← Book details Maitar Ido Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 13 OF 47

Sashe 13

Maitar Ido Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ZAKU SAMESU KWASHA KWASHA ARHA GARABASA KUMA DUK INDA KIKE KAYANMU ZASU SAMEKU CIKIN AMINCI DA YARDAR ALLAH Cike da tunanin ta ya za ace duk jibgegen abin nan ace era ne na tashi zaune ina jira in ga ko Allah zai sa ya sake fitowa.Ina nan kusan minti goma har na fidda rai na koma na kwanta ina mai facing akin anty Sailuba ai kuwa sai ga shi ya fito,abun mamaki yanzu har ya fi azu girma shuuu ya wuce ya girgiza bindi asa ta tsage daidai akin amaryar Bilal sai kawai ya shige.Abin da ya fi bani mamaki a ciki yadda kuma tile in ya inke kansa kai ka ce ba shi ne ya tsage ba.Da wannan zullumin bacci ya auke ni. BILAL Kamar kowane ango shi ma cike da zumu i ya shiga akin amarya,har zai cire riga sai dumbujen ku in da ke aljihunsa suka fa o.Rigar ya mayar ya cewa amarya Luba ina zuwa sai ya fita zuwa akin Sailuba don dama akwai wuri na musamman da yake je ku insa,wani aramin akwatin katako ne.Ko da ya koma akin marya sai ya tarar duk ta ha e rai,da an dubarunsu na maza ya samu ya shawo kanta har ta ha ura ya gayyace ta kan shimfi a don raya sunnah amma fa shiru yake ji tamkar ba namiji ba.Da farko yayi tunanin ko don bai saba mu'amala da wata mace ba ce sai Sailuba shi yasa jikinsa ya i kar ar sa onnin da amarya ke yi masa. Murya na an rawa ya ce ki kwanta ki huta na san kin gaji wannan ma ya isa Dama ita Luba dama sam ba ta da wata nutsuwa,tun bayan da idonta suka yi tozali da ma udan ku in da Bilal ya shigo da su duk hankalinta ya watse.Juyawa ta yi ta basa baya,sai ta soma baccin arya shi ma Bilal da ya ga tunanin nasa ba mai arewa ba ne sai kawai ya lumshe ido ya soma bacci.Sai da Luba ta tabbatar baccinsa yayi nisa sannan ta sauka daga gado ta je ta bu e wata atuwar jakarta,nan fa wani narkeken era ya fito sai wani bu e kunnuwa yake umarnin Luba ta basa kan ya je ya sato ku in nan da Bilal ya kai akin kishiyarta .Sai da yayi wata irin girgiza sannan ya fice,ko da ya shiga akin Sailuba bai sha wahala ba ya gano inda ku in suke haka ya je ya raba su biyu ya ha iye su kamar ya sha magani sannan ya dawo.Cike da murna Luba ta je ta kwanta. WASHEGARI Kamar kullum anty Sailuba ta tashe ni na yi sallah,na so sanar da ita aton eran da na gani amma sai na share na je na yi wutsari na wanke jiki na dawo na sake kwanciyata ba tare da na yi sallar ba. Masifar Bilal ce ta tashe ni daga bacci,dakyar na bu e ido ha i da kunnuwana ina sauren su shi da anty Sailuba. Ki bani ku ina na ce Wai wane ku i? Wallahi ban auki ku in ka ba Kin ga Sailuba ki bani ku in mutane da kika auka,sanin kan ki ne har yanzu banda jarin kaina da ku in mutane ne nake juyawa Eh wata sabuwa wato giyar amarci ce ke kwasar ka shine ka zo ka yi min sharrin sata Daga nan sai abin ya canza zane,daga cacar baki sai Bilal ya soma dukan anty Sailuba tun ta na kuka ta na fa in ba ita ta auke su ba har ta koma basa ha uri. Raina ne na ji ya iya min kawai na mi e na nufi akin nata,ina zuwa ya aga belt zai buga mata da sauri na juya idona belt in ya koma hannun anty Sailuba ita kanta ba ta san ya aka yi ba kawai ta samu kanta da soma jibgar Bilal har da cira shi ta yi sama ta buga da asa bawan Allah sai gashi ya koma kuka ya na ro onta ta yi ha uri. Na sa ta tsaya da dukan nasa ta koma gefe ,cikin sanyin murya ta ce ka yi ha Bilal da ke kwance ga asa ya ago ya dubi Sailuba ya ce dama ki na da iskokai ban sani ba? Shiru ta yi ba ta basa amsa ba,da sauri ni kuma na bar wurin ina jin wani da i a raina na yi al awarin muddin ina numfashi ba zan ta a bari a wula anta Anty Sailuba ba.Haka kawai kamar an mitsike ni na je na bu akin amarya Luba,kan bed na tarar da ita ta na sharar bacci gefenta kuma wata mage ce ul da ita sai juya bindi take.Gabana ne ya bada wani irin dammm jin magen na magana ta na cewa ki tashi ga wata nan ta zo ganin ki Amarya Luba ta ware idonta a kaina ,da sauri na lumshe nawa ina cewa ina kwana anty? Lafiya! Wa ya baki izinin shigowa akina ki na ar