← Book details Maitar Ido Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 18 OF 47

Sashe 18

Maitar Ido Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

dace ki yi min,ta ya za a yi mu hana Hajiya cutar da ni Sarah ? Shi ya kamata ki tambaya na fa a tare da wucewa can urya aki na barta a falo,ni kaina mamaki nake ta ya aka yi na samu bayananta? Sarah? na ji muryar ta a bayana, anty ki fita kar idon ki su yi miki mugun gani na fa a jin tafin afata na min ayi,cikin tsawa na ce ki fita na ceeee! ruwa ne suka soma ulowa ta asan tile har suka cika akin,na san anty ba ta ganinsu amma za ta iya hango siffata muddin ba a cikin ruwa nake ba. To! To! ta fa a tare da tafiya ta bar ni,a hankali na soma matse idona ina ance su saboda hasken wata halitta da ke doso ni afafuwanta sun fi ari,sannan ta na da fa i sosai ga wani aton baki. Sarah! Sarah! Protector in ki ya iso gare ki,kin zo Daularmu babu sanarwa duk wasu sauran halayya da kuma arfin ikon ki na Siren sun bayyana gare ki ! Ki yi sauri ki gama ayyukan da kika soma a doron duniya ki dawo tushenki ke Siren ne ce ba bil'adama ba! muryar Daddy ce,a yadda nake jin ya na magana kamar ya na cikin matsatsi. Daddy? na furta ina waige-waige cikin ruwan sai dai ban gansa ba sai tarin kifaye da tsuntsayen ruwa,ina ware idona duka daidai protector ina na zuwa dab da ni.Na yi ihu ban shirya ba don ya ban tsoro yayin da su kuwa kifayen suka shiga yin dariya suna kiran sunana oh Princess kar ki ji tsoro mana mu za mu dinga ebe miki kewa,muna nan tare da ke har lokacin da za ki bar nan kifayen suka ha a baki wurin fa a yayin da protector ina kuma ya jawo ni da manyan hannuwansa biyu na gaba da suka fi ko wane girma,sannan ya ora duk sauran ya matse ni a jikinsa.Vibration na soma yi ,yayin da kwanyata ke da a washewa ina samun ilimi dangane da oyayyar duniya.Tsawon lokaci kafin ya ya sake ni,daidai kumcina na hagu ya manna min kiss welcome my princess ki yi yadda kike so da ni,mu je na mayar da ke duniyar sama ki nema mana wurin zama ya fa a kamar yaftawar ido kuma sai na tsinci kaina a akin anty Sailuba duk ruwan sun yi asa amma kifayen da komai su na nan,ni kawai suke jira na basu wurin zama a gidan nan. Na yi murmushi na fita kafin na je na auko wani aramin bokiti na cika shi da ruwa na dawo na girka shi tsakar akin,da ido kawai na mayar da su cikin bokitin duk yawansu sun shige ciki saboda a iya ido bokitin ke arami amma a can duniyarmu ya fi girman Kogi.Daidai jakar kayana na ajiye shi,sannan na fiddo itaciyar da Daddy ya bani na dasa ta a cikin bokin wannan ya samar musu da innuwa. Sarah har yanzu ba ki gama ba? anty Sailuba ta tambaye ni kamar za ta yi kuka,na ce na gama mana Ta ja ajiyar zuciya ta ce ina son sanin tarihin ki don Allah kar ki oye min komai,ko aljana ce ke na san ba za ki cutar da ni ba ina sonki a haka kuma zan zauna da ke Ba tare da na juyo ba na bata amsa da ni Sarah ar KARUWAR GIDA (Mrs Sadauki) ce,macen da ta mayar da mayar da zina da maza tubalin orewar karatunta,mahaifiyata ba kowa ba ce sai muguwa wacce ta jefar da ni gudun kar duniya ta zage ta da ta yi abun kunya.Ta gwada zubar da cikina ya fi shuren masaki amma na i fita sai da ta haife ni,shine ta yar da ni a daji ita kuma Kaka Anaba ta tsince ni ta ora ni kan turbar bokancinta.Tun ina ar shekara uku Kaka Anaba ta addamar da ni matsayin matsafiya sai dai abin bai tafi yadda take so ba saboda ni in Siren ce ba mutum ba.... shiru na yi saboda jin anty Sailuba ta tako zuwa gare ni ta na shafar gadon bayana, Sarah ayar kifi ce fa ta tsiro a bayan ki ta fa a ta na mai ci gaba da shafa wurin . Na lumshe ido na ce anty don Allah ki taimaka min ki cika min atuwar roba na shiga na soma jin she a ta na aukewa ba tare ta ce komai ba ta je ta auko wata atuwar tasar sulba ta ajiye sannan ta dinga ciko bokiti ta na zuba ruwa.Da sauri na shige ina jin wani da i a raina,idona a lumshe na ce Daddy yayi gaskiya ina bu atar komawa asan ruwan cikin an uwana Anty Sailuba ta dur usa ta soma shafar fuskata,sai na fahimci hawaye nake wanda ni kaina ban san na mine ne ba. Cikin muryar kuka ta ce don Allah Sarah kar ki tafi ki bar ni na saba da ke na bu e idona na yi dariya na ce anty Sailuba ya zan yi na