya
aya tal da na ta
a sani a duniya kuma saboda shi ne esprit
inta ya
i gusawa.Ina gama yin haka gawar Kaka Anaba ta koma normal,
an uwanta bokaye suka yi mata kabari ba sallah ballantana salati.
Daga nan na soma shawagi doron duniya ina duba duk wasu mutane da na san anty Sailuba ta sayar da gashin su sai na ga duk hasken tauraron su ya dawo annoba ta mutu.Gidan anty Hinda ma da na bi sai na ganta ita da Sharifa suna ta faman gyaran wake,daga nan ban dira ko ina ba sai a makarantarmu wacce ta riki
e ta zama ma
abarta.Duk kusan
aliban na tarar da su a tsaye,Naila na ganina ta zo ta rungume ni Marwan kuma na daga gefe ya na murmushi ya ce
yanzu muka samu labarin mutuwar Madam Gandu,ashe shi kuma shugaban makaranta ba mutum ba ne Fatalwa ce
Naila ta ce
makaranta kuma tsohuwar ma
abarta ce
Kai na jinjina musu ina mai cewa
fatan nasara abokaina zan koma inda na fito na san kuma wannan ce ha
uwar mu ta
arshe
Marwan ya ce
ki na nufin ba za ki zo aurenmu da Naila ba?
Na waro ido,su kuma suka hau ihu ya ce
eh za mu auri juna muna gayyatar ki ke da Soorab,oh na manta ma ya zo nan neman ki
Na taya ku murna Allah sa alkhairi,ku watsar da tsafi kawai ku zauna yadda dai halittar ku take hakan ma baiwa ce
muka sakar wa juna murmushi kafin na tafi gida.
Nawaf da Nawas da Nafisa ne kawai na tarar,suna ganina duk suka mi
e tsaye idonsu duk a kumbure da alamu yanzu sun san duk gaskiyar lamarin.
Ina ai baku ha
uri
addara ce ta za
ar muku haka,ku sa a ranku kawai iyayen ku sun da
e da rasu haka ma Soorab da Soorabiyya don ba za su sake tako doran
asa ba zuwansu a nan
in ba zai haifar da
a mai ido ba don za haifafa a cikin
an kuma za a iya samu masu ba
in ruhi da za su cutar da ku
ban tsaya jiran abin da za su ce ba koma asalina wato
asan ruwa.
ayata wurin da furanni masu kyau yayin da kuma samari da
an matan Siren sai rawa da wa
a suke, murmushi kan fuskata nake kallon ahalinmu da suka jone wuri guda wato masarautar mu da kuma daular su Soorab.Sai baza ido nake don ganin ta ina zan hango shi amma wayam,daga bayana na ji an rungume ni tare da zare munduwar wuyana.Na juyo murmushi kan fuskata na ce masa
congratulations
duk da a idonsa ina hango tsananin
unar rashin mahaifiyarsa hakan bai hana shi mayar min da martanin murmushin ba.Soorabiyya ta yi shewa ha
i da yin ta
i,na juya muka ha
a ido da ita ta zo da sauri muka rungume juna daidai saitin kunnenta na ce
sau tari za mu
i mutum a
arshe kuma ya zo ya dawo babban aminin ka,zan ri
e ki a matsayin
awata don maye gurbin
awayena biyu da rashin sanin ta yadda zan yi musu bayanin yadda za su gane yasa ban neme su ballantana mu yi sallama
Anty Sailuba za ta sanar da su ai,sannan ko a mafarki za ki je ki
ara yi musu
arin bayani.Barka da dawowa duniyarmu
Na gode!
na furta tare da sakinta na je na rungume mahaifiyata wacce da alamu ta kar
addararta,wata irin sihirtaciyar
auna nake yi mata saboda ban san da
in uwa ba sai yanzu.
King Gandu ya cire Kambun sarautarsa ya
orawa Soorab shi a kai
daga yau kai ne sarki
ya furta duk aka hau ta
i,mahaifina ya matso kusa da ni ya ce
ina Kambun da na baki?
na waro ido don kuwa ya na gidan Ammy.Kagin na yi magana na ga protector
ina ya na mi
o min shi Soorab ya kar
a ya
ora min a kai ya na mai cewa
daular sayar da gashin mutane,raba mutane da
wan haihuwar su da kuma
azantar halatta wa wani matar waninsa duk mun kawar da su
ya ida furucin ya na busa iskan bakinsa kan fuskata ha
i da sumbata ta,da sauri na lumshe na mujiyata masu
auke da MAITAR IDO......
ARSHE! END!!!!!!
Alhamdullah ! A nan na kawo
arshen labarin nan na Sarah kar ku shagala dai
irarsa na yi na tsara farko,tsakiya da kuma
arshe mai imagination continue wato in mutum ya na ganin akwai abin da ya dace a
ara saka ma labarin sai ya hasaso ya
arasa ma kansa
ni dai a nan nawa tunanin ya tsaya .Dubun gaisuwa da fatan alkhairi ga duk wa
anda suka bibiyi book
in nan masoyan fili da na
oye,ga wa
anda suka karanta min book bayi siddan hanya a bu
e take don sauke ha
i +22795045822 in kuma kin ji za ki iya ohon miki
arshe kuma ina mi
on barana ga duk wacce na
atawa rai tsawon tafiyar nan,ta yi ha
uri
an Adam ajizi ne
Account
2670215530
ZULFAU YAHAYA Ecobank
WhatsApp lamber +22795045822
Jikar Rabo ce
SummaryInformation
DocumentSummaryInformation
WpsCustomData
TECNO LD7
WPS Office
Normal
Times New Roman
Times New Roman
Calibri
Calibri
!%),.:;>?]}
$([{
6a046675b2854be0b08e5c59a41373e8