← Book details Maitar Ido Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 31 OF 47

Sashe 31

Maitar Ido Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

sarki in ta aice ma mahaifiyarsa Siren ce,mahaifinsa Maciji-mutum ne Na fahimci wannan yanzu fa a mini ainahin labarin an Sarkin don na agu na ji ya fa a a daidai nan muka shigo harabar makarantar. Na ce bayan ya girma ya zama saurayi kwatsam sai ga wata budurwa ta zo ga ar ruwa wacce ta kasance masarautar su,wani malami ya bata ruwan maganin da za ta yi wanka da su don samun arziki.Ta na wanka ta na ambaton sunan ku i,sai shi kuma an Sarkin daga cikin ruwan yayi mata magana an amsa miki ya ke wannan budurwa za ki yi ku i amma da shara in duk namijin da kika fara ha uwa da shi a gobe da safe shi za ki aura.Cike da murna ta mayar da kayan jikinta shi kuwa Prince tun lokacin da ta tu e ya kamu da sonta wannan dalilin yasa ya shaida mata za ta auri wanda ta fara gani Soorab ya yace da dariya kafin ya ce bari na idasa miki,tun cikin dare Prince ya tsara yadda zai yi ya fita daga duniyar ruwa zuwa doron duniya.A ranar shi ma ya fara amfani da power insa a matsayinsa na esprit in ruwa,sai ya auki siffar mutum yayi shiga mai kyau ya kuma samu mota mai kyau ya je ya tsaya jiran wannan budurwa a hanyarta ta zuwa makaranta.Ya na ganinta ya yi mata horne ya sauke madubin mota ya ce ya ke kyakkyawa ki shigo na rage miki hanya,sanin dama abin da ta fito nema kenan sai kawai ba ja aji ba ta shiga ya kaita.Da za ta fita ya bata ma udan ku i tare da amsar lambar wayar ta ,tun daga wannan lokaci soyayya mai arfi ta shiga tsakaninsu har ya kai da ya aure ta ya na kawowa daidai nan ya kashe mota,ni kuwa cike da mamakin yadda ya fa i komai daidai na saki baki ina kallonsa. ya tambaye ni,sai a lokacin na ce amma ya aka yi duk ka san haka? wani mugun kallo ya watsa min ya ce ke yarinya kar ki raina min hankali ki zo ki na min gatana,na san abin da za ki ce ne dama.To wa zai yarda da tatsuniyar nan? Kin zata banda hankali ne da za ki shirya labarin arya ki fa a min? To ai kowa ma zai iya yin wannan,zancen Siren ko kuma wasu esprit in ruwa duk ban yarda ba fice ki bani mota Takaici ne ya rufe ni ga gaskiya ya na gani kuma ta na ma cikin kansa amma zuciyarsa ta i yarda da hakan,fita na yi ba tare da na ce masa komai ba amma tabbas ina son nuna masa darasin rayuwa saboda gobe ko an fa a masa wani abu ba zai aryata shi ba don kawai shi bai gansa ba. Sarah na ji muryar Marwan ,da sauri na juya ina kallonsa shi ma an kawo shi ne cikin wata atuwar mota irin ta masu ku i.Ina nan tsaye har ya iso,hannu ya bani kamar jiya da niyyar mu gaisa na girgiza masa hannu.Ya ata rai ya ce haba ke ma bani mu ta e mana ko tsoro kike ji na yi miki wani abu? Tsoro? Ko aya mu je ni yunwa nake ji na fa a ina gyara zaman jakata a baya, ina Karen ki ko ba za ki shiga cours in Madam ba? Oh ni na manta ma da ta ce a kawo Kare,kai ina naka? Sai zuwa an jima Mamana za ta kawo min ya bani amsa kafin mu nufi ajinmu,duk kowa ya kawo Kare banda mu biyu har wasu sun fara yi mana dariya. Ido na tsurawa Naila sai na ba in cikin idonta ya ara yawaita fiye da jiya,tausayi ta bani muna nan zaune sai ga malamin mu ya shigo. Shi ma sai da ya gabatar da kansa kafin ya ce chapter inmu na farko zai magana ne akan tsabar wai wanda ake kiran da semence a Farasance,da English kuma semen.Wannan tsabar wai in ta na da matu ar amfani wuri arin power gun matsafa,bayan arfin iko za ta kawo ma ku i.Da wannan za ku samu masu shafe mare a wato masu sace al'aurar mutane za ku samu duk masu ku i ne.Ba wai al'aurar ce suke bu ata ba , semen in kawai suke zarewa don shi ne masarrafar wan da ke zama jariri.... katse malamin na yi ta hanyar tambayarsa bayan an cirewa mutum tsabar wai ana iya mayar da shi ? Sannan ta yaya? Eh ana iya mayar da shi,ta hanyar da aka bi aka cire shi ta wannan hanyar za a bi a mayar da shi.Misali yayin addamar da mutum zama matsafi,ko kuma wanda aka basa man zare shi wan ,wasu kuma addinai su na wato semen in mutum ta hanyar addu'a.Misali Musulmai da kiristoci su na da wasu formula da Manzoninsu suka basu a cikin littatafai.Ki na da wata tambayar ne? kai na jinjina masa a'a. Sai