aiki? Ki yi ha uri dama na zo kawai na gaishe ki ne na fa a tare da fitowa,shara da wanke-wanke na yi sannan na yi wanka.Anty Sailuba ta fito ta bani dankalin turawa na gyara mata sannan ta soya,sai da ta daidaita komai sannan ta zuba min nawa na je falo na zauna ina ci. Bilal da amaryarsa suka fito cin abinci karin kumallo,sai wani ha e rai take yayin da kuma atuwar magenta ke take mata baya har ta yi zaune. Anty Sailuba ta dubi Bilal ta ce yaushe ka fara aunar mage? Ba tawa ba ce shine kawai abin da ya bata amsa fuskar nan a ha e sobada ya sha na jaki. Su na cin abinci ita kuma ta na tilla wa mage soyayen dankalin,ran anty Sailuba ya ace ta sa afa ta ture magen ta na mai cewa ni ba mage na yi wa girki ba,in ki na son ciyar da ita sai ki tashi ki girka mata Ina ruwan ki da ni ? Kin ji na tanka miki? Luba ta fa a ta na hararen anty Sailuba. Ni da ruwana tun da ba ke kika yi girkin nan ba sai ki.... ba ta arashe maganar ba magen ta sa akaifunta ta yagi afar anty har sai da ta fasa ihu tare da tashi tsaye.Tuni wurin ya fasa,shegiyar magen kuwa sai wani kuka take ta na ka a bindi ta na kallon anty Sailuba kamar wata mutum. Don Allah kar ki tsiro min da fitina dankalin nan dai ai ni na saye shi ko? Bilal ya fa Anty Sailuba ta wuce uuuu ta tafi akinta can ta fito ta rufe shi,ta mi o min hijabina ta ce tashi mu tafi ban musa ba na mi e na bi bayanta har muka isa shago babu wanda yayi magana cikinmu. Ayyukan da na saba na soma yi yayin da anty Sailuba ta rabka uban tagumi , lokaci zuwa lokaci kuma sai ta yi yaci. Anty don Allah ki yi ha uri kar ki sa wannan a rai na fa a cike da kulawa. Kamar mai jira kawai sai ta fashe da kuka ta ce ki na ga abin da yayi min,tun da nake da Bilal bai ta a zagina ba amma yau har da duka da zargin wai na sace masa ku Shiru na yi ina nazari kafin na ce anty ni fa ina amarya Luba ce ta auke su,kin ga magen nan ? Sam ba irin magen da kika sani ba ce sai kuma na kwashe abin da na gani jiya na fa a mata tun daga yadda kunnuwan amarya suke har aton era. Innalillahi wa'inna ileyhi raji'un ! Tabbas kuwa ya tabbata arauniya ce mai lasisi,wato in na fahimta ita ce ke riki a ta zama era? anty Sailuba ta tambaye ni. Na ce ban sani ba dai amma sai na yi nazari Ai kuwa bari na koma na auko ku in da nake ajiya kar su ma ta sace su na yi dariya kawai,yayin da anty Sailuba ta fita. Yau sam babu customer doli na yi zaune ina yin sa ar hullar gashin doki,a yadda anty Sailuba ta dawo kawai ya sake tabbatar min ba lafiya ba . Ban kai ga tambayar ta ba ta zube cirarun ku i a gabana,duk era ya cinye rabi wasu kuma ya mayar da su guntu-guntu. Jaaar uba! Amma matar nan akwai ar iska na fa a ina duba ku Anty Sailuba ta ce gagariyar iska ma kuwa,amma zan nuna mata na fi ta zama ar iska ke dai kawai ki samo mana mafita yadda za mu hora ta Na yi ar dariya na ce ni kam anty aikin mi abokan Bilal ke yi? Cike da jin haushi ta ce ina ruwana da su ? Ina cikin wannan masifar za ki kawo min zancensu Allah baki ha uri na zata su ma canji suke kamar Bilal kin ga da na san abin yi game da ku in ki Canji suke mana! Amma su yanzu sun yi ku i ba a tasha suke tsayawa ba akwai babban ofishin su da ke can wajen asibitin makafi nan suke yi wa masu ku i canji Ba tare da na sanar da ita dalilin gasken da na tambaye ta ba na yi wasa da hankalinta. Ana haka customer suka fara zuwa,na faki Idonta na fice,ban tsaya a ko ina ba sai inda ta yi min kwatance.Na biya mai taxi ku in kafin na shiga aton ginin da aka rubuta sunansu a jiki ,a kallo irin na normal mutum zai auka a gasken canji na suke amma ga matsafi wanda ya san oyayyar duniya zai fahimci cewa gidan saffarar jinin al'umma ne. Waige-waige na soma yi don ko ta ina mutane ne,daga bayana na ji wata murya na cewa ke yarinya mi kike bu ata? ina juyowa muka ha a ido sai ya saki murmushi kafin ya ce kin ci sa'a kuwa yau duk su na nan bari na je na sanar da su zuwan ki sai yayi gaba ya shiga ta wata ofa kafin ya fito ya ce shiga ba tare da tsoro ko ar ba na je na shiga.Wani irin sihirtacen amshi ne ke tashi ga sanyi AC ko
Chapter 13 · 0% Book details