← Book details Maitar Ido Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 25 OF 47

Sashe 25

Maitar Ido Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

masa mai na yi masa adon jan hankali. Mai da turare na shafa,karon farko da na saka wa idona kwalli na sharce gashin gira ta har da shafa hoda sannan na bu e drower na za ulo wata doguwar riga ja.Pant da bra na saka duka jajeye,na sa an kunnai da sar a sannan na tsaya gaban madubi ina kallon kaina yadda na fito a ainahin Princess ina. angaren takalmi na nufa su ma na auki jajaye na saka,sannan na kama hanyar fita,cikin salon burge wa na soma yin tafiya a hankali don ban saba tafiya da kalme mai tsini ba. Waooo! duk suka furta banda Soorabiyya da ta zuba min idonta masu auke da cutar hassada,na kawo falon kenan ta furta Allah sa takalmin ya kare ki fa ko ida rufe baki ba ta yi ba kuwa ji kake arasss na yi taga-taga zan fa i Soorab yayi saurin jawo ni na fa a jikinsa.Na ja wata doguwar ajiyar zuciya ina mai lumshe ido ina sha amshinsa,hannunsa na ji ta gefen cikina tare da tambayata ba ki dai ji ciwo ba ko? kafin na amsa Soorabiyya ta nufo ni ta cike da kishi ta na cewa tada masa cinyaaa! idona kawai na juya kawai iska ya taso ya aga ta sama ta yi baya ta bugu ga bango ta fa asa bakinta ya fashe. Mike faruwa a nan? Ammy wacce ta fito ta tambaya,sai a lokacin na tashi daga afafun Soorab na nufi Soorabiyya wacce kunya ta hana ta tashi. Ki san inda za ki dinga sarrafa Maitar bakinki duk ranar da kika ara yin kuskuren furta azamin lafazi a kaina sai na nuna miki cewa MAITAR IDO ta fi illa akan ta baka ...... arshen book one Littafina na ku i ne mai so ya tuntu e Ni kai tsaye ta WhatsApp +22795045822 ```MRS SADAUKI *Book2* My book is only 500 via 2670215530 ZULFAU YAHAYA Ecobank,ko kuma katin MTN na 500 an Nijar kuma carte airtel ko Moov ta 500f sai a turo da shaidar biya ta WhatsApp +22795045822,in kin san ba ki biya ku in karatu ba kar ki karanta min littafi domin mallakina ne . https://chat.whatsapp.com/Hg8DYsNGb6R8F294cRUu3j *Ina matan da suke son fara siyar da kaya masu sauki kudi, ina masu neman kayan Lagos kaya masu kyau da inganci Ummu Ahmad got you covered tana da kaya masu kyau da inganki order Lagos cikin sauki da rahusa. Ku yi joint grp dinta domin siyen daya daya ko sari.* *Sarin shoes din mu daga 6pair ne zuwa sama* *Ko kuma ku tuntube ta ta wannan line +234 803 235 0261* Da sauri na mi ar da Soorabiyya ina mai bai wa Ammy da uwa ta yi Ammy ta yi murmushi ta ce ata Sarah kin yi matu ar kyau muaaah! ta zo ta rungume ni tare da sumbatar kumatuna,abin sabo ne a gare ni hakan yasa yayi matu ar burge ni.Na yi murmushi na ce na gode Am..my! hannuna ta kama izuwa table in da ka jera abinci,ta ja min kujera na zauna.Abinci ta dinga bu e min tare da tambayar wanne nake so,na ha iye yawu don iya amshi ma ya isa yasa mutum ya ru Plate ta ora min a gabana tare da mi a min abin da zan iba da shi,wata ha iyar surundu na zuba wacceta sha waken turawa sannan na ora gasasar kaza.Sai da na an juya don ganin ko Soorab na kallona,ai kuwa idonsa a kaina a zuci na ce kallon da kake yi min ba zai hana ni cin da i ba hannuna na saka na soma ci ina gya a kai . Ni na girka shi in ki na da zuciya kar ki ci mana Soorabiyya ta fa a ta na mai zuwa kusa da ni ta yi tsaye. Ke wane irin sabon iskanci ne kika tsiro da shi? Nawaf ya fa a cikin tsawa,Ammy ta ce bar ni da ita in ba ta nuna halin nata ai ba Soorabiyya ba ce Ammy ya kamata fa ki dinga goyon bayanta ko yaya ne,amma kullum sai kin gwasale ta kin nuna komai ta yi ba ta yi shi daidai ba wannan karon Nawas ne ya fa Na kalli Soorab ina jira jin abin da shi zai ce sai na lura sam hankalinsa ma ba ya wurin,yayi sa e ya na tunani yayin da idonsa suka kafe wuri guda. Na kai dubana ni ma sai na ga ashe afafuwana ne yake kallo,na an ta e baki na ci gaba da cin abincina yayin da su kuma suka ci gaba da tattaunawa.Bayan na gama na sha ruwa na je na wanke hannuna,cike da kulawa Ammy ta ce za mu fita yanzu ki ga gari sannan mu je makarantar da za ki shiga cike da murna na amsa da toh Mayafi ta je ta auko kafin ta ja hannuna,har mun kai bakin ofa Soorab ya ce Ammy zan je ba ta musa masa ba ta ce ba damuwa sai ga tu a mu Gidan gaba na zauna kusa da shi,yayin da Ammy ke baya ta