← Book details Maitar Ido Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 37 OF 47

Sashe 37

Maitar Ido Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

tambayoyin a zuci sai dai ba ta samu amsar su ba a haka ta ha ura.Mutane tuni sun fara shigowa yi wa Laure jaje,Sailuba ta je ta bu akinta ta shiga.Kwalbar da Sarah ta ajiye mata ta auko har za ta bu e kuma sai ta ji wani abu ya shiga kwanyarta na in bu ewar kawai sai ta aje tare da fara yin harakokin gabanta. Ita ce ta yi girkin duka gidan,bayan sallar isha'i Bilal ya shigo ya na tsaka da cin abinci ya ce ina sayayyar da kika yo ? Sailuba ta yi shuru sai yanzu ta tuna ma da ta bar su a motar Bibalo,ta ce su na wurin awata Bibalo na manta shab ban tawo da su ba Kasancewar Bilal ya san Bibalo in sai ya ce yaushe Bibalo ta dawo ? Aka ce ta tafi Nigeria kenan ta dawo Sailuba ta gyara zama ta ce ai kuwa dai Bibalo ta dawo ta zama Hajiya ga atuwar motar da take tu awa kuwa? Bilal ya kece da dariya ya ce Bibalon ce ke tu a mota? Hum! Wasa dai kike min Ta ce wallahi da gaske nake,ita ce ma ta biya min ku in kayan da na saya ku in da ka bani ko ta a su ban yi ba Bilal ya aje cokali ya ce Bibalo dai wannan da na sani? Ta biya miki ku i? Halan jan baki ne kawai kika saya? Sailuba ta ha e rai ta ce wane irin jan baki kuma? Mayukan salon Eh lalle na yarda ta zama Hajiya ,amma Bibalo da ke da shegen ma o cikinta ma ta na ba in cikin saya masa abinci Ai kuwa dai yanzu ta zama Hajiya Biba Sana'ar mi take? Ta ce min dai wani kamfani take kulawa Hum! Da ta yi wane karatun? Ni ma dai haka na ce Ki guji mutumen da yayi ku asa da shekara biyu ba tare kin san warar sana'ar shi ba Bilal ya fa a ya na mai tashi ya fita,Sailuba ta bisa da ido kawai. Bai dawo ba sai lokacin shiga bacci. Washegari Tun da safe Bibalo ta dira gidan na kwa a sallama,Bilal ko fita bai yi ba.Sailuba ta le a tare da amsawa,sai ta yi mata izinin shigowa. Bayan Bibalo ta zauna ne ta mi a mata ledar ta ce jiya sai kika manta da kayan kuma ba ki kira ni ba To ai banda lambar ki Au kin goge kenan? Ai ban canza layi ba,ya ne ya gida ya gajiyar jiya kuma amma gaskiya kowa yayi murna da abin da kika bayar a tashin farko Sailuba sam ba ta gane abin da Bibalo ke nufi ba ta ce na bayar da mi? Zan tafi akwai aikin da zan yi Bibalo ta fa a ganin har yanzu ita Sailubar ba ta je gana ba. Har za su fita ta ce zo ki yi wa facakala ina jaje jiya ta yi haihuwar arziki Sai suka shiga akin Laure ta jajanta mata sannan ta yi mata rakiya har bakin mota,Bibalo ta ce fatan kin shawo kan Bilal in zai bar ki? Sailuba ta ce ban kai ga yi masa zancen ba To ki yi ari dai ki sanar da shi don mutanenmu har sun matsu ku yi ha uwar zahiri saboda abin da kika yi jiya ko ni kin burge ni Wai mi na yi jiyan? Ke haba sai an jima Bibalo ta fa a tare da shigewa mota ta bata wuta . Sailuba na dawowa ta tarar Bilal ya zazzage duk mayukan,ido ya tsura mata sannan ya kalli tulin kayan ya ce haka kawai don kun ha u sai ta saya miki kayan wajen 170k? Ke ku in ki mi za ki yi da su? Kika ce min ki na da 100k na cika miki za ki sayen kayan saloon shine yanzu za ki bari wata ta biya miki? Sailuba ta ce haba Bilal don kawai ta saya min wannan an mayukan shine za ka hau ni da fa Ya waro ido tare da aukar takardar receip/re u da ya gani ya ce 170k? Ba Nera ari da saba'in ba,shine kike so na yi shuru? Sailuba ta yi asa da murya ta ce saboda ba ka motar da take hawa ba shi yasa kake cewa haka,amma a wurin ta miye wani 170k? To sannu uwar son banza! Da ta kashe miki ku in ke kuma mi za ki bata daga arshe? Ai komai na duniyar nan ya na da farashi fa a min ke mi za ki bata? Sailuba ta ance ido cike da masifa ta ce wato zargina ma kake? Ka na tunanin har mace ar uwata za ta burge ni mu yi less? Duk ba wannan ba daga yau kar na sake ganin ki da ita,kuma ki ce in ji ni kar ta sake tako min afarta a gidana ya na gama fa a ya fice ya auki bokiti ya cika da ruwa ya je yayi wanka,har ya gama shirya wa bai ce da ita uffan ba ransa a jagule ya fita. #GOMO A yadda Soorab ya rufe ni da fukafukinsa sai na ji ni cikin tsaro na musamman,ba wai Ammy da ke aramar matsafiya ba hatta shi kansa Boss in nata bai isa ya zo nan ba. Ina jin ya na karanta wasu abubuwa cikin sauti asa- asa kafin ya lashi fatar idona.Wani irin yanayi ne na ji,kamar an yi min canjin wuri