← Book details Maitar Ido Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 17 OF 47

Sashe 17

Maitar Ido Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

foreign ne masu kyau da quality* *Duk abinda mukayi posting available ne, daga kin siya za'a turo miki abinki ba ata lokacin jira*. 08032350261 DAMARKUCE LOKACINKUNE MUN RAGE FARASHI SOSAI DAN KUMA KUSAMU KOMAI DA KUKA SANI ZAKU SAMESU KWASHA KWASHA ARHA GARABASA KUMA DUK INDA KIKE KAYANMU ZASU SAMEKU CIKIN AMINCI DA YARDAR ALLAH Ita kuma wannan daga ina? ta tambayi anty Sailuba, ar Yayata ce ta bata amsa kai tsaye. Saboda ba za ki haihu ba shine kika auko gandareriyar budurwa ri o don in ta tashi aure Bilalu ya yi mata kayan aki? Shi da ya iya ba ar wahala,to ban yarda ki mayar da ita wurin uwarta kawai anty Sailuba ta amsa jikinta na rawa,yayin da ni kuwa na i sauke idona kan na Hajiya ashe ita ma babbar ta adiriya ce wurin biyar malamai da bokaye. Sai arin mayar da cikin matar nan nake ya koma jikin Hajiya amma abu ya faskara doli na ha ura,muka wuce ni da anty Sailuba can sashen ta . Gyaran akin muka soma , fa ar gajiya ba a magana can sai ga abinci an kawo mana wai in ji Laure .Anty Sailuba ta kar a ta ce to ki ce an gode Sai kuma ta juyo ta dube ni ta ce zo mu ci abincin nan tun da zafinsa sai mu ida daga baya na fa a tare da fita na wanko hannu, wannan dai ne kawai rabon ki cewar Hajiya na ji haushi na ce tun da ke ce Allah ba Laaaha'ilah! ta fa a tare da tasowa ta nufo ni,ruwan da ke kwance gindin pampo na juya da ido suka ruga da gudu suka kwashi Hajiya sai da ta yi sama kafin ta fa i timmm. Na yi mata gwalo,na barta nan ta na arin tashi. Ina shiga aki na tarar anty Sailuba tuni ta fara ci,na yi tsaye ina kallon yadda ba in haya i ya rufe kwanon abinci gaba aya amma ita anty sam idonta ba su gani.Ta na shirin kai wata loma na ri e hannunta na ce anty wallahi sun saka magani a cikin abincin nan kar ki ci tsuru-tsuru ta yi da ido kafin ta ce ai na riga na ci Za ki amayo shi jira ni na fa a ina mai shiga can uwar aka,madubina na fiddo na shafa ya bado haske sai kuma na soma tunanin mi zan ce.Na juya ido na ce ina son a kai ni wurin mahaifina,daga inda nake nan a tsaye ruwa suka cika akin ban san ta yaya ba sai tsintar kaina na yi can ashin ruwa. Kifaye ne birjit sai wani zikiri suke wanda ina jin anty Sailuba ma na yin irinsa,shiru na yi ina tambayar kaina dama shi Muslunci ya na da fa i har haka hatta wa anda ke rayuwa a ruwa sun san shi? To amma ya aka yi ni da Kaka sam ba mu san shi ba? Princess Sarah! na ji muryar wata matashiya na juya sai na yi tozali da Siren irina,hannu ta mi o min sai na ora nawa muka soma ka a bindi har izuwa wata daula mai tsantsar ado.Daddyna na hango kan karagar mulki,abun mamaki wai karatu yake koyar da su.Cike da ban sha'awa na yi tsaye ina sauraren yadda yake rera karatun Alkur'ani mai girma,wacce ta kawo ni izuwa nan ta ce King ne ya kawo mana Musulunci a Daular mu ,tun lokacin da ya tafi doron duniya ya samo shi.Can farko da ma wabtanmu ke yinsa ba mu gaskata shi ba sai da King ya zo da shi Ku ma musulmi ne? na tambaye ta, eh muna sallah muna azumi muna tsare dokokin Ubangiji Wasu hawaye ne suka zubo min ina jin takaicin wai har halittun ruwa sun san hasken musulunci sai ni da ke duniyar mutane ce na yi fatali da shi. Duk Siren in da ke zaune a fadar suka maido dubansu kaina,King ya ce ina mai gabatar muku da Princess Sarah maimakon su yi ta i ko shewa a'a duk sai na ji su na Ma sha Allah! Allahumma bareek! ya bu e min hannuwansa,na yi murmushi tare da nufarsa ya rungume ni ya na shafar ba in dogon gashina. Ya kike? Lafiya lau taimako na zo ka bani ban ma sanar da shi na mi ba ya kama hannuna muka shiga wani angare mai shuke-shuke. Sunayen itatuwan ya sanar da ni da kuma maganin da suke wanda na fi bu ata be na cira. Ka dasa shi cikin gida sai ki dinga basa ruwa kullum zai fito yayi girma sosai To Daddy na gode zan koma,sai na sake kawo maka ziyara A'a Sarah kar ki sake zuwa,rayuwar ki na cikin hatsari ki yi zamanki doron duniya har zuwa wani lokaci.Sannan ki je ki nemi mahaifiyar ki ta na bu atar taimakon ki,Kambun sarautar da na baki shi zai sanar da