zauna nan alhalin tun yanzu ayar kifi ta fito min a ashin baya? Wannan na aya daga cikin alamun ina bu atar rayuwa cikin ruwa daga can protector ina ya ce da sauran lokaci fa don sai kin gama aikin da kika soma yi,zancen ayar kifi kuwa za ta ace nan da wasu an mintinan saboda kin je duniyarki ta fito Mi kike kallo kuma? anty Sailuba ta tambaye ni ta na mayar da idonta inda jakata take sai dai ita ba ta iya ganin komai. Na ce anty yau ba za a yi girki ba? Eh Bilal zai kawo mana daga waje Fitowa na yi daga cikin jin an soma kiran sallah,bayan anty Sailuba ta gama ne na ce mata ina son ki koya mini karatu ba ta musa ba ta soma koyar da ni kuwa muna nan har aka Isha'i ta tashi ta yi. Da Bilal ya shigo kuwa,hannunsa ri e da ayuwar leda.Na je na auko ayon plate yau a tare muka ci abinci anty Sailuba sai kallona take,bayan mun gama cin abincin ne ta ce min je ki cika bokiti da ruwa zan kai wa Bilal ban aki yayi wanka,ki wanke fuskar ki dai duk ta Na yi murmushi kawai wato tuna min take akan na wanke fuskata cikin ruwan da zai yi wanka,haka kuwa na yi kafin na kai masa ruwan ban aki ya je yayi wanka. Da dadare a yadda Bilal kawai yake kallon Sailuba ta fahimci ya samu lafiya,da sauri na je na auko aramin bokitin da na zuba iyalan duniyar mu na je na ha a shi bakin pampo. Dare na yi kowa ya shiga bacci ni ma na kwanta na an rumtsa, arfe biyu na yi na tashi na bu aki ba tsaya ko ina ba sai kusan pampo umarni na basu da su yi wa e-wa e ta yadda duk mutanen gidan za su ji amma banda anty Sailuba da mijinta. Gidan ne ya soma girgiza saboda yadda suke ka a ganga,duk wani abu na gidan rawa yake yi.Hajiya da su Laure da sauran jama'ar gidan duk suka tashi duk da uban baccin da suke ji haka suka zauna na ri e musu idon kunnuwansu kamar za su fashe.Tsoro kuwa babu wanda bai yi zawo a cikinsu ba ,cike da mugunta na fiddo protector ina daga ruwa sai ya zama gudan atoto ya fi girman Giwa haka na ale samansa haskensa ya kawo kamar lantarki muka dashi akin hajiya . Ta na zaune sai raba ido take,haka muka dinga zagaye kanta kafin daga bisani kwanon da ke ashin gadonta na umarce shi ya bu e.Jinjirin Sailuba da ta zubar sama da shekara biyar na sa ya mi e da afafunsa. Hajiya ta ma ale jikin gini ganin kwano ya fito daga ashin gado da kansa,jaririn na fitowa ta soma zunduma ihu ta na kiran duk sunan da ya zo bakinta. Tun da kin hana Mamana ta haife ni yanzu ke ce za ki haifo ni na sa jinjirin yayi magana kafin ya je ya bu e cibin Hajiya ya shige daidai nan ta suma. Ba mu muka bar mutanen gidan sha at ba sai da aka yi kiran sallar asuba,na mayar da protector gidansa bayan mun farfa o hajiya daga dogon suma ni ma na koma na kwanta. Washegari Duk hirar abin da ya faru suka soma yi,yayin da Hajiya ke ta kelaya amai duk a tunaninta abin da ya faru jiya mafarki ne ta yi.Girkin da anty Laure ke yi Hajiya ta ce sam ba ta son warin shi,ita warin anyen kashi take so.Duk anta suka zagaye ta su na kallon ikon Allah,Anty Laure ta ce Hajiya ba don kin tsufa ba kuma ba ki da miji ai sai mu ce ciki ne da ke,duk abin da aka baki ba ki so kin ce ba ki son amshin turare.Yanzu kuma kin ce a yi miki kwa on yakuwa da daidawa Kafin kowa yayi magana Hajiya ta tashi da sauri ta soma amai,daga inda nake a tsaye nake murmushin mugunta ashe anty Sailuba ta gani sarai kuma ta fahimci aikina ne.Ana cikin wannan jimami ne sai ga anty Hinda da arta Sharifa sun shigo,jikinsu sharkaf da ruwa har igo ruwan ke yi musu.Na saki wani murmushin jin da in na ce anty Hinda mai tuwan an gayu,halan ruwan sama aka yi unguwar ku? Da sauri anty Sailuba ta ce ku wuce can akina dama duk a tsakar gida ne suke zaune ashin innuwar bedi. Hannuna ta kama muka shiga ciki,anty Hinda ta soma kuka wiwi ta ce don Allah SARAH ki yi mana rai ki yafe mana,duk wani mai bada magani sai da muka je wurinsa amma mun i samun sau i .Na arshen ne kawai ya fa a mana gaskiya ya ce mu neme ki ke ka ai za ki bamu magani,tun jiya muka je gidan Sailuba aka ce sun tashi sun dawo nan Anty Sailuba ta dube ni ta ce Sarah cire musu wannan abun na turo baki na ce sai in Sharifa ta ta afata ta bani ha ko rufe bakina ban yi ba Sharifar ta zube gabana,na yace da dariya na ce za ki wanke min
Chapter 18 · 0% Book details