a hankali na bu e idona sai kuwa na yi arba da wata ha iyar duniya hatta kayan jikinmu an canza su zuwa na sarakai.Abun burge wa har da kambun sarauta a kawunan mu,ni da nake a kwance yanzu kuwa a tsaye nake jone da fukafukin Soorab wanda fuskarsa ke auke da zallar farin ciki . Ina ne nan? na tambaye shi ina kallonsa cikin ido, duniyata ya bani amsa tare da ka a fufukensa guda muka tashi sama na dafe irjinsa ina ware ido ina duba yadda asan duniyar ke da kyau. Bai dire mu a ko ina sai wata da iyar masarauta wacce ka na gani ba a magana shekaru sai dai a ce arni . Kan afafuna ya sauke ni na soma kallon abubuwan ban mamaki yadda ke da zanen dragon iri-iri daga masu gemu sai masu kan maciji da sauransu .Haka wasu na da fukafukai wasu kuma ba su da, amma Soorab wannan in duk mine ne? Daga bayana na ji muryar wani tsoho ya na cewa gidan tarihi ne da ke duniyar Mars Na juyo da sauri na yi arba da wani tsoho mai gemu fari sol,Soorab ya ka a fufuke yayi tsalle ya dira gabansa ya na cewa Papy ! sai suka rungume juna kafin su zo kuma kusa da ni. Barka da zuwa ata duniyar dragons,biyo ni na baki tarihin wannan wuri da kuma muhimmancinsa ya ri e hannuna amma sai na ji babu komai na dangane da tsoka ko ashi tamkar a cikin iska ne hannun nawa yake. Dodanni ba halittu ne na almara ba, amma halittu ne na zamanin da suka ta a yin tafiya a duniya ta fuskar jiki da makamashi. Wa annan heros masu arfi, masu aukaka suna cikin masana'antar al'adu da almara, suna nuna ma'anarsu ta ruhaniya mai zurfi. dodanni sun wanzu ne a lokacin da tafiya tsakanin masarautun jiki da na ruhaniya ya kasance na ciki, yana ba su damar bayyana sosai a cikin duniyarmu. Duk da yake hankalin an Adam ya canza kuma kuzarin duniya ya zama juyi-juyi, dragons sun janye zuwa manyan biranai masu girma, kodayake kasancewar su da tasirin su sun kasance masu sauki ga wa anda suka dace da ainihin ruhaniyarsu. Dragons mallaki ne na ruhaniya Properties/ Proph ties, sau da yawa alama arfi, hikima, da kuma canji. Su ne na farko, embodied the primal forces of nature. A matsayin masu kula da tsohuwar hikima, dragons suna ri e da asirin sararin samaniya da asirin halitta. A cikin al'adu da yawa na ruhaniya ana ganin su a matsayin masu kare ilimi mai tsarki da ofofi zuwa manyan jihohin lamiri. Suna wakiltar ikon wuce iyaka, suna kunna canji na sirri, kuma suna amfani da oyayyen makamashi don ci gaban ruhaniya. Ga wa anda suka yi ri o ko yarjejeniya da dragons a matsayin protector dabba, wannan ha in ya na nuna halaye kamar jagoranci, arfin hali, da kuma zurfin sani.Mallakar dragon protector nuna cewa ne mutum ya na da arfi, transformative makamashi da kuma ikon tafiya tare da juriya da kuma arfi a rayuwa ta alubale. Wa anda suke da arfin dragon sau da yawa suna da tsohon rai wato wani da en ruhi da ya ta a shu e wa a wani zamani, tare da zurfin manufa da iko na ruhaniya a cikinsu. A matsayin jimla, dragons suna ba da shawara don rungumar ikonta na gaskiya, kare hanyarta ta ruhaniya da kuma cimma daidaito tsakanin duniya ta zahiri da ta ruhaniya wato oyayyar duniyar da matsafa ke cin karensu babu babbaka. Dragons su na da arfin iko mai kula da ruhohi, ta hanyar tabbatar da cewa alfarma ilmi ya kasance a oye a ke en wuri,su ne masu kiyaye hikima, tsoffin asirai, da kuma arfin iko na power makirci na halitta. Suna aukar wannan matsayin ne saboda alakarsu da sojojin elementare da ke tallafa wa rayuwa da kuma fahimtar tsarin na cosmic. A matsayinsu na masu kula, suna taimaka wa wa anda ke ashin kariyar su ta hanyar alubalen duniyar matsafa ruhaniya, suna ba da arfi da basira yayin sarrafawa da lokutan girma. Lokacin da dodanni suka isa a matsayin jagorori na ruhaniya ko protector, sau da yawa suna sadarwa ta hanyar wata alama mai karfi, kamar mafarki mai maimaituwa, hangen nesa na halittun macizai ko aiki tare da wuta ko ruwa. Wa anda suka fuskanci kasancewar arfin dragon na iya fuskantar arfi na ciki ko kira don rungumar canji. Dragons suna son bil'adama su farka zuwa ga ikon gaskiya, suna rokon mu da mu yi amfani da ikon mu na ciki kuma mu zauna daidai da gaskiyar duniya. Manufarsu ita ce su shiryar da mu zuwa ga masu rinjayarmu ta oyayyar duniya, suna kare harshen hikima mai tsarki a cikin kowannenmu. A cikin ma'auni mai fa i dragons suna
Chapter 37 · 0% Book details