ke ita ce da zarar kun ha u.Wannan kuma shi ne maganin warakar Antyn ki duka ya fa a tare da mi o min wata aba mai kamar an bedi Wane gari take? Gomo! ya bani amsa ya na mai hura min iskan bakinsa kawai sai na tsinci kaina a tsakar akin anty Sailuba abun mamaki wannan karon gaskin kaina ya ji e sharkaf da ruwa sa anin kayana da suke bushe amas. Hullar na cire na soma girgiza kai. Innalillahi wa'inna ileyhi raji'un ! Wa'innnahu min sulaimana aljana! na ji muryar anty Sailuba daga can bayana,na juyo da sauri muka ha a ido sai na ga ta rumtse nata ta na fasa ihu. Yi ha uri anty Sarah in ki ba za ta ta a cutar da ke ba na fa a tare da mayar da idona yadda suke don na san ila su ne suka tsorata ta. Anty na fa dawo normal sai a lokacin ta bu e idon ta ce shi kuma wannan uban gashin fa? Nawa ne Yaushe ya koma haka ban sani ba? Tsaya ma da na shigo aki da farko ban gan ki ba ina kika la in bata amsa na yi,sai kayana da na bu e don ko da na fito ban ga madubina ba.Ai kuwa ya na ciki hatta itaciyar da zan shuka da kuma wacce zan bai wa anty,na auko tare da cewa ga shi ki saka a ruwa kafin abincin da kika ci ya game miki jiki Ta kar a ta ce ya zan yi da shi? Kofin ruwa za ki ebo sai ki matsa ciki na bata amsa,falo muka koma na je na ciko mata kofin da ruwa aka matsa maganin sannan ta sha. Ba a auki lokaci ba ta fita ta soma amai kamar ranta zai fita,tsaye kawai na yi ina kallonta har ta gama sannan ta je ta wanke bakinta ta dawo. Wani murmushi na yi ina kallon anty Sailuba na ce wato anty sai yanzu na fahimci dalilin da yasa Daddy ya bani maganin ne,hatta haihuwa da ba ki yi ba to wallahi an ulle mahaifar ki ne shi yasa Anty Sailuba ta waro ido ta ce da gaske Sarah ? Sosai anty,yanzu da kika yi amai na gani har da wani abu marar kyawun gani wanda ke idonki ba za su iya gane miki shi ba Wuri ta samu ta zauna ta ce duk na gaji wallahi ki arasa aikin bari na kwanta,amma ki auki ku i ki je ki sayo abinci Ban jin yunwa na bata amsa sannan na soma aikin da ba mu arasa ba,kafin wani lokaci komai ya dawo fes anty na tashi daga bacci ta yi min sannu sannan ta je ta yi wanka. Ta zauna kenan na kafe ta da ido na ce anty mi kika gani cikin mafarkin ki? Shiru ta yi kafin kuma ta razana,ta na kallona cike da tsoro.Na yi murmushi na ce a min Hajiya..Hajiya ce wai ta yi min asiri tun ina amarya,kuma...kuma yanzu ta shirya min mugunta a doli Bilal sai ya sake ni,da ya i ne ta aiko min wani aton adangare don ya kashe ni.... Shikenan abin da na yi mafarki na ce a'a ba shi kenan ba sai dai in ba ki son ki sanar da ni ayan kuskuren naki Idonta ne ya ciko da walla kafin ta ce ban san ya aka yi ba Sarah,ni sam banda laifi ita ce ta kashe shi fa ba ni ba Cike da takaici na ce amma ke ma ai ba ki sonsa Sarah ya za a yi ki in so an shege? Kenan ni ma ba ki sona? shiru ta yi ba ta ce komai ba,na yi murmushin da ya fi kuka ciwo na ce anty Sailuba ke fa akan soyayya ne kika biye wa Bilal har kuka aikata masha'a kuka samu ciki,wanda ta dalilinsa ne kawai Hajiya ta yarda ya aure ki saboda tun ranar da ya kawo ki a matsayin wacce zai aura ta nuna ba ta sonki shine ... sai kuma na yi shiru,ita ta ci gaba da cewa sau aya tak Bilal yayi amfani da ni na samu cikin nan,bayan duk ahalinmu an tabbatar da haka ne yasa Hajiya ta yarda aka kawo ni gidanta,haka ta dinga kula da ni har cikin ya shiga wata uku.A ranar wata Laraba ne tun da asuba ta bani madara na sha ,ban san ko mi ta saka a ciki ba ni dai kawai na ji cikina ya mur a kawai sai ga abu ya fito ta asana.Ita ce ta kwashe shi ta saka a wani kwano,sai kuma aka fara shirin auren mu da Bilal don dama ita ta hana ta ce ba za a yi aure da ciki ba Da shi cikin wanda kika nuna iyayyarsa ta auka ta yi miki ba in tsafi ta yadda ba za ki sake haihuwa ba,don maganar da nake yi miki har yanzu yaronki na can cikin kwano ta ajiye shi a ashin gadonta.Shirin da take na gaba a kan ki ta kashe ki ta huta don gani take farar afa gare ki shi yasa har yanzu Bilal bai yi arziki kamar su Musty ba abokansa tun da sana'ar nan tare suka soma ta Ya aka yi duk kika san wannan Sarah ? anty Sailuba ta jefo min tambaya. Ba wannan tambayar ba ce ya
Chapter 17 · 0% Book details