← Book details Maitar Ido Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 47

Sashe 3

Maitar Ido Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

HoRrOR story
Chamsiya Laouali Rabo
#MRS SADAUKI
*FCWA
Cikin sauri na share shagon na goge tile da kuma
aton bancin da aka jera mayuyuka na wanke gashi da kuma wanda ake shafa wa bayan an fiddo mutum daga tukunya.
Zaune na yi na
auki hullar jiya da ban ida sa
awa ba,ina tsaka da yi sai ga anty Sailuba.Leda ta mi
o min ta dambu na kar
e na huda bakin ledar na soma ci ina shan ruwa har na gama.
aramin rediyo anty Sailuba ta kunna muka fara shan ki
a,wasu
an mata uku ne suka shigo
aya na santa ta na zuwa gyaran gashi, biyun kuma ba
in fuska ne.
Sannun ku da zuwa ku zauna,Sarah kawo musu ruwan sanyi Watsima sai yau aka dawo ina ta zuba ido shiru
anty Sailuba ta fa
a fuskar nan tata cike da fara'a don a haka take saye customer
inta.
Kan kujera duk suka zauna yayin da Watsima ta bi
e kai ta na cewa
wallahi anty Sailuba gashina duk ya lalace dubi yadda ya koma,shi yasa na zo ki gyara min shi da kyau biki ake na
awarmu
Ruwan sanyin na mi
a wa kowacce leda
aya,kafin na zuba idona kan gashin Watsima da ya cicire a gaba sannan tsayinsa ya rage ba kamar wancan zuwan da ta yi ba.
Anty Sailuba ta shiga tatata
a gashin ta na cewa
doli gashin ki ya lalace mana Watsima,ba ki zuwa saloon sai fa in za ku yi sabga da ace ki na zuwa akai-akai wallahi tsaf za ki ga ya mi
e yayi tsayi.Bari na nuna miki wani sabon man tado gashi,zan saka miki shi yanzu in na wanke miki kai in ki yayi miki kuma sai ki saya
ta fa
a tare da zuwa gaban table
in ta
auko wata
ar kwalba ta mi
a wa Watsima kafin ta ce
wannan
awayen ki ne?
Eh su ne nake baki labari wa
anda na ce miki
an uku ake kiranmu
ta bata amsa.
Anty Sailuba ta ce
Allah sarki ga shi kuwa har kun so ku yi kama da juna,su ba za a yi musu gyaran gashin ba?
Watsima ta kalle su kafin ta ce
kun yi shiru sai kace wasu kurame ita wannan kitso za a yi mata ita kuma wai a
inka mata gashin doki ya ha
e da na ta
Anty Sailuba ta yi dariya kafin ta ce
Sarah zo ki yi mata kitso ki aje hankali sosai kin ga yau ta fara zuwa ina son ayi mata wanda za ta jawo mana customers
ta ida zancen cikin raha.
Wacce aka ce zan yi wa kitson ta ce
wannan
ar yarinya ? Na zata ke za ki yi min
sai ta
ata rai.
Anty Sailuba ta ce
wai don a yi sauri ne na ce haka,amma in ni kike son duk
aya ne .Watsima ke zauna ta wanke miki gashin in ta gama miki sai ta
inka wa wannan gashin dokin
Ita Watsima ta san ni sarai,shi yasa ba ta yi gardama ba ta zauna na shiga wanke mata gashin nata.Bayan na tsane shi da towel sai na soma saka mata kwarkwaro daga nan ta shiga tukunyar busar da gashi.
Na maido dubana ga wacce zan saka wa gashin dokin na ce
kin zo da m
che
inki ko saya za ki yi?
A'a saya zan yi ai ku na sayar wa ko?
ta tambaye ni,na bata amsa da
eh bari na
auko ki za
kalolin na kawo mata bayan ta za
a ta koma
asa ni kuma na hau kujera na soma sa
a mata ita tsawon lokaci muna abu
aya don akwai wuya kafin na je na duba gashin Watsima tuni ya bushe kuwa.Na kashe casque
in ita kuma ta fito ta zauna kan kujera,mai na
auko da niyyar shafa mata sai kuma na
ure gashin da ido.
Wani haske na ga ya dalle gashin wanda kuma ina da tabbacin daga cikin idona yake,haka kawai na ji ina son gwada wani abu da ban san ta
amaimai mine ne ba.Can
asan zuciyata na raya
gashi tsiro ka yi tsayi
ai kuwa haka na ga ya
ara tsayin na saki murmushi ni
aya zan sake
ara gwadawa Watsima ta ce
wai ba za ki gyara mini gashin ba ne na tashi?
da sauri na shiga shafa mata mai sannan na shace.
Daga can anty Sailuba ta ce
kin ga kuwa wallahi gashin ki har ya
ara tsayi yanzu da kika shiga tukunya,mutane sun kasa ganewa ka wanke gashi gida ba
aya yake da ka zo saloon ba
Cike da murna ita ma Watsimar ke duba
ar jelar gashinta da na
aure,ta
ara tsayin ba
arya wanda kuma ni ka
ai na san wannan sirrin.
A gaishe ki
ar yarinyata aikin ki na kyau
anty Sailuba ta fa
a bayan na kammalawa
ayar ita ma.
Wacce ta ke yi wa kitson ta yamutsa fuska ta na kallona kafin ta ce
iyar taki dai
azama ce dubi jikinta kamar almajira da wani ba
