Sashe 22
Maitar Ido Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
anty anya za ki iya zama can? Mugaye sun fi yawa a can har da hajiyar birni fa Ta waro ido ta ce ya aka yi kika sani Zan sanar da ke daga baya na fa a tare da sauka daga kujerar na fita.Na auki buta kenan zan tara a pampo anty Laure ta ture ni har sai da na bugu ga katanga ta ce ja can banza ni fitsari ya matse ni kuma ba zan jira agola ba ta cika butarta da ruwa ta shiga ban aki. Na yi murmushin eta ina bin bayanta da kallo har ta shiga,sama da minti biyar da Laure ta du a ta na fitsari ya i tsayawa kamar an kunna pampo da farko ta yi tunanin ko don ta ji shi ne sosai amma ganin fa abu azimun ne yasa ta soma kuka daga can ban aki wanda ya jawo hankalin Anty Sailuba,da kuma Bilal sai mijinta Saleh duk suka fito daga akin Hajiya . Daidai bakin ofar suka tsaya su na tambayar ta lafiya,cikin kuka ta ce fitsari ne nake kuma ya i tsayawa tun Bilal da Saleh suka yi tsuki don sun auka shirmen mai ciki ne amma banda anty Sailuba da ta dubo inda nake tsaye,na kawar da kai gefe ina turo baki. Mine ne haka Sarah? Ke kowa sai kin yi fa a da shi? na ji murya anty Sailuba kusa da ni sam ban ji tawowarta ba. Na ce mi na yi kuma yanzu? Wayyo na shiga uku Laure ta fa a ta na mai fitowa waje fitsari sai zuba yake shaaaa kamar ra uma afafuwanta duk sun ji e sharkaf sai a lokacin kawai suka yarda ni kuwa tuntsirewa na yi da dariya na ce amalala mai fitsarin tsaye Kifayena da ke gindin pampo su ma suka amsa da amalala mai fitsarin tsayeee! iya ita ka ai ta ji sautin su ha i da dariyarsu sai ta ida ru ewa ta soma dube-dube. Saleh ya ce wai fitsarin ne da gaske ko kuwa ruwa ne? Bilal ya kar e da wane irin ruwa kuma bayan ka na jin saukar shi? Je ka taro taxi a kaita asibiti kar a je mafitsarar ta ce ta fice daga wurinta Laure ta ara rushewa da kuka,yayin da Saleh ya fita hankali tashe ya nemo taxi kamar wata yarinyar goye haka aka yi mata unzugu aka kuma shimfi a leda don kar ta ata taxi in mutane. Sai a lokacin na yi wanka na shirya cikin wata doguwar riga,yunwa nake ji amma yadda na ga anty Sailuba ta ha e rai yasa ko ka an ban tambaye ta ba. Na ta e baki na kunna tv na soma kallon shiri,shiru na yi ina kallon yadda ake koyar da girki a wata tasha ta asar Kamaru.Tunani na soma yi shin ko tsafi zai iya juya abin da ke cikin tv? tamkar wani dictionary haka na ji wani sashe na kwanyata ya bani amsa da eh za a iya muddin in abin da ake gudanarwa daidai yake da lokacin da matsafi ke son aiwatar da shirinsa Ido na juya ina motsa bakina a hankali,ni kaina ba zan ce ga kalaman ba ko kuma a ina na koye su ba abin da na sani kawai na san formula in.Dun ulalar kazar da ke cikin tv na soma jawowa ina ha iyar yawu,ba ta fito ba har zahiri ba amma ina jin lokacin da anonta ke ratsa bakina ina ci sai da na oshi sannan na je na sha ruwa a pampo sam ban san anty Sailuba na ankare da ni ba sai da na ji ta ce on mine ne a bakin ki? Ina kika samu abinci? kafin na bata amsa cikin tv mai gabatar da shirin ya cewa ayar da ke taya shi girkin kamar naman yaragu ko dai kin min wayo ne ban sani ba? sai kuma suka sa dariya. Anty Sailuba ta fita daga akin bayan ta auki hijabinta,sai na ji duk babu da i sai na soma tunanin Sarah anya ke mutum ce kuwa? sai kuma na watsar da zancen na je na auko bokitin da kifaye da protector suke ci na maido shi tsakiyar aki.Duk girmana haka na shiga ciki tare da fara nitso,tuni siffata ta Siren ta bayyana iskan bakina na furzar sosai sai gani can asan ruwan Gomo.Na fahimci haka ne saboda yadda na ga Daularmu,Daddyna bai yi jinkirin zuwa gare ni ba ya ce Sarah mi yasa kika dawo? Na ce kar ki sake zuwa ki je ki nemi mahaifiyar ki,Kambun sarautar da na baki shi zai nuna miki inda take ina shirin yin magana sai na ga wani dun ulalen abu daga can sama ya na saukowa asa,Daddy ya waro ido ya ce Bil'adama cikin duniyarmu ? Kafin na kai ga tambayar wane ne sai ga Bilal ya bayyana,tsoro ya kama ni ganin Bilal ko motsi bai yi,da mugun sauri na kama shi tare da ka a bindi na yi sama da shi,ko minti guda ba a yi ba muka fito daga cikin bokitin.Na shimfi e shi can gefe,sai yanzu na lura ashe ban oye bokitin ba ta yadda mutane normal ba za su iya ganinsa ba.Wani tsoro ya kama ni,idon Bilal na bu e nan take na ga yadda aka yi ya shiga duniyarmu, wato ya shigo akin ne ya ga bokiti tsakiyar aki cike da ruwa gudun kar su zube ne yasa hannu don aukewa sai aka yi rashin sa'a an yatsan shi ya shiga ciki su kuma ruwan na tsafi ne kawai suka ja shi zuwa asa. Ina arin ceto Bilal anty Sailuba ta shigo,a tsorace na juya muna kallon juna da ita.Ta dade irji ta na tambayata Sarah mi kika yi masa? Sarah mijina ne fa? Shi za ki yi wa mugunta? ta jero min tambayoyin a jere ta na ture ni ta zube ta na jijiga Bilal amma ko motsi. Idonta cike da tsananin masifa da tashin hankali,ga kuma wata muguwar tsanata da nake hangowa a ciki ta ce Ki fita ki bar min gidana! Kin cuci Laure har yanzu fitsari ya i daina zuba,kin orawa Hajiya ciki da tsufanta yanzu kuma mijina kika kashe? Wace ce ke ma wai Sarah ? Mi yasa tun can farko na yarda kika zauna tare da ni ? Fita! Fitaaa na ce! ta yi min tsawa wacce ta saka zuciyata harbawa da sauri na bu e baki da niyyar yin magana amma na kasa sai kuka.Hawayena na iga akan fuskar Bilal ya soma yin tari ruwa na ulo masa ta baki da hanci,tsawon minti biyu kafin ya dawo normal.Ya jingina ga bango ya na are min kallo,anty Sailuba ta ce mi ta yi maka? Cetona ta yi! ya bata amsa kai tsaye,kafin kuma ya ce na gode Sarah! Murmushi na saki mai ciwo kafin na wuce can urya aki na auko jakar kayana,na fito falo anty Sailuba da mijinta Bilal na tarar sun yi cirko-cirko. Ke ina za ki? anty Sailuba ta tambaye ni.Na bata amsa da neman mahaifiyata! Don na fahimci duniya duk wanda ya rasa uwarsa to bai da matsuguni tabbatacce duk da kuwa a can in ma banda tabbas za ta zauna da ni,na gode sosai anty Sailuba zan tafi ki kula min da kan ki kar ki saki ki yi kuka don bani nan,sannan in kin haihu ki sanar da ni da gudu ta nufo ni ta rungume ta ce don Allah Sarah ki yi ha uri raina ne a ace shi yasa na yi miki magana haka nan ,amma ba zan iya rabuwa da ke ba Na yi murmushi mai sauti na ce Anty dama fa ko yau na sanar da ke akwai ranar rabuwar mu Amma ni ma na sanar da ke a tare za mu je ko? ta fa To ai mijin ki bai bari na fa a ni ma. Sai ya sake ni ! da sauri na janye ta daga jikina jin furucinta na ce duk ba ku tashi rabuwa ba sai yanzu da Allah ya cika muku burin ku na samun kyauta Baby? Anty Sailuba ta waro ido na ce Yes ki na da ciki antyna! In kin haihu zan zo Ke babu fa inda za ki eheee! ta kar e jakar kayana ta mayar aki kafin ta ce wuce mu je aiki na jiranmu a shago Na turo baki na ce yau ko abinci ba ki ban ba To ai kin ci na wata ta bani amsa,na yi murmushi kawai na bi bayanta don zuwa shago.Muna isa muka fara yin aiki kamar kullum,muna tsaka da yi kwatsam sai ga Sharifa ta zo fuskarta cike da uraje.Muna ha a ido ta kawar da kai gefe,anty ta yi mata wankin gashi da aka fito da ita daga tukunya na tsure ta da ido wani abun mamaki ne nake ganin ya na faruwa da ita kai tsaye direct ba wai ya wuce ba.Ta tsiren gashin kanta ne wasu abubuwa masu haske suke ta fita masu siffar tauraro,kasa ha uri na yi har sai da na mi e na je yi tsaye da mugun sauri na kai tafin hannuna na dafe kanta.Wani bala'in zafi mai ra i ya ziyarce ni amma duk da haka na i yarda na bari taurarinta fita,kamar daga sama ko kuma wal iya haka aton madubin da ke jingine a bango ya soma aukar haske ya na tsagewa hakan kuma ni ka ai ke ganinsa ko minti biyu cikaku ba a auka ba hoton hajiyar birni ya bayya ras a jikin madubin...... [10/08 09:45] MRS SADAUKI : ```MRS SADAUKI My book is only 500 via 2670215530 ZULFAU YAHAYA Ecobank,ko kuma katin MTN na 500 an Nijar kuma carte airtel ko Moov ta 500f sai a turo da shaidar biya ta WhatsApp +22795045822,in kin san ba ki biya ku in karatu ba kar ki karanta min littafi domin mallakina ne . https://chat.whatsapp.com/Hg8DYsNGb6R8F294cRUu3j *Ina matan da suke son fara siyar da kaya masu sauki kudi, ina masu neman kayan Lagos kaya masu kyau da inganci Ummu Ahmad got you covered tana da kaya masu kyau da inganki order Lagos cikin sauki da rahusa. Ku yi joint grp dinta domin siyen daya daya ko sari.* *Sarin shoes din mu daga 6pair ne zuwa sama* *Ko kuma