← Book details Maitar Ido Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 38 OF 47

Sashe 38

Maitar Ido Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

taka muhimmiyar rawa a cikin sararin samaniya a matsayin masu kare ma'auni na cosmic/cosmique, suna kiyaye jituwa tsakanin halitta da hallaka, kuma suna tunatar da mu game da ha in kanmu da sojojin yanayi da na Allah ya na gama yi min bayani sai ya bu ofar da za ta sada mu da ciki, in na fahimta duk abin nan da ka zayyano suna tattare da Soorab? na jefo masa tambayar,Soorab yayi dariya yayin da shi kuma Papy ya ce wannan shine gaskiyar lamarin,Soorab na auke da protector na Dragon har shidda biyu a jikinsa,biyu a gabansa,biyu kuma a bayansa.Ammynsa ita ce kawai ta san da wannan sirri shi ma ta same shi tun ranar da ta haife shi da fukafukai,da ta tayar da hankalinta ne sai Gabdu mahaifinsa yayi mata bayanin ai yaron ne an baiwa shi ne zai ya ar zalunci matsafa a doron duniya kafin ya koma duniyar ruwa .Ta bi hanyoyi da dama don toshe masa tunani,ya na yawan yin mafarkin ruwa da kuma na tashi sama wannan kuma ya kasance yi masa tuni da abin da ke jiransa Yanzu ya za a yi mu ya i duk wasu masu ba en ruhi? na ara jefo masa tambayar ,ya ce shine abin da ya kawo mu kenan! Soorab bu e mana akwatin nan ya fa a daidai lokacin da muka kawo wurin wani aton akwati.Soorab ya bu e bakinsa yawun bakinsa suka dinga sauka a jikin akwatin a nan take ya bu Sai da na an ja baya tsabar hasken da ya dalle min ido. Duk wani tsafi!', Asiri Siddabaru da wani abu da ya shafi oyayyar duniya to ya na nan ciki.Ki auki abin da za ku yi amfani da shi don bai wa kanki kariya ko da Soorab bai tare da ke Wani tsinke na auka arami irin wanda ake ma alawa a gashi. Coken! Papy ya furta,na dube shi tare da juya arfen na ce sunansa Coken? Ya jinjina kai ya ce Coken tsinke ne wanda ya kasance mallakina wata sarauniya Siren,da shi take ado wurin awata gashinta,da shi kuma take ya ar duk wasu magauta da za su kawo mata hari sannan shine sandar dogalawarta a lokacin da ta tsufa.Coken ya kasance tsinke mafi daraja a duniya Ruhaniya,a tarihin duniya har yanzu babu matsafin da ya ta era irinsa Papy yayi min bayaninsa tare da kar ar shi daga hannuna.Ya jijiga shi sai ga shi ya dawo dogon mashi irin na ya i,ya ara jijiga shi a karo na biyu ya zama sanda a na uku ne ya mayar da shi normal sannan ya mi a wa Soorab.Shi kuwa sai ya ma ala min shi tsakiyar gashi.Ba tare da yin sallama ba Soorab ya jawo ni a irjinsa ya rufe ni da fukafukinsa ya lashi idona. Na saki murmushi tare da jan ajiyar zuciya ganin ya maido mu a akina.Ya mirgina gefe ya na murmushi mai sauti,na tashi zaune ina kallonsa na ce yanzu duk wannan power in naka shi ne ka bari aka kashe Afnane? Lokacinta ne yayi,ko da Ammy ba ta yi hakan ba Afnane za ta mutu a yau ,kawai abin da zan ce ita ce mussababin mutuwar Na ja numfashi na ce Mamana fa? Ai na fa a miki mafita doli asan ruwa za ta koma Amma fa kar ka manta ita bil'adama ce fa,ba za ta iya rayuwa cikin ruwa ba ta ya ma za ta yi numfashi Saraaah! ya ja sunana na ce ok na ji yanzu ya za a yi na ya i shi mijin nata? Hari za ki kai masa na bazata, Zombie ne shi shan jinin al'ada shine abin da ya fi so wannan ya saka a kullum yake yawo neman mata masu period a gidajen casu.Dayawan an mata su na aukar lokacin period insu don cutar maza,za su kar i gayyatar namiji a gidajen cin abinci don sun san abin da maza suka fi so shi ne su yi sex da mace bayan gayyata.Shi da wannan yake amfani don cimma burinsa ko da ya auki mace in sun isa gidansa za ta nuna masa ita fa ba ta cikin tsarki shi dama abin da yake so kenan In na fahimce ka ya na gane macen da ke period ? Sosai ya sani Doli na nemo wata wacce za ta yi min wannan aikin Soorab ya ce ki yi aikin da kan ki mana Na girgiza kai na ce ni ya san ni mun ta a ha uwa da shi doli na nemo wata sai na yi shiru ina nazari kafin na ce yawwa Naila Soorab ya mi e ya ce i mai kyau za ku wace duk arfin ikonsa ku kawo wa Ammy da shara in za ta baku semen in Naila Da sauri na je na rungume shi,kafin kuma na sake shi ya fice. Washegari Cikin shirin zuwa makaranta na fito,yau Ammy ba za ta samu damar zuwa ba saboda rashin lafiyar arya