Sashe 26
Maitar Ido Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
hanyar nuna masa kawai iya tunaninsa ne? muryar Ammy ta katse mini tunani,da sauri na bu e ido ina kallonta ga ta dai mutum ce a siffa amma ruhinta daidai yake da na she ani. Ki na nufin abin da na gani gaskiya ne ya faru? Amma ya aka yi kika yi haka? Shi Soorab bai ga komai ba kenan? na tambaye ta a jere. Ta yi wani murmushi irin nasu na manyan matsafa mai tattare da ma'anoni dayawa kafin ta ce , biyo ni mu je akina na nuna miki wani abu ban musa ba haka na sauka daga bed in na take mata baya har zuwa wani ha aki,daga nan kuma ta bu e wata ofa ta ja ni izuwa ciki. akin duhu ne babu haske ko ka an,da hannu ta yi alama suka fitar da wani was sai ga hasken wutar kyandir ya bayyana. Wata ba ar riga ta saka mini ita ma ta saka aya sannan ta nuna min kujera,jiki a sanyayye na zauna ina ara are komai na akin kallo komai ba i ne an yi masa ado da hoton ido tangameme in normal mutum ya gansa zai iya sakin fitsari a wando. Wani ba yalle ta yaye sai ga wata atuwar lula ta bayyana, wannan ita ce lular duba da English ana ce mata crystal ball,a French kuma boule de cristal.Amfaninta na da yawa,za ki iya yin binciken abin da zai faru nan gaba,sannan ana amfani da ita wurin yin tsafe-tsafe ko wanne iri.Da taimakon wannan za ki iya hango ko ina kike so a duniya Ammy ta fa a ta na murmushi ha i da shafa ta sai ta kawo haske. Murya na an rawa na ce kenan ita da madubin tsafi duk aya ne? A'a ko ka an! Crystal ball ita ce kan gaba a cikinta ne aka fitar da madubin tsafi wanda da shi ananan matsafa ke amfani.Taso ki gani ta fa a daga arshe hakan yasa na mi e na ara matsawa, Soorabiyya na gani zaune cikin akinta manyan eraye sun zagaye ta. Mi take yi haka? na tambaya. arnar lokaci! an uwanta Soorab take so abin da kuma ba zan ta a lamunta ba ne domin za ta ata duk shirina a kansa da zarar na bari ta soma kusantar shi Dama an uwa su na iya kusantar juna? Eh a oyayyar duniya ba komai ba ne! Ko ni zan iya tarawa da Soorab muddin ina mararin arfin ikona ya ara hauhawa Shiru na yi ina nazari kafin na ce ita Soorabiyya cikin wane jerin mutane take? Ba ta bani amsa ba sai kawai ta ci gaba da shafar ball in tare da soma yin surkulle erayen da ke zagaye da Soorabiyya ne suka fara guduwa su na oye wa yayin da ita kuma ta mi e tsaye ta na kallon madubi ko minti aya ba a yi ba ta soma magana Ammy mine ne haka? Oh ! Na fahimta ki ce sabuwar mataimakiyar ki ce shi yasa tun farko na ji na tsane ta Ammy ta dube ni ta ce kin ta a ganin inda a take bijirewa uwarta? Ba zan ta a bin hanya guda da ke ba,jinsinmu ba aya ba ki yi harakokin ki na yi nawa Soorabiyya ta fa Na ja ajiyar zuciya na ce dama ita oyayyar duniyar haka take? da sauri Ammy ta atar da Soorabiyya daga ball in ta ce in kika nuna mata ba ki da gogewa a wannan harakar za ki sha mamaki ne,don ba aramar ta adiriya ce ba ni kaina don na sa matakan iko ne ta ko ina shi yasa take shakkar kawo min hari Na yi murmushi na ce in dai ta hanyar farmaki ne kar ki damu ban shakkar komai,amma har yanzu ba ki sanar da ni dalilin kawo ni nan garin da kika yi ba Gobe in kin je makaranta za ki fahimta Da wannan muka fito zuwa falo,kowa na gidan ya na nan har ita Soorabiyyar ta fito.Da ido take kallona ta na nazarina,na sakar mata murmushi na ce sannu anty ta juye kai ba da ta amsa ba.Hira muka ta yi sai da aka cika dare kafin kowa ya tafi akinsa,ina tsaka da bacci na soma jin hargowa ha i da wani irin nishi wanda har akina sai da ya dinga yin rawa drower na yin motsi. A hankali na sauka daga gado na je na bu ofar ,ta falo na ratsa na je na bu ofar ita ma daga inda nake tsaye nake hango macijin nan na azu ya na ha e masu gadin gidan,idona na juya suka auki haske ta yadda suka dalle shi sai ya juyo saitin inda nake ya na bu ar baki kafin ya soma sa owa da sauri ya na nufo ni. Sai da na bari ya kusa kawo gare ni sannan na furzar da wata wuta daga cikin idona,yayi wani irin kuka ya na ja da baya tuni gefe jikinsa ya soma ci da wuta . Sarah! na ji muryar Ammy daga can bayana cike da rauni,na waigo ina kallonta sai na ga ta dafe gefen