Sashe 45
Maitar Ido Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
majina ta ce nari na auko waya na nuna miki hotonta na dakatar da ita na ce babu bu ata,gwale idon ki sosai zan ga hoton nata ai anty Sailuba ta gwale idon tamkar na bu e album haka na dinga duba hotunan kaf mutanen group in nasu har idona ya sauka ga Boss wato shi dai ne su ma suke bauta.Na yi murmushi da na ga muguntar da ya yi Bibalo ,na ja numfashi na ce ki dinga yin alwala,ki zamana cikin tsarki a kowanne lokaci sannan ki cire tsoronsu saboda ita ce hanyar farko da za su iya bi ta cin galaba a kan ki kai ta jinjina min alamun ta auka,na ce yi murmushi mana na gani kin san ke ce uwata ta farko kafin Mama ta yi murmushi,na ce ko ke fa ai haka kin fi kyau,ina Hajiya mai jego? Ta yi dariya ta ce ke Sarah akwai ki da mugunta har yanzu fa Hajiya na an jin jiki Na ce ita ta jawa kanta ai,ina Saleh? Ta yi shuru kafin ta ce fatan dai ba wata muguntar za ki yi masa ba? Na rausayar da kai na ce ina binsa bashi ne ranar da nurse ta ce Hajiya na da juna biyu ya zage ni,ban manta ba sai na ladabtar da shi amma kafin nan yau zan kaiwa ita Bibalo in nan ziyara shi kuwa sai ranar da na diro Province Orientale Ta washe baki kamar ba ta da damuwa ko aya ta ce yaushe za ki zo Sarah? Na ce ba zan fa a miki ba ,kawai bazata zan yi miki je ki ida girkin ki in kin gama ki ci ki oshi kar ki saki ki kwanta da yunwa don za su yi arin ciyar da ke ta mafarki ta jinjina kai ni kuma na acewa ganinta. Gidan Ammy na koma,tun a bakin get nake jiyo kakarinta na azaba amma na dake na shiga har ciki.Duk a falo na tarar da su jungum su uku,banda Soorab. Yawwa Sarah zo ki fa a mana mike faruwa? cewar Nawaf,na an ja numfashi na ce babu komai ina Soorab? Ya na akin Ammy,bayan fitar ki shi ne ya ja ta ya rufe ta a aki kuma har yanzu bai fito.... Ban tsaya na ida jin arshen ba na yi saurin yin tsinke akinta,na bu ofar wacce su suka kasa bu e ta saboda da power aka rufe ta ba da hannu ba. Cikin wani aramin keji na ga Ammy a cikin siffarta ta Maciji,gefe guda kuma Soorab ne ke faman tambayar ta shin ta yarda ta bar tsafi har abada sai ya bu e ta amma ta i amsawa. Muna ha a ido da ita ta soma buge-buge kejin ma yayi mata aranta,na saki murmushi kafin na juya idona na soma saffara ta ina ladabtar da ita a doli ta amsa ma Soorab kan ta yarda.Karatun Alkur'ani ya soma a nan take jikin Ammy ya soma fitar da ba in haya i,bakinta kuma na dalalar da yawu kamar wacce ta sha ya o.Tun ya na yi a hankali har ya soma aga murya,gidan ne ya fara yin wani wuwilniya ya na motsi saboda irin girgizar da Ammy ke yi ba mu farga ba ta alle kejin duk arafanan suka zube yayin da Ammy ta yi wani baje duk illahirin bindinta atoto,ta yi wani oto har kanta na tafo rufin aki. Soorab ka auki mataki in ba haka ba illa za ta yi ma,ta yi min tsayin da ba zan iya sarrafa tunaninta ba ka auki siffar dragon na fa a hankali tashe,shi ma duk nasa hankali ya watse ya ce Sarah ita in mahaifiyata ce ba zan iya kashe ta ba Muguwa ce Soorab babu amfanin barinta za ta ci gaba da cutar da mutane,ruhin Siren tsarkake ne ya na rogaza zalunci miyag.... ban kai arshe ba Ammy ta bu aton bakin ta yo kan Soorab da niyyar ha iye shi,na yi wani uban ihu wanda ya saka akin cika da ruwa tan am a nan take idon Ammy suka rufe ta soma neman hanyar da za ta ceci kanta,Coken in da ke soke a gashina na ciro tare da da a mata shi daidai ciki ta yi wani ihu a nan take jini ya soma yi mata zuba ruwan suna canza kala daga fari zuwa kalar ja..... ```MRS SADAUKI *Book2* My book is only 500 via 2670215530 ZULFAU YAHAYA Ecobank,ko kuma katin MTN na 500 an Nijar kuma carte airtel ko Moov ta 500f sai a turo da shaidar biya ta WhatsApp +22795045822,in kin san ba ki biya ku in karatu ba kar ki karanta min littafi domin mallakina ne . *The END* Soorab ya yo cikina ya na mai ture ni tare da cire Coken in da na caka wa Ammy a gefen ciki ya soma kiran sunanta. Doli dangin na i Ammy ta bar siffarta ta Maciji ta dawo bil'adama,a raunace take kallona da idonta da har yanzu ba su dawo normal ba.Cikin wata irin murya take cewa Sarah kin ci amanata,ban