na yi min hira jefi-jefi.Mun zagaya gari sosai kafin mu nufi makarantar da ta ce za a saka ni,wani aton get ne ba i a jikinsa an yi hoton warangwal na shan tumatur.Ban san mi hakan ke nufi ba har muka shiga ciki,ido na bu e ina nazarin komai.Sam makarantar ba ta yi kama da ta masu rai ba,tamkar ru iyar tsohuwar ma abarta haka take.Ban ida shiga mamaki ba sai da muka shiga ofis in shugaban makarantar,wasu tarkace ne kan table insa a madadin takardu. Bayan mun zauna kan kujeru na jawo wani tsohon langa da duk ta yi lamba da tsatsa.Na saki murmushi ganin ta na tsatsagewa daga ciki jini na ulowa har sai da ya kusa cika ta sannan ya koma ya ace,na aje langar ina agowa muka ha a ido da shugaban makaranta,magana yake yi amma idonsa irin na mage na akaina,tsabar jarabar halshensa har ara tsayi yake ya na igar da yawu.Ba komai yake son sha ba sai kumfan jinin da ya taru a cikin langa ya ace. Za ta fara zuwa tun gobe in babu matsala Babu matsalar komai ta zo Mun gode duk sai suka mi e,ni ma tashin na yi tsaye ina mai cewa Mi ake koyarwa a nan? Irin abin da kika yi yanzu ya bani amsa. Ka na nufin tsaf... ban ida ba Soorab ya katse ni ke don Allah ki yi wa mutane shiru,mu je ya kama hannuna kamar wata aramar yarinya muka fito,cike da warewa na soma sarrafa ido sai dai fa sun i yin aiki akan Soorab da alamu ya na da wani oyayyen sirri a tattare da shi.Mota muka shiga muka zauna,na kafe agogon hannunsa da ido ina mai tambayar shi Soorab wa ya baka agogon nan? Kamar ba zai ban amsa ba sai kuma ya ce Soorabiyya ce a ranar zagayowar shekarar haihuwata Ara min ita please na fa a ina mai kai hannu na shafi madubin ta , ke lafiyar ki wai? Ki bar ta a ni ban so Amma ita Soorabiyya ta na ta a ka har kiss ta ta a yi ma na fa a ba tare da wani tunani .Tsit yayi kamar ruwa sun ci shi,Ammy ta bu ofa ta shigo ta zauna ta ce Soorab mu je yi sauri kafin a fara ruwa Key ya yi wa motar yayin da ni kuma na soma duba sararin samaniya sam babu alamun hadari amma Ammy na zancen kar a yi ruwa.Muna isa gidan ruwa suka soma zuba kamar da bakin wayar,ina jin Ammy na murmushi mai sauti ha i da cewa yau zan yi wanka ashe Na juya ina kallon ta na ce Ammy ke ma iri na ce ashe? Kai ta gya a min ta ce sosai! Fita mu je mu yi wanka ban kawo komai a kaina ba na fito ruwan suka fara ji a ni.Takalmin afata na soma cire wa sannan na fara tsalle ina juyawa ruwan sai ara yawa suke su na cika gidan kai ka ce babu makwararar ruwa. Ammy ta kama hannuna,wani abu na ji ya caki tafin hannuna amma sam ta kasa sakina sai ara jim e shi take.Na aga kai na dube ta da niyyar yi mata magana,sai idona suka yi tozali da mummunar siffarta wacce ta soma canza kala daga fatar mutum zuwa ta maciji har wani kaushi-kaushi fatar take da.Duk rashin tsorona sai da na razana musamman da ta fara zazzalo harshen ta ya na fitowa waje a hankali ya fara yin tsayi ya na zama dogo sosai,da shi ta yi amfani wurin laulaye uguna ban shirya ba doli na auki siffata ta Siren bindi kifina ya bayyana.Cike da mugunta na aga bindi na bugi fuskar Ammy,da sauri ta yi baya harshen nata na bugun ruwa can al.Idonta ta tsura min irin sosai in nan,sai na ga ta fara rabuwa ya fi sau ari,daga can bayana kuwa wani irin nishi nake ji tare da tawowar wani abu amma kamar wacce aka dasa na kasa juyawa har sai da aka yi hargowa na juya da sauri nan na yi tozali da wani agon maciji irin wanda ake nuno wa ga tv manya-manyan nan wanda ko mutum goma bai iya aukar shi.Na ware idona zan feso masa wutar guba,na ji muryar Soorab mu je kin wani tsaya ki na kallon Firgigit na dawo hayyacina,na kalle shi na kuma kalli Ammy wacce a yanzu ne wai take fitowa daga mota alhalin can farko na ganmu a tare mun fito. Hannuna na duba wanda Soorab ya ri e ni kafin na ja ajiyar zuciya,haka na take masa baya abun mamaki hatta takalmin afata da na zare su na nan daram ban fidda ba.Muna shiga akin da aka ware min na nufa na ,bakin bed na kwanta na lumshe ido ina tunanin scene in da ta faru. Ilimin oyayyar duniya ya na da matu ar fa i Sarah! Don ki na ar na gada hakan ba ya na nufin kin fi wa anda suke an shige ba.Ya kika ga wannan wasar yayi miki kyau ? Ki na sha'awar ganin wani salon rainin hankalin? Mutum yayi abu a gaske a arshe kuma a raina masa hankali ta
Chapter 25 · 0% Book details