cikinta. Ki bar cutar da shi,ki cire wutar can da kika li a masa Ammy ta sake fa a ta na mai zubewa asa.Sai da na kai zuciyata nesa sannan na barsa,a lokacin kawai Ammy ta samu sau in ciwon cikin ta koma akinta.Ni kuma akin Soorab na je, ofar rufe a key da idona na yi amfani ta bu e sannan na shiga.A kwance na tarar da shi ya na bacci ,ina tsaya kallonsa kamar na samu tv.A hankali na ga ya na ware idonsa har ya bu e su taram, ar ba a mai idon kifi ya furta cikin muryar bacci,sai na ji haka ta fi min da i a hankali na taka zuwa gare shi ya mi o min hannu ai kuwa na ora nawa ya fizgo ni na fa a jikinsa,a maimakon na ji jikin mutum wannan karon sai na ji shi da shegen sanyi da taushi duk yadda na so kuma na tantance surar shi abu ya cuttura.Kiran sallar da aka yi yayi daidai kuma da jin jikin Soorab da na yi ya koma irin na mutane, keee! ya furta da arfi ya na mai ture ni.Na harare shi ganin ya na wani kare jikinsa sannan na fito na koma akina. Washegari tun da safe Ammy ta kawo min uniform in makaranta,tsab na shirya kafin ta mi o min wata jaka mai kyau na kar a sannan muka nufi falo. Na yi tunanin zan yi breakfast kafin na tafi amma Ammy ta hana wai a can za su bani,da kanta ta kai ni makarantar har cikin aji ta raka ni.Ajin ya cika tan am da mutane iri-iri, aikun mu ne kawai ke normal babu mai kula kowa har malamin da zai mana darasi ya shigo. Kansa zuwa irjinsa na mutane ne yayin da kuma daga cikinsa zuwa asa ke irin na ba in kare. Gabatar da kansa ya fara kafin ya fiddo wani aramin kofi shi ba na azurfa ba shi ba zinari ba. Wa zai fa a mana wannan Kofin na mine ne? ita ce tambayar farko da yayi , alibai suka fara aga hannu sai dai babu wanda ya bada amsa daidai wannan yasa ya soma bayani da kansa. Wannan ba normal kofi ba ne da kuka saba gani kuma kuke amfani da shi.Masarrafi ne na musamman saboda matsafa.Launinsa irin na azurfa ne amma an sassa a shi ne da arfen ku i.Ana amfani da kofin nan ne wurin zuba ababen sha ka ai domin su sada mutum da wasu ruhika ko kuma kiran alloli bari na gwada muku wani abu ungo kar a ka sha,in ka sha ka bai wa na kusa da kai har kowa sai ya sha malamin ya fa a ya na mai matsa ruwan inibi cikin kofin a nan take ya cika tan am,haka duk aliban suka soma sha abun mamaki duk wanda aka ba haka zai yi ta sha kamar minti aya ko biyu sannan ya mi awa na kusa da shi kuma ko ka an ruwan inibin ba su ragu ba a haka har aka kawo gare ni.Na kar a tare da sha yadda ruwan ke da da i da gar i yasa na fahimci dalilin da yasa kowa ya sha sosai. Bayan kowa ya sha ne kofin ya koma ga hannun malamin, ya kuke ganin kofin a yanzu? ya tambaye mu.Ido na waro ina kallon yadda ya koma wani gudan atoto kamar aton bokiti,ban ida dawowa daga duniyar mamaki ba malamin ya ci gaba da yin magana ya na busa wani garin hoda da ya game duka ajin.Gangar jikina ce na soma jin ta na aukar caji,tamkar ana son masanya ni daga Sarah mai MAITAR IDO zuwa wata Sarah ta musamman.Ashe kuwa haka in ne, arfin iko ne aka ara mana wanda a yanzu daga inda nake zan iya sauraren duk maganar da wani yayi tawa. Ana gama cours na fito waje don shan iska,idona yayi tozali da wata yarinya da ba za ta wuce shekara goma ba,tsananin kamata da ita har ya azance hatta ba in irin nawa ne .A hankali na soma takawa ina nufarta,ina shirin tafa kafa arta aka yi caraf aka ri e ni da wani hannu wanda ba na mutum ba. ```MRS SADAUKI *Book2* My book is only 500 via 2670215530 ZULFAU YAHAYA Ecobank,ko kuma katin MTN na 500 an Nijar kuma carte airtel ko Moov ta 500f sai a turo da shaidar biya ta WhatsApp +22795045822,in kin san ba ki biya ku in karatu ba kar ki karanta min littafi domin mallakina ne . Hannun da ya ri e ni na kai duba a kai sai na gansa sak irin na kunama,mamalakin hannun na kai dubana ga fuskarsa wani mutum ne mai mai kyau zai kai a alla shekara arba'in a duniya.Muna ha a ido ya sake min hannu kafin ya soma kallona ya kuma kalli ita yarinyar wacce nake kyautata zaton arsa ce.Ko rantsuwa na yi ba zan kaffara ba shi ma mamakin kamanni na ita yake duba da yadda fuskar shi ta ke cike da mamaki. Nadia mu tafi ya furta tare da yin gaba,ita kuma