auko ku don ki zama silar banka ar sirrin da na lulu e shekara da shekaru ba.Kin illata ni sai dai ki sani wacce Boss zai yi miki sai ta fi tawa muni... ta yi shuru tare da yin ara ta na dafe gefen cikinta da har yanzu bai bar zubar da jini ba,kafin ta ci gaba da cewa ko yanzu na mutu na cika burina,sanadina mutane da yawa sun rasa rayukansu na ji da i kuma sannu a hankali mutanen da na bai wa training za su dursasar da tauraron Siren sai kun zama abin tausayi ta yadda ba za ku ara jin sha'awar zuwa doron duniya ba ta ida furucin tare da shammata ta caka min wu a a gadon baya wacce ban san ta ina ta ya kuma aka yi ta same ta ba .Na fasa wani uban ihun da ya saka rufin akin bu ewa gaba aya wani irin iska ya taso yayin da ruwa suka dinga ulowa daga asa suka cira mu sama mu duka ukun.Ina cikin wannan yanayi na ara jin wata sukar sai a lokacin ne idona yayi tozali da Boss wato yayi mana kutse ashe tun tuni ya shigo akin ba mu sani ba ila ma shi ya ba Ammy wu Soorab ya canza siffarsa zuwa Dragon ya fesa wuta ,Boss ya so tserewa amma babu dama sata lahira .Majaujawar wuta Soorab yasa ya aure shi da ita sannan ya ci gaba da ona shi ,fatar jikinsa ta sul e wani dodo ya bayyana mai manyan uku bakinsa na zuba da jini .Ya soma hargowa wacce ta sa kifayen da kicin ruwa suka soma yin gudu su na zillo,ya sha o wuyan Soorab har idonsa suka fito manyan dragons insa suka fara yi masa feshin wuta amma tsabar taurin rai na dodon nan ya i sakin wuyan Soorab.Coken ina da ya fa i na lalubo dakyar tare da juya shi ya zama shar iyar wu a a galabaice na yun ura na tashi tare aga wu ar na shar e hannun nasa gundulun ya fa i ya na fesar da haya i .Dodon ya urma wani uban ihu kafin ya cabko bindina na Siren ya soma ka a ni kamar wata fanka,bakin Soorab ne ya soma feso ayoyin Alkur'ani mai girma wanda ya saka dodon harba ni can na yi sama na soma etara asashen duniya kamar wata leda.Cikin azama na sarrafa power ta na fa i inda nake so,ji ittt na fa o saman gado . Wayyo! Bibalo ta furta wacce na sauka kan gadonta,na sakar mata murmushin mugunta ina ka a bindina na kifi ta kwasa a guje za ta fita da sauri na juya ido na matsa ofar akin. Kanta ya bugu da gini ta sake yun urin komawa da baya ta bi inda na mayar da ofar,nan in ma na ara matsata haka na yi ta wasa da hankalinta kafin na mayar da akin mai tsananin duhu . Don Allah ki yi ha uri ba na rasa duk power ta ban san wace ce ke ba Bibalo ta fa a cikin rawar murya,TV in da ke jingine da alamu ta ma lalace haka na sa ta dawo garas tare da kawo wuta abubuwan ban tsoro suka shiga yin rawa .Bibalo ta rumtse ido gudun kar ta gansu,dodon kunnenta na soma yi ma wasar kura ina yi mata razananiyar murya marar da in amo.Wari da oyi duk suka cika akin alamun ta yi zawo a nan tsaye,hasken akin na maido ta kai hannu ta rufe fuskarta. Ke ce kika kai anty Sailuba wurin matsafa ko? Wato ke wacce kika fi kowa iya ala tarko na tambaye ta cikin acin rai. Jikinta na rawa ta ce don Allah ki yi ha uri komai ya wuce yanzu ji na nake na dawo normal mutum duk power na ta ace,har su ma su Musty mun yi waya duk sun ce sun rasa komai nasu ba su san mike faruwa ba.Ita ma Sailuba ina shirin kiranta ne kika fa o min ke wace ce? Ban bata amsa ba sai ma tunani da na nitsa wato mutuwar tushen tsafin nasu ya na da ala a da rugujewar power su.Ammy ta mutu,shi ma Boss ina ji a jikina kamar arshensa ya zo arar wayarta ce ta yanke min tunani,na ce zo ki aga Azo ne Jikinta na rawa ta aga ta saka hand free, Biba muna cikin tashin hankali fa kin ga kamfaninmu ya auki wuta komai ya one duk wasu ku inmu kuma su na ciki ga Hajiya Tambara ta aukar kiranmu ballantana ta sada mu da Boss mu ji mike faruwa shine abin da Azo ya ce. Daga inda nake kwance na ce ta yaya she iya za ta amsa kiran ku? Na aika Hajiya Tambara lahira,shi kuma dodon naku mijina ya tarwatsa shi da ayar Allah! Kun makaro tirrr in ku,da ba ku san girman al awari ba sai da na yi muku kashedi kar ku saki ku ta a anty Sailuba don yin haka kun shigo hanyata ne amma ba ku ji ba.Yanzu wa gari ya waya? Ba ku ma ga komai ba sai kun fara bin layin neman sadakar waina Sarah?