ya ci gaba da cours insa, za a ci abinci kafin mu je akin gwaji ya na gama fa ar haka ya samu wuri ya zauna,ko minti biyu ba yi ba masu raba abinci suka shigo.Kamar dai jiya kowa da kalar abincinsa,haka muka ci muka sha lemu a kofin nan na jiya daga nan muka wuce akin gwaji. Yau ma akin duhu ne da shi,sai dai ba a kunna kyandir ba haka muke cikin duhu kafin shi malamin ya bi mu aya bayan aya ya na watsa mana ruwa a fuska,idon kowa ne ya auki haske kamar an kunna fitilar hannu. Yanzu za mu yi gwaji akan aya daga cikin alibai,zo nan ya kira Marwan,da sauri na ri e hannunsa dama kusa da ni yake. Ni fa ya kira Marwan ya ra a mini a kunne,na ce ba fa zan bari ka je ba ka bar ni a nan tsaye tsoro nake ji na fa i haka ne saboda ganin idon malamin na kanmu,kuma ya ji abin da na ce sai kawai ya canza wani alibin. Ya na hawa kan dandamali sai malam ya saka masa wata farar riga,tamkar magiji haka hoton jikin alin ya fito a farin yallen. Wannan shi ne ake kira da tsabar wai,sannan na namiji ya fi yawa fiye da na mace wannan dalilin yasa ko masu satar balance sun fi son na maza yadda na ji malamin ya na bayani muryarsa na rawa yasa da sauri na bu e idona na sirri da ke tsakiyar goshi abin da na yi zaton ne shi ma cutar alibin yayi kamar yadda Ammy ta yi wa Naila a jiya.Haka ya gama gwajin sannan muka fito,Ammy da ta ce ba za ta samu damar zuwa ba sai ga ta a zaune ta na yi an kuikuyo wasa Marwan ma an kawo masa nasa . Aji duk muka ara shiga Ammy ta soma nata cours domin ganin abin da ido ba zai iya gani ba muna da bu atar gallar ido ta Kare da farko,abu na biyu za mu dinga wanke fuskar shi da ruwa don guje wa fa a ma komar Fatalwa don da zarar mun fara yin amfani da wannan gwajin za ku iya ganin Fatalwa da kuma ananun she Ammy ta fa a tare da kama Karen ta na sa audiga ta na goge idonsa, Sarah zo nan! Madam ta fa a ,ba don na so ba na je haka ta Gwale idona kamar mai shafa kwalli ta goga min audigar nan.Da farko ra i suka soma yi min kamar an sa min yaji,kafin kuma su koma aukar caji zutzut a haka har na bar jin komai. Na fuskanci aliban da ke gabana,a can arshen aji na hango wani mutum mai auke da kan rago sam ba bil'adama ba ne na wala uban ihun da ya kara e dukkan makarantar tuni iska da ulowar ruwa sun soma nan na fa i a sume don kuwa ba mutum na gani ba Fatalwa ce ta wani tsohon malamin makarantar nan. Ko da na farka a gida na tsinci kaina a kan gadona,gefena na duba Soorab ne a zaune . Wa ya kawo ni nan? na tambaye shi, Ammy! ya bani amsa.Ta gaban madubi na ga wata innuwa ta gifta,da farko na zata ko idona ne ba su gane min daidai ba sai da na ara ganin duhunta wannan karon tsaye ta yi am.Da sauri na sauko daga gadon na je na fa a jikin Soorab ina oye fuskata tare da yi masa nuni da madubi aljani! Aljani cikin madubi ka fitar da ni daga nan maimakon ya tausaya min sai ya she e da dariya ya ce ke ce ke tsoron aljani kuma? Bayan yau da bakin ki kika bani labarin esprit in cikin ruwa? kuka na fashe masa da shi ina ara ame shi,ya ce to wai kukan na mine ne ? Kika sani ko labarin anzon kuregen da kika fara ne za su ida arasa miki? Soorab ni dai ka fitar da ni daga akin nan ban son sake ganinsa Tashi yayi tsaye da ni a sa e a kafa a,tsabar mugunta sai ya je yayi tsaye da ni a gaban madubin.Tamkar an jona ni da mayen arfe haka na ji ana son fuzgo ni a zuwa cikin madubin,kafin wani lokaci shi kansa Soorab in ya ji haka don ina jin ya na ta arin gusawa daga wurin sai dai ina tuni lokaci ya ure.Madubin ne ya fara ci da wuta ta ciki,yayin da ofa ta bu e tare da fizgar mu ni da shi aka ja mu izuwa wata duniyar..... ```MRS SADAUKI *Book2* My book is only 500 via 2670215530 ZULFAU YAHAYA Ecobank,ko kuma katin MTN na 500 an Nijar kuma carte airtel ko Moov ta 500f sai a turo da shaidar biya ta WhatsApp +22795045822,in kin san ba ki biya ku in karatu ba kar ki karanta min littafi domin mallakina ne . Wani wuri mai kama da ma abarta ko ina yana ce ga wasu tsofin kwanukan abinci.Gefena na duba sai na Soorab a kwance babu numfashi a tattare da shi,ban kai ga tunanin fara basa taimako ba na ji wata murya na cewa wace ce ke? Kin san shekara nawa na auka ina zuwa wannan makarantar ina
Chapter 31 · 0% Book details