i nata kamar zunubi
Anty Sailuba ce ta shigar min
a'a yau dai ne ta tsaya da dau
a shi ma don ba ta shirya ba na je na kirawo ta amma ta na da tsabta
Ta tuntsire da dariya ta na kallon kaina wanda yake
auke da kitso
ire-
ire saboda yadda banda gashi kafin ta ce
da wani gashi nata kamar gammo! Ko da yake yawancin
an masu salon suke babu gashi duk aci gwaigwai ne
Zuwa wannan matakin tuni raina ya
ace amma ban ce komai ba sai gashinta da na
urawa ido, dogo ne mai santsi duk yadda aka yi ta gama iri da Fulani .A take kuma ba
in ciki ya kama ni
Allah sa gashin naki duk ya zube
na fa
a a zuci ina mai ci gaba da kallon gashin yayin da idona kuma sai vibration suke suna min wani zuuuu!
Je ki yi wanka ki dawo kar ki biye mata,ni kam mine sunan ki?
anty Sailuba ta buge da tambayarta bayan ta umarce ni na je na yi wanka.
Leemat
ta bata amsa nan ne na san sunan nata da haushinta kuma na fita na wuce gida.
Ina shiga na tarar Kaka ba ta nan sai
aki da ta rufe shi ma ba kwa
o,na bu
e na shiga.Jakar kayana na jawo don fiddo kayan da zan saka abun mamaki kuma sai na tarar da munduwa
ina a sama .Cike da murna na
auke ta na mayar a wuyana,tsakar gida na fito na cika buta da ruwa na je na yi wanka da wani guntun sabulu .Ina fitowa na saka kayan da na fitar kafin na nufi gidan anty Hinda mai sayar da abinci.Ta na gani na ta ha
e rai na san fushi take da ni saboda jiya ban zo ba,na sosa
eya na ce
ina kwana anty?
Lafiya!
ta amsa mini da shi kafin ta
auko wani bokiti mai
auke da wasu ruwa kamar sauran wanka don har da sabulu-sabulu amma haka ta bu
e tukunyar mita ta juye su.
Sai kuma na ga ta kalle ni a
an daburce kafin ta ce
am...yau ba ki je wurin Sailuba ba ne?
ni kuwa ganin ta saki ranta yasa na watsar da zancen ruwan dau
ar ta zuba a miya na ce
na je yanzu ma can zan koma,dama biyo wa na yi na baki ha
uri abin da yasa jiya ban zo ba ruwan Gulbi na fa
a sai bayan magarib na farfa
ta shiga tashin hankali sosai kafin ta ce
Allah tsare gaba,to in kin tafi don Allah
arfe biyu na
aya na buga wa ki wuce can inda muke sayar da abinci kin ga dai yau mai yawa na yi fiye da na kullum
da to na amsa mata kafin na koma saloon har an kusa ida mata kitson ,yanzu ma da na dawo sai da ta tsokane ni
aci gwaigwai an ji
a dau
a da sunan wanka
Anty Sailuba ta ce
Leemat ban son haka fa
dariya ta yi tare da ci gaba da yi min sharri,tsabar iskanci ma da za su tafi haka ta sa yatsa a fuskata ta na dirzawa ta na cewa
wallahi duk ba
in ta ne na zata ko dau
a ce
na ture hannunta ina hararenta ta dungure min kai ta na sa tissu ta goge yatsanta ta ce
na shafo dau
sai ta kai yatsan ga hanci ta na sunsuna wai wari nan fa suka shiga yi mini dariya,ni kuma kawai sai na fashe da kuka bayan tafiyar su ne anty Sailuba ke ce mini
ke wasa fa take yi miki kawai don a yi dariya
sai dai duk yadda ta so shawo kaina
in yarda na yi kawai dai na ha
e abin a zuci na kammala mata aikin da zan yi kafin na wuce wurin sayar da abincin.
Yadda na ga dandazon mutane duk sun ya
e anty Hinda sai abin ya bani mamaki don mun sha yin kwantai sai mun dawo da abinci gida yau kuma abun mamaki tururuwa saya ake.Ashe farkon mamakina ne ban ma ga komai ba,sai da na
arasa na soma taya ta sayarwa hatta yadda ake zuba abincin an rage awo amma haka muka sayar da shi tasss sai wanda ta zuba mini .Sai da na wanke robobin da aka ci abinci sannan na zauna na soma cin abincin hannu baka hannu akushi,daga nan gida na wuce amma har yanzu Kaka ba ta nan ganin haka na koma saloon ba ni na koma gida ba sai wajen taran dare.
A zaune na tarar da Kaka ta na sauraren rediyo ,bayan na gaishe ta tare da tambayar inda ta je na samu wuri na zauna.Amma sai na ga Kaka ta
ure cikina da ido,ban kai ga tambayar ta lafiya ba kuma na ji ya fara mir
a mini.Maimakon in yi zawo a'a kumfa ne ya soma fito mini ta baki kamar akuyar da ta ha
i leda.Kaka ta yi
yaci kafin ta bani magani na sha nan na soma amai kamar zan amayar da hanjin cikina,
haba Hinda da ni kike zancen!
ta sake yin wani
yacin.....
*Gajeren labari ne*
[27/07
16:37] MRS SADAUKI
: *MAITAR IDO*
Chapter 3 · 0% Book details