da ta nuna duk don ace ta fi kowa damuwa da mutuwar Afnane .Direba ne ya kai ni,ina zuwa Marwan ya bani mummunan labari alibin da aka yi gwaji da shi a jiya ya mutu.Na ce da yanzu fa kai ne Na fara jin tsoro Sarah kin ga Naila ma duk ta zama wata iri dube ta yayi min nuni da ita,ina son sanar da shi abin da ya faru kuma ina tsoro. Sarah na sani akwai abin da kike oye min kawai ki sanar da ni ta yiyu mu samu solution na furzar da huci kafin na yi masa bayani tiryan-tiryan, in dai haka ne mu je mu samu Naila ya fa a .Tare muka je muka zauna muka sata tsakiya,shine yayi mata bayani kuma sosai ta gamsu da shawarar da muka yanke duk da ta ji tsoro ta ce kin tabbata ba za a samu matsala ba? na jinjina mata kai don bata tabbaci. Ta ce amma ni da ganin period ina sai nan da sati biyu Marwan ya ce labari mai kyau,ina ga tarkon da za mu allawa malam Shakal shine Naila ta nuna ta na sonsa a haka ne ba zai zarge mu ba sannan kowa ya san kun yi fa a ke da Naila to ku ci gaba da nunawa mutane hakan duk mun gamsu da hakan. Ko da muka shiga aji ma sai da muka yi hatsaniya ni da Naila,kamar gaske Marwan ya raba mu.Bayan haka muka fara aukar darasi har malam Shakal ya shigo,Naila ta kafe shi da ido ta na yi masa kallo mai cike da zallar zalama har gira take aga masa ta na kasar le e shi kuwa bini-bini ya kalli inda take da alamu tarkonmu na tafiya daidai kamar yadda muka tsara.Bayan ya gama darasin shi ya fita,da sauri ta bi bayansa ta na mai cewa malam bari na aukar ma jakar ya mi a mata kuwa ya na yi mata kallon asa- asa har mota ta kai masa ya ce shigo sai da ta an yi jim kafin ta shiga.Duk da ita ma ba normal mutum ba ce amma ta tsorata da yadda ta ji yanayin motar har wani kakari take ji na doddani ..... ```MRS SADAUKI *Book2* My book is only 500 via 2670215530 ZULFAU YAHAYA Ecobank,ko kuma katin MTN na 500 an Nijar kuma carte airtel ko Moov ta 500f sai a turo da shaidar biya ta WhatsApp +22795045822,in kin san ba ki biya ku in karatu ba kar ki karanta min littafi domin mallakina ne . Jikin Naila tuni ya koma da akaifa don yadda take jin ta kamar ta na zaune cikin jinsin jinnu. Ya sunan ki? Mr Shakal ya jefo mata tambaya. Naila ta basa amsa kai tsaye ,ya saki murmushi kafin ya ce ina za mu je yanzu? Cin abinci ko kuwa wurin wanka Ta yi shiru kafin can ta ce ban son ruwa su ta a ni a yanzu sai dai ko cin abincin Mr Shakal ya ce wannan in ma yayi Wani restaurant ya kai su irin na manyan alhazzan nan,su na shiga aka tarbe su da kyau da alamu ma ba wannan ba ne farkon zuwansa. Menu aka kawo masu sai da ya za a sannan ya mi a mata "blood+jan nama" shine abin da ta ga Mr Shakal ya za a,ita kuwa baza ido kawai take ta rasa mi za ta auka can ta za i salade na fruits.Babu jimawa aka kawo musu,su na ci su na sakarwa juna murmushi. Son ki ya min kamu sandar makauniya,ina son ki a gaske ba wai a wasa ba ki yi min duk tambayoyin da kuke son ji daga gare ni ya fa a ya na mai aukar kofin da ke auke da jan jus ya kur Naila ta ce ka na da mata? Ya ce eh da aya tal! Amma kar ki damu yau in nan nake so sallamarta Don me ? ta tambaye shi da sauri har sai da ya tsaya ya na kallonta,Naila ta ce ina nufin saboda ka gamu da ni za ka rabu da ita? Ya girgiza kai ya ce a'a amfaninta ne ya ida,fa a min sai mi kuma? Ta ce shikenan dama abin da kawai nake son sani Mr Shakal ya ce virgine ce ke? Sai da ta sunne kai kafin ta ce Yaushe ne lokacin period in ki? Sai da ta auki lokaci ta ce nan ba da jimawa ba,amm... please fa a min kawai kwanan wata kar ki ji komai ina son ki ne har arshen rayuwata arshen wata cicif Yanayin fuskarsa ya an canza kafin ya ce ok babu damuwa hakan in ma yayi bayan sun gama suka fito ya maido ta makaranta. Muna tsaka da cours Naila ta zo ta yi tsaye bakin ofa,ta nemi izini kafin ta shigo.Da ido muke kallon juna ,ta jinjina min kai alamun babu wata matsala.Sai bayan an gama cours ta bamu labarin abin da ya faru. Cikin tsoro take cewa duk yadda kuke tunanin mutumin nan ya wuce haka,ina jin tsoro sai nake jin kamar tarihi zai maimaita kansa Kwantar da hankalin ki Nailah sam Sarah ba za ta bari a cutar da ke ba,fa a mana tsoron mi kike ji? Ta ce en tarihi ne da ya wuce tun ina arama
Chapter